Sashe 100
Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aloƙacin da yake waɗannan maganganun duk wanda yakalle sa sai ya tsorata dan sosai ya canza halittar sa yajuye ta ta koma ta mugaye marassa imani hannun sa kuwa sai faman karkarwa yake idonsa yayi ja jijiyo yin kansa sun tashi sunyi ruɗu ruɗu dasu daman shi haka yake bai iya fushi ba daman mutum kullum fushi da harhaɗe rai batare da anyi masa komai ba ina kuma ga antaɓo sa taɓowa ma me muni irin wannan ai duk wanda yafara shiga hannun ya shiga uku wataƙil saidai uwar sa ta haifi wani idan kuma ta daina haihuwa ta ɗakko agidan marayu ko tagama rayuwar ta ahaka,
dadyn su bossay baisan loƙacin da jikin sa yafara rawa ba babu wanda ya lura dashi ya tashi daga gurin yana niyar barin falon,
caraf idon Meer yafaɗa akansa yana ɗaga ƙada zai fara taka benen babu wanda ya ankara sai ganin Meer akayi yayi tsalle ya dire agaban dady da hannu ɗaya yajawo sa yadawo dashi gurin cikin wata iriyar murya me amo da karsashi irin ta jaruman maza yace maama kifaɗan abun da wannan mutumin yayi ninasan baida gaskiya gashi yanzu ya tashi zai gudu daga gurin amma kinƙi kifaɗi abun da yayi ko to wallahi idan baki faɗa ba hukunci na zai fara aiki akansa,
gaba ɗayan su miƙewa sukayi Ammi kam har tafara hawaye, bossay cike da tashin hankali yayi kan dady zai ƙwace sa Meer ya turasa gefe saura kaɗan ya bige da jikin ƙarfen kujera Allah ya karesa,
gaba ɗayan su babu wanda ransa bai ɓaci ba Abu ya daka masa tsawa yace kai wai kafara haukane yaza ayi kazo gidan mutum kuma karinga tuhumar sa gaban iyalen sa kai idan akayiwa naka iyayen zakaji daɗi meyasa baka tunanin kafin ka yanke abu,
Abu wai meyasa kake min haka idan ina abu kadena dakatar dani ko ni bansan me nakeyi ba tunda muka shigo matar nan ta nuna sa kuma shima ya nuna rashin gaskiya taya kake tunanin zan rabu dashi ai wallahi duk wanda nakama a case ɗin nan sai na kamasa koda basa hannun aciki amma matuƙar yasan wani abun ko anyi agaban sa wallahi shima sai kamasa dan haka wannan mutumin ma ba ruwana da iyalen sa inkaga na rabu dashi to sai na gane gaskiya,
tasss yaji a akan fuskar sa Abu ya kwasheshi da mari rai aɓace yace kaci gaba ina magana kana magana muzuba nida kai muga ɗan halak kafasa kuma kasake shi inbaka son ranka ya ɓaci anan gurin,
maama ce ta miƙe tsaye tace karda kasake taɓashi kayi nafarko kayi na ƙarshe indai akan case ɗin nanne yayi duk abun da yaga ya dace yanda basu da zuciyar imani nima haka nakeso ya nuna musu rashin nasa imanin ya taka nasu so nake susan bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane nasan ku ƴaƴan na kun manyanta baza ku iyayin komai ba dan haka bani daɗin wannan yaron da yakasance jinina yakasan jika agareni dan haka inban haifi wanda zai rama min mugunta da mugun taba to nahaifi wanda ya haifi wanda zai ramamin dan haka nagoyi bayan sa ɗari bisa ɗari,
Ammi da bossay ta kalla da suka ƙame suna jin zigar da take yimasa,
tsayiwar ta ta gyara tana kallon su da kyau tace ina mai baku haƙuri abisa abun da yafaru koma ince zai faru tun ɗazu yaron nan yake min zancen sa amma saboda ku da kuma mutun ciku da taimakon da kuka bawa jikata makasa cewa komai amma yanzu dole kuji wannan yazama dole ɓoyewar ma bata da amfani domin ko ban faɗa ba wannan yaron ba rabuwa zaiyi dashi ba,
gabansu ne yafaɗi tsakanin bossay da Ammi kowa na tunanin jin me kuma ya aikata haka mai mune akan baiwar Allah nan Allah yasadai bada sa hannun saba acikin zalunci da akayiwa waɗannan mutanen idan hakan ta kasan ce ina zasu tsoma rayuwar su,
basu kaɗai ba su kansu su Abu baƙaramin mamaki sukayi ba da jin batun ta,
cigaba tayi da cewa "ba ƙarya zan masa ba kuma ba sharri ba ba ƙazafi ba shi kansa yasan abun da ya aikata min amma duk da haka bazan faɗi abun da yayi ba saboda ku amma ina so yafaɗa da kansa kuma hafaɗi wanda yasa shi da dalilin da yasa yayi min haka ɗin, babana sakar shi zaiyi bayani da kansa yaci darajar matar sa da ɗansa amma badan haka ba sai yafara ɗanɗana kalar irin azabar da yayi min kafin ma abarshi yayi bayanin amma yanzu saboda masu daraja irinsu za 'a ɗaga masa ƙafa, yayi bayani da kansa,
kallo fa yakoma kan dady kowa shi ya zubawa ido yana jiran yaji me zaice amma yaƙi magana saidai kuma kallo ɗaya zakai masa kagane tsantsar tashin hankalin da yake ciki kana ganin sa kasan baida gaskiya.........,
************************
_______*Dadda*
saida su Amra suka gaji da tsokanar tafa dan kansu sannan suka rabu da ita sai sunga tana niyar tashi zata fita sai suƙara hanata ahakadai sukai ta wahalar da ita itama ta wahalar dasu momma tafiya daga ɗakin dan taje takawo mata abinci aikam dadda naganin fitar ta tashi zata bi bayan ta Amra tayi saurin tarar gabanta zata cigaba da tsokanar ta dadda ta haɗe rai tace wallahi ko ta matsa mata ta rabu da ita ko kuma tayi mata abun da ta tsana idan taja gashin ta bazata saki ba har sai tagansa a hannun ta tsoro ne yakama Amra tasan kaɗan daga cikin aikin ta ta aikata mata hakan dan haka ba shiri ta matsa tabata hanya dadda ta fita daga ɗakin,
tana zuwa falon tayi turua ta tsaya ganin duk basa nan babu kowa afalon,
ranta ne ga ɓaci watakon mutanen nan shanyata sukayi suka gudu suka barta ita tana nan tana jiransu ashe su guduwa sukayi to zasu gane kuren su badai ta riga da ta shigo gidan ba yanda neman gidan bai bata wahala ba haka neman gurin sarki bazai bata wahala ba dan haka bata tsaya wani tunani ba kawai tabi ƙofar da ta shigo ta buɗe ta fita tana fita su Amra suka fito suna kiran ta amma ina ko jinsu ma batayi ba ta riga da har ta fita,,,
tana fitowa sai ta tsaya rarraba ido tana tunanin hanyar ina zata nufa wata hanya kawai tabi batare da tasan ina zata ba kawai tafiya take,
shettima da yafito waje daman gurin motar sa ya nufa har zai shiga yatafi gida sai ga kiran sam yashigo wayar sa yana ɗagawa kawai
yace "kana gidan har yanzu ko ka fita?
