Sashe 28
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
"YaMaji" hakan take ce mai wasu lokutta, ya kallota yace "Zuzu" tace "kar Zinatu ta bata ranka, haka take, all thanks to Mummy, Zeenah bata da kunya, so in ka san halin mutum, sai kaci maganin zama da shi". Majeed yace "Ba zaiyiwu ba kuwa, mu ne Yayyinta ba ita ta girme mu ba".
"But shes only a child" cewar Mummy da ke shigowa dakin, suka bita da ido har ta karaso, tace "Zeenah tace bata son Karatu a anan, infact bata son Zaman Kanon, kar ku manta Ko hutu muka zo Kano Zeena ya dinga kuka kenan kamar zata mutu, shes just allergic to Kano, so zan san yanda nayi a barta a chan Funtaj din, maybe a saida wannan gida sai mu siya Gida a Abujako ba Kamar Mansion dinmu ba, kai ko Haya ne sai mu kama, tunda yaran ba sa son nan din".
Majeed ya tsura wa Mummynsa ido, kamar ba zai ce komai ba sai can yace "Wai Mummy, me kikeyi haka? Yanzu sai kice duk abunda Zinatu take so shi zaayi mata? Ita ta haifeki kenan, Mummy wannan ba so bane ba fa, Shagwabata kikeyi da lalata mata tarbiya, Mummy, we are never going Back to Abuja again, dama chan zaman me mukeyi? Ba ayyukan duk suna nan Kano ba? We are in no competition with anyone, zaman barikin ya isa haka, Ba inda zamu, Ziyada kadai zata koma ta gama session dinta, befi 2weeks ba dama, daga nan sai a karbo mata transcript sai a nemo mata ko Northwest Uni ne, We wont leave Kano, nan ne Asalinmu, da sauran 5million dinnan zamu farfado da AA&Sons furnitures,zamu biya maakaita, sannan ayi enrolling yaran a makaranta, Mummy idan kika matsa akan haka, you are going to lose me, zan tafi inda ba zaki sake ganina ba".
Yana kaiwa nan ya mike ya bar Parlorn, Ziyada ta rufa mai baya, in hankalin Mairo yayi dubu to ya tashi, tana mugun son Majeed, ba ta son yayi nesa da ita, ba zata iya rabuwa dashi, a karo na farko zata sadaukar da farincikin Zinatu, don gudun rasa AbdulMajid.
Da daddare, Majeed ya iske Mairo a dakinta ita da Daddy, yace "Mummy, Daddy Hilal Constructing Company ke neman Architectures Worldwide, shine zaayi Test da interview on Monday, so shine nayi applying, in Allah ya sa da rabo idan naci test din kunga komai zai zo da sauk'i ko?" Daddy yace "Gaskia ne, naga advertisement din a News, nayi tunanin maka magana, Ashe ka gani, yanzu sai ka fara shirin tafiya Dubai din?" yace "Nagode Mummy bakiyi magana ba" tace "hmm, Boy sai nake ganin kamar Dubai yayi nisa, in ka samu aiki a chan hakan na nufin kayi nisa da mu kenan?" ya kamo hannunta yana murzawa yace "ba lallai ba, kinga Drawings ina cikin dakina ma sai na tura musu chan ta internet, ba abunda zai rabaki da boy dinki" murmushi tayi tace "to Allah sa a dace" ya amsa da "Amin kafin ya sanar dasu gobe zaije Abuja processing Visa.
*
"Habawa Hajia Mairo, kinyi kudi kin manta Abokan ki na Azziki" Mairo tayi yak'e mai kama da kuka,l tace "haba dai Hajia Aliyah, ai ban kai in mance ki ba, kece fa Aminiyar Asali" "ashe kin san da hakan shine bayan tafiyar ku Abuja ko waiwayena baki sake yi ba shekaru nawa? Sai dai mu ganku a TV ko radio" "Haba Aliya, ki bar maida hannun agogo baya, gashi dai nazo yanzu" "to ya labari?" "komai lafiya lau, mun dan dawo nan da zama ne na wani dan lokaci " Hajia Aliya tace "toufa, karayar Azziki kukayi? Don na tuna kince ke da Kano sai hutu" Mairo ta dan daburce "habadai karayar Azziki, kawai yara ne suke son Zaman nan, na Majeed yace Zaman barikin ya ishe shi haka, kuma kinsan zan iya komai don Yara na".
Hajia Aliyah ta gyada kai bawai don ta yarda da bayanin Mairo ba, da Mairo taga shirun yayi yawa sai tace "Kawata, donAllah taya zanyi in karkato zuciyan Yaron wani k'usa a k'asar nan zuwa ga Ziyada da Zaineema?" Hajia Aliyah ta katse ta da cewan "Zaineema ta fito ne?" Mairo tace "Aa, Mijinta ya rasu ne" "Ayyah, Allah ji k'anshi". Mairo ba ta son raini, bata son abunda zaayi ta surutu dashi a kanta da kuma yaranta, Balle In Hajiya Aliya Kunnen gari tahi, to kowa ma sai yaji, haka zata zama abun zunde da nune cikin kawayensu.
" Ai abu mai sauk'i ne Hajia, kudi zaki sake Sosai, na kaiki gun Na kan tundu, wanu sabon shigowa ne ya na nan, aikinshi kamar yankan wuk'a", "Allah ko Kawata? Suka chafe, Hajiya Aliya tace " Amma fa yana da Tsadar aiki, don daga aikin Miliyan daya sama yakeyi" gaban Mairo ya fadi, ina zata samo kudadden nan? Muryan Hajiya Aliya taji tana cewa "Aff! Na manta ku manya ne, ba ku da matsalar kudi". Yak'e dai Hajia Mairo keyi tace "idan ta shirya zatayi mata magana ta rakata".
