Sashe 76
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gidan Aunty Aynarh,聽 shine inda Ziyada take da kawayenta na Northwest University, suna ta kai kawo,聽 dan luncheon Aunty Aynarh ta hada musu a parlornta ita da kawayenta da basu wuce 10 ba sai Najwa da Zaineema ,聽 musamman Aunty Aynarh ta dawo daga Abuja don Bikin diyar Masoyinta.聽 Ziyada na chan daki ita kadai,聽 Wayarta a hannunta take jiran聽 shigowar sak'on Angonta,聽 ta sha jin labarin ko a litattafan soyayya ko a film,聽 har a reality cewa ana daura aure Angwaye ke kiran聽 amarensu ko su yi kasu sakkon text su sanardasu babban Albishir na cewa an daura aure, wasu kanyi amfani da "Alhamdulilah an daura aure,聽 kin zamani na zama ke" ko kuma "Ke tawace nikadai yanzu" banda Angonta,聽 ita聽 shiru kakeji,聽 zuciyarta tace mata "ki mishi uzuri fa,聽 Babban mutum ne sananne,聽 kila mutane ba su barshi ba,聽 yana chan yana fama da mutane ina yaga lokacin neman ki?" ta gyada kai hakane,聽 ta mishi uzurin yana fama da mutane ne.
Gab da Maghrib
聽聽 Hajia Taatuh itace Amaryar Baba Ado ta shigo Gidan Hajjo, shigarta ya nuna ma Hajia Mairo babbar mata ce,聽 nan da nan aka tarbeta hannu bibbiyu, ta buk'aci ganin Amarya da kawayenta, Mairo jiki na rawa ta kira Abdulmajeed聽 kan cewa yazo ya jagorance su Gidan Hajia Aynarh, ba jimawa sai gashi yazo, Hajia Taatuh ta zaro IV guda 20 ta ba Uwar Amarya tace akwai grande event din da zaayi wanda ita da Mijinta suka hada ma Amarya da Ango,聽 Mairo dadi kamar s shideta,聽 irin bikin da take burin ta ma yaransu ne聽 barin ma da ta ga Venue din a聽 Afficent
Bristol palace zaayi, ta dinga mata Godia ta rakasu har bakin k'ofa,聽 kafin ta dawo Gida ta fara shirin wanda zata gayyata,聽 su Her Excellency me hura mata hanci,聽 ta hana Amjad auren Ziyada gashi Allah ya sa ta auri wanda ya ninkasu kudi linkin ba linkin.
Ashe Hajia Taatuh ba ita kadai bace,聽 tare take da Maaikatan Meenerh Parrot's makeup &Salon su kusan 10, don kwalliyar Amarya da k'awayenta,聽 Abdulmajeed ya rakata har Gidan Aunty Aynarh ya mata iso, Aunty Aynarh ta taresu hannu Bibbiyu,聽 aka gaisa cikin mutuntawa,聽 nan Hajiya Taatuh tace聽 ma Aunty Aynarh "ina聽 Amaryar? Gwara ai a shiryata kinsan su Mazan nan ba sa son jira" Aunty聽 Ainarh聽 tayi daria tace "Bismillah,聽 tana nan dakin" Hajia Taatuh ta kalli sauran staffs din meenaparrot saloon tace "Ku kuma ku gyara bridemaids dinnan,聽 a nema ma kowa聽 size din gown din da zaiyi fitting dinsu" suka amsa da "Yes Ma".
