Sashe 1
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
COMPLIED BY ESHAAAT SMILER
HOM OF HAUSA NOVLS DOCUMNTS
WATSAPP 08066360176 FOR MORE
?A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱
Bismillahir Rahmanir Rahim
1鈨�
Sarita Vihar, New Delhi, India
12:08pm
School bus din St Paul's High School ya
tsaya daidai bus stop din Sarita Vihar,
Yanmata biyu suka sauko daga bus din, kallo
daya zaki musu ki san cewa 'Yan Makaranta
ne, sanye suke da Uniform doguwar riga
wanda da kadan ya wuce guiwa, ko waccen
su rik'e take da Jakkar makarantar ta
(School bag) da kwandon Abincinta
(Lunchbox) wasu daga cikin 'yan Bus din
suka lek'o ta Window suka ce da yanmatan
da aka sauke "Alvida Kaveri, Alvida
Najwa" (Goodbye Kaveri Goodbye Najwa),
Kaveri da Najwa su ka daga musu hannu
suna Murmushi har Bus din ta k'ule da
ganinsu, da6i'ar su kenan, duk wacce aka
sauke sai an mata wak'ar bankwana.
Najwa da Kaveri 'yan unguwa daya ne, tun
suna Kg suke zuwa Makaranta tare har
yanzu da suke High School 11th class.
Shekarunsu ba zasu wuce Sha bakwai zuwa
sha takwas ba.
Sun gangaro cikin unguwansu daidai gidansu
Kaveri suka tsaya, suka rungume Juna
Kaveri tace "NAJWA Kala milathe hai'n
(Najwa sai mun hadu gobe)" Najwa ta kalli
k'awarta Kaveri da murmushi har kumatunta
na lobawa tace "Sighra Milate hai'n Kaveri
(sai mun sake haduwa Kaveri)" suka dagawa
juna hannu ko wannen su yayi hanyar
Gidansu.
Ba tayi taku 15 ba ta isa gidansu, kamar
kullum maimakon ta shiga gidansu sai ta
tsaya a shagon dake daidai gidan, daga waje
take k'walawa mai shagon kira "Vijay Bhaiya
main bapaas aa gaya hoon(Brother Vijay, i'm
back)" bata tsaya jin me zaice ba ta
shigewarta gida, Lek'owa Mai shagon yayi ta
windown Shagon har ta kusa shiga gida ya
bude murya yace "ghar me svaagat haai
Najwa(Welcome Home Najwa)".
Ta k'arasa ciki daidai k'ofar Tag ne mai
dauke da sunan Babanta a jiki SADA ABU,
hannun k'ofar ta murda ta shiga da Sallama,
ba amsa,kutsa kai tayi inda ta san zata ga
Mahaifiyarta, kamar yadda take zato hakan
ne, tana dakin Yayanta gaban tamfatsetsen
Hoton Yaron da ba zai wuce shekaru goma
zuwa sha daya ba, ajiyar zuciya ta sauke, ta
k'arasa gun mahaifiyarta tare da dafa
kafadunta, firgigit ta juyo a lokaci daya ta
goge hawayen da ke sintiri a idaniyarta gami
da k'ak'ulo murmushi.
"Maa, kukan kikeyi kuma?" Najwa ta fada
cike da damuwa, da Sauri Mahaifiyarta ta
girgiza kai tana murmushi tace "Aa Najwa ba
kuka nikeyi ba wani abu ya fada min a ido".
Najwa tayi murmushi bata son jan zancen ta
ja hannun Maa suka bar dakin, ranta ba
dadi, duniya in akwai abun da ta tsana be
wuce hawayen Mahaifiyarta ba, kuma tun da
taso da wayonta take ganin Hawayen
Mahaifiyarta sakamakon wannan hoton da ke
mak'ale a dakin Yayanta.
