Sashe 107
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan Aiki,聽 Aunty Aynarh tazo Gidan Alhaji Abba,聽 a tsakar gida suka ci karo da Yesmin,聽 rungume juna sukayi suna mamakin chanzawan junansu, Yara sun tafi makaranta, suka karasa daga ciki sai da ta gaida Hajjo cike da girmamawa,聽 kafin su Zaineema da Ziyada suka gaidata, kafin Maama ta mata jagora Parlo inda su Daddy suke,聽 cikin jin dadi suka ma juna barka, suka gaisa sosai da Alhaji Sada yana tambayanta Iyali,聽 Murmushi tayi tana kallon Daddy,聽 Daddy ma kallonta yayi cike da kauna yace "Yo ai Aynarh tawace,聽 dama kai mu ke jira kaje Kwara neman min Aurenta" Dariya tayi sosai,聽 Sada yace "Ah haba dai Yaya?聽 Wai har yanzu akwai k'auna kenan" cike da wasa ta harareshi tace "to me zaa fasa?"聽 Sukayi daria, Daddy yace "Kai Sada fa dagaske nakeyi, Auren Hajia Aynar nake sonyi" Paapa yace "Ahhh, Hajia Aynar,聽 are you sure ba akai Yayana gun Babalawo ba?" daria tayi sosai kafin tace "ai baka sani ba,聽 mu ai bawani babalawo,聽 Tsantsan Soyayya ce kawai ke tasiri,聽 kuma kasan ka so a soka shine so, kuma kasan da tsohuwar zuma...] " daria suka fashe dashi, kafin tace "Yesmin ina yarana?" Yesmin tace "i'm sure kinsan Najwa coz there was a day da take min bayanin an bata wani Amala taci yayi dadi, i'm sure kece" Hajia Aynarh ta zaro ido tace "No way,聽 kar kice nin Najwa diyata ce,聽 Ikon Allah".
Fira suke sosai gwanin ban sha'awa, ba ta tambayesu ya akayi ba,聽 suma basu gaya mata ba,聽 bata kuma ce musu Mairo na gidanta ba,聽 don sosai ta bata tausayi jiya, kwana tayi tana kuka,聽 yau da safe kuwa tambayanta tayi me zaa mata na gyaran gida sai dai ce mata tayi akwai masu yi.
Daddy yace "Sada yaushe zakuje Yola?" Paapa yace "Wai jira muke komai yayi settling ko nan da 2weeks ne" Yesmin ta kalleshi,聽 Daddy yace "Settling din me? Aa sada,聽 ba haka akeyi ba,聽 yanda ka k'agu ka gida haka itama ta k'agu taga Yanuwanta, kasan kawaici irin na Yesmin, ku shirya Gobe mu tafi,聽 nima ya kamata naje,聽 don da hannuna na kirasu ta landline na shaida musu mutuwarku,聽 kuma sukazo" Paapa yace "Allah Sarki,聽 to goben sai mu tafi gabaki dayanmu,聽 sai mu bi jirgi,聽 don in zan tuna da kyau,聽 Yola nisa ke akwai" Daddy yace "Ahh,聽 har mu duka? Yara fa na makaranta" Hajia Aynarh tace "Ba Muhsin da Zinatu ba? Ina iya tafia da su Gidana, sai ku tafi da su Ziyada" Daddy yace "kuma da mun dawo sai maganar Auren mu ba" Suka sa daria,聽 Pappa yace "wai Yaya baka kunya surrikarka?" yace "Yo ni聽 ai Yesmin kanwata ce" tace "hakane Yayana,聽 kuma da an daura Aurenka da Hajia Aynarh,聽 kuma sai na 'yayanka,聽 Abdulmajeed da Najwa,聽 don Soyayya suke maka a cikin Gida" Daddy聽 ya gyara Zama yace "haba biri yayi kama da mutum, shiyasa in suna tare suyi ta wikiwiki da ido,聽 Ja irin Pure Heart naji yake ce mata" Dariya sukayi gabaki daya, Paapa yace "Amma naji dadi,聽 da an dawo Yola sai Biki" duk suka amince da hakan kafin suka fara tautauna yanda tafiar zata