Sashe 25
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
AbdulMajid yace "to Daddy" Mairo tace "Kudin ma nan cikin store din dakina" Abdulmajeed ya wuce daki, Mairo ta cigaba da cewa "Daddy Akwai Matsala" yace" Subhanallah Maryam, wata irin matsala kuma?" "Khaleed ya tona mana asiri, ya saki Zaineema" Salati Alhaji Abba yayu,yace "mai ya auku?" tace "koma meye, zan bashi mamaki" yace "Aa Maryam, ki bari ayi komai a tsanake, barin gama da Office inzo, sai muji ta bakinsu, ba zai gagara ba sai a shirya tsakaninsu" kafin tace wani abu AbdulMajid ya baiyana yace "Mummy ni ban ga wani Ghana must go ba" dam gabanta ya buga, tace "yaro yana nan a cikin store din, da hannuna na sashi a ciki" Majeed ya koma chan kuma ya sake dawowa, yace "ba fa ya nan, maybe kin kai Office din Daddy" da mamaki, jiki a sabule tace jeka chan din ka duba, ba wai don ta yarda ta kai chan din ba, da azama ta nufi store din dakinta, taga Wayam, ba ghan must go, daga kai din da zatayi taga wayam, ba Jewelry kit dinta, ta duba ta duba ba Akwatin Sark'okinta,nan da nan ta rude ta fita hayyacinta,a sama taji muryan Majeed yace "Mummy ba komai har a office din" Mairo tunani ta shiga yi, kwatakwata ta dauke dif, bata gane komai,kanta na wani irin sarawa,tabbas an shigo gidan nan an yashe su, nan ne maajiyarta, komai dinta na store din nan, zuciyarta ta amince da Barayi sun shigo gidan, "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun ta furta a hankali" kamar wacce aka tsikara,ta zaburo a guje ta fada Office din Daddy, gun safe dinshi ta nufe, ta bude, Wayam taga Cikin safe din, Shikenan ta faru ta kare, wani irin zufa ya keto mata, fincike dankwalinta tayi, ta sa hannu cikin gashinta ta yamutsashi kamar tababbiya ko da yake dakyar ne in ba ta tabu ba, AbdulMajid da ya bkyota ciki yana kallonta yace "Mummy? Daddy ya dau documents din cikin ne, naga safe din Empty?" kamar ta6a66a tace "Yaro, sun yashe mu, sun watsa mu, wallahi sun kwashe komai, shikenan ta mu ta samemu" kamar daga sama sukaji Muryan Nana na cewa "Ashe Zaineema kwarto Khaleed ya kamata dashi a daki shiyasa ya saketa" kamar an聽 tsikara Mairo ta sa hannu akai ta kwallara ihu, kafin Majeed yayi wani yunkuri tuni Mairo ta arta a guje, bata ganin gabanta, ita dai gudu takeyi, daidai Staircase tayi wani tumbling, ta dinga gangarawa har sai da ta ci karo da bango, nan take ta fara b'ulbular da Jini, da k'arfi Majeed yace "Mummy".
Bibilicious lovers, ga Babi na sha hudu? Kar fa kuce Mairo bata baku tausayi ba, dandan, nidai ta ban tausayi, bari maga su wa zasu tayani yi mata kuka.
Vote Vote and Vote Please.
#1love
#ADAY
#bibiliciousfreakingfans
#anatare
#nagode
Biebee Isa
[12:07, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Wattpad:@biebeeisa
Pg1鈨�5鈨�
Cike da tashin hankaki, Majeed ya dinga harhada stairs bibiyu ya sauka ga Mummynsa, gabaki daya ya tallafo ta jikinshi, bai damu da jinin da ke 6ata mishi kaya ba, hawaye yakeyi, ganin Mummy bata Numfashi ya sa hankalinshi tashi, Zaineema da Nana suka karaso gun, sai ihu suke tayi,tuni Majeed ya daka musu tsawa, yace "ku mahaukatan ina ne? Mtsww, Nana je ki ki fiddo mota ki matso dashi k'ofa, Zaineema, get Dad on the phone" ba su bashi amsa ba kowa tayi yanda yace, Majeed daurewa kawai yakeyi, yana kiran "Mummy stay with me please" Chak ya dauketa ya fita da ita, daidai zuwan Nana da Mota baya ya saka Mummy, Nana ta shiga ta ja Motan, Majeed yace "Zaineema ki jira zuwan Daddy".
