Sashe 78
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
Misalin karfe 10 na safe,聽 Aunty Ainarh聽 ta sa Ziyada da Najwa da Zaineema a Mota ta kaisu Gidan聽 Hajjo,聽 gaban Daddynta da Mummynta aka direta don yayi mata fada,聽 karfe 12 Hajia Taatuh zata zo su tafi da Amarya.
Zuciyar Daddy na nauyi ya fara magana "Ziyadatu Diyata, Ziyada me kawaici da dauke ido,聽 na san ki da hankali,聽 na san ki da kawar da ido, ina rokon ki da kiyi hakuri a duk halin da zaki tsinci kanki,聽 hakuri shine abu na farko da zan tunasarceki dashi,聽 biyayya kuwa shinr ribar zaman aure,聽 na sanki da biyayya ki bi mijinki sau da k'afa,聽 nan Daddy ya shiga yi ma Ziyada nasiha me ratsa jiki,聽 Daddy na kuka,聽 Mumny na kuka Ziyada nayi, Daddy ya lallashe su ya tashi ya fita,聽 Abdulmajeed聽 ya shigo聽 ya rungumota yana lallashi,聽 kuka take kamar ranta zai fita, nan Hajjo ta dinga mata Nasiha,聽 Aunty Ainarh ta dora mata da nata wanda ta koya mata hanyar tafiyar da miji in yayi fushi,聽 har zuwan Hajia Taatuh da wasu kawayenta,聽 nan Mairo ta sa darun cewa da ita zaa kai Amarya, ana ta bata baki amma ina,聽
Daddy da ya ji kanshi nayin wani juyi yanzu yanzu ya fito rai a bace yace "Haba Maryam,聽 don rashin kawaici ke zaki kai diyarki dakin Miji?聽 Ke ba ki san kawaici ba ai? Duk kokarin da Hajia Aynar keyi ba ki gani ba?聽 To kije din in gani,聽 Mutuniyar Banza mutuniyar hofi,聽 Hajia Aynarh,聽 mun wakilta ki,聽 ki kai Ziyada dakin Mijinta" Kirrrrrrre kan Mummy yayi kara,聽 ina wuk'a ta chaka ma kanta don bakinciki,聽 ba ta da lokacin tunanin wulakancin da Alhaji聽 Abba ya mata a gaban mutane,聽 babban bakincikinta rabuwarta da diyarta,聽 da karfi聽 ta fashe da kuka ta yi daki da gudu ta fada kan Gado,聽 tana ji zata iya rabuwa da duk wani jin dadin rayuwa in har ba zaa rabata da yayanta ba,聽 Hajjon dai ce taje tana lallashinta tana tausasata.
Hajia Aynarh聽 ta ja Ziyada zuwa Farar Mota Kirar Benz din da Hajia Taatuh tazo dashi, bayan mota suka shiga Driver ya ja su suka dunguma syka nufa Gidan Amarya,聽 Ziyada kanta a k'asa tana kuka, an dade ana tafiya har sai da suka zo Janbulo聽 Hajia Aynarh聽 ta dinga bin hanyar da ido,聽 a ranta tace "Allah sarki,聽 ashe Anguwar su na da zata zauna" bata gama tunani ba sai da ta ga anyi parking daidai Gidan Alhaji Abba Abu na da,聽 kanta be gama daukan meke faruwa ba taji muryar Hajia Taatuh聽 na cewa "Hajia mun iso,聽 ga Gidan nan" Hajia Aynar ta zaro ido tace "ina?" Hajia Taatuh聽 ta sake gwada Gidan Alhaji Abba Abu,聽 Hajia Aynarh tayi jim,聽 zuciyarta tace "kar kiyi mamaki,聽 kila da ake neman me siya ya siya ba tare da ya san gidan sirrikanshi bane" Zuciyarta tace "kai,聽 ta ya zai siya Gidan Sirrikai ba tare da ya sani ba?聽 Ta ya hakan zai faru? Something is not right?" ganin tunani ba inda zai kaita tayi shiru, Hajia Aynarh ta radata mata tayi adduar shiga Gida,聽 ba tare da ta dago ba tayi,聽 suka shiga da ita har main palor,聽 Hajia Taatuh ta ja hannun Ziyada har dakin Mairo" Hajia Aynarh sai binta takeyi da ido,聽聽 meke faruwa ne, ta kasa gane komai,聽 da alamu kuma Hajia Taatuh bata san ko meke faruwa ba,聽 koma meye zataji daga bakin Alhaji Abba in ta koma Gida, Hajia Taatuh聽 tace "Hajia Aynar mu zagaa ki ga Gidan Amaryanko?" tace "haba ai naga kamar Maigidan na nan,聽 ma dawo mu ga Gidan Amarya da kyau daga baya" suka murmusa,聽 suka ma Ziyada Sallama suka fita,聽 tana jin fitarsu ta fashe da kuka cikin mayafinta.
Sai da taji kanta na neman fashewa ta hakura ta janye mayafinta,聽 gabanta ya fadi da idonta ya sauka kan dakin da take ciki,聽 chanzawar kayan dakin ba zai taba sa ta manta dakin Mahaifiyarta ba,聽 ta聽 waiga taga toilet a inda yake,聽 da sauri ta diro daga kan sabon gadonta tayi hanyar fita,聽 kanta ya kwance da ta tabbata a inda take,聽 a baiyane tace "Gidan mu?" ta dinga bin ko ina da ido,聽 Gidanmu? Gidanmu ne nan,聽 Mijinta ya siya Gidansu? Meke faruwa? Gidan Mahaifanta ne yanzu ya zama Gidan Aurenta?聽聽 Don cin fuska aka kawota dakin Mahaifiyarta聽 a matsayin dakin aurenta? Anya ya san nan gidannsu ne?聽 Ai ba ta taba kawoshi Gidan ba,聽 be taba zuwa gidan ba,聽 amma ya akayi haka?聽 Daman su YaMaji shi suka saida ma Gidan? Meke shirin faruwa ne? Is this聽 a coincidence?聽 Tamabayoyi da yawa a kanta wanda Mijinta kadai ne zai iya bata amsarsu,聽 da karfi tace "ZAID".
