Sashe 2
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Pg2鈨�
聽 聽 聽 聽 聽 11:17am
聽 聽 聽 A daidai hanyar Zuba wanda ya baro Kaduna wanda zai Sadaka da Abuja,Cikin wata Mota k'irar Mercedez Benz, mai dauke da number Kano, Matashin Saurayi ne wanda ya hada komai a zahirance ke tuk'insa cikin kwanciyar Hankali da k'warewa,ba zai wuce shekaru 28 ba, kasancewar ranar Ranar Aiki ne, jefi jefi kake ganin motoci na wucewa.
Bai san ya akayi ba, ya dai ga motoci biyu sun sha gabanshi,ba tara da tsammamni ba ya taka birki k'ii gami da yin Salati ganin ya kusa kai ma Motar farko karo, be gama tunanin me ke faruwa ba ya ji ana k'wank'wasa windown Moatarshi da Bindiga daidai saitin kanshi, k'ululu cikinsa ya kada,hanjinsa ya duri Ruwa, nuni suka mishi da ya fito, hannu na rawa ya fito bakishi be daina ambaton Allah ba. Maza sunfi Goma suka yayi6eshi, dukkaninsu sanye da facial Mask.
Umurnin da aka bashi ne ya sa shi tunanin wannan wasu irin yan fashi ne? Inda Armstrong ke ce mai "Take off your clothes" da sauri yace "What?" saukar wani abu me k'arfi yaji a gefen fuskarshi, da sauri yayi k'ara tare da dafe gefen kanshi yaji danshi danshi Alamun jini, cikin daga murya yace "take off your clothes,i wont ask again" da sauri dan saurayin yayi yanda sukace, ya rage daga shi sai gajeren wando da guntun singileti, harta Takalmanshi Zobe da Agogo, sai da ya cire,聽 wani ya durk'usa ya kwashe kayan ya zube su a bayan motar.
Armstrong yace "Nelly take the Car go through the bush and start working" da saurin dan saurayin yace "Please dont, i'll give you anything you want, name your price but Please just dont take the car". Marinshi akayi ta gefen hannu" beyi shiru ba yace "if you want the car, just let me take somethings in it and i promise you all you want" Bindiga yaji a kanshi,fitsari ya zo mai saboda firgici Armstrong yace "You are not supposed to talk, talk again and i wont hesitate to pull the trigger" da sauri ya hadiye maganganunshi. Armstrong ya ma Nelly alamu da ido.
Dan saurayin na gani Nelly ya shiga motar dan saurayin ya juya Akalar Motar ya shiga cikin dajin gurin,wani ya bishi da wata motar, Armstrong ya tasa k'eyar Dan Saurayin su ka shiga Motarsu, sauran guys din suka ware.
Chan cikin dajin Nelly suka shiga, gindin wata bishiya suka tsaya, suka fito da kayan Aiki, suka tada Injin Penti(painting) nan da nan suka chanza Kalar Motar nan daga Ruwan Madara zuwa Bak'i, sannan suka chanza Lambar Motar daga ta Kano State zuwa ta Rivers State, ba su tsaya Motar ta bushe ba Nelly ya sa Handgloves dinsa ya bude Motar ya shige bayan sunyi waya da Boss yace "Ya kawo Motar da abunda ke cikinta Porthacourt" sukayi sallama da sauran guys din, sai bayan minti Ashirin yayi kiran Armstrong don yace mishi ya wuce PH.
Bayan sunyi tafiyar minti ashirin Wayar Amstrong tayi k'ara ya kara a kunne "Okay" kadai yace, kafin yayi umurni da direban ya tsaya, suka fito da dan Saurayin, suka mishi Mugun duka da hannu da k'afa, suka mishi dukan yan 'yanwanki, sai da suka ma dan saurayinnan Jina jina kafin suka yasar dashi a gefen titi.
ABUJA NIGERIA
12:15pm聽聽
聽 聽 聽 聽 聽聽 FUNTAJ SCHOOLS
"Mtsww" tsaki Zinatu ta saki a karo na 3, sam bata son jira, Muhsin yace "Sorry Zeenah, yanzu Falalu zaizo" haushi ya hanata tanka ma k'aninta da ke rik'e da Foodflask da Folder dinshi a hannu, yanda take cika tana batsewa sai kayi zaton wata uwar mata ce, amma shekarunta dudu ba su rufe 10 ba, ajinta 5, daga chan sai ga Falalu Direba da saurin shi ya k'araso inda take,Yana zuwa ya zube k'asa don sarauniyar fa cika tayi fam, "donAllah kuyi hakuri Zinatu, wallahi holdup ne ya rik'eni tun wurin 11 saboda yau Friday" harara ta buga mai tace "Muje gida Mommy sai ta koreka" ba ta tsaya jin magiyarshi ba ta yi gaba, k'aninta Muhsin ya bi bayanta don shi sam bai da damuwa, Jikin Falalu sai rawa yakeyi har suka shiga Mota ya ja Motar suja bar Haraban Makarantar.
Kamar daga sama Falalu ya taka birki sakamakon wata Mota da ta sha gabanshi, Maza biyu suka fito dauke da dumaduman Bindigogi nan take Falalu ya sake fitsari. Zinatu da bata lura da abun da ke faruwa ba cike da Masifa tace da "Falalu wani irin Wulakancine haka zaka taka birki har mu buge goshi?" be amsata ba sai ji tayi an sa6eta sama, sai a sannan ta ankara da abun da ke faruwa, ihu ta sake da k'arfinta, Muhsin ya fashe da kuka, suna ji suna gani aka sa Zinatu a mota suka wuce da ita. Da Fallalu ya rasa abunyi kawai sai ya fashe da kuka聽 don ya san yau Hajiya Mairo sai ta halbeshi.