*
Emergency aka karbi Hajia Mairo, likitoci ne tsaye kanta, da k'yar suka samu suka tsaida jinin da ke zuba a goshinta, Jini dai ya zuba sosai, Majeed ya rasa gun zama, yayi na yayi chan, sai safa da marwa yake tayi, Nana tayi k'okarin kwantar mai da hankali, amma ya k'i yarda, daidai nan Daddy da Zaineema suka k'araso, a reception suka iske su, Duk suka bi sahu, chan Dr ya fito hankali a tashe duk sukayi kanshi suna tambayan ya take? Cike da jimami yace "I'm sorry, theres nothing we could do,we lost her" Zaineema ta zabura a guje tayi dakin da taga Dr ya fito, Daddy duk yabi ya rude,ya fita hayyacinshi, jikinshi rawa yake, hawaye na bin kumatunshi, Yana Son Mairo fiye da Rayuwa da kanta, ina amfanin rayuwarshi in Mairo bata ciki?. Bakin Majeed bai fasa kiran Allah ba, "Inalillahi wa ina ilaihir rajiun yake maimaitawa, a hankali ya zame k'asa yana hawaye, Nana na kuka ta tsugguna gabanshi ta rungumeshi, a kafadunta ya ke kuka, rayuwa ta mai k'unci, shikenan Mummy ta tafi ta barsu, Shak'uwarsu da Mummy ya wuce tunanin me tunani, yasan his Mom is not all perfect, amma to him, she's the best Mother in the whole wide world, tausayin Daddynsu ya rufeshi, tausayin k'anenshi, Ziyada, Zaineema da zafin zai zame mata biyu ga rashin Miji ga rashin Uwa, Dan autansu Muhsin, da wacce Mummy tafi kusanci da ita wato Zinatu.
Jijjiga Mummy Zaineema keyi tana kuka, da k'yar Daddy ya shigo Dakin ya kife kan Mairo yana kuka mai tsumma zuciya, Abdulmajid ya shigo, ya kallesu, kuka yakeyi amma ya daure yace "zaa tafi da ita gida ayi mata wanka don kaita makwancinta" kukansu ya tsanantu gaba daya, haka aka gungura Gadon Hajia Mairo har harabar Asibitin, aka sata bayan Mota aka tafi Abba Abu's Mansion.
Ziyada ta shigo gidan da gudu, tana Makaranta Zaineema ta kirata a waya, a rayuwarta, bata ta6a shiga motan haya ba sai yau,a Parlorn k'asa aka shimfide Mairo, tana zuwa ta fada kanta tana jijigata, sai da Majeed ya rungumeta ya na shafa bayanta "Ya Majeed, Mummy ta tafi ta barmu" "Shhhh Ziyada" hankalin Majeed yayi k'ololuwa guj tashi da yaji Zinatu ta k'wallara Ihu ta fada kan Mummy, shigowar su kenan ita da Muhsin, Falallu direba ya daukosu, kuka Zinatu takeyi tana birgima, shima Muhsin Kuka yakeyi bawai don ya fahinci meke faruwa ba, shi dai ya ga Mummynsa kwance a k'asa. Kan Majeed ya fara Zafi, da dabara Mom din nana ta janye su tayi sama dasu don yanzu zaa yi mata wanka. Daddy da Majeed ne zasu wanketa.
