Sashe 66
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Wattpad:@biebeeisa
Pg2鈨�8鈨�
聽 聽 A fusace ya fita ya shige Dakinsu, kanshi na harbawa, ya sa hannunsa biyu ya rik'e, dakin ke juya mai, a daddafe ya isa ga Bango, Muryar nan, Muryar Matar da yayi waya da ita, ta tuna mai da Maaman shi, kanshi yayi zafi sosai.聽
Jigab ya zauna a kan Kujera, ya ciro wayarshi ya latso Armstrong,聽 ringing daya ya dauka, cikin sanyin murya聽 yace "Arm, come pick me up" zai bar Gidan nan,聽 to me zai tsaya yi?聽 Wannan yarinya ta gama kwance mishi komai,聽 this game is over,聽 no not yet,聽 tunda聽 bai gama da Ziyada ba,聽 bai Mallaki Gidan ba, but zamanshi ya k'are a gidan a matsayin wani Nura ko kurma,聽 zai fito musu a asalinshi.
聽 Wayarta ya sake ringing a karo na biyu,聽 hawayenta ta share tare da janyo wayar ta kara a kunne "Hello" jim akayi kafin akace "Najwa,聽 Lafiya聽 kuwa?聽 Yana jin muryanki haka,聽 are you OK?" kamar jira take ta fashe da kuka,聽 hankalin Maama ya tashi sosai,聽 ta hau聽 tambayarta me ya faru,聽 da kyar ta ce "wani ne ya mareni" a dan rude tace "Mari Najwa?聽 Me kika mai ya mareki, dama gidan nan ana cutar dake?" sai da Najwa ta tattaro natsuwarta kafin tace "Maama, ba sa min komai,聽 akwai wani da ya shigo gidan shi,聽 shibda sister聽 dinshi, suka yi faking identity dinsu,聽 Sunanshi Nura,聽 he pretended to be deaf and dumb, Majeed brought them in,聽 Maama,聽 nura is upto no good,聽 so da yawa Ina kamashi yana waya聽 a baya,聽 so da yawa ina kamashi yana basu umurni"聽 nan ta kwashe mata magananun da ta ji Nura nayi har na Cocaine,聽 da yanda聽 ta taimaki su Majeed.聽
Maama ta na sauraren Najwa,聽 ta jinjina kai,聽 tace "Tabbas, Mugu ne Nuran nan,聽 ya kware da mugunta, best thing to do,聽 ki gaya ma Abdulmajeed,聽 ki gaya musu dawa suke聽 zaune,聽 yana nufar su da Sharri, ke kuma ki kula da kanki,聽 ba imani gareshi ba" Najwa tace "Maama ki min addua,聽 i'm scared" Maama tace "ki dawo India Please,聽 in dai don Bhaiya dinki ne,聽 wallahi na hakura,聽 na rungumi Kaddara,聽 i cant afford to lose you too,聽 ba zan iya daukan wani rashin ba" saida Najwa ta kwantar mata da hankali kafin sukayi sallama.
聽聽 Yazo fita ya ci karo da Abdulmajeed,聽 guntun tsaki yayi, Majeed ya dago da murmushi yace "Mallam Nura,聽 ina zaka?" ya kamo hannunshi kamar karamin yaro ya jashi zuwa ciki,聽 cikin zafin nama Zaid ya kwace hannunshi,聽 Majeed ya dube shi da mamaki kafin ya dan danne,聽 ya sake kamo hannunshi yace "yi hakuri Abokina,聽 kar ka fita,聽 baka san kowa ba,聽 ka kara hakuri har Naeelah ta dawo" a karo na biyu Zaid ya finkice hannunshi,聽 Majeed da mamaki ya lulubeshi, Nura kurma be taba mai haka ba,聽 amana kanwarshi ta bashi, gashi kuma Nuran so yake ya fita ya zaiyi?聽 Bari ya mishi dan dabara.
Majeed聽 be hakura ba ya sake sakar mai Sansanyan Murmushi,聽 yace "Kayi Hakuri,聽 muje muci abinci" ya karashe da riko hannunshi da k'arfi,聽 Zaid cikin zafin nama yace "stay the f**k away" a razane Majeed yayi baya,聽 in kunnenshi ya jiye mai daidai to Nura Kurma Magana yayi,聽 gabanshi ya fara dukan tara tara,聽 Zaid ya buga tsaki ya fuce daga Gudan,聽 shi ko Majeed ko yatsa ya kasa dagawa.