聽聽 Daya daga cikin staffs din tace "DonAllah ku bamu hadin kai muyi aikinmu,聽 in akwai masu Sallah kuyi Alwala yanzu tun, kuzo a fara makeup din" wata daga cikin friends聽 din Ziyada me suna Nusaiba tace "nawa kuke makeup din?" tace "karki damu thanks to Hajia Taatuh,聽 its free,聽 mu zamu miki makeup,聽 har kayan da zaki sa kije Walima din mu zamu baki,聽 kuma bawai in an gama ba zaki dawo mana dashi,聽 no its yours,聽 dukkan ku nan bridemaids akwai kayan da zaku sa Anko ne" nan suka fara faraa,聽 suka shiga toilet masu wanke fuska nayi,聽 masu alwala nayi,聽 kasancewar Najwa na fashin Sallah yasa bata tashi ba, Matar tace "bari mu fara da ke" kafin Najwa tace wani abu,聽 har an aje makeup kit gabanta,聽 bata da wani choice da ya wuce聽 zama aka fara yanyara mata Makeup,聽 casual makeup dai haka,聽 sauran ma suka zo aka cigaba da yi musu, harta Zaineema ba a barta a baya ba, daga nan wata Official聽 ta bude wani dan Akwati, Ankon wasu riguna suka gani Peach and push pink and white gown,聽 tace "Please kowa ta dau daya" duk suka kalli juna kafin beaulinbilmoh ta sa hannu ta dauka,聽 sauran suka daddauka har Najwa da Zaineema, da yake Meela karamin jiki gareta tace "ni ya zaayi wanna riga ta min,聽 ai ta min yawa" matar ta murmusa tace "kar ki damu Maxi gown ce, da me karamin jiki da me babban jiki duk zai musu daidai,聽 akwai abun daurewa da zaiyi fitting dinki,聽 da taimakon officials dinnan yan matan Amarya聽 suka fito chas abunsu, nan suka cigaba da daukan kansu hotuna don sunyi kyau sosai.
Fadin kyaun da Ziyada tayi bata lokaci ne,聽 duk wani kyaun da aka san amarya nayi ranar bikinta to Ziyada tayi irinshi har ta gaji, makeup聽 din da aka mata ya dace da ovalshaped fuskarta, sanye take da peach fitted gown da maroon Ashoke wanda yaji dauri a kanta,聽 wuyanta sanye da manyan Marjani wanda聽 daga kallo kasan sunji kudi, sai black net wanda tayi mayafi dashi,聽 kafanta sanye yake da聽 maroon highhills, hannunta kuwa rike yake da maroon clutch(purse).聽 Sosai Ziyada tayi kyau kuma ta fito a Amaryarta,聽 Aunty Aynarh ta fito daga dakinta itama ba a barta a baya ba sai da ta sa aka jagireta (lols) itama harda ita a makeup din,聽 dakin da ake shirya Ziyada ta shiga,聽 nan take ta shiga nanata "MashaAllah Ziyadatu,聽 kinyi kyau sosai" Murmushi聽 kawai takeyi,聽 nan tayi ta daukanta hoto,聽 hannunta Hajia Taatuh聽 taja suka sauka k'asa inda bridemaids suke,聽 suna ganin Ziyada ai sai suka sa ihu don haduwar da tayi,聽 itama idanuwanta ta dago ta kallesu,聽 ta bisu da Murmushi聽 don su ma sun mata kyau, nan fa aka hadu akayi ta selfie,聽 Najwa ta ma Amarya Hoto ta tura ma Maama ta whatsapp,聽聽 Maama ta ma Ziyada Adduan zaman lafiya a gidan Mijinta.
Waya Hajia Taatuh tayi inda ta bada umurnin azo a kwashe kawayen Amarya,聽 ta kuma kira Baba Ado ta sanar dashi ya kira Zaid yazo ya dau Amaryarshi,聽 cikin mintuna da ba su wuce聽 20 ba,聽 Motoci suka zo a ka kwashi Kawayen Amarya har Zaineema da Najwa don duk sun saje cikin kawayen Amarya,聽 direct Afficient bristol Palace suka聽 nufa,聽 aka bar daga Amarya sai Hajia Taatuh sai Aunty Aynar da maikatan ta a Gidan,suna faman jiran zuwan Zaid.
