Sashe 106
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
鈥⑩€⑩€⑩€AIJA 4 LIFE鈥⑩€⑩€⑩€�
聽聽 Ina zata ta raba har kwana biyu? Wake gareta duk fadin kano? Hajia Aleeya zuciyarta ya gaya mata, da sauri ta samu Keke Napep ta ziyarci Gidan Aminiyarta Hajia Aleeya, Hajia Aleeya na ganinta ta washe hak'ora ta fara so ma mata kirarin da a da ke fasa kan Mairo,聽 "Hajia Mairo ikon Allah,聽 suruka ga Gatan Marayu na biyu,聽 ki taka Naira ki Murza Naira, ki Zubda Naira" Mairo ta zauna,聽 Hajia Aleeya tace "Yaya ne Tawan?聽 Ya na ganki haka?" "hmm,聽 ke dai bari,聽 Tawa ta k'are,聽 karya ta takare,聽 Asiri na ya tonu,聽 Sada da Yesmin sun dawo,聽 Abba ya sakeni" wani irin Ashariya Aleeya ta lailayo tace "Hajia Mairo,聽 ya akayi kikayi wannan Saken?聽 Tab,聽 Sada da Yesmin sun dawo?聽 Sai da nace miki a kar su tuntuni,聽 kikace ke rashin Imanin ki be kai nan ba,聽 to gashi nan sun dawo duniyarki ta ruguje, hahah ai yanzu da kike Sirikar gatan Marayu akwai kudi gunki, ki fiddo kudi in kai ki gurin Wani Malami,聽 aikinshi kamar yanka Wuk'a yake,聽 yanzu yanzu zaa gyarota, Abba kuma ya dawo tafin hannunki" wani kallo Mairo ta wurga mata,聽 kafin tace "Hajia Aleeya,聽 bani ba bin boka da mallam,聽 wallahi na tuba,聽 kema ki tuba,聽 wawa ke maimaita kuskure so biyu,聽 kema ki tuba mu koma ga Allah,聽 ai karya fure take bata da 'ya, nidai zuwa nayi in zauna tare da ke kafin Abba ya sauko"
聽 Hajia Aliya ta zaro ido tace "Wa?聽 Ki zauna da ni?聽 A gidan nan? Tabb,聽 wallahi ba dai ni ba,聽 yanda fa ba kya so a rabeki da yayanki da mijinki,聽 nima haka banso a rabeni" Mairo ta marairaice tace "ki taimaka min Aliya,聽 banda kowa wallahi sai ke,聽 please ki barni na zauna da ke" Hajia Aliya taga Mairo zata bata mata rai,聽 ta dage sai ta fitar mata daga gida ko ta sa yan iskan anguwa su fiddata,聽 Mairo da mamaki tace "Ni zaki juya ma Baya Hajia Aleeya?" Hajia Aliya ta nuna mata hanyar fita tace fita tun muna shaida juna"聽 Hajia Mairo ta jinjina kai ta dauki jakkarta tace "ba wani abu,聽 rayuwace" ta fita tana tunanin ina ta dosa?.
