Sashe 3
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
聽聽 National Hospital Abuja
3:45pm
聽聽
Accidents and Emergency aka karbi AbdulMajeed, aka shiga duba shi,
"he's lucky don ba karaya, ba gocewa, its obvious tunda ba da wani abu suka buge shi ba, da hannu ne, yanzu we'll move him to a private room" cewar Doc.
聽聽 Suna zaune su duka a dakin da aka kwantar da AbdulMajid, Suna kuka, Daddy ya shigo da wani inspector aka ma AbdulMajid tambayoyi ya basu amsa yana me cije gefen bakinshi saboda azaba, Ziyada na kan gadon da yake kwance tana shafa kan yayanta. Mommy tace "nifa Officer ba wannan ba ina so in san inda Diyata take" yace "Hajiya kiyi hakuri, mu jira kira daga Kidnappers din, da sun kira ku sanar damu zamu fara aiki, but for now zamu fara binciken yanfashi da makamin da suka tare Yaronku, zamuyi saurin kamasu tunda sun tafi da motarshi, za mu sa matakan tsaro har sai mun ganosu.
Inspector ya fita bayan yace dasu su sanar dasu idan sun ga kira daga bak'uwar number.
AbdulMajid yana tari yace " Daddy, kayi hakuri, i lost those files and documents, i lost everything" Mommy tayi saurin isa gareshi tace "yi shiru Boy, lafiyar ka ta fiye mana komai, Alhamdulilah ba su maka wani mugun abu ba, ba komai" Daddy yace "kar ka damu AbdulMajid, ba wani abu bane 10% kadai mukayi loosing, inshaAllah ma zaa kamasu" kafin wani daga cikinsu yayi magana wayar Mommy tayi k'ara, bak'uwar number ce, Mommy ta nuna ma聽 Daddy ta mai alamun da yayi alerting inspector, Mommy ta dauka tare da sa Handsfree tace "Hello"
Cike da gadara, da nuna isa aka fara magana "Hajia Mairo, muna lafiya? kafin kuyi tunanin linking call din don tracking dina, kar ku manta rayuwar diyarku a hannuna yake, kuka kuskura kukayi abunda be min ba, zan kasheta kuma na kashe banza, kuma i'll make sure ko gawarta ba ku gani ba" da sauri Mommy tace "dont please, zamuyi duk abunda kuke so but dont hurt Zeenatu, zamu baku ko nawa ne" Zaid ya murmusa kamar suna gabanshi yace "good" AbdulMajid da k'arfin hali yace "ta ya zamu tabbatar da bakuyi mata komai ba, ta ya zamu san shes alright" Zaid yace "Majeed Abba, jikin da sauk'i kenan, i'm glad you are found, well Idi let her talk to her Family" Idi daga dayan 6angaren ya cire selotape din bakin Zeenatu da ke jin duk abunda ke faruwa, "Mommy, Daddy, Ya Majeed, ku taimakeni ina jin tsoro"聽 Zaid daga dayyan banagaren yace ya isa Idi, they've heard enough" duk suka rude suna kiran sunan Zeena, amma ba daman amsawa tunda idi ya maida Selotape din bakinta.