"In har Zan saka abu kak'i Zaid,聽 to haka zalika Alhaji Sadam zai saka abu kak'i" Zaid ya dago rinannun idanuwanshi ya watsa ma Baba Ado wani kallo, ya naji kamar ya harbe Alhaji Ado ya huta,聽 yayi babban Nadaman sako Alhaji Ado cikin lamarin auren nan, don bala'i sai da ya ganoshi a hotel din ds ya killace kanshi dom be son takura,聽 ya biyoshi hotel din,聽 gashi wai yanzu yana takura mai sai yaje wani Walima kuma wai shi zai聽 dauko Amaryarsa ya kaita,聽 har don yaki Baba Ado zaice da babanshi yake?" Baba Ado be damu da mugun kallon da Zaid ke watsa mai ba yace "Eh,聽 indai ka watsa min kasa a ido to kamar ka watsa ma gatan marayu ne,聽 don yanzu nine a matsayinshi,聽 in kuma zaka聽 watsa mai k'asa a ido to kar kayi abunda nake so" ina ma zai iya ihu ya huce takaicin tsohon nan, tsaki yayi ya finciki jakar da aka aje mai na kayan da zai sa ya shige toilet din wakeken dakin Hotel din, tsaki ya buga,聽 shifa ya gaji da sa wannan Babbar rigar,聽 dazu da daurin aure shi aka tilasta mai ya saka yanzu ma haka,聽 gwara ma na yanzu be da nauyi,聽 bakin yadi ne me aiki maroon,聽 ya ciro hula k'ube ya sa, agogo da zoben cikin jakkan duka haka ya saka.聽聽 sosai Zaid yayi kyau,聽 ya fito daga toilet din har yanzu Baba Ado yana nan inda ya barshi,聽 a zuciyarshi聽 yace "jarababben tsoho,聽 ko baba ya rasa abokai ne oho" ba tare da yace mai kala ba ya fita,聽 Baba Ado ya murmusa聽 ya bi bayanshi,聽 Zaid din ne sai ana mai haka.
Benz din da ya ga an faka ya bude ya shiga baya,聽 na direban ya dan leka inda yaga Baba Ado tsaye,聽 Alhaji Ado ya gyada mai聽 kai, Driver ya ja motar ya fita daga farfajiyar hotel din, bakinciki dankare a zuciyar Zaid, text ya ma Armstrong "where the fu*k are you?(kana ina?)" a halin da yake ciki be iya magana don yana iya bude baki ya fashe da kuka,聽 Driver be tsaya ko ina ba sai Gidan Aunty Aynarh,聽 ba bata lokaci aka sanar da Hajia Taatuh, suka fitoda Amarya,聽 Driver聽 ya fito,聽 dayan bangaren baya ya bude聽 aka tura Ziyada ciki,聽 Hajia Taatuh bata damu tayi magana da Zaid ba don ta san be da kirki,聽 indai tashi ne zatayi abunda takeyi ai da batayi ba,聽 amma saboda Mijinta takeyi,聽 da marigayi Baban Zaid din,聽 ta rufe kofar motar ta kalli Steve Driver tace "we'll be right behind you" Driver ya sara mata ya shiga mota ya fita daga gidan Hajia Aynarh.
Lumshe idanuwanta tayi a lokacin da ta shaki daddadan kamshin Zaid,聽 duk da bata kalleshi ba kanta a kasa yake, zata iya rantsewa yana walkiya don kyau,聽 taga kayan jikinshi baki ne, ta san yayi kyau har ya gaji,聽 dole ma yayi kyau, to ya ma ba zai yi kyau ba? Yana fari? Ta san yin kyanshi farilla ne,聽 Tana so ta dago kai ta kalleshi ko don taji dadi,聽 tana so ya sakar mata da murmushin da yake聽 mata,聽 amma ta kasa ta na jin nauyi,聽 wai tsaya ya mata magana? Ko sallamarta ya amsa? ai ya kamata suyi magana, shi ya a kamata ya mata magana, itace Amarya fa, a ranta tace "ka min magana my Forever, kace min komai,聽 koma meye ka cemin please" sun hau titi sosai be tanka ta ba,聽 bata san lokacin da tace "Ina wuni ba" duk yanda yaso ya amsata yak'i,聽 don yanzu haushin da yakeji ya danne daukar fansanshi.