鈥⑩€⑩€⑩€⑩€�
Ghen!聽 Ghen!! Bibilicious freaking fans meye haka Zaid聽 keyi?聽 Wani irin cin fuska ne wannan? Hmmmm.
Drop all your thoughts here
Vote and Comment line by line.
#1love
#ADAY
#bibiliciousfreakingfans
#anatare
#nagode
Biebee Isa.
馃挱A DADE ANA YI....sai gaskia馃挱
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)
Wattpad:@biebeeisa
Pg3鈨�2鈨�
Hajiya Taatuh na rabuwa da Hajia Aynarh ta kira Alhaji Ado tace mishi "sun kai amarya yanzu za taje Airport ta wuce Abuja, shima ya sanar da ita zai biya Bauchi yau amma InshaAllah gobe zai dawo Abuja suka ma juna fatan Alheri kafin suka katse wayar.
Anty Aynarh ta nufa Gidan Alhaji Abba na yanzu don ta sanar dashi an kai Ziyada gidanta, kuma ta dauka motar ta da ta bari a gidan da zasu kai amarya, ko da ta isa bata san hayaniyan Mairo sai ta kirashi a waya tace tana waje, ba a dau lokaci ba sai gashi ya fito da Murmushi, bayan sun gaisa ya tambayeta Ziyada tace "Tana chan lafiya, Gida yayi kyau, kuma abun mamaki Gidan da kuka tashi nan ne gidan" Daddy yayi jim kafin yace "ikon Allah, kila Alhaji Labaran Zaidun ya sayar ma Gidan, don Zaid din be san mu da gidan ba" Anty Aynarh tace "nima dai nayi mamaki" Daddy yace "amma ba wani abu bane, Allah ya basu zaman lafiya duk daya ne, ba zan dai gaya ma wannan mahaukaciyar ba don tana聽 iya zuwa ta rokeshi ya bamu Gidan" Hajia Aynarh tayi daria tace "Lalala, Alhaji Abba ba ruwana wallahi" Daddy ya Murmusa yana jin kansa wasai, tun jiya yake jinshi kamar an zare mai wani haki daga kafa yace "Nagode kwarai Hajia Aynarh, kin tabbata masoyiyata, tunda kin maida yarana kamar naki, banda gida, banda mota, banda kudin aurenki, da ina da ko da biyu daga cikin jerin abubuwan nan ne da na fito cikin sahun Masu neman Aurenki, Hajia Aynar ta runtse ido, wani irin dadi na shiga duk wani sasan jikinta, abunda ta dade ta na tsumaye kusan shekara 20 tana so taji wannan maganar daga bakin Alhaji Abba,ta tabbata ko meye Hajia Mairo ta mishi na mallaka ya fara kuncewa, tayi tsumayen kalaman kauna daga bakin shi, a kanshi ta kasa zaman Gidan Aure saboda sonshi, Aure biyu ta kaso don Alhaji Abba ya aureta, ta sa mayafin gyalenta ta rufe ido, wai ita kunya, yayi dariya yace " Zanyi kokari in ga na mallaki ko da biyu daga cikin abubuwan nan inzo na aureki, ta juya mishi ido, tace "Idan na ara maka kudin Aurena zaka aureni?" yace "Aa, ni da kaina zanyi aikin neman kudin da zan aureki, ke gimbiya ce, ba zaa aureki da kudin bashi ba, tace "ina iya ara maka kudin sadaki, in ka samu ka biyani, Gida kuma da Amincewarka zaka barni a gidana, abu na, naka ne, na sha gaya ma da dadewa" kasa magana yayi ya murmusa, daidai fitowar AbdulMajeed daga Gida, Daddy ya yafito shi yace "Zo ka kai Auntynka Gida, ta gaji" cike da ladabi yace "To Daddy" Aunty Aynarh ta kura ma Daddy ido, shima kallonta yakeyi, har Majeed yaji kunyan kallon da suke wurga ma junansu da angani an san na so ne, a ranshi yace "ai in Mummy ta fito yanzu ai mun bonu duka" don kansu suka bar kallon junansu, ta mika ma AbdulMajeed Key, suka shiga mota suka wuce Daddy be shiga gida ba sai da yaga sun kule, a hanya ne Anty Aynarh ke sanar da AbdulMajeed inda aka kai Ziyada,聽 sosai ya jinjina maganar amma daga karshe ya musu fatan Alheri.聽
鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⑩€�
Da k'arfi ta sake kwala mai kira "Zaid" nan ma shiru ba amsa,聽 da baya da baya take tafia har ta ci karo da Dakinsu na da,聽 ta bude da karfi,聽 wayam baya nan,聽 kamar zararra ta nufi dakin AbdulMajeed ta wangale nan ma baya nan,聽 da gudu ta nufi dakin Daddynsu ta banka da k'arfi,聽 nan ta sauke naunauyar ajiyar zucia ganin聽 Zaid sanye cikin wasu Farar riga da Wando fari 3quater, yana zaune kan Kingsized bed yana latsa laptop dinsa,聽 