*
Indai Idonshi ba gezau yake ba, indai lafiyar idonshi k'alau to shakka babu ya ga Hannun Mummy ya motsa, motsin ya sake gani, da sassarfa ya k'arasa gunta yana murmushi, "bata mutu ba, wallahi bata mutu ba" hankalin su gabaki daya ya dawo kan Majeed da yake k'okarin ciccibar Mummy, a tare sukace "Ba ta mutu ba?" Majeed na tafiya da Mummy a hannunshi yace "mu koma Asibiti" duk suka rufa mai baya. Ba asibitin da sukaje dazun suka zo yanzu ba, wani sabon Asibiti ne a Maitama, nan da nan aka karbeta aka hau aiki kanta.
An samu ta dawo hayyacinta, kafin aka basu daki a ICU, Dr ya shaida musu cewa "ta kamu da hawan Jini wanda ya zoma ta farat daya, sai doguwar Suman da tayi, gashi ta zubar da Jini da yawa, yanzu an samu Bp dinta ya dawo normal, so a barta ta huta". Majeed ya bashi tabbacin ba zaa dameta ba, ta Windown dakin suka lek'ata, Hannunta sanye da Cannula bangare daya ana mata karin ruwa,dayan bangaren kuwa ana mata k'arin Jini, sai Hancinta manne da Oxygen mask, 3in1 kenan.(Hmm lallai su Mairo Ashe akwai sauran kwana)
Kwanan Mairo Uku a Asibiti ta farfado har ta fara magana, bakin ta na budewa ba salati ba ambaton Allah sai cewa tayi"Shikenan mun talauce, sun yashe mu" da gudu suka yo kanta suna kiran "Mummy"ta kallesu one by one tace "kar ku damu, ba zaku zauna ciki talauci ba, Mummy zata samo hanya, ba ku gaji talauci ba, ba kuyi sabo da talauci ba, ba--" Daddy ya katseta "haba Maryam, daga farfadowanki?" "mu bamu damu da ko zamu talauce ba, kar mu rasaki Mummy" cewar Ziyadatu, murmushi mai ciwo tayi tace "Ziyada, ba zaki gane ba,Documents din da ka sace a Office din Daddynku, Ownership Shares din Hadin guiwa ne, Ba Daddynku kadai ke dashi ba,to an daukeshi,kuma each share zai kai kimanin Miliyan Talatin, kwanaki an sace Motar Yayanku, wanda a ciki akwai Muhimman takardun Companies din Furnitures har biyu, me ya rage mana?" ta sauke naunauyar ajiyar Zuciya ta kalli Abba kafin ta kalli Majeed tace "kuyi hakuri, amma naci bashin Banki har Miliyan 15 ba tare da saninku ba, lokacin da 'yanfashi suka tare Boy, nayi zaton bussiness din mu zaiyi k'asa, kila ma har a kai ga kulle Companies din, shiyasa naci bashin, da niyyar in an farfado mu biya banki,gashi yanzu ba da komai, bamu da komai,gashi Zaineema ba Aure, Asirinmu ya gama tonuwa" ta fashe da kuka, Zaineema da Ziyada suma kukan sukeyi,Ziyada tace "Mummy, akwai Allah, mu fawwala ma Allah komai, komai zai yi daidai, wannan ce kalar Kaddararmu, wannan kaddarar ce ta shigo RAYUWARMU,mu rungume shi hannu bibbiyu, kuma InshaAllah Allah zai bamu mafita, besides ai Yaya na aiki" Mairo Kina tunanin kwangilar Zanen Gidaje da Tituna da Yayanki ke samu jefi jefi ne zai rik'emu? Ziyada, ke yarinya ce, har yanzu baki san rayuwa ba, ina muku tsoron talauci" Majeed tausayin kansu ya rufe shi, yayi saurin kwakulo murmushi yace "Who cares if we are Rich or Poor? What matters is that we'll be together always and forever" Ziyada tace "We'll stand by eachother's sides" Daddy yace "Allah ya muku Albarka" suka amsa da Amin, Mummy ta tabe baki, a ranta tace "hmm, kudi sune komai, in ba kudi ba jin dadin rayuwa".