kasnace,聽 mikewa Hajia Aynarh tayi tace "barin karasa Gida daga office,聽 Allah ya tsare hanya ya dawo daku lafia, sai an kawo min yaran" nan sukayi Sallama Yesmin ta rakota dakin Hajjo, ta mata Sallama "Ziyada,聽 in Abdulmajeed ya dawo kice mai ya kawo min Muhsin da Zinatu Gida,聽 ba sai kunce musu tafia zakuyi ba, kunsan ba zasu yarda ba" Zaineema tace "ina zamu?" Maama tace"Yola zamu chan Gidanmu" Ziyada tace "Yayyyy, zamuyi tafiya" Aunty Aynarh ta nunata da bakinta irin yanda yarbawa keyi in zasu nuna mutum da baki,聽 tace "wa ke maganan ki? Kinsan you are out of the equation,聽 babanki ba zai yarda ba" turo baki takeyi da alaman Shagwaba,聽 tace Hajjo "wai haka?" Hajjo tace "Yo Eh,聽 ai yanzu karkashin wani kike" dura tayi ta karasa parlo gun da su Daddy聽 suke tace "Paapa wai banda ni zaa Yola?" Paapa yace "inji wa? Ai in ba da ke ba zaa fasa tafiyan" Daddy yace "Kai me hankali,聽 Ka manta tana da aure ba karkashin mu take ba?to ta bika, in mijin ya sakota sai ta dawo gabanka kuyi ta zuwa garruruwa" Paapa yace "ba ma zaayi haka ba,聽 Diyata kira Mijinki ki tambayeshi" da sauri ta fita ta wuce daki ta dau wayarta ta latso Zaid tana cewa bari ma na sa Handsfree kuji,聽 kar ace karya nakeyi. su Maama dai daria suke..
**
A Garin Taraba,聽 Zaid na Conference Meeting ya ga kiran Ziyada,聽 ko me ya keyi in kiranta ya shigo sai ya datse ya amsa kira,聽 kallonsu yayi yace "Excuse Me" Ya daga wayan "Hello My Forever" yana jin muryarta ya san tana cikin jida dadi da annashuwa,聽 hakan ya sa mai Murmushi a fuska" Yes Hello, Wai dama Yola za a tafi duka gida,聽 Zaaje chan Family house dinsu Maama,聽 shine Daddy yace ba zaa je dani ba,聽 shine Paapa yace in kiraka in tambayeka,聽 My Forever a tafi dani ko?" yace "My Forever, slow down,聽 gaya min,聽 waye Maama?聽 Waye Paapa? Kuma me zaaje yi Yola?" tace "Paapa Uncle dinmu ne,聽 jiya suka dawo daga India, Maama kuma Matarshi ce, Maaman Najwa?聽 Wanda take gidanmu? So Yola zamu chan Family house dinsu Maama din shine aka ce sai na tambayeka" Zaid yace "Ohh Ziyaaa,聽 kinsan Yola akwai nisa,聽 kuma ni gaskia bansan yan tafiye tafiyen nan, kuma" da sauri ta katseshi tace "Bazanje ba kenan?聽 To shikenan" jin yanda muryanta ya chanza lokaci daya,聽 ba don ya so ba yace "Babe listen,聽 zakije,聽 kawai ina ce miki ne you should take care of yourself,聽 zan sa Idi yazo ya kaiku goben ko? We talk later,聽 i love you" dadi ya rufeta, sonshi na ratsa shi har ta manta mutanen da ke gabanta tace "thank you,聽 you are the best,聽 I love you,聽 bye." Aunty Aynarh tace "Iye!!" da sauri Ziyada ta firgita kafin ta turo baki cike da borin kunya ta fita sumsum tana cewa "Kai Aunty Aynarh" duk akayi daria,聽 Najwa dai tabe baki tayi a ranta tace "twofaced kawai" Maama na lura da Najwa ta tuna labarin da ta bata kan Mijin Ziyada, a ranta tace "Anya Najwa ba tayi mistakening Mijin Ziyada da Nura聽 Kurman nan ba? Coz wannan kamar akwai Soyayya da shakuwa tsakanin su" kafada ta daga dai.
