Sashe 19
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Alhaji Sada Abu da Hajia Yesmin sun zama yan India, don kadan ne babu su cika shekaru 10 a India, suna zaune da mutanen India Lafiya,suna kuma aikinsu suna samunsu, basu da damuwan komai, in kagansu cikin Damuwa to Zaid ne ya fado musu rai, a iya shekarun nan, so da yawa zasuyi shirin tafiya Nigeria don dauko Zaid sai su kasa, Sada kanji Kamar ana rotsa mai kai da Adda a duk lokacin da yayi tunanim Nigeri ko zuwa, Yesmin ko ji takeyi kamar ana yankar naman jikinta, akwai sadda suka ci Alwashin tafia ko ta halin k'ak'a sai sunje, ta Dubai suka bi, suna jin ance zaa maidasu Jirgin da zai kaisu Nigeria Yesmin ta fadi ta zube k'asa sumammiya, abunda yake daure musu kai kenan, duk sanda sukayi tunanin zuwa Nigeria, sai wani abu ya faru sai su kasa zuwa Nigerian.
Hoton Zaid da ke garesu suka kai akayi enlarging, ta hada mai daki irin na maza ta kafa hoton nan ciki a ranta tasa zai dawo gareta wata rana, haka zata tasa Hoton Gaba tayi ta kuka. Tun tasowar Najwa ta san matsayin wanda ke cikin Hoton, tasan Yayanta, amma kullum in ta tambayesu yana ina? Sai suce "he's far far away" ba dai sa fahimtar me suke nufi.
聽 聽 聽聽 4 Years Later
Zaid an gama zama Cikaken Namiji, ya gama karatun Jami'arshi, ya kammala komai,ya k'ara zama wani baudadden Mutum,baida yarda ko kadan, ba ruwanshi da kowa da komai,ko irin abubuwan social network din Zamanin nan ba yayi, da wuya kaga ya sha giya, duk da yana sha, be dai bari Baba ya gani ko ya gane.
Duk yanda Baba yaso ya daura shi kan harkan Ayyukanshi don Girma ya fara kamashi amma Zaid baya concentrating, burinshi daya, tanadinshi daya na yanda zai watsa Familyn Abba Abu, kullum cikin Computer yana Bincike,a cikin shekaru Ukun nan, komai da ke wakana a Gidan Alhaji Abu Zaid ya sani, duk wanda suke mu'amala dasu yana da labarinsu, Informations ta ko ina suke shigo mai, yana da Spy's a garin Kano, Abuja da kuma Kaduna inda Zaineema tayi aure Last Month, ta auri wani dan Minister Dalhatu Bala. Duk wadannan abubuwan da Zaid keyi Baba bai da masaniya.
B A K A R聽 R A N A
Tun Satin da ya gabata yake dan jin ciwo ciwo cikin k'irjinshi, daurewa yakeyi don jikin tsufa ne,Girma yakeyi, sai ya share, haka ya kamo hanyar PH daga Abuja, haka kurum yaji yana son ganin Zaid, Driver ya sa ya kawoshi PH.
*
"Alhaji naga ka rame ne ko bakajin dadi ne?"cewar Iya, Baba " yace "Bakomai Iyah,gajiyar Tafiya ne, yanzu ki kawo min farfesun Naman nan".
Waya yakeyi da Amrstrong, inda yake bashi feedback kam yarinyar da Zaid yace ya bincika a garin Abuja wato Nana, Armstrong ya shaida mai tun bayan dawowar Majeed daga Masters take bibiyarshi tana sonshi,amma baya kulata, yarinyar bata jin magana, amma Iyayensu na son su hadasu Aure" Zaid yayi tsaki "mtss, ba wannan nake son ji ba, any news about Mairo?" Armstrong yace "Yes,but you have to see for yourself, should i come over?" Zaid ya san Baba be son abokanshi, yana so ya rabu da su, don ya san suke sashi abubuwan banza, da sauri Zaid yace "No,No, Baba just arrived, i'll come over now" jiki na rawa Zaid ya bar dakin, in yaji Information kan Mairo har Kyarma yakeyi don duk wani motsi na ta yake son sani.
