Sashe 31
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mintuna 15 suka shude be dawo ba, Najwa ta dan matsu da rashin dawowanshi, ta kalli abokin tace "Where is your friend?" shima ya dan daga kafada yace "I no know, ma go check on him, wait here" Najwa ta daga kai, shima abokin ya samfe. Shiru shiru dai, basu ba alamun su, tayi tunanin zuwa siyan Ticket din Kano kar ya k'are kafin su dawo mata da waya, tana tafiya tana waigen su, to ina zata siya ticket din? Wani tagani tsaye kamar Mutumin da suke tare a cikin Jirgi dazun ta karasa gunshi tace "DonAllah ina ake saida Tickets din Kano?" ya murmusa yace "wani Jirgi?" ta ta6e baki tace "ko wanne" yace "kina son Arik?" ta gyada kai tace "eh" yace "muje in rakaki to" tace "donAllah bawai aiken ka nakeyi ba ko, amma donAllah ko in baka kudin ka siyo min Ticket din, ban so inyi nisa da nan, na ba wasu Wayata su karya min sim su saka mu tun 30mins back, har yanzu ba su dawo ba, kar in bar wurin nan su dawo suyi ta nema na" daga Maganganunta ya gane k'uruciya tattare da ita, amma a zamanin nan wake yarda da wani har ya bashi Waya wai zaije ya dawo, ya dan yi murmushi yace "kawo kudin" tace "Nawa ne?" ya gaya mata ta irga mai yan dubu dubu ta bashi tare da godia, yace ta bashi wasu takardun tafiyar ta ta dauko ta bashi.
聽 Har mutumin ya siyo Ticket din ya kawo mata tana nan tsaye inda ya barta, yace "gashi, Jirgin mu zai tashi 7pm" ta amsa ta k'wakulo murmushi don a yanzu ta fara tsorata da rashin dawowansu, yace "basu dawo ba?" ta gyada kai, yace "kingane?ba zasu dawo ba, halin yan Nigeria suka miki, sun gudu" ta tsura mai ido tana son gasgata abun da yake gaya mata, "No, basu gudu ba zasu dawo" zasu dawo? Ta ya kika san zasu dawo? Sun gudu fa, in ba ke ba waye zaice zai ba wani wayarshi yaje ko nan da chan ne?" Najwa tayi shiru idonta ya kawo ruwa, ta so tsaida su amma ina hawayenta ba zasu tsaidu ba, ta fara kuka mara sauti a hankali tace "i cant lose that phone, Paapa na ya siya min" daria ta dan bashi amma be dara ba, yace "kiyi hakuri Paapa zai sake siya miki wani kinji ko?, yi shiru ki bar kukan nan" duk yanda ta so yin shiru ta kasa, haka ya dinga lallashinta da ya samu tayi shiru yace "take care Jirginmu zai tashi by 7" cikin sanyin murya tace "whats the time now?" ya gaya mata tayi saitin agogonta, ya wuce Masallaci don sauke farali.
聽 7;19pm suka shiga Jirgin da zai kaisu Kano, ba ta sake ganin mutumin nan ba, wurin to 9 suka iso Filin Jirgin Mallam Aminu Kano, kamar yanda taga sauran mutane sunyi, suna yin hanyar Waje, itama Wajen ta nufa, wasu ta ga sun amshi Akwatin nan matafiyan sun sa a cikin Mota sauran kuma sun shiga Motoci sun wuce, a zaton ta Taxi ne, tafiya dai take tayi, ga dare yayi, mostly ba taxi, ko don bata ga alamunsu bane oho, kuma duk tagaji, kafadanta ya sage, a gajiye take tafia.
"Yanmata taxi kike nema?" wani mutumi tagani da zasu yi tsara da Vijhay bhai tace "Eh, taxi nake nema" yace "bari a nemo miki to" tace "donAllah akwai dan hotel nan kusa?" mutumin ya juyo ya kalleta yana nazarinta, yarinya ce, tsaf zai mata wayau, yace "Eh akwai nan baya, kawo kayanki na taya ki rikewa naga kin gaji, ba gardama ta bashi, har School bag din, yace ki tsaya nan barin karasa chan din in kira mai taxi din, sai in rakaki har masaukin, daman aikina kenan" don tabewar basira Najwa harda murmushi tace "Ok". (Welcome to Naija Najwa Sada Abu..
聽 Gabanta ya yanke ya fadi, this cant happen again, agogon hannunta ta duba, k'arfe 10 saura, in har hasasshen ta ya zama gaskia ai ta mutu, All her life is in that luggage, hannu ta sa ta zame gyalen da ta yana kanta dashi, ta chusa hannunta cikin gashinta ta baza shi, hannunta ya fara rawa, idonta ya fara zuban ruwa, why is this happening to her? Mesa hakan ke faruwa da ita, saboda meye? Don tazo Nigeria? Zama tayi dirshen a k'asa ta rafka uban tagumi, tana kallo masu fita daga Airport din.
Kamar a sama taji wata Murya tace "Najwa" Allah ya sa Mutumin nan ne ya dawo mata da Akwatinta da sauri ta mik'e, murnan ta ya koma ciki da taga akasin haka, Mutumin nan ne na cikin Jirgi,tana ganinshi sai ta fashe da wani kuka kamar dama jiranshi take.
"Ya Salam, Najwa me ya sameki? What happened to you?" bata amsa shi ba sai Kukan da ta cigaba da yi, ya dan matso kusa da ita yace "Najwa fada min damuwanki, i might help you" cikin muryan Kuka ta sanar dashi Wani ya gudun mata da kayanta.