**
"Ku matso kusa dani yarana" cewar Pappa bayan ya gama saurarensu,聽 duk suka matsa kusa dashi, Ya musu addua ya tambayi Abdulmajeed ina yake Aiki?" Abdulmajeed ya sadda kai k'asa yace "ai ba ya aiki" ya akayi haka? Na zata har aure kayi?"Daddy ya chafe da cewa "kwadayin Uwarsa ya ja ta aura mai waa shegiar yarinya,聽 ta salwantar mishi da Takkardunshi,聽 shariaa mukayi dasu,聽 reshe ya juye damu,聽 muka saida gidanka na GRA Miliyan30, mukayi Asara aka biyo mu aka karbe kudin, sai da wani Sirikin Ziyada ya taimaka muka rabu dasu lafia" yanda Daddy ke magana zaka san cike聽 yake da bakincikin Mairo, Paapa ya jinjina kai yace "Duk kunyi Aure kenan?" Daddy ya sake chafewa yace "Kaga Zaineema tayi aurenta shekara biyu da suka wuce,聽 k'addara ya sa suka rabu da Mijinta? Sharri aka kulla mata wai an ga Gardi a dakinta" Maama da Paapa suka ce "Subhanallah" nan Daddy ya musu bayani, suka jajanta ma juna,聽 ya cigaba da cewa "Zaka tuna Alhaji Sadam Audu dan Senegal? Wanda ake ce ma Gatan Marayu?" Paapa ya dan tsaya alamun yana tunani kafin yace "Me Aurar da mutane dari a rana ya musu kayan daki ya ba mijin gida da sanaa" Daddy yace "Shifa,聽 to danshi Zaidu ke Auren Ziyada, yanzu ma Aiki yaje Taraba,聽 shiyasa kaga Ziyadan a gida,聽 shine Abokin Baban ma ya biya mana kudin da Alhaji Nakowa ke bin mu har Miliyan30"Paapa ya jinjina kai yana cewa "Allah Sarki,聽 ai gatan Marayu akwai taimako,聽 Allah ya biyasu" Daddy yace "ai ya Rasu,聽 shekara na uku kenan" Paapa yace "Allahu Akbar,聽 Ubangiji Allah ya gafarta mai,聽 ayyukanshi na gari su bishi" suka amsa da "Amin" nan Daddy ya fara basu labarin Abubuwan da suka faru dasu tun barin su Abuja zuwa yau.
Sosai Maama ke kuka tana tausaya masu,聽 Paapa yace "shikenan, komai ya zo karshe InshaAllah, muna da junanmu,聽 zamu taimaki junanmu" Hajjo ta umurce su da suyi adduan daurewan Zaman lafiyansu,聽 Paapa yace聽 "SalluAlalNabi'ul karim" suka amsa da "Sallalahu alaihi wa salam".
***
聽聽 Gidan Her Excellency Zuciyarta ta kiyasta mata, bari taje chan ta fake har Daddy ya sauko,聽 Napep ta sake tsaidawa tayi Gidan SSG,聽 cikin聽 wani lokaci ta iso gidan SSG, ta biya mai Napep ta fito, bata sha wahalan shiga ba, ta nufa cikin Gidan,聽 Her Excellency na cikin wani yar Bukka ita da Amjad, Mairo na hangosu ta karasa gunsu da Sallama,聽 Amjad ya hade rai, haka ma Her Excellency,聽 Mairo yace "Your Excellency ina wuni?" fuska a hade,聽 tace "Me kikazo yi a gidana?" Mairo ta marairaice tace "wallahi matsala na dan samu da Maigidana, shine nace bari inzo nan in dan kwana biyu kafin komai ya daidaita" galala Her Excellency ke kallonta kafin tace "Ke har baki da kunya zaki zo gidana? Bayan abunda Sirikin ki ya ma Amjad a gaban mutane?" Mairo ta kalli fuskan Amjad taga ya hade rai tace "Wane? Me ya mishi?" tace "oh tambaya na ma kike?聽 To bansani ba,聽 ki fitar min a gida kuma kar na sake ganin kafarki a gidana" Mairo ta durkusa tace "donAllah ki taimakeni banda inda zanje" magiya ta fara mata,聽 Her Excellency ta kira wani SS,聽 tace "Release the hounds" OK Ma" yace ya wuce,聽 Mairo ba ta san me hakan ke nufi ba,聽 illa magiyan da take ta ma Her Excellency.