Bayan Najwa tayi wanka ta shirya cikin kaya
Riga da Wando na Indiyawa ta yana gyalen a
kanta ta fito k'ofar gida wurin Vijay
Bhaiya,yana zaune a cikin shagon yana
ganinta ya fadada murmushinsa, ganin
fuskarta yayi ba walwala, cike da damuwa
yace "Kya huwa Najwa?(Meya faru Najwa?)"
ta rausayar da kai tace "Meri Maa abhee
bhee phir se ro rahee hai(Mamata na chan
na kuka kuma)" cike da tausayawa yace "ki
mein chitr abhee bhee use rona bana?(Hoton
nan na sata kuka har yau?)" tace "vah
hamesha ke lie jab tak vah us tasveer ko
dekhata hai rona hoga(Har abada zata
cigaba da kuka in dai tana ganin hoton nan)"
da sauri yace"ise door le jao(to a dauke
mana) tace "yah aasaan nahin hai(ba abu
mai sauk'i bane)" yace "prayatn(ki k'okarta)"
ta sauke ajiyar zuciya mai k'arfi ta mik'e
sannan tace "theek hai, main koshish
karoonga(Okay zan k'okarta)".
"Waalaikum Salam" Maama ta amsa
Sallamar Paapa tare da mik'ewa ta k'arasa
gareshi,ya tarbeta da murmushi a fuskokinsu,
jim kadan fuskarshi ta koma na damuwa,
cikin sanyi muryar sa yace "Yesmeenah!
Kuka kikayi ko?" da sauri ta girgiza kai ta
kasa magana. Najwa ta fito daga daki tace
"Sannu da zuwa Paapa, Maama kuka tayi, ta
sake shiga dakin Yaya" Ran Daddy ya b'aci
yace "haba Yesmeenah, na zata mun wuce
gurin nan,ba kin min Alk'awarin ba zaki sake
shiga dakin kiyi kuka ba? Ashe ban isa in
rok'eki ki bar abu ba? To shikenan, Vijay
zansa ya fiddo komai na dakin ya k'onasu
tunda ba zaki bar zubar da hawayenki ba".
Da sauri ta goge idonta tace "kayi hakuri na
bari" be ce komai ba ya wuce dakin yaron
su, duk suka bi bayanshi, Kinkimo
Enlargement din yayi ya fita dashi, da sauri
Maama ta bi bayanshi ta kamo rigarshi, tana
ja yana ja, kawai sai ta fashe da kuka tana
fadin "Sada! Ina zaka kaimin yarona? Ina
zaka kaimin shi, ka dawo min dashi, ba zan
yarda a sake rabani dashi ba" cikin zafin
nama Paapa ya fizge rigar ya cigaba da
tafiya, ta durk'ushe k'asa tace Wallahi ka
fita da hoton nan i will never forgive you,
kuma i will leave you".
Chak ya tsaya, Najwa ta fashe da kuka bata
taba ganin Mahaifanta haka ba, Maama ta
tashi ta isa inda Paapa ke tsaye, ta
rungumeshi ta baya tace "DonAllah Papi kar
ka rabani da hoton nan, kar ka rabani da shi,
i'm only linked to him throught this picture"
Paapa ya rungume ta yana hawaye yace "i'm
Sorry Yesmeenah, bana son kina tada
hankalinki, nafiso ki mik'a Alamuranki ga
Allah, yana sane damu, shi zai bayyana
mana Zaid idan yana raye, zai kawo shi har
inda muke, idan kuma ya riga mu gidan
gaskia sai mu rok'i Allah ya gafarta mai"
Maama ta saki wani kuka mai sauti, Najwa
ta tako har gaban Mahaifanta ta rungume su
duka suna kukan tare ba me lallashin wani.
Can cikin Study room ta iske Paapa zaune ya
rafka uban tagumi, da yana da halin maido
dansu gida da yabi ya maidoshi ko don
kwanciyar hankalin matarshi, kusa dashi
Najwa ta zauna, tana me tausayin
Mahaifanta tace "Paapa?" firgigit ya zabura
ganinta ya sa shi k'akulo murmushi yace "
Najwa, are you okay? menene?" ta hadiye
miyau tace "Paapa,bana son Kukan
Maama,kukan ta na daga min hankali,
ganinta a hali irin na yau ya sa na tsorata
Sosai, hankali na ya mummunar tashi" cikin
damuwa Paapa yac e " Najwa Maaman ki na
da rik'o, as long as tana ganin hoton Zaid,
ba zata ta6a daina kuka ba.