聽聽 Zaid yayi disconnecting call din Idi, dama Conference call ya hada, kafin ya cigaba da magana "Kun san tunda ta farfado take ta kuka, ta ki cin Abinci, har chocholates aka bata duk ta k'i ci, tana ta ihun kiran Mommy, well idan Mommynta na sonta kamar yanda take tunani she wont dare mess with me,聽 she wont involve the Police" da sauri Mommy tace "wallahi we wont, just tell us how much you want" kai tsaye yace "Naira Miliyan Goma" a take tace "Done, turo account number" yayi dariya yace i'm not stupid, zan kiraki gobe da safe i will tell you what to do" da sauri tace "Okay, okay, please dont hurt her" yace "it depends, the moment kukayi informing police zan sani, and i wont hesitate to kill her" cikin rudu tace "Wallahi ba zamu sanar da Police ba, wallahi ba zamuyi taking risk dinnan ba, na maka Alk'awaro" Zaid ya murmusa yace "Good, kinsan meyasa na kiraki? Ban kira Alhaji Abba Abu ba? Saboda nasan kece da gida, sai yanda kikayi dashi, Mijin tace, so tell your baby husband and your baby boy not to do anything foolish". "They wont i promise"
Kai Kai Abun ya ishe Ziyada, hakurinta ya k'are, wannene wannan da yake gaya ma Iyayenta magana san ranshi? Daga ji ba babba bane, duk da a dake yake magana amma kana iya jin muryar k'uruciya a tattare dashi, tayi amanna ba zai wuce tsaran Ya Majeed ba amma ji yanda yake magana kamar ya sansu duka, tace "Kai Matsoraci, ashe kai dan k'aramin dan iska ne? Ashe akwai abunda kake tsoro? Ka fito ka tare mu gaba da gaba mana, dont be a coward" da sauri Mommy ta rufe bakin Ziyada, "haba kiyi shiru mana, waya saki magana?kar ki bata ranshi ya kashe 'yaruwarki a banza, donAllah bawanAllah kayi hakuri".聽 Ziyada cikin daga murya聽 tace "Mommy wannan ba Allah a ranshi" Zaid yayi murmushi sosai, yace "Hello Ziya, i'm coming for you, i cant wait to see you too, my regards to Zaineema". Dif ya latse wayar tare da cire simcard din, dukkansu baki hangame, a hankali Ziyada ta sab'ulo da ga kan gado, tace " He knows us All(ya san mu duka)".
"Ohhhh, to ga Zaid ya faso, me suka mishi haka da yake neman hallaka su duka? Shin yana cin Nasara? Waye Zaid? Meye Asalin Zaid? Who is he? Who? Who?
Wattpad@biebeeisa, they gt every post first.
If you are enjoying this
Show me some love by Voting and聽 Commenting .
#Nagode
#1love
#ADAY
#Bibiliciousfreakingfans
[11:29, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Pg3鈨�
Mamaki ya cika su ko waye wannan ya ma Familynsu Farin Sani, Daddy yace "Dole mu sanar da Police, dole a kama su, dole a hukuntasu, hukuncin Kidnapping a k'asar nan yanzu daidai yake da wanda yayi kisa" Mommy tace"Aa, ba zamu sanar da Police ba, ba zamuyi gangancin nan ba, ka manta sharuddanshi? Yace zai kashe Zinatu, Daddy yace "Yanzu Maryam sunci bulus kenan? Miliyan Goma? Ga fargaba? Ba ma wannan ba, kina nufin haka zaa bar maganar? Ina da tabbaci sune sukayi ma AbdulMajid haka, ina mamakin ko waye, gwara dai ayi bincike" Ziyadat tace"gaskia Mommy a sanar da Hukuma, abi mana hak'kinmu, idan account number zai turo tsaf zaa kama su a sauk'ak'e" Mommy tace "Sai dai ya kira goben, Unless my Daughter comes back to me, we wont inform anybody, "Abba, muje mu fara processing hada kudin" Daddy yace "Maryam, there's a way to get her back AbdulMajeed be ce komai ba don zuciyar shi na zafi, Mommynsu bata jin shawara, dole abunda take so zaayi,suna haka ne Nanah ta shigo da gudu tana kuka, ba ta fada ko ina ba sai kan AbdulMajid, har sai da Ziyada ta matsa da sauri don k'iris ya rage ta fado kanta,tana kuka tace "My Majeed are you Okay?" tsaki yayi tare da cije baki, Mommy tayi saurin zuwa gunta tana murmushin k'arfin hali tace "Nana, hakuri zamuyi, jikin da sauk'i" Nana ta daure fuska tace "Wasu tsinannun ne suka Mashi haka? Matsiyata, in kudi suke so ba ya basu ba? Har sai sun taba lafiyar jikinshi? Yanzun nan Momcy ke fada min, anfara investigation din?" Mommy tace karki damu an fara, nan ba da jimawa ba asirin su zai tonu" ba tare da k'ara cewa wani abu ta juya tana shafar fuskar Majid, Ziyada ta kauda fuska, Mommy da Daddy suka fice.