Wani abu taji wanda ya sa cikinta kadawa,聽 kamar聽 Kukan Kura amma haushin karene,聽 da sauri ta kalli inda takejin haushin karnunka,聽 taga karnuka su biyar kosossu,聽 bakinsu bude alamun sun ga nama sun yo kanta da gudu,聽 l, haba kafin tayi tunanin wani abu kafa me naci ban baki ba, ta arta a guje tayi hanyar gate,聽 kafin ta karasa gate din duk wani abu dake hannunta sai da ta wurgar,聽 hatta mayafin jikinta,聽 gudu take yi ko da ta fita gidan bata fasa gudun ba,聽 kamar sabon kamu, haka ta cigaba da gudu sai da ta bar unguwar gabaki daya kafin ta bar gudun. Wani wuri ta samu ta zauna tana maida numfashi hawaye na bin kuncinta,聽 Wai yau itace a wulakance, ita reshe ya juye da ita,聽 wannan shi ake kira da k'ikayi koma kan mashekiya. Ina ta dosa? Wani tunani yazo mata,聽 da sauri ta girgiza kai,聽 amma bata da wani choice sai nan,聽 duk yanda聽 zuciyarta Ke hanata zuwa gidan,聽 amma bata da wani zabi tunda ba zata kwana a Titi ba,聽 tuna abunda ya faru kwanaki na ita da mai Napep聽 ya sa bata tsaida me Napep ba don ta yarda yar pos dinta a gidan her Excellency,聽 duk nisan gidan haka tayi ta takawa tana tafiya tana hutawa har wurin bayan laasar tana hanya har chan gab da 5:30 ta iso gidan. Sai da ta gama duk wasu adduoin da ta iya kafin ta karasa cikin gidan.
**
聽 聽 Kankana take sha ta ji kwankwasawar kofa,聽 tashi tayi ta zura takalmanta ta karasa ga k'ofa,聽 budewa tayi, ga mamakinta sai ganin Hajia Mairo,聽 nan da nan ta daure fuska tare da fadin "Lafiya?" cikin yanayin da bata taba ganin Hajia Mairo ba tace mata "Alhaji Abba ya sakeni" kamata yayi ace taji dadin batunta,聽 sai dai ta samu kanta da faduwar gaba amma ta dake tace "To meye ruwana ni?" ga mamakinta sai ganin Mairo ta zube a k'asa tace "Hajia Aynarh,聽 na san ni da ke bama jituwa,聽 nasan kinsan bana sonki kamar yanda bakya sona,聽 amma donAllah ki taimakeni,聽 ki barni na zauna tare dake har sai Alhaji Abba ya sauko" Hajia Aynarh ta kalleta sama da kasa tace "gwara da kika tuna min ba kya sona, nikam ban k'in kowa a dunia,聽 amma tunda ba kya So na don me zan barki ki zauna tare dani? Salan ki min wani mugun abun?" da sauri ta girgiza kai tace "wallahi ba abunda zan miki,聽 ki taimakeni,聽 ba don ni ba,聽 donAllah hajia Aynarh" wani tunani tayi na wasu yan seconds kafin ta matsa tace "ki shigo" godia ta tsaya mata,聽 Hajia Aynarh bata tsaya ji ba ta shigo ciki, Mairo ta biyota a baya" Zama tayi kan kujera Hajia Aynarh tayi banza da ita ta cigaba da shan Kankananta "Sada ya dawo" cewar Mairo,聽 kamar ba zata tankata ba tace "Waye Sada?" cikin borin kunya tace "Lahh kin manta Sada,聽 kanin Alhaji Abba?" dakatawa tayi da abunda take sha tace "ba ya rasu ba?" Mairo tayi dan jim kafin tace "Dama ni nace su bar garin kar su sake dawowa" Galala Hajia Aynarh ta kalleta kafin tace "Ki ka daiyi musu Kurciya su bar garin,聽 amma ke awa ki ce su bar gari? To ni dai mutum ya sani jinina daci gareshi,聽 nama na kuma taurin tsiya ne dashi,聽 ba asirin da zai kamani da yardan Ubangiji,聽 Kainuwa ce ni dashen Allah bata wani katon banza ba ehe" ta dauki plate dinta ta fita daga parlorn ta shige dakinta.聽 Galala Mairo ta rakata da ido,聽 tabb,聽 wai yau ita ake dasa ma magana,聽 ba wani abu,聽 duniya ce ke horata,聽 kuma ba zatayi zuciya ba,聽 ita din mai laifi ce,聽 neman Yafiya takeyi.
WASHEGARI