Hajiya Mairo Zaune kan Kujera mai alfarma, ta daura k'afa daya k'an daya tana cin Apple, ta daga kai ta kalli agogon da ke mak'ale kan bango, a ranta tace "Boy should be home" numbern shi ta latso, ringing daya aka dauka, "Boy, yadai? Kana ina ne,ko goslow ne ya tareka? Gashi har an kusa Sallahn Juma'a, ko sai ka tsaya an idar zaka k'aroso gidan?" Armstrong yace "Shuttup kin kira kin isheni da surutu" da sauri ta cire wayan daga kunnenta ta duba don ta tabbatar da wanda ta kira, tabbas numbern Boy ne, to ya akayi haka, da karaji tace "who are you? And why do you have my Son's phone? Where is he?" Armstrong yace "i'm an armedrobber" Mommy tace "What? Ina yarona?"yace " he's beaten up" ya mata kwatancen inda suka barshi kwance helplessly, ya shaida mata dama kiranta yake jira, ya kashe wayar tare da cire sim din ya yar.
Ihu take tayi, da gudu Ziyada ta fito da masu aikin gida, "Mommy? Me ya faru" ta daura hannu akai "Shikenan sun nakasa min Boy, yanfashi suka tare shi a hanyar Abuja, yana chan a Zuba"Salati Ziyada da masu aiki sukayi. Ziyada ta rungume Mommy Suna kuka, Mommy ta fita hayyacinta, ta ja mayafi zata fita, Ziyada ta rik'ota Mommy ina zaki? "Zuba" Mommy ya zaki je Zuba ke kadai? Ki kira Daddy atleast, please Mommy" da sauri ta dialling Numbern maigidanta. Ringing na ukku ya dauka "Hello Abba, Mun shiga ukkun mu, yan fashi sun tare Boy a hanyar dawowanshi Abuja, yana nan yashe kamar bola a bakin Titi"ta kwashe yanda sukayi da Danfashin ta gaya mai, Alhaji Abba ya rude iya rudewa yace "Barin mu tafi yanzu, ki kwantar da hankalinki, da mun shigo Abuja zan kiraki, calm down Maryam, AbdulMajid will be fine tunda sun tabbatar miki dukanshi kadai sukayi kuma a
Ka makami ba" ina ita ba wannan ba "Abba ka maido min yarona" yace "Ga mu mun dau hanya".
Wata Sabuwa inji 'yan cha-cha, ihu ta sake tare da cin kwalar Rigarshi tace "What?? Fallalu kana da hankali kuwa? Kasan me kake cewa? Wasu 'yaniskan ne suka dauke min yarinya? Har kana zuwa da bakinka kana gaya min an tare ku a dauke Zeena? Donubanka ina diyata,Uban me kakeyi da aka dauketa? yau sai na kasheka, Fallalu ko ka fito da diyata ko nayi gunduwa gunduwa da kai" Fallalu da ke k'ak'arin wahala ya fasa ihu, "Hajia wallahi ban san ya akayi ba, ganin su kawai nayi a gabana, ki tambaya Muhsin kiji" Muhsin na kuka ya na dukan Mommynda yace "Mommy sun tafi da Zeenah, sun sa ma Fallalu Gun a Kai, zasu kashe shi idan ya bisu" cikin zafin nama tace "Oh shine ya basu diyar tawa su kasheya, to ni zan kasheka" Ziyadatu da hankalinta yayi k'ololuwa gun tashi, fuskar ta tayi Ja saboda Kuka, ga abunda ya faru da Ya Majeed ga kuma Sace Zeena da akayi, jikinta ba k'wari ta janye Mommynta, tace da Fallalu ya fita.Mommy ta zube k'asa, tana birgima.
Ziyada kuka,Muhsin Kuka, ba mai lallashin wani, Mommy fa abun ya cita k'ara ta sake me k'arfi tace "Na shiga Uku ni Mairo,Allah idan hukunci zaka min ka hukunta ni ba 'yayana ba, ba su maka komai ba, saboda me?" Ziyada tayi saurin toshe bakin Mahaifiyarta, tace "Haba Mummy, karkiyi sa6o mana, k'addara ce, Ya Majeed will be fine, and Zeenah nasan kidnappers ne sukayi kidnapping dinta,Kudi kawai zasu ce a basu, donAllah ki kwantar da hankalinki, Mommy ta tashi kamar an tsunguleta ta kira Police Headquater. Yanda take yi kamar zararriya, Zafi Biyu, ga 'yanfashi sun tare Abdulmajeed baa san halin da yake ciki ba, ga 6arayi sun sace mata mafi soyuwar diyarta, kai da sakel ihu ta sake sakewa, hawaye ya gangaro kuncin Ziyada a baiyane tace " Me ke shirin faruwa da mu?".
Porthacourt
聽 聽 聽聽 "Good,ina Zeenatu din?" yace "na bugas da ita, tana bacci, cikin daga murya Zaid yace "Are you Crazy? Ka buggar da ita da uban me?" "Oga Kawai Sleeping powder na shak'a mata, she wouldnt stop shouting, tana ta ihu ne,kuma i needed to act quick don zata sa a kama mu lokacin muna kan hanya,shine har yanzu bata tashi ba" Zaid ya sauke numfashi,"Shes too young for that,kar kuyi abunda zai cutar da ita, kaje ka siyo mata komai da zata buk'ata har kayan wasa, if you hurt my little cousin, i'm gonna kill you, take care of her, call me when she wakes up, i'll make the call" dif ya latse wayar.