Sashe 92
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta kira Jaan ta gaya mai?聽 To tace mai me?聽 Ta bi diddikkin Mijin Kanwarshi? To yanzu da suka san tana cikin wani hali me sukayi? Gaya musu na nufin kara musu damuwa,聽 tana jin tausayinsu duka,聽 balle Mummy tun bayan dawowarta daga Gidan kullum sai ta zauna dabas tana sambatun kiran sunan Ziyada, da hawaye da majina sha6esha6e,聽 haka yaranta ke shiga damuwa,聽 kai amma Nura Kurma be da imani,聽 ko ma tace Zaid,聽 Mutane wasu ba sa tuna mutuwa,聽 wai ka k'untata ma danuwanka Musulmi kaji Me? Me zakaji? Kawai don mutum yana da komai a dunia sai ya zabi yayi Zalunci? Kai ko Kashe masa Mahaifa sukayi ai be kamata ya dinga musu haka ba,聽 wa ma ya san Mugunta nawa ya musu kuma yake shirin musu?聽 Wa ya san duk was misfortunes dake faruwa a Family din ko ba shine sila ba? Haba,聽 ko me suka mishi yana da karfin hadasu聽 da hukuma sai a musu hukunci daidai su,聽 ba ya dinga taking decisions a hannunshi ba,聽 kawai a ranta taji ta tsani halaiyar Zaid,聽 wannan beyi halin聽 Yayanta Zaid ba,聽 be ci a kirashi da sunan Kamili irin Yayanta ba,聽 wannan sai ya bata ma masu sunanshi suna,聽 da ba dan sunanshi irin na Mafi soyuwan Danuwanta ba,聽 da ta tsaneshi tsana me karfi,聽 yanzu zata tayashi da addua,聽 Allah ya shirya shi in me shiryuwa ne,聽 in kuma ba zai shiryu ba Alkah ya shiga tsakaninsu da su Mommy,聽 ya kuma kawo sanadiyar rabuwar su da Ziyada.
Bata gama tunaninta ba wayarta yayi k'ara,聽 ta ciro da sauri ganin聽 8:30, Maama ce,聽 ta dauka jiki a sanyaye,聽 bayan sun gaisa tace "Diyata,聽 me ya sameki?聽 Ki baki da lafiya ne?聽 Kina ina?" Najwa cikin sanyin jiki tace "Wallahi Maama garin binciken Zaid Bhaiya,聽 na gane Mijin Ziyada shine wannan Nura da yayi faking shi kurma ne?" Maama tayi saurin chabewa tace "wannan Mugun? Wanda ya so framing dinsu da Cocaine? ya akayi aka aura mata shi to? " Najwa tace "shifa Mamma,聽 abun akwai confusion,聽 yana da kudi sosai,聽 yana daga cikin masu kudin Afrika,聽 Maama ya auri Ziyada, ya siya Gidansu ya kaita chan,聽 ya na gana mata azaba,聽 da Mumnynsu taje ya mata wulakanci,聽 ya hana kowa zuwa, Allah kadai ya san abunda yake ma Ziyada a chan" Maama ta ja numfashi cike da tausayawa tace "Kin ban labarin duk wasu abubuwan da ke faruwa,聽 Allah ya saka musu,聽 ke dai ba ruwanki,聽 na sanki da son bin diddigi, ki kula da kanki,聽 ki sani Muna nan zuwa Gida Nigeria, Paapanki ya tafi chan Embassy neman mana Visa,聽 InshaAllah muna nan zuwa cikin yan kwanaki聽 duk abubuwan da muka mance mun tuna su,聽 Zamu dawo Gida, tare zamu nema Yayanki kinji?聽 Ki kwantar da hankalinki ,聽 cikin kwanaki zamu kasance tare dukkanmu in har yana raye".