NewDelhi India
Najwa ta bushi iska, hankalinta a tashe, kamar ba jiya Maama tayi Alk'awarin daina kuka ba ma gashi ta cigaba, ranta na k'una ta kalli k'awarta tace
"main kya kar sakata hoon usake aansoo ko rokane ke lie Kaveri? (What can i do to stop her tears Kaveri?)".
Kaveri ta jinjina kai tace "usakee khushee vaapas jaane ke lie ek raasta khojane (Find a way to return her happiness)" Najwa tace "How Kaveri?" Kaveri tace "Everything is easy with the internet(komai na zuwa a sauk'ake ta yanar gizo)" tunanin be taba zuwa mata ba, da sauri ta bude laptop dinta da ke kan gado yana chargy, ta kunna bayan ya kunnu ta sa Modem dinta ta ta shiga Searching a Google, 'Zaid Sada Abu' tayi Searching wasu sunaye ta gani da suka fara da Zaid, ko Sada, dayan bayan daya ta dinga bincika amma no match found ake nuna mata, Najwa ta sa kanta k'asa a hankali ta furta "Ya Rahman" Kaveri tace "it means he's not on any Social Network" "It appears so" inji Najwa, don da yana wani Social networking kamar su 'Facebook' 'Twitter' 'Instagram' da anyi recommending a goggle, kanta ya kulle, sai gaf da Maghrib Kaveri ta tafi gidansu.
Najwa bata saduda ba, sai da ta gwada searching 'email' me dauke da 'gmail' da 'yahoomail' wani wuri ta sa 'Zaid Sada Abu', wani gun kuma 'Zaid Sada' duk ba nasara, haka tayi registering facebook ta dinga Searching masu suna Zaid, ta dinga bi amma ba ta samu komai ba, ta gama ta shiga Instagram, duk wani dubaranta ya k'are amma ba wata nasara, haka fa zube kan gado tana hawaye mai dumi, a hankali tace "Ya Rahmanu, what do i do now?" Diary (littafin sirri) dinta ta janyo ta bude ta fara rubutu kamar haka;
Dear Diary
I am on a mission to stop my Mother's tears, i searched for my Brother thoroughly through the internet but to no luck,Me zanyi? Ya Zanyi?"
Ta daga kai kamar me tunani, hankalinta ya tsaya a tunaninta na k'arshe, ta san abu ne mai wuya, amma hakan kawai zatayi Allah zai taimaketa, ta cigaba da rubutu "Diary, i've decided, i'll go to Nigeria, I'll find my brother, and i'll bring him home, So Help me God, Allah ka bani saa, ka kawo min komai a sauk'ak'e Amin".. Ta rufe ta mayyar ta gyara kwanciyarta kan gado bayan tayi Addua don yin bacci.
Bacci ya k'aurace mata, sam ta kasa bacci, gabanta na ta fadawa, tsoro ya mamaye ranta, amma idan ta tuna abunda take shirin yi zai faranta ran mahaifiyarta, sai ta ji ta samu k'arfin guiwa, tana ji Mahaifanta suka turo k'ofa, da sauri ta rufe ido tayi kamar me bacci, tofeta sukayi da Adduoi suka juya suka fita, Adduar k'arshe tayi tana rok'on Allah ya sa ta iya baccin, ba dadewa ba bacci yayi awon gaba da ita. Asuba ta gari Najwa Sada Abu.
KANO Nigeria.