Sashe 4
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Karfe 6:30pm a k'asar Nigeria daidai yake da 10:30pm daidai a k'asar India, Hajjo ta fito daga bandaki dauke da buta a hannu, ta zauna a ganan kewayen idanunta suka kawo ruwa, rabon da taci abinci har mantuwa ta manta,sai Zogalen da take ci, Zogale shine abincinta, Ta siya Zogale, ta dafa ta saida ta kuma ci ma cikinta,ta daga kai ta kalli gidanta, kallo daya zaka ma gidan ka fahimci gida ne mai kyan gaske, amma zaka gane tsohon gida ne, don ba kula ba gyara, Allah ya jik'an Sada, Allah ya gafarta mai, da yana da rai ba zai taba bari ta wulakanta haka ba, Allah yayi wadaran Abba, Arzikki da dukiyarshi bai amfana mai komai ba, wai ace tana da D'a Kamar Abba, wanda sunanshi ya kauraye gidan Talabijin da Radio don dimbin Azzikinshi amma ya wofintar da Uwarshi Mahaifiya, ba komai, Akwai Allah, ko da yake bata fiye ganin laifinshi ba,tunda tun Asali shine mafi soyuwa a gareta,ta So shi kamar ta bashi ranta, gashi kuma Mace ta shiga tsakaninsu tayi musu Iyaka, AbdulMajid din da take gani tana jin sanyi kwana biyu ta bar jinshi, ta zama bata da kowa, ba ta da wani gawa, ina ma Mutuwa zai zo mata yanzu, da ta fi farinciki, sai da ta ci kukanta kafin ta hakura tayi Alwala don gabatar da Maghrib.
Porthacourt Nigeria
Bayan yayi Sallahr Asuba ya zaro wayarshi tare da chanza simcard, ya latso numbern Hajia Maryam.
Abuja Nigeria
Ringing biyu ta dauka tare da sa lasfika, dama jiran wayarshi suke, a lokacin suna nan zaune gabaki daya a Parlo har AbdulMajid, jiya da su Mommy zasu dawo gida ya saka daru sai da Dr ya sallamesu.
Mommy tace "Hello", Zaid yace " Hajia Mairo Muna lafiya?ya mai jiki AbdulMajid, naji ance an Sallameshi". "Uhm" kadai Mommy tace, yace "Ina Kudina?" da sauri tace "ga su nan an hada komai" yace "Good, zaa zo har gida a karba, and Zeenatu will be returned to you" cike da Murna AbdulMajid ya gyada kai don zasuyi amfani da wannan damar su chafke wanda ya zo amsar kudin har ya kaisu ga Ogan su.
Kamar yana gabansu ya sake shuumin murmushin shi yace "Hajia Mairo, barin baku dan guntun labarin wanda zai zo karban kudin, Sunanshi Dogara, Shi ba Musulmi bane, shi kuma ba Christian bane, bai da addini, hasalima bai da wani mamora, yana da Mahaifiya da yarinya mai shekara daya, wahalar duniya ta musu yawa har wata rana da yaga baida amfani a rayuwa yayi alwashin kashe kanshi, cikin ikon Allah sai gani nazo na cece shi na hana shi aiwatar da abunda yayi niyya, na bashi kudi mai yawa nace yaje ya ciyar da Mahaifiyar shi da diyarshi, tun daga nan,he does everything i ask him to, he owes me his life" Zaid ya tsuke muryanshi ya cigaba da cewa "Dalilin da ya sa na baku labarin nan shine, idan har kuka kuskura kukayi gigin setting dina up by informing the police don nace zaizo gida ya amsa, akace zaayi Interrogating Dogara don ya tona min asiri, ba zai ta6a ba, kun son irinsu ba butulu bane, sai dai ku kashe shi, he has nothing to loose don nayi mai Alkawarin kula da Maman shi da diyarshi, kama Dogara will be the biggest mistake of your life, don zan kashe Zeenatu bayan maza 3 sun mata fyade" Mommy da Ziyada suka sake k'ara don ko tantama babu zai iya abunda yace, Mutumin nan be da Imani ko kadan, AbdulMajeed wani irin Zufa ke keto mai, Daddy mai saukin zuciya har ya fara guntun hawaye.
