← Book details Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 139

Sashe 39

Sarki Sameer Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Aqaromiki? ta tambayeta "
kai ta girgiza mata tare da cewa a'a "
dan murmushi matar tayi sannan ta qara tura mata gasassun kaji da suka sha suya mai kyau har jajaja take tana shining indai ka ganta sai kaso kajita abakin ka yawun ka sai ya tsinke kamarde yanda na Ameesha yayi,

"aikam tana ganinsu tafara hadiyar yawu tare kaimata cafka ta danna abakin ta tafara yaga taunawa tashigo yi sobada dadin da yaziyarci kwanyar ta batasan likacin da ta lumshe Ido ba saboda tsabar dadi kunnen ta har motsawa saida sukai gashi daman tana mugun son kaza kaf duniya inka bata kaza to kabiyata(kamar de ni anan ammadai wannan bata burgeni ba😋) gashi kuma andade ba ahaduba shiyasa nanma ba kunya tazage taci abarta ta qoshi saidai Kuma duk sonta da ita takasa cinyeta dole ta hakura,

Itade tana zaune tana kallon ta har tagama ta kora da lemo mai sanyi sannan ta kwashe kwanikan tafita dasu bata dade ba taqara dawowa saboda momma tace ta zauna da ita dan haka ta dawo tacigaba da dan janta da hira dake matar tana da barkwanci harta fara sakewa da ita suna dan hira ammade ba sosai ba suna zaune agun aka turo qofar da qarfi,

tana shigowa ta jefar da school back dinta aqasa tare da cilli da takalmanta hamra ce ta shigo tana tafam fada tace kedai wallahi hankalin ki ragagge ne yanzu tagaban uban mutanen cen kishigo aguje kuma ahaka ba hijabi ko to wallahi sai nagayawa yaya,
lokacin datake wannan maganar Kam Amra harta shige toilet din taciki tace mata to ni ina ruwana da wasu mutanen ai ba hijabiba ko rigace babu ajikina sainabi ta gabansu wallahi ke angaya miki kashi qaryane to baya Jira idan yazo sai anyishi baya daga qafa saurafa kadan inyi awando ai wallahi da anqara second biyar ma sai nasakar muku shi amota shiru ta danyi da maganar tare da skin nishi sannan tace kai wallahi kashi duniya ne kinji yanda naji kamar ankwashe min wani mugun ciwon acikina...

"tsaki hamra taja tare da cewa banza qazama ko kunyar fadarsa haka gatsai babu ai da kindan sakaya kodan saboda bakuwa inma ni kinrainani tafada lokacin da take cire kayan jikinta yazamana daga ita sai riga da sket din na makaranta sannan ta qarasa kusa da Ameesha tana sakar mata murmushi duk da batasan ta ba kallon matar dakin tayi tace iya ladi wannan bakuwar fa daga ina? ta tambaya tana kallon Ameesha tana qara washe baki saboda ganinta sa'arta iya ladi na dariyar wautar Amra tace bakuwar momma ce yayyan kune suka zo da ita ayya Allah sarki sannu ko tafada tana mika mata hannu alamar sugaisa itama mika mata tayi fuskarta ba yabo ba fallasa asake saboda tunda suka shigo take kallon su taji sunburgeta tana son taga 'yan biyu especially na irin wadannan masu kamadin sosai......✍️✍️
[5/26, 9:09 PM] #momyn twins#: ❤XEEMAT___LOVE❤

💅SARKI SAMEER...💅
             (wasa farin girki)

                 *Book 2*

    *sarki sameer book two na kudine kabiya ka karanta cikin salama kar ka karantan littafi idan baka biyani hakkina ba dari biyu ne 200  bantsawwalaba, ga mai bukata ga account number 8124226526 AZIMA AMINU DAHIRU opay bank sai kuturo da shaidar biyan ta nan 08124226526*

                         🅿37&38

✨الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر✨✨

✨بسملله الراحمن الرحيم✨✨

Bismilah............✍️

       "my name is Hamra Abdullah Sameer nice to meet you,
Ameesha ce itama tace mata Khadijah Sameer zaki iya kirana da Ameesha.
"Wow nice name Ameesha taqara nanatawa tana qara wage baki dan taji dadin haduwa da ita gata sa'ar ta kallo daya taji jinin su yahadu cigaba tayi da surutu tana tambayar ta a unguwar da take gwanin sha 'awa inkagansu kai kace sun dade yanda tasakaki jikin ta itama haka ta saki jiki saidai ba yawan magana daga uhm sai uhm uhm,

Iya ladi dataga haka sai ta tashi tace to tunda kundawo ni bari intafi sai ku kula da ita bari innafiya sai insanar da momma kundawo ko kuma taga shigowar ku? taqarasa maganar tana kallon Hamra dake riqe da hannun Ameesha taƙi saki,
"a'a bamuhadu da itaba, tabata amsa.