Najwa da damuwa tace "Paapa, bamu san
ko yana mace ko raye ba, to meyasa ba
zamu koma Nigeria ba? Meyasa ba zamuje
mu nemo shi ba? Only then Maama will
have peace" ya girgiza kai, idonshi ya kawo
ruwa yayi saurin maidasu yace "Saboda ba
zamu iya ba, we cannot go back" da mamaki
tace " maganar kenan kai da Maama, sai
kuce ba za mu iya zuwa Nigeria ba, to wai
Saboda meyasa?" yace
"We are not allowed to go back there" tace
"Waya hanaku zuwa Fatherland dinku?
Saboda me?" Murmushi yayi yace "We
cannot say, amma all we know is that we
cant ever go to Nigeria".
Najwa kanta yayi zafi, Hakan na nufi zata
cigaba da ganin kukan Mahiafiyar ta kenan?
Da gudu ta tashi ta nufa dakinta
sakamakkon kukan da ya zo mata. Kan
Gadonta ta zube tana kuka, bata San
Yayanta ba, iyakar sanin da ta mai shine
wannan hoton da Maama ke ma kuka, hoton
ma Zanensa ne, bayan nan bata san komai
game dashi ba, ta ya zata tsaida ZUBAR
HAWAYEN Mahaifanta? Ta ci kukanta ta gaji,
a bayyane tace "aap kahaan hain Bhaiiy?
(Where are you Brother?).
Rivers Port Hacourt, Nigeria.
Murmushin nan da ke kashe 'Yanmata yayi
wato Murmushin gefen baki, a ganin
'Yanmata don su yake yin wannan
murmushin don ya rikita su, amma shi a
wajenshi duk sanda yayi wannan Murmushin
to ya ga Nasara ne ko alamun cin Nasara,
Wayarshi ya ciro yayi dialing wani number ya
kara a kunne, muryar shi cike da nuna isa
yace "AbdulMajeed's on his way to Abuja
from Kano, Stop him in Zuba, I want all the
Documents, Money,Assets, inshort i want the
Clothes he's wearing, Hell i want Everything"
Daga chan 6angaren aka ce "Okay Boss" har
zai yanke wayan yayi saurin cewa
"Armstrong, Beat the hell out of him but dont
kill him" Armstrong daga dayan 6angaren
yace "Consider it done" kafin Wayar ta
yanke.
Sake latse wayar yayi ya kara a kunne cike
da iko yace "Kidigo, kanaji ba, kaje Gidan
Abba Abu wurin 12, ka bi Motar da zata fito
daukar Yara a Funtaj School Asokoro, Idan
an dauko yaran ina so ka min Abducting
Macen ka bar Namijin, Call me as soon as
you do as i said and i'll tell you what to do
next".
Sai da ya kwankwadi gwangwanin Gulder,
kafin Ya zube kan Gado ya lumshe ido tare
da sakin murmushin shi, ta fara gaya mai
k'arya, yana jin dadin yanayin da yake ciki,
kusan minti uku yayi a haka kafin ya ji ana
shafa mai kai, nan da nan fuskarshi ta
chanza kala, fuskar daure tamau ba annuri, a
hankali ya bude ido ya zube su fes kan
Dame.
Murmushi tayi tace "Zed, are you Alright? i
didnt see you the whole of Yesterday, i
decided to come check on you" wani mugun
kallo ya mata, bata damu ba don ta saba
ganin haka, tace "Zed talk to me please" a
tak'aice yace "Go out" ba tare da ta mai
gardama ba ta juya da sauri ta fita, yayi
tsaki yace "Stupid i'm ZAID not Zed" ya
maida idanunshi ya rufe, be son komai ya
bata mai jin dadin shirin shi na fara daukan
fansan, wannan Shu'umin Murmushin yayi a
hankali yace "Baba Abba, Payback is a b*tch
(Ramuwar Gayya tafi ta gayya Zafi)".
Toufa! Wasa farin Girki
Tambayoyi da yawa a kanku ko? Sannu a
hankali zaku amsa tambayarku da kanku.
To Jamaa ga Babi na Daya, ya kuka ganshi?
Yayi kuwa?. A Cigaba?.
To gani nan da k'ok'on barata, ina baran
k'urioinku ta hanya danna tauraron nan na
k'asa, sannan ku bada naku gudummuwa ta
hanyar fadan ra'ayoinku game da wannan
Babi , Lol i'm simply saying Please do Vote,
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)