Sashe 69
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya dawo inda ya bar su a tsakar gida, Hajia Aynarh聽 ta lura zasuyi magana,聽 ta mike tace "barim wuce Gida" Daddy yace "tun yanzu? " tace "eh gobe nake so na wuce聽 Abuja da safe,聽 so ina so na huta" Daddy yace "ya kamata ki hita, Allah sa a dace,聽 a yi test a saa" ta amsa da "Ameen, Hajia Mairo聽 to ga amanar yarana na baki har sai na dawo" Mummy da ta cika tayi pam tun daga shigowar Hajia聽 Ayanah,聽 da firan da sukayi da daddy wanda take gani kamar cin fuska ne ta balla mata harara tare da buga tsaki" su Ziyada聽 basu ji dadi ba, Hajiya Ayanar ta murmusa tace "Zaineema Ziyada ku kula min da kanku,聽 sai na dawo ko?聽 Ina sonku domin Allah" Zaineema ta mike聽 ta rungumeta,聽 Ziyada ma haka,聽 suna mata godia da addua,聽 ta durkusa gaban Hajjo聽 tace "Mama da na dawo zan zo in dauke ki" Hajjo tayi daria ta yi godia tare da sa mata Albarka,聽 sukayi bankwana,聽 ta juya ta kalli Mummy,聽 daidai yanda ita聽 kadai zata ganta ta kashe mata ido, tayi gaba,聽 Daddy da Majeed suka bi bayanta,聽 waiyo Allah,聽 Mummy ji tayi kamar ta fasa ihu,聽 don bariki ita zaace ta kula da yaranta?聽 Har sai wata bayarabiyar banza tace ta kula da yaranta? Gashi da Mijinta da Yaronta duk sun bi bayanta kamar wata zariya,聽 hmm聽 Hajia Aynar baki sanni ba,聽 zanyi lokacin ki a sannu.
聽聽 Suka shigo da kayayyakin yan hutu bayan Daddy yayi sallama da ita,聽 rafar dari biyu ta ba Majeed,聽 Daddy ya hanashi karba,聽 ba yanda batayi ya karba ba yak'i, a cewarshi abunda ta musu ya isa hakan nan,聽 ba yanda ta iya haka ta maida kudinta sukayi聽 Sallama suka shiga gida da kayan.聽 Kan tabarmar suka zauna,聽 Ziyada ta samu karfin halin cewa "YaMaji,聽 wani abu ya faru da ba ma nan, kallo daya zaa muku a san cewa duk kuna dauke da damuwa,聽 me ya faru? Ina ne nan kuma?" Majeed ya lura Mummy聽 zatayi magan,聽 kuma yayi amanna da ba gaskia zata fada musu,聽 yayi karaf yace "This is our new home" suka bishi da ido,聽 yace "mun tura ku Gidan Aunty Ainarh ne sabida ba ma so kuyi experiencing wasu abubuwan da zasuyi affecting dinku a rayuwarku, Zaineema,聽 Ziyada ku ba yara bane,聽 kun san k'addara, kun san dai nothing聽 is permanent in life right?聽 Zan iya cewa ba kullum ake kwana a gado ba,聽 yau dadi gobe聽 akasin haka,聽聽 abubuwa da yawa sun faru,聽 tun kuna gida har tafiyar ku gidan Aunty Ainarh,聽 ganin in kun sani hankalinku zai tashi,聽 kuma ba ma son聽 kusa kanku cikin damuwa musamman ke Zaineema聽 da kikayi experiencing聽 mummuna kaddara,聽 kunji kunji.... " ya聽 kwashe komai ya gaya musu,聽 tun聽 farko har karshe,聽 tun daga shiga kotun farko,聽 da yanda akayi da baban nana,聽 da yanda kotu ta yanke hukunci,聽 da cin Amanar nura kurma,聽 da yanda cocaine detectors sukazo neman cocaine a gidan,聽 da saida gidansu da ciro kudi a bank da tare su da akayi a ka karbe kudin da yanda suka tsinci kansu a nan,聽 da yazo k'arshe,聽 ko wannen su fuskarshi tayi harta shi me bada labarin,聽 Daddy ma yayi hawaye,聽 Mairo dai hannun ta rungume a kirji,聽 tana karkada kafarta,聽 tana hango kanta tana kuntata ma duk wani da ya kuntata mata da iyalanta.