Da kyar ya tattara nutsuwanshi ya bi bayan Zaid,聽 sai dai kafin ya isa gate, ya ga Nura ya shige wata mota sun wuce,聽 kan Majeed ya daure,聽 ya rasa meke faruwa,聽 muryan Najwa yaji "Jaan" ya juyo gareta,聽 kallo daya ta mishi ta karanci rashin fahimta a tare dashi,聽 yana son bayani, ta sake fadin "Jaan" cikin sanyin jiki ya amsa mata da "pureheart" ta murmusa tace "Ka shigo ciki,聽 ina so na gaya maka wani abu" ba musu yayi hanyar cikin Parlo,聽 suka samu wuri suka zauna,聽 wayarta ta latso recording din maganganunsu da Nura,聽 inda take ce mishi "ta san shi ba kurma bane" da lokacin da Nura yayi barazanar kashe Najwa in ta sake shiga sabgarshi" jikin Majeed ya fara rawa,聽 meyasa?聽 Meyasa Nura da Naeela suka mishi karya?聽 Me suke so a tare dasu?聽 Me suka mudu da suka zabi cutar dasu? Ganin haka yasa Najwa fara magana,聽 nan ta bashi labarin duk abubuwan da ta sani game da Nura,聽 kafin ta dora da cewa;
聽 "Nura ba abunda yace bane shi,聽 Makaryaci ne,聽 saboda ya maka k'arya, be chanchan tausayinka ba,聽 i think ya zo gidan nan ne don ya cimma wani buri nashi, sai mu gode ma Allah da yasa basu kaiga cutar da ku ba,聽 Allah ya fisu,聽 Allah shi zai cigaba da kareku"
Majeed ya furzar da naunauyar ajiyar zuciya yace "Pure Heart, ina so na san dalilinsa na yi mana haka?聽 Ko yana da wani unfinished bussiness ne da mu? I want to know why?聽 I only wanted聽 to help,聽 amma meyasa?" Najwa tace "Nasan taimakonsu kayi,聽 amma ya kamata ka zama me kula,聽 duniyar mu a yau,聽 daga taimako kake kawo wanda zi cutar da kai, mugode ma Allah da Allah be daura su kanku na,聽 sai ma ya daura ku kansu,聽 asirinsi ya tonu,聽 Allah ya sa karshen kenan" ya kura mata ido,聽 kaunarta na fuzgar shi,聽 yace "hakan ba zai kasance ba,聽 ba tare da taimakonki ba, Pure Heart,聽 Ke Alheri Ce a rayuwata,聽 nagode kwarai Allah ya bar mu tare" ta rufe fuskarta tana daria tana amsa adduar shi.
Da su Mummy suka dawo Majeed ya basu labarin聽 Nura Kurma,聽 da duk abunda Najwa ta gaya mai,聽 Mairo ta rafka uban salati ta hau karkada kafa kamar wata zautatta,聽 dama ace tana nan,聽 da sai ta lakada ma Nura na jaki,聽 da sai ta zaune mai ruwan hanji taji dalilin yi musu haka,聽 ta kalli Majeed tace "to dan agaji,聽 me taimakon gaggawa,聽 gobe聽 ma ka sake kawo mana mutanen da baka sani ba,聽 duk suzo a halaka mu a banza,聽 in banda Allah ya takaita mana wahala,聽 ya tona asirinshi,聽 da har yanzu muna gwagwarmaya a Kotu ace an ganni da Cocaine cikin gida,聽聽 amma Nuran nan Allah ya tsine mai,聽 Allah ka mishi abunda yaso ya mana" Daddy yace "Tunda be ci nasara ba,聽 ai ina ganin gode ma Allah zamuyi da ya daura mu kanshi ko?聽 Sai mu sake kula,聽 mu iya takun mu,聽 Abdulmajeed聽 na tabbata Allah ya ga zuciyarka,聽 da niyyarka,聽 shiyasa ya karemu,聽 Allah ya cigaba da karemu,聽 Allah ya maka Albarka" suka amsa da "Ameen" kamar an tsunguleta tace "ba kwa tunanin Alhaji Nakowa ya turo wannan Nuran ya zama spy dinshi? " Daddy ya mike tare da fadin "zato zunubi ko da ya zama gaskia,聽 koma dai menene muna da Allah,聽 Alhaji Nakowa kuwa kafin karshen watan nan zamu sallameshi" Mummy聽 ta dan muskuta tace "ta yaya?" a takaice Daddy yace "an samu mai siyan Gidan" Mummy ta zaro Ido聽 "Wai dagaske Gidan聽 zaa saida?" ba tare da ya juyo ba yace "InshaAllahu" ya wuce daki,聽 Majeed na ganin haka shima ya shige nashi dakin ya bar Mummy da cizar yatsa.