**
Da Daddare聽 Abdulmajeed ya hau Adaidaita ya kai su Zinatu da Muhsin Gidan Aunty Aynar,聽 ga Mamakin shi sukaga Mummy,聽 da gudu suka karasa gunta suna rungunmanta, Mummy ta daga Zinatu tace " Yarinya ya kike?" Rungumeta tayi tace "Mummy nayi missing dinki" ta murmusa tace "ba gashi kin ganni ba" Muhsin yace "Mummy ina Aunty Aynarh" tace "tana ciki" da gudu Zinatu da Muhsin suka karasa ciki.聽 Abdulmajeed ya gaidata ta ansa tana me jin nauyinshi,聽 duk ta rame,聽 ya hadiye miyan bakinciki yace "gobe zamuje Yola chan gidansu Maama,聽 shine Aunty Aynarh tace a kawo mata yaran sabida Makaranta" Mummy tace "Allah Sarki,聽 Ya Daddynku?" yace "Lafiyansa lau,聽 kowa lafiya" tace "yaushe zaku dawo?" yace "wallahi bansani ba amma kamar zamuyi "Sati Daya" tace "Allah ya kaimu"聽 nan Aunty Aynarh ta shigo rike da hannun Zinatu,聽 Muhsin kuma a jikinta.聽 Abdulmajeed聽 ya gaisheta ta amsa cike da Murmushi,聽 yace "Ashe Mummy聽 na nan" murmushi tayi bata amsa ba, yace "Mungode Aunty" bata amsa ba tace "dazun nazo ba ka nan" yace "eh wallahi naje chan tarauni na duba Gidan Baba Sada ne, an kawo Furnitures shine naje ganin yanda abubuwan ke tafia" fira sukayi har wurin 9saura ya musu Sallama, har zai fita tace "AbdulMajeed,聽 ba sai ka gaya musu Mummynku na nan ba" Murmushi yayi yace "ba zan yi maganan ba" kunya Mummy聽 takeji fa,聽 saidai Hajiya Aynar ta rakashi, lokacin Muhsin yayi bacci,聽 Zinatu ke kallo kan cinyar mamanta,聽 Hajia Aynarh ta dauki Muhsin kan kafadanta zata kaishi daki yayi bacci,聽 Mummy tace "Hajia Aynarh" ta kallota ba tare da tankata ba,聽 tace "Nagode Allah ya saka da Alheri" tabe baki tayi tace "Ai Hajia Mairo,聽 da don ke zaa dinga abu da ba a yi shi ba" ta shige daki da Muhsin ta bar Mummy Zaune.
****
WASHEGARI聽
Da Misalin k'arfe 8 na safe, Zaid ya kira Ziyada cewa Idi ya aiko Drivers suna Waje,聽 ta rasa yanda zata gaya musu Daddy cewa driverna waje,聽 sai da aka gama shiri suka firfito, wurin 10聽 Paapa yace "Abdulmajeed,聽 a samo taxi ko?" Abdulmajeed yace "Ok Paapa" ya fita daga dakin,聽 Ziyada ta bishi da sauri har tana cin聽 tuntunbe "YaMaji" ya tsaya,聽 ta karasa gunshi,聽 cikin muryar rada tace "YaMaji,聽 Zaid ya aiko da Motan da zai kaimu Airport fa" yace "Kai Zuzu,聽 meyasa baki fada ba ko tun dazun?" be jira amsarta ba ya shige ciki,聽 yace "Oya Ku tashi ga Mota"dama duk sun shirya don tafiya Airport, fita sukayi bayan Majeed ya dauki Akwatin nan ya fitar waje,聽 Drivers din na ganin ya fito suka fito daga motarsu su ka karba kayan Hannun Majeed suka sa a booth.聽
Daddy na fitowa yace "Wadannan Motocin fa?" be samu amsa daga gun kowa ba,聽 Idonshi ya kai ga Plate Number din Motan ansa GATAN MARAYU.聽 Paapa yayi daria yace "kaga amsanka ko?" sai mu shiga,聽 a bamu Mota daya ni da Mamana, Paapa ya riko hannun Hajjo suka nufa motan聽 Farko,聽 haka yake attimes kamar chali chali,聽 Daddy ya girgiza kai ya bi bayanshi yace "aidai ba mamarka bace kai kadai" sukayi daria.
Hajjo,聽 Abba,聽 Sada da Yesmin suka shiga Mota daya, Driver yazo daidai Zuzu ya bude mata k'ofa ta shiga,聽 Zaineema da Najwa suka sa daria "Ahh Yayi Matar Gatan Marayu, mu ba zaa bude mana ba? Abdulmajeed yace "nidai barin bude miki PureHeart" ta yi daria Zaineema tace "Allah ya ban hakuri ni Zaineema" Majeed yayi daria yace "Oya shigo" itama ta shiga,聽 shima ya shiga,聽 kasancewar Motar babba ce kirar *Range Rover* basu tutse ba.