"to shikenan zan sanar da ita ku kuma idan kunshirya sai kufito angama shirya muku abincin ku,

tana rufe baki Hamra "tace a'a iya ladi kawai kikawo mana nan muci da ƙawata. iya ladi"tace shikenan zan shiryo muku yanzunan kuyi sauri kuyi wanka to iya ladi yanzun nan zamu gama waccen banzarce taqi fitowa tundazu sai kace mecanza fata,
"iya ladi dariya kawai tayi tace Allah ya kyauta  inkikayi hakuri yanzu zata fito ai basu gama maganar ba suna cikin yi ta turo qofar,
"maida dubansu sukayi ga Amra data fito daga banɗaki jikin ta sanye da towel da kyar take iya qafarta har ta qaraso kan gadon tana zuwa tafada batare da ta saka kayaba ruf da ciki tayi tana sauke numfashi jikin ta duk ya mutu saboda rudewar da cikin ta yayi hartakaita da yin gudawa shiyasa duk take jinta asama sama jikin yayi sanyi ba kuzari,

"murya qasa qasa kamar ba Amra ba tace bakuwa ina zuwa bari jikina yadawo daidai kibani 3 minutes zanzo ki ganni in ganki zamu gana,
"Shiru Ameesha tayi saidai tadanyi mata murmushi,
  "Hamra ce tace Allah yaqara bake bakyajin magana ba kullum ciye ciye kici wannan kici wancen ba dole kitafaman shiga banɗaki banza me rubebben ciki Allah qara wallahi zantayi miki kuma sai nagayawa momma abun kikeyi  a school,
"banza tayi mata tare da kawar da kanta gefe hartayi shiru sai kuma taji bazata iyaba sai kawai tayi tsaki tace malama ni yanzu bani da lokacin ki kibari nan da yan mintina sai inzo ki maimaita abun da kikace yanzu ta kaina nake,
"mtsww tsoron ki nake jine dazan kasa maimaita wa ne banza marar kunya kawai tafada tana kallon ta da ta juya mata baya bata tanka mata ba,
Miqewa tayi tace my qawa bari inyi wanka infito ko ta tashi karki kula wannan yarinyar zata rainaki dan raina mutane baya mata wuya,
" yar ƙaramar dariya Ameesha tayi sannan tace ai ta girmeni wane raini kuma saidai ma ai kice kar ba rainata,
"waya gaya miki kingirmeta inma baki girmeta ba to kin girmeta da hankali dan ita bata dashi domin jariri ma wataran yafita lissafi bare kuma ke da kike ahaka Nana san zaki girmeta,

" wallahi Hamra kifita daga idona inbaki daina cewa bani da hankali ba wallahi sai na nuna miki danyan haukan ina gaya miki banaso amma kinqi kidaina ko abun har yakai agaban mutane to wallahi Allah yabaki sa'a da rabon jikinki yayi tsami ,
rai abace Hamra tabar qoqarin cire rigarta datake tajuyo tana  ta kalleta tace ni kike gayawa haka ni zaki daka to Bismillah dan halak ka fasa angaya miki din mahaukaciya kiyi abun da zaki inkin isa hannun ki yatabani idan kincika marar kunya mahaukaciya kawai tafada makawa bayanta harara qinkulata tayi hakan yasa taqara quluwa jitake kamar taje ta shaqota daga kan gadon tayi mata duka amma ba hali dan anhanasu dukan junansu idan kwa hakan tafaru ko kaine da gaskiya kai za ahukunta musamman ma da ta tuna yayansu yana nan shiyasa  kawai tarabu da ita tare da yin kwafa ta wuce bathroom tana tafaman bambami itakaiadai,
  "kulawa yabawa  ancewa jaka adama cewar Amra tanatabe baki tare da yunqurawa ta tashi zaune,
"itade Ameesha na zaune ta zuba musu ido ita abun nasuma dariya yabata dan bataga abun fada ba anan amma ta lura Hamra taji haushi ita da gaske ta dau abun,

"bayan Amra ta tashi wajen wardrobe dinsu taje ta ɗauko doguwar riga marar nauyi tasaka sannan ta dawo gurin da Ameesha take zaune,
itama zama tayi daf da ita tace bakuwa ganin nazo nidai sunana Amra yayar waccen yarinyar da tashiga banɗaki,kallon ta Ameesha tayi tace kuna twins amma har akwai wani yaya da qanin,
Amra tace"eh mana amma ba rana ɗaya akahaifemu ni aka fara haifa ita kuma bayan kwana biyu aka haifeta kigakwa ai narigata zuwa duniya koda minti ɗaya na girme ta na girmeta bare kuma har kwana biyu,
"Wallahi ƙarya take miki rana ɗaya aka haifemu kuma ni nafara zuwa duniya kafin tazo cewar Hamra da ta fito daga wanka,
"harararta Amra tayi tace kinga rabu da ita ido ba muduba ai yasan kima kema ai kinga alamar nice babba ko? tafada tana kallon Ameesha,
Chapter 39 · 0% Book details