*
"Mummy, ko shekara dari zanyi a matsayin bazawara, ba zan aura kowa ba, zan jira Khaleed ya dawo min, zan jira shi ya dawo gareni, i'll wait forever for him". Hajia Mairo ta girgiza kai, tace "Zaineema, please" Zaineema ta katse Mummy da cewa "Wallahi idan kika matsa min da Zancen Auren wani to Wallahi zan shiga duniya, Jahilci ne ma wannan ina Iddah ki fara min zancen Aure" Mairo tayi saurin cewa yi hakuri Zaineema abun be kai nan ba". Sum sum ta tashi ta fice ta bar Zaineema a daki.
Mairo ta shiga damuwa sosai,ta hade kai da guiwa tana tunanin yanda duk abunda ta Gina ke falling apart,bata ankara ba sai ganin Nana tayi ta fito daga dakinsu janye da dan trolly, ta sa mukulli ta rufe dakin tare da jefa mukullin Jaka, Sanye cikin wasu riga da skirt damammu, sai gyalen da be wuce girman Jallabiya ba, Mairo da murmushi tace "Nana,kin fito?" ba tare da gaisuwa ba tace "Eh Mummy, Jigawa zanje tare da friends dina, my Majeed baya nan, i dont want to miss him, shiyasa zanje in dan huta kafin ya dawo daga Abuja" bata jira cewar Mummy ba ta wuceta, ita ko Mairo ta bita da ido, tayi amanna AbdulMajid be san da tafiyar nan ba, ya san da ya sani da jiya kafin su wuce Abuja da Ziyada da ya sanar da ita tafiyan Nana,mamakin Shiga irin ta Nana takeyi, ita tasan ba ta damu da shigar kowa ba, amma wannan Shiga ta Nana sam bata yi kama da ta ma su aure ba, wannan shiga ta nana yafi kama da na Goggagun 'yan bariki. meke samun su ne haka? A baiyane tace "Meke faruwa da Rayuwar mu?".
PH Ng
"Zaid please, ya kake so inyi? Son ka zai kasheni, meyasa ka za6i ka wulak'anta ni, da kyauna da ajina da kudina? Tun France nake ta bibiyarka, saboda kai na dawo PH uni don kawai na kasance tare da kai, na watsar da rayuwar daulan da nake ciki don kai, Zaid meyasa kake min haka?". In Bangon dake jikin dakin ya amsa maganar da Nadiya tayi to Zaid ya amsa, kamar Allah beyi hallita a wurin ba, sam ko kallonta baya yi, harkan gabanshi kawai yakeyi,yana latsa Laptop inda yake karanta reports din da aka turo mai a Kano da Abuja, inda ya ga Majeed ya dawo da Ziyada Makaranta zata zauna a hostel har su gama exams next upper week,sai kuma Ganinshi da akayi a Dubai Embassy, Sannan tafiyar da Nana tayi Jigawa, Kallo daya Zaid ya ma Nana ya buga tsaki da k'arfi yace "yarinyar nan zata rusa min shiri fa" Nadiya rai 6ace ta rufe Laptop din, tace "haba Zaid, ina nan tsaye ina maka magana, hankalin ka na wuri wata 'yariska?" ran Zaid ya 6aci, shiyasa baya son mata, ba su iya komai ba sai distraction, ba ya son ayi distracting dinshi, rai a 6ace ya kalleta yace "bana son ana distracting dina, tunda kika zo kike distracting dina, i dont remember inviting you, banason warin jikinki, bana son kallon fuskanki" ido cike da hawaye tace "Zaid, me kake nufi?" a tak'aice yace "a sauk'ak'e-- Fita" tace "What?" a dakile yace "i wont repeat myself" fizgar jakkanta tayi hanyar k'ofa tana a"You'll regret this" murmushin gefen baki yayi ya bude laptop din yana tunanin yanda zai 6ullo ma Nana, don in bebi sannu ba, Asirin Nana zai tonu, Majeed ya saketa, ita kuma bata mai aikin da yake so tayi ba, wanda shine dalilin da ya sa yayi sandaiyar Auren Nana da Majeed, to wai me Majeed yaje yi a UAE Embassy? Ko tafiya zaiyi? Yana son sanin ina zaije.
Bari dai ya kira Nana nan, daga bakinta zaiji Komai, Wayarshi ya dauko ya latsa numbern Nana, sai da ya mata missed calls uku kafin ta dauka da tsawa "wai wani daniskan ne yake kirana" cikin muryan shi yace "daniskan da ya koya miki yanda zaki sa Majeed Aurenki" tsaf ta ganeshi, to me yake so kuma, tunda kwalliya ta biya kudin sabulu ai bata da sauran bussiness dashi, tace "to ya akayi ne?" ya murmusa yace "Me Majeed zai jeyi Dubai?" tace "huff, mesa zan gaya ma sirrin Mijina?" yace "saboda nace ki gaya min, kar ki manta ni nayi sanadiyar aurenku, lokaci daya zan rusashi" tsaki tayi tace "you are very stupid, ba kai ka sa ya Aureni ba, kar ka kara kirana, Stupid" ta kashe wayar tana huci, waye wannan? Me ya dauki kanshi da zai dinga kiranta yana sata abubuwa ko tambayarta abubuwa?.