Sashe 32
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 4 min read
Shigowa sukayi a tare. Kan Najwa a kasa ta tako, Mutumin yace "Najwa, meet My Daddy, Mummy, Wife sister and my brother" Mummy tace "welcome my daughter" Najwa ta dago da murmushi kan fuskarta ta zubesu fes kan Mummy, Mummy na ganinta ta zabura tare mik'ewa tsaye gabanta na聽 dukan Uku-uku, wasu tunani na dawo mata, tunanin da bata so ta taba tunawa, wannan yarinya na mata kama da wata, tsanar yarinyan lokaci guda ya darsu a ranta ba don komai ba don kama da yanayi da takeyi da Yesmeen. Cikin daga Murya tace "Ke ya sunan Uwarki?" Najwa tayi shiru, Mairo kamar zata kifeya da Mari tace "ko ba kya ji ya sunan Mamanki?" Najwa da sauri ta 6oye bayan Mutumin da tazo dashi, yace "Haba Mummy? Menene? Me ya faru" Mummy cikin hargowa tace "Ta amsa ni" Najwa ta dago da mamaki tana mamakin Sudden change din Matar, don me zata tambayeta Sunan Maama dinta?ko wani mugun abun zaa mata? To ko matar ta san Maama dinta? Baki na rawa Najwa tace "Sunan Mamata Khadija" duk sunji dogon ajiyan zuciyan da Mummy ta sake, tace "Babanki fa?" tace "Erhm sunan shi Muhammad" Mummy ta sake sauke ajiyar zuciya, kawai yarinyan bata mata bane, mtsw ta daure fuska tace "Majeed, yarinya nan ba zata zauna da mu ba, so ka fita da ita" tsulum Zinatu tace "Yes Ya Majeed, i dont like her, tell her to go out".
Majeed yace " Mummy why? Kin santa ne?" Mummy tace "Bansan ta bs, amma batayi min ba, irin su ne ke shigowa gidan mutane su rusa gida, bar ganinta karama, you dont know what shes capable of, maybe shes after you or something" nan da nan Nana taji tsanar Najwa, Majeed ya hadiye miyau yace "Mummy ba haka bane, bata san kowa a Nigeria ba, yau ta zo kasar, an sace mata Kaya, komai aka sace mata" Mummy tace lallai Majeed har yanzu yaro ne, baka san kaidin Mace ba? Tace an sace mata komai sai kai kaji tausayinta, kace bari ka kawo ta gidanku? Kila dama abunda take so kenan ka kawo ta gidanku" Majeed ya yarfa hannu kasa yace "Mummy please, wallahi akan idona komai ya faru, please let her stay" Daddy yace "Maryam, ki barta danAllah" Mummy tace "kaima ka yarda ko Daddy, besides muna fama da kanmu ya jajibo mana wata?" Daddy ya mata alama da ido, Mummy tace "Alright, just one Night" tana fadan hakan tace "Zinatu, Muhsin ku wuce muje" tayi ciki yaran suka bita a baya, Daddy ya dafa kafadun Majeed ya mai alaman 'Sorry' kafin ya rufawa Mairo baya, Nana sai da ta matso kusa da Najwa ta wurga mata harara kafin ta wuce dakinta itama, Majeed ya kalki Zaineema yace "Zee please, ki tafi da ita dakinki ku kwana tare" Zaineema batace komai ba tayi ciki, ya san hakan na nufin bata amince ba.
Ya kalli Najwa da ke ta hawaye yace "I'm sorry you had to witness this, Mummy na da trust issue, bata yarda da kowa" Najwa ta murmusa tace "dagaskianta ai, banji haushi ba, kaine dai zan ba hakuri, ka samu matsala da Family dinka saboda ni" yace "Noo its nothing, yanzu dai zo kici abinci, i'll talk to Mum zata barki ki zauna for as long as you want" Murmushi tayi, ya karasa kan dining table, Rice and stew ne da plantain, yace "zo ki zauna kici" tana zuwa wurin table din kamshin ya cika mata ciki ta matsa baya tace "I cant eat this" yace Oh sorry, baki saba da spices din Naija ba, zakici Indomie Noodles?" tace "yeah, ina cin Indomie ko a India" yace "Alright, biyoni" ba musu ta bishi baya, wani daki ya bude mata yace ta shiga tayi wanka ta bude聽 drawer ta zabi kayan da zai mata, a tsorace tace "dakin waye? Kar suji haushi fa" yace "dont worry, dakin Ziyada ne, my FAV Sis, ba ta da matsala she wont mind, besides tana Makaranta". Najwa tayi murmushi har ranta, har taji tana son Ziyada din, yace "Oya, jekiyi wanka, kafin ki fito nagama dafa miki indomie din". Ya juya ta bi bayanshi da ido a ranta tace "Can i trust this one?".
Bibilicious freaking fans, ga Najwa a Naija, gata a Gidan Wan Babanta, gata a gaban Dragon Mairo lol. Rayuwan Najwa ya chanza daga lokacin da ta shigo Nigeria. Komai ya fara faruwa a gurinta daga lokacin da ta shigo garin Kano, ya rayuwan Najwa zai kasance gaban Hajia Mairo? Ku biyoni don jin ya zaa kaya.
***
Thanks all, you've been supportive, like always Dont forget to Vote and comment please.
#1love
#ADAY
#bibiliciousfreakingfans
#anatare
#nagode