shettima yace "a'a yanzu dai nake son fita inama gurin mota shiga zanyi ka kirani,
"Ok" 'to kajirani karkafita yanzu zan ƙaraso,
"Ok" sai ka ƙaraso ɗin yana gama faɗar haka yakashe wayar,
rufe motar shettima yayi tare da juyawa dan komawa inda yafito yana shan wata kwana ɗaga idon da zaiyi ya hango dadda tana tafiya da sauri ya juyar da kansa dan karta gansa yafara sauri yana ɗaga ƙafa dan ya ɓacema ganin ta,
saidai abun da baisani ba yana shawo kwana ta gansa kuma taga duk saurin da yake dan haka itama ta ɗaga ƙafa tabi bayansa tana ganin part ɗin da yashi ta rage saurin ta saboda daman tagaji tayi tafiya me tsawo gashi kuma yanzu tana ta sauri shiyasa da taga inda ya shiga sai tarage saurin ta shiga tafiya ahankali, awa
yana shiga ya sauke ajiyar zuciya afili yace Allah ya taimakeni bata gannin ba dana shiga uku koma mai yafito da ita oho mata wannan tsohuwa tafiya bala'i wallahi yana gama surutan sa yayi sauri ya nufi part ɗin sam,
Azeema da taji motsin kamar fulani zata fito daga ɗakin ta tayi saurin yin saɗaf saɗaf ta juya tabar wajen zuciyar ta kamar zata fito waje saboda tsoro sai yanzu take ƙara jin tsoron matar ashe tana gama wanke wanke ta ta taho zata gayawa Fulani sai kuma taji wayar da take dan haka ta kasa kunne rabi da wani abun na abin da Fulani tace duk taji akan kunen ta tafaɗa,
harta tana harɗewa wajen yin sauri da sauri ta ƙarasa ɗakin su tana shiga ta faɗa kan katifar ɗakin tana sauke ajiyar zuciya sai yanzu da ta ganta aɗaki hankalin ta ya kwanta tunanin tashiga yi shin me wannan matar take ɓoyewa da take jin tsoron asani aikawa indai hakane zata bibiyi wannan saurayin da ya nace mata zata tambaye sa tunda taji yace yasan komai itama kam sai ta gano komenen haka ta zauna tarin ga tunani kala kala akan fulani......,
dadda na ƙarasowa part ɗin batare da tayi sallama ba ko ta nemi iznin shigowa ba kawai ta tura ƙofar ta shiga kanta tsaye shigar ta tayi daidai da fitowar Fulani daga ɗakin kallon kallon suka shiga yiwa juna......,
dadda ce ta fara kawar da kanta daga gareta sannan tace barka da gida dan Allah wani yaro da ya shigo yanzu nake nema naga kamar nan yashigo,
yanda kasan da gini tayi magana haka Fulani tayi da ita bata yanka mata ba,
Ganin haka yasa dadda ta girgiza kai kawai bata ƙara cewa komai ba sai kawai ta shiga dube dube afalon tana leƙeƙe tana so ta gano inda shettima yake,
Fulani bata ɗauke idon ta daga gare taba taci gaba da takowa zuwa inda take tana me mamakin ganin ta acikin,
"Nace ba keɗin wacece da zakishigo min kai tsaye ba abaki iznin shigowa ba waya ce miki ana shigo min guri kai tsaye idan barar ki zakiyi bana nan zaki shigo ba ba asanar dake yanda tsarin yake ba wayema yabarki kika shigo cikin gidan nan kuma har bangarena,
banza dadda tayi da ita wata ƙofa ta gani tayi lungu a hasashen ta ko nan shettima yabi dan haka bata kula fulani ba tayi gaba zata wuce,
taƙaicin ranin hankalin da fulani taganj matar na shirin yi mata yasa ta riƙo rigar ta baya tajawo ta ta dawo gabanta cikin daka mata tsawa tace ke wacce irin mahaukaciya ce anan miki magana kin maida mutane ƴan iska kishigo har inda nake kice zakiyi abun da kika ga dama gidan ubanwa kike shirin zuwa,