Najwa cikin fariniciki mara Misaltuwa tace "Naji Dadi Maama,聽 Allah maji rokon Bawane,聽 na tabbata Mallam din da Meri Jaan ya sa shi yi muku addua ne yayi aiki" Maama da mamaki tace "tum meri Jaan?" nan da nan kunya ya cika Najwa,聽 bata san abunda tace ba kenan,聽 Maama ta murmusa聽 tace "vah kaun hota hai?(wanene shi?)" Najwa tayi shiru, tace "Bolo na(gaya min mana)" cike da kunya tace "AbdulMajeed" Maama ta murmusa tace "Zan zo Nigeria,聽 zanga wannan Abdulmajeed聽 din,聽 zan gaya mishi Nagode da kulawan da ya baki,聽 nagode da ya sa ki ka manta da dalilin zuwanki Nigeria kika fara Soyayya" da sauri Najwa tace "Maama,聽 in Paapa ya jiki fa?" Maama tace "ai zan gaya mishi, ke Soyayya kike yi,聽 ya miki Aure" Najwa ta dinga ma Maama magiya kan kar ta gaya ma Paapanta,聽 Maama ko sai聽 dariya take tayi daga Bisani Najwa tace "Maama ta bata Address dinsu, ko na wasu wanda zata iya tunawa,聽 taje taga聽 ko zata samu wani lead da zai hadata da Yayanta" Maama ta danyi jim ta tuna gargadin Papi inda yace聽 kar ta gaya ma Najwa komai game da Yayanshi ko Matarshi,聽 don ba su san me zasu mata ba, sai da Najwa ta kara magana kafin Maama tace "Najwa,聽 ba zan iya tuna kowa ba,聽 ai its been long,聽 kawai dai na san ni Yar Yola ce,聽 Papi kuma dan Kano, in munzo zamu tuna" Kafin Najwa tayi magana Mama ta kashe wayan,聽 Najwa ta bi Wayar da Kallo.
*
B A U C H I
Stool ya jawo ya kafa gaban Gadonta ya zauna yana kallonta,聽 yanda take jan numfashi tana saukarwa cikin kwanciyar hankali,聽 jinta yake har cikin ranshi, saboda ita,聽 zai zubar da duk wani kuddurinshi,聽 saboda ita zai manta da komai, bai taba jin son barin abinda ya faru ba, saboda ita zai manta da komai ya faru, Ziyada ta chanzashi,聽 ko kuma yace ya chanza saboda Ziyada.
Wani abu yake ji game da ita me wuyar fasaltuwa,聽 be taba tsintar kanshi a wannan yanayin ba,聽 ko yanayin da yake ji na daukar fansa bai kai wannan karfi ba, bai kai yanda zuciyarshi take dokawa kamana zata fito daga kirjinshi da tunanin ta ba, be taba jin wani abu ko wata ta burgeshi ba,聽 be taba jin abunda yake ji ba gun Na'eela da ta nuna mishi So kamar ta ciro Zuciyarta ta bashi, sai yanzun ya fahimta, sai yanzun yake jin tausayinta.
Bai taba jin hakan gun duk wasu yan mata masu nuna mai alamun So,聽 ko kuma masu furta mai So,聽 ba wai don ba su da kyau ba,聽 ko kuma ba su da abunda zai birgeshi, aa yanmata ne nagani na fada,聽 bama na Gida Nigeria ba, har France inda yayi karatu,聽 ba ma nan ba,聽 da wuya yaje wani k'asa ba tare da ya samu Masoya ba, to be taba jin abunda yake ji kan Ziyada ba,聽 Ziyaaa.... Yana Sonta,聽 Eh!聽 Yana Sonta, yana k'aunarta Sosai,聽 be san sanda Sonta ya shigeshi ba,聽 aa yasani,聽 Feeling din da yake ji kanta tun farko wanda ya ke ganin kamar don daukar聽 fansa ne Gaskia ne,聽 Gaskia ne yana sonta tun Farko,聽 gaskia ne K'aunarta yakeyi,聽 be damu ba da wanda ya sani,聽 zai fada a gaban kowa,聽 yana sonta,聽 zai nuna ma kowa yana sonta,聽 Itace Farincikinshi,聽 Itace Jigon rayuwarshi.