**聽
聽 聽 聽
聽 聽 Dadi kashe Ziyada yau Zaid zaizo Gidan Aunty Ayanarh,聽 a zahirance zak san tana cikin nishadi mara misaltuwa, biye mata Aunty Aynarh tayi suka hau mai shirin kayan Abinci kalakala,聽 bayan Maghrib ta mai kwatancen gidan Aunty Aynarh(bata san ya san Gidan ba) ,聽 ta shiga toilet ta tsantsara kwalliya,聽 gab da Isha'i sai ga Zaid,聽 Waiyo Allahn Ziyada,聽 ji take kamar ta mutu聽 don聽 dadi,聽 Allah ne ya dora mata聽 son gatan Marayu,聽 shi kadai ya san yanda take sonshi,聽 bakinta ya ki rufuwa ba,聽 kamar ba Ziyada Miskila ba,聽 ta mai jagora har tsakiyan Parlorn,聽 Muhsin da Zeenatu suna zaune suna kallon Cartoon Network,聽 Zaid ya dinga faking Murmushi,聽 yana musu magana shi a dole kanneneshi, Zeenah tuni ta sake jikinta dashi don ta na son dan gayu,聽 Aunty Aynarh suka sauko da Zaineema da Hajjo,聽 a yanzu Zaineema聽 ta sake da Aunty Aynarh,聽 suka gaisa da Zaid,聽 Zaid ya gaishesuyana kwakulo murmushi, Hajjo take kallonshi kuri a ido,聽 ba tantama yana kama da Abba,聽 kuma suna聽 yanayi da Majeed, Zaid ya dauke kai ganin irin kallon da Hajjo ke binshi d shi,聽 Aunty Aynarh ta kada kansu Zeenah suka hau sama suna yaba Zaid.
聽 聽 Abinci ta shiga zuba mai,聽 ya dan yatsina fuska shi ba zai ci ba, bata san Zaid be da yarda ba,聽 baya cin abincin Gidan Mutane, ta marairaice fuska "da hannuna fa na dafa" ya kwakulo Murmushin da be kai fatar bakinshi ba yace "sai da naci abinci na fito" "please kaci ko yaya ne" ranshi ya baci,聽 be son yawan magana,聽 da yaga zata takura mai,聽 sai ya sake kwakulo Murmushin聽 da ita a ganinta ba murmushin wani mahaluki da ya kai nashi inganci yace "kar ki damu babe,聽 da shi zan tafi inci zuwa聽 anjima, wanda ya rage da safe inyi warming inci" dadi kashe Ziyada, yayi saurin cewa zai turo magabatanshi ran friday,聽 ta sanar da Iyayenta, kamar ta mutu don dadi,聽 ta karanto mai numbern Majeed聽 tace "ka kirashi kuyi magana" nan gabata聽 ya kira Majeed cike da kwantar da kai Zaid ya mashi bayanin ko shi聽 waye da abunda ke tafe dashi,聽 Majeed ya ji dadi,聽 saboda yayi bincike kan Zaid,聽 yaji abubean Khair game dashi,聽 ya amsa mai da cewa "Zan tuntubi Zuzu,聽 in ta kara tabbatar min da kai take so,聽 kana iya turo Magabatan naka ran Jumaa" Murmushin yake Zaid yayi,聽 sukayi Sallama.聽
Zaid ya kalli Ziyada yace "Zuzu" ta dago a kunyace tace "fa YaMaji kadai ke ce min haka" ya sake sakar mata fake murmushin shi yace "gaskia ne,聽 nima ai ina da sunan da nikadai ke ce miki haka, "my happiness myforever" ta sa hannunta biyu ta rufe tana daria,聽 kaunarshi na fuzgarta,聽 Salon Soyayyarshi na burgeta,聽 nan suka聽 shiga musayarkalaman soyayya wanda Armstrong聽 ke karanto ma Zaid ta bluetooth din kunnenshi.