Farinciki ya ziyarci Zuciyar Zaid da yaji Firgici tattare dasu, Babban burinshi shine ya k'untata ma Familyn Abba Abu, yayi murmushi yace "So abun nufi shine, Ba zaku ga Zeenatu ba har sai Dogara ya kawo min Kudina, ku ka sa aka kamashi to a bakin ran Zeenatu, So Hajia Maryam, dont mess with me" da sauri Mommy tace "Wallahi we wont, safely zaa maka delivering kudinka" yace "good,6am Dogara zai zo karban Kudin" dif ya latse wayar.
Shiru sukayi gabaki daya kowa da sak'e sak'en zuci. AbdulMajid yace "Mommy, yana wasa da hankalinmu ne, a gaya ma Police" da sauri tace "No Boy, wallahi ba za a gaya musu ba, ba zanyi chacha da rayuwar diya ta ba". Daddy ya jinjina kai yace "gaskia ne, mu basu kudin kawai" AbdulMajid ya gyada kai,Mommy ta yi Zipping Biggest sized Ghana Must Go da Wani Jakka.
6:00am
Maigadi ya k'wank'wasa parlorn k'asa, jiki ba k'wari Daddy ya mik'e ya bude, Yace "yadai Bagobiri?" cikin hausanshi yace "Akwai bak'o a waje, nace mishi kuna bacci yace kun san da zuwanshi" kafin Daddy yace komai sai Mommy tayi saurin cewa "Ka barshi ya shigo" da hanzari ya juya Gate.
Bayan sun bashi jikkunan kudin,ya loda su a yar motarshi Golf 3, da yake har rakiya suka mai, ba wanda ya mai ko kallon banza, har ya kunna mota zai wuce, a tsorace Mommy tace "zeenatu fa?" Dogara yace "Oga Zaiyi waya, make sure you dont do anything foolish". Mommy ta gyada kai.
Ya ja Mota ya wuce, su kuma suka wuce ciki suna jiran Tsammani.
"Oga, kudin are in possesion, i'm cleared" daga bangaren Zaid yace "Good, ka zo PH yanzu" "Okay Oga".
11am
"Ki tsaya nan, Mommyn ki zasu zo daukanki, kar kije ko ina kinji? Cewar Idi, Zeenatu baki ya mutu, tace "DonAllah ka kirasu" yace "kar ki damu, zasu zo nan ba da dadewa ba" ya wuce warshi, Tsohon Gidan Mai ne, amma ba kowa, jefi jefi take ganin gilmawan mutane, daga mafaka Idi ke kallonta, kiran Zaid yayi yace "suna Gidan Mai" Zaid yace "i'll make the Call"
Zai
Wayan Daddy ya kira wannan karon,da sauri ya dauka ganin ba suna, Zaid yace "Kuje Total Filling Station na shehu shagari Way,Zeenatu na chan na jiranku" da sauri suka fita ba tare da an kashe wayar ba, yace "kuyi Sauri temperturen garin da Sanyi kar tayi Mura" Ziyada tace "daniska kamar ka damu" yayi Murmushi, yace "Hello Again Ziyada, i will see you soon" dif ya latse wayar, ta Allah bata ka ba.
Haka suka dunguma cikin motar Daddy, Daddy ke tuk'in.
Ko da suka iso gidan Mai, tana chan ta dunkule guri guda, tana dagowa taga motar gidansu, da tsalle ta tashi, Mommy bata bari an tsaida motar ba ta bude murfin k'ofar ta nufo Zeena, itama da gudu suka rungume Juna suna Kuka, "I'm so so sorry my baby, i wont let anything come between us again" kuka dai zinatu keyi, Ziyada ta rungume k'anwarta, Daddy ma. AbdulMajid yace "Oya lets go home".