Najwa dai kuka takeyi da jin labarin yanda yake haka,聽 bata taba zaton聽 haka sukayi suffering ba,聽 tausayinsu ya kamasu.聽
Hajjo da kuka yaci karfinta ta shige daki,聽 bata son kuka gaban Jikoki da yaranta,聽 Zaineema ta rarrafa gun Mummy tace "Mummy,聽 i'm so sorry,聽 ba musan da hakan ba,聽 da kun gaya mana,聽 we are your Children,聽 kamata yayi mu kasance tare da juna a lokaci irin聽 haka ba,聽 ku yafe mana,聽 kuna nan cikin kunci mu muna chan cikin jin dadi" Ziyada ma ta rarrafa gun Daddy tace "eh,聽 kamata yayi ku sanar damu,聽 we should be with eachother, ku dinga sanar da mu komai,聽 i'm sorry,聽 kun shiga cikin kunci ku kadai" ta fashe da kuka me karfi,聽 Daddy ya janyato ya rungume yana shafa bayanta,聽 itama Zaineema聽 ta fada jikin Mummy,聽 duk suka hau lallashinsu,聽聽 Najwa ta kalli Majeed,聽 shima ita yake kallo, da damuwa take kallonshi, shi kuma kokarin yi maa Murmushi yake, hawaye ta gani sun gangaro kan kumatunshi,聽 ji tayi dama tana da halin rungumoshi ta lalashe shi, so take ta gaya mai "komai zai yi daidai,聽 komai zai zo karshe,聽 komai zai wuce ayi kamar baayi ba " tana so ta lallashe shi,聽 haka suka tsaya har sai da Daddy yace "ku mu shiga ciki,聽 nan sauro,聽 ga wadannan kwarin masu bin hasken lantern din聽 nan cizonsu zafi, ku tashi ku shiga dda kayanku ciki" Zaineema tace "wai ba wuta ne?" Majeed yace "gobe InshaAllah聽 zanje gun Nepa,聽 don da alamun an yanke wutan Gidan nan" hawaye ya zo ma Ziyada da sauri ta tashi tayi cikin daki,聽 ba zata tuna when last taga sun zauna聽 cikin duhu,聽 da wayanta ba zata tuna ba,聽 gen dinsu standby ne,聽 da an dauke yake kunna kanshi, amma yau sune suke haske wuri da torchlight din waya,聽 wannan shine chanjin Rayuwa.
Washe Gari.
Bayan sun yi Asuba Mummy ta tashi don hada ma yara ruwan wanka da kalacin da zasuyi kafin su tafi makaranta,聽 kitchen ta so ta shiga,聽 amma kitchen din be shiguwa,聽 irin kitchen din tsakar聽 gida ne,聽 duk yanar gizo ya baibaya kofar,聽 ciki k'ura, ta shiga sai ta jawo ma kanta Athma, ta dan fara waigewaige a tsakar gida,聽 wani katon tukunya ta gani wanda Hajjo kan dafa Zogalar sanaarta, sai wani ledan Omo da ya bushe a gefe tun ragowar Hajjo, Drum ta bude taga ruwa duk ya kare,聽 dama ba ruwan famfo, gindin Rijiya ta karasa,聽 ta jawo guga ta fara jan ruwa,聽 har sai da ta cika drum din nan,聽 kafin ta wanke tukunyar,聽 ta harhado leda a bola,聽 ta hada itace ta kunna wuta,聽 faifai ta dauko tana hura wutan da karfi kasancewar ba kanazir,聽 ta jima tana hura wutan,聽 ta shagala da hura wutan, idonta yayi jazir,聽 hawaye ya fara diga, waigawan da zatayi idonta ya sauka kan 'yayanta,聽 Zaineema da Ziyada,聽 rungume suke da junansu,聽 Imani na ratsa su,聽 fitowarsu kenan don shiga gaida Daddy da Mummynsu suka ga Mummy na ta aikin wahala, rashin karfin jiki ya hanasu zuwa su karbeta,聽 basu san meye takeyi haka ba,聽 sun san dai ta dibo ruwa a rijiya,聽 kuka suke sosai,聽 da sauri ta karaso gunsu tana kwakulo Murmushi "My Babies,聽 kun tashi lafia?" Ziyada ta runtse ido ganin yanda idanun Mumnynsu yayi ja,聽 Zaineema tace "Mummy me kike yi haka?" Mummy聽 tace "wuta zan hada a murhu,聽 in samusu ruwan wanka da na tea, yara zasu tafi makaranta" Zaineema cikin daga murya tace "haka murhun yake? Kina ta hurawa idonki na fitar da hawaye? Mummy kina--" kasa聽 karashewa tayi ta fashe da kuka mai tsuma rai, ta rungume Zaineema tana lalashi.