Dafe kai yayi cike da takacici "Ya Illahi! How can you be so careless Najwa? Ki fada min, daga wani world kika zo, because from what i'm seeing, you are no Nigerian, meyasa kike haka ne? You trust easily, Haka dazun a lagos ki ka ba wasu wayarki da hannunki, nima kika ciro kudi kika bani, nima da irin su ne da na gudu miki da kudi, yanzu kin dauka jakkunkunanki ki ba stranger, haka akeyi a k'asarku? Because you are innocent ba hakan yake nufin kowa ma is innocent ba,fisabillilah gashi ya gudun miki da komai, laifin waye, laifinki ne" ba abun da Najwa keyi in ba kuka ba. Mutumin ya ga dai fadan ba shine mafita ba yace "Najwa ya isa, kar kanki yayi ciwo,ya isa, tell me wani Unguwa kike, sai in tsaida miki taxi ya kaiki, but listen dont trust people again, ba kowa bane amintacce, yanzu gaya min wani Anguwa kike?".
Kuka kawai take tayi, da kyar ta tsaida hawayenta, sai yanzu taga wautar ta, gaskian Aisha ne da ta ke ta mata gargadin "kar ta yarda da kowa" yanzu ai ta dauki darasi, baza ta sake yarda da kowa ba, baza ta sake yarda da wani ba balle sirrinta. A hankali tace mai "Wannan ne karon farko da nazo Nigeria, ban san ko ina ba"
Bangane ba Najwa, Karatu kikazoyi anan? Ta girgiza kai Alamun aa, yace to me kika zo yi nan? Ina Iyayenki? You can trust me, i'm not going to hurt You "
A ranta tace聽 i trust you, but not with my聽 secrets, a fili tace "please dont get me wrong, dont judge me" ya gyada kai tace "Sunana Najwa erh-erhm Najwa Muhammad" tayi karya, nan da nan idonta ya fara wuriwuri, bata iya karya ba, tace "Iyayena 'yan Ghana ne, muna zaune a chan" ta danyi shiru yace "ku da ke Ghana yana ganki a Dubai?" murya na rawa tace "a India nake karatu"聽 yace "So? In hutu kukayi meyasa ba zaki koma Ghana ba kika zabi zuwa Nigeria? Ko hutu zakiyi a nan din?" "erhmerhm guduwo nayi"ya zaro ido yace " what?" tace "You See, Paapa na yake so ya aura min Abokin shi, kuma da anyi auren na haihu zai sakeni ya kwace yaron, nikuma banaso, Maama na ma bataso, shine Maama tace inzo Nigeria for 2months, kafin nan zata yi convincing Paapa ya bar maganan auren"ta karashe maganan kamar tayi kuka,聽 Wow聽 bata san ta yanda ta fara karanto mai wannan zancen ba, ba ta taba karya ba, tayi mamakin yanda ta dauko wannan idear. Ta marairaice tace gashi Yanzu an sacen komai, bansan ya zanyi ba, ta karashe tana kuka, wannan kukan gaske ne.
Sosai yaji tausayinta, yarinya ce, ba zata wuce tsaran kanwashi ba, tana da future, ta ya zai taimaka mata? besan rayuwanta ta baci, innocence dinta is too much, in ya barta a nan Yaudaranta zaayi, be san ina zata fada ba, be san hannayen wa zata fada ba. Tausayinta yaji ainun zai tafi da ita ta zauna dasu for sometime kafin ya san nayi da ita"come with me" yace mata, ta dago kai tace "Noo" yace "idan na barki nan kina da inda zakije? Ko da ba zaman kanki zakiyi ba? Ki zauna a hotel ke kadai? Gidanmu zan kaiki, i'm not going to hurt you, i have sisters like you" tana son yarda dashi amma wani zuciya na hanata, yayi ta maganan ta tashi ta bishi taki ta kafe wuri guda, ba wai ta bashi labarin nan bane don ya kaita gidansu, da ya gaji sai ya tashi yace "tunda kin ki yarda dani, Allah ya tsare ya kareki na tafi" ya juya ya dauki Jakanshi yayi gaba, idan ya barta nan ina ta nufa? Hannu wa zata fada? Ba zata iya ba, bari dai ta bishi. Da sauri ta mik'e ta bi bayanshi, tsayawa yayi tare da juyo wa, ya murmusa yace "Muje Gida". Taxi ya tsaida musu yace a kaisu Hotoro.
*
Zaune suke gabaki daya a Parlor, suna Jiran Farincikin Gidansu ya shaida musu gashi nan zuwa, ba sai an aiko daukanshi ba zai hau Taxi. Sallama yayi a gaban Parlorn Gida tare da shigowa, da Sauri yaran suka tashi suka fada mai tare da rungumesu, Matarshi itama tazo tayi hugging dinshi tare da mai peck, kunya ta bashi sosai don a kan gidan kowa hakan ta faru, ya matsa gun Mahaifanshi ya durk'usa ya gaida su, da farinciki suka amsa suna mai ya hanya.
Mummy tace " kaje Kayi Wanka, kazo muyi dinner muna ta jiranka" yace "wai yanzu bakuyi dinner ba har 10?" tace "dole muke jiran ka" ya murmusa yace "Well, bani kadai bane, da bak'uwa nake" Mummy tace "bakuwa kuma daga ina?" yace "Tun Dubai muke tare da ita, its a long story, to cut it short bata da inda zata zauna, let her stay here for sometime" Mummy tace "Ayyah, OK tana ina?" yace "just a min nace ta jira daga waje barin mata iso" ya fita su kuma suka tsura wa k'ofan parlon Ido.