Ya sha dauka zuciyarshi zata buga ne ta doka ma macen da tafi ziyada aji da komai. Musamman yanda yake da control akan komai na rayuwarshi, sai yanzun da zuciyarshi ta kwace daga control dinsa tukunna. Hannuwanshi duka biyun yasa ya dafe kanshi yana jan iska cikin salon son shakar iskar da babu Ziyada聽 a cikinta.
Ta farka, ba tai da bude idanuwanta ba,聽 jikinta ya bata ana kallonta. A nutse ta bude idanuwanta da suka rine zuwa ja saboda baccin da tayi tana sauke su cikin na Zaid, yanayin da take gani yasa zuciyar ta matsewa. Karya take ma kanta, karya take idan tace babu wani bangare dake numfasawa ba tare da Zaid聽 a kirjinta ba.
Sai dai yanayin idanuwanshi sun dauke hankalinta daga abinda take ji. Me take gani a idanuwanshi? Dana sani? Anya kuwa? Sanya tayi聽 ta ja jiki聽 tana tashi zaune tare da sauko da kafafuwanta kasa, har lokacin baice mata komai ba saima idanuwanshi dake kafe kanta.
Kofar bandaki tayi,聽聽 Har takama handle din zata murda cikin muryarshi data kara mata so da kaunar sa yace "Ziyadaa..." Lumshe idanuwanta tayi zuciyarta na wani irin dokawa. Kunnuwanta na amsa mata sunanta daya kira. Kwakwalwarta na son tuna ko ta taba jin asalin Sunanta akan labbanshi.
Da duk wani abu da take dashi a jikinta take son juyawa ta kalli fuskarshi, kafin wata zuciya ta gargadeta "Da gaske yarda zakiyi dashi? Sake yarda zakiyi?聽 Sake fadawa tarkonshi zakiyi?聽 Wanne tabbas kike dashi bazai saki komawa tsumbul a soyayyarshi ya sake wulakanta ki ba?
Tura bandakin tayi ta shiga,聽 Har zuciyar Zaid聽 yaji wani irin abu da bai taba jiba,聽 yanda take shasshare shi,聽 Duk聽 wadannan abubuwan聽 baki ne a wajenshi,聽 Yau shi聽 yake magana ake shareshi,聽 yau shi ke kiran mutum amma baida darajar dako a juyo balle har a amsa mai,聽 shifa ne Zaid Sadam Audu,聽 Shi fane wanda tarin shi ke sa mutum ya shiga taitayinshi,聽聽 Baisan sanda murmushi ya kwace mishi ba. Rayuwa ce ta bashi nishadi, yanda komai ke canzawa na sake bashi mamaki.
Bayan Mintuna 20 ta Fito daga bandakin sanye da wasu riga da skirt da ta shiga dasu toilet,聽 tazo ta gabanshi zata wuce caraf ya riko hannun ta, kiciniyar kwacewa take,聽 Zaid聽 ya girgiza mata kai "Don't, karki fara,聽 bana cikin yanayin dazan iya daukar shirmenki" ranta taji ya baci, babu karya a abinda take gani dazun, dan har yanzun akwai dana sani a idanuwanshi, amman jin kan nan babu inda yaje,聽 yi tayi kamar zata fincike hannunta yace "Please" ya sake fadi yana jefa daga shi har ita cikin mamakin fadin kalmar.
Ware idanuwanta tayi "Me kace?" dan murmushi yayi da yai mata wani irin kyau kamar takai dan yatsanta kan labbanshi kamun ya bude baki yana lalata koma menene yake faruwa da fadin "Karkiyi pushing luck dinki, subutan baki ne, kamar yanda na sha gaya miki, I am Zaid Freaking Sadam Audu,聽 its not in me to Apologise or Plead" tsaki tayi tare da聽 fisge hannuwanta tana wucewa ta kyale shi.