Daidai nan Majeed da Daddy suka shigo gidan,聽 dama in sukaje Massalaci聽 sai聽 gari ya waye suke dawowa gida,聽 ganin su cirko cirko yasa su karasa gunsu da sauri,聽 idanun Ziyada runtse suke gam, Majeed ya tallafo kumatunta,聽 yace "Zuzu,聽 ya akayi ne?"聽 a hankali ta bude idanunta ta nuna murhun dake chan gefe tace "YaMaji,聽 ji abunda Mummy take hadawa,聽 wai sunanshi Murhu, wai dashi zata hada wuta ta sa ruwan zafin da zamu sha tea muyi wanka muje makaranta,聽 YaMaji,聽 tana hurawa idanunta na ruwa,聽 tana hawaye,聽 duniya juyi juyi, YaMaji wai yau Mummynmu ke diban ruwa a rijiya,聽 kaga drum din da ta cika chan,聽 Ya Maji wai Mummynmu,聽 Mummynmu fa" suka fashe da kuka a tare, Mummy tana jin kukan yaranta a cikin kanta, zuciyarta ta karaya, tasan yanzu suka fara Kuka,聽 basu ga komai ba,聽 rayuwarsu ta chanza,聽 sai sun koya dauke kai ga duk sabon yanayin da suka tsinci kansu, ganin kukan ba me tsayawa bane Daddy yace "akwai sanyi,聽 ku mu shiha ciki" hanayensu suka ja suka shiga ciki.
BAYAN KWANA BIYU
Duk wasu chanjikkanshi Aljihunshi sun k'are, be san ta wani hanya zasu fara dafa abinci a Gidan聽 ba,聽 Kosai da Koko suke siya su ci da safe,聽 ko kuma ya siyo ruwan zafi da kayan shayi su sha tea,聽 da rana suyi takeaway din abinci me saukin kudi, da daddare ma haka, a talauce a rana suna kashe dubu hudu, dole ya nemi aiki, ko wani iri ne, ko da kuwa Welda ne ko kafinta, ya maga akwai shagon kafintoci a anguwan nan,聽 zaije ya nemi aiki a wurin,聽 ko da yankan katako ne,聽 shidai burinshi su biyashi, yanzu kawai hanyan tsira yake nema musu, zuciyanshi na zafi in ya kalli kannenshi,聽 da Iyayenshi,聽 musamman kananan,聽 yana tausayin Muhsin da Zinatu,聽 sune yara,聽 ba su san rayuwa ba,聽 ba su saba da wannan rayuwar ba,聽 ba haka suka taso ba,聽 su cikin daula suka taso,聽 basu san rashi ba, ko don su dole ya nemo aiki,聽 be damu ba ko da aikin gyaran takalma zaiyi,聽 ko yasar kashi,聽 shi dai hanyar samu zai nema.