Kan Dinning ya iske Baba na sha farfesun Nama, da sauri Zaid ya k'arasa ya dauke kwanon fuska daure yace "Iyah waya bashi wannan naman?" Iyah tace "Nice wallahi, kayi hakuri, yace kadan zaici,ni banga amfanin hanashi cin Jan nama ba" Zaid ya sake daure fuska ya kwala ma Ado kira, da sauri Ado ya shigo Parlorn, cike da isa Zaid yace "Ka je kitchen ka cire duk wani Red Meat dake fridge ka rabasu da gidannan, ko zubarwa zakayi oho, banason na sake ganin Jan nama a Gidan nan, kar a k'ara siyo mana Redmeat, this the last time da zanyi warning dinka" jiki na rawa Ado ya wuce ciki don aiwatar da umurnin Oga Zaid.
Ganin ran Zaid ya baci ya sa Iyah nok'e kai, sum sum tayi hanyar dakinta, Zaid ya bude baki yace "Iyah, dagaske kar a kara bashi Jan nama" cike da borin kunya Iyah tace "ayi hakuri ba za a k'ara ba" Zaid yace "ki sa a dafa mishi Farfesun Kaza" murya kamar na rada Baba yace "ba zan ci ba,聽 ni wannan nake so" Zaid be kulashi ba yace "Iya, a dafa mai peppersoup din kaza, kar ki sa Maggie" Iya ta asma mai ta shige, Baba yace "DonAllah Zaid ka bani in cinye" Zaid be tanka shi ba ya zauna kusa da Babanshi ya cinye Peppersoup din, Baba ya kai mai dukan wasa a hannu yace "don me zaka cinye min nama, kuma ka sa an fitar da danyen, kuma ka hana dafa jan nama a cikin Gidan, this is cheating Zaid Sadam Audu" Zaid ya murmusa yace "Dagaske Baban Zaid ba zaka sake cin Red meat ba, wai kullum ayita magana daya, ka manta me Dr yace? Daily reminder, kar kaci redmeat, kar kaci Maggi, ka manta?let me remind you You are Hypertensive ga kuma Gout Arthritis, and--" Zaid wai don me Dr zai hanani cin abun da raina ke so? Kai kuma ka biye mishi kamar fadin Annabi,iyayenmu ba da Jan naman suka rayu ba? Wai ma a rasa abunda zaa hanani ci sai Nama? Tabdi, akwai damuwa" Zaid ya dauke kai yace "duk wanda ya sake dafa ma nama Allah a bakin aikinshi, in kuma kana so ka jamusu kace su dafa ma Nama" Daria sosai Baba yayi, yana son yanda Zaid ke nuna damuwa akan duk wani abu da ya ji6ance shi, Zaid ya kamo hannun Babanshi yace, "Babana ko baka fada mun ba, i know you are sick, i know you are really sick, donAllah kar ka sa na rasaka, daidai da rana daya ban son ganinka kwance da sunan baka lafiya, i dont want to lose you, i cant imagine life without you, You are My Life Babana" wasu hawaye suka zo ma Baban yayi saurin maidasu yace "Zaid,nama ba zai sa in rayu ba zai sa in mutu ba, in na mutu lokaci na ne" da sauri Zaid yace "Prevention is better than cure, tunda Dr ya hana, ai sai a bari, i cannot lose you Babana, i cannot" Baba ya riko hannayen Zaid yace "Zaiduna, na fara tsufa, ba mu san gawan fari ba, ina so ka koyi rungumar k'addara, ina so ka dinga fawwala ma Allah lamarinka, ka koyi hakuri dan yarona, ina sonka sosai, ina so mu tsira ranar gobe k'iyama" Zaid yace "Baba me ya kawo maganar nan kuma?"Baba ya murnusa yace "a tunaninka baka san ina sane da abubuwan da kake yi ba ko?ina sane da kana bin diddigin Abba Abu, na sani ido kawai na samaka, Zaid i wont deprive you of anything, you're 26 now,kuma ina alfahari da kai, ko ina zan iya buga gaba ince kai dana ne, you are the son i've ever wanted, kai da ne tamkar da dubu, i will love you always and forever and until my last breathe, always take care of yourself, kaji Zaid Ibn Sadam?" jikin Zaid yayi sanyi, kai kawai ya gyada ya mik'e don Babanshi na kashe mai jiki yace "Kasha parpesun Kazan kaci naman sosai, sai kasha magani" Baba yace "Zaid, fita zaka yi? Please just stay with me" Zaid yayi dan jim yace "Baba i wont take long, sak'o kawai zan karbo, ina zuwa" kafin Baba yace wani abu fit Zaid ya fice, amma sai da Zaid ya jiyoshi yana cewa "Allah ya tsare min kai ya kare min kai daga sharrin me sharri" ina Zaid be tsaya amsashi ba ya fada Mota ya bar gidan Sai Gidan da ya siyan ma Armstrong.