NewDelhi India
Bayan dawowarsu Makaranta, wurin Vijay Bhaiyya suka nufa, bayan sun gaisa kamar kullum, ta sanar dashi buk'atar ta na zuwa Nigeria neman Yayanta, karon farko yace "sam ba dashi ba" ta dinga mishi magiyan ya taimaketa, yace "Najwa main apane moorkhataapoorn yojana ka hissa nahin hoga (i wont be part of your silly plan)" sai da suka sha mahawara kafin ya amince, don shima yana son yaga Madam Yesmeen cikin farinciki, don sosai take kyautata mai, ya tambayeta idan tana da kudi, tace eh tana da piggy bank guda 5 tun tana yarinya take savings ciki, kuma tana da Sark'a suje su siyar, Kaveri ma tace zata bada nata gudummuwan haka ma Vijay bhaiyya duk sai a harhada, haka dai suka yanke hukuncin gobe za suje Nigerian Embassy don fara neman Visa. Hmm najwa Allah bada saa..
Rivers Porthacourt Nigeria
Dogara ya iso Lafiya, ya gabbatar da kudadden nan gaban Zaid, Zaid ya bude jakkun nan, kawai sai yaji sam baiyi farinciki ba, to ya amsa Million Goma wurinsu to sai me? Sai me? Miliyan Goma zasu maido mishi Mahaifanshi? Zasu maido mishi Farinciki da ya rasa for the past 19years? Zasuyi making up wahalhalun rayuwan da ya shiga? Miliyan 10 ba abunda zasu mai,Ko Ownership documents din Shares din Familyn Abba Abu wanda dududu ba zai wuce 10% ba cikin dukiyoyinsu? These wont change a thing, harbi yayi da jakkan kudin, yace "ma Dogara ya tafi zai nemeshi" Dogara na fita Zaid ya durk'usa k'asa ya fashe da kuka, Kuka mai ban tausayiai tsumma zuciya,Rayuwarshi tun yana yaro ya shiga dawo mai tiryan tiryan kamar a lokacin komai ke faruwa, yafi awa daya a hakan kafin ya tashi da sauri kamar an mintsineshi, ya share hawayenshi kafin yayi shu'umin murmushin shi, yace ma kanshi "I've waited for this my whole life, i cannot be weak now,I'm Zaid Sada Abu, i do what i want and say what i want with no apologies" ya sake Murmushi da ya tuno wani abu "lokaci yayi da zan gana da Nana Asmau Mati Nakowa" ya dauko yar nokia dinshi ya latso Armstrong ringing daya ya dauka yace "Hello Oga" a dakile Zaid yace "Are you tired?" da sauri Armstrong yace "No not for you", "come over" kadai yace".
Bayan Arstrong yazo suka shiga Mota suka dau hanya, sai da suka kusa fita cikin gari Armstrong yace "ina Zamu?" a takaice Zaid yace "Keep Driving". Armstrong yayi gum da bakinshi yana Mamakin Zaid, shekararsu bakwai tare amma kullum ji yake kamar bai sanshi ba,kullum a stranger yake, ga yanda ya fahimce shi; Yana da jin kai,Miskili ne na gidan gaba, da wuya ka ganshi cikin mutane, wani irin baudadden mutum ne, ba ka ta6a gane inda ya dosa, baida yarda ko kadan, bai son tambaya ko kadan, ko aiki ya saka kar ka tambayeshi don me?duk da ya san Waye Zaid da kuma Motive dinshi na destroying Familyn Abba Abu. Chan k'asan mak'oshi Zaid yace "Abuja zamuje".
Hey Lovers! Me Zaid zaije yi Abuja?
Shin Najwa zataci Nasaran zuwa Nigeria?
Wattpad: @biebeeisa
Please Dont Forget to Vote, Comment and Share.
Thank you.
#1love
#ADAY
#nagode
#BibiliciousFreakingFans
#anatare
[11:30, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Pg4鈨