*
聽聽 Idon Zaid yayi ja sosai, idonshi kur kan Laptop din Armstrong dake playing Videon Birthday partyn Muhsin Autan Mairo, shagali sukeyi sosai, kowa ya hallara Birthday din, suna cikin jin dadi da walwala, bakin cikin Zaid Farincikin su. Be san sadda ya finciko gwangwanin barasa a firij din Armstrong ya kwankwada,cikin minti kadan ya kife kan Gado sai bacci, ganin haka Armstrong ya fita ya bar mai dakin don ya san Zaid be son damuwa in yana bacci balle yanzu da Mairo ta dasa mai wani tsanarsu don ganin Farincikim da suke ciki.
*
Ba Maghrib ba Isha'i, haka wayarshi ta shiga k'ara a karo na 11, daga cikin bacci ya ji k'aran nan, a firgice ya tashi, kafin ya lalubo wayar, wayar ta tsinke, 12missed calls ya gani, Ya illahi, yana ina aka mai missed calls da yawa har haka? Wani irin bacci yayi haka? Yana dubawa yaga 8missed calls from Iya, sai 4from Dr Patrick, da sauri ya zauna yana fadin "Babana, something is definitely wrong" Wayar Dr Patrick ya bi, ringing daya Dr ya dauka yace "Hello Zed, come to the Hospital now" dif ya kashe wayar, Zaid ya tashi da hanzari ya bar dakin, ya na hada layi ya fita daga gidan Armstrong jikinshi na rawa sosai yana tunanin meya samu babanshi?.
***
聽 聽 A cikin reception din Asibiti yaga Iya,felicia da Ado na kuka, Iya ta dafa kafadar Zaid tace "Zaid, saidai muyi hakuri, Uban Marayu ya rigamu gidan gaskia,Babanka ya rasu Zaid" Diff kwakwalwar kanshi da na'urar jikinshi suka daina aiki na wasu lokkuta, chan sai ya farga kamar wanda aka tsikara da allura, komai ya shiga dawo mai, Babanshi, Gatanshi, abu alfaharinshi, ya rasu? Ko gezau beyi ya k'arasa cikin asibitin, shimfde ya ganshi kan Gado an rufe da zanin Gado, gaban shi ya fadi,fuskarshi tayi Ja, tsigar jikinshi suka mimik'e,jijiyar Goshinshi kamar ta bullo,a hankali ya taka har gaban Gadon,a zuciyarshi yana me rok'on Allah yasa ba Babanshi bane shimfide kan Gadon nan, hannu na rawa ya yaye mai fuska, Baba ya gani kamar me bacci, fuskar shi ta k'ara haske,Zaid ya shafi fuskarshi, murya na rawa yace "meyasa baka tillasta min na tsaya da kai dazun ba? Meyasa baka gaya min zaka mutu nan kusa ba? Meyasa ka tafi ka barni Babana?" Ya dinga sumbatu amma ba alamun Kuka,Iya tazo ta janyeshi,ta san irin Zuciya na Zaid, ta kalleshi cikin ido tace "Zaid, Babanka ya Rasu, kayi Kuka, kayi Kuka sosai" kamar Jiran Umurnin Iya yakeyi, ya fashe da kuka "Waiyo Gatana,shikenan Allah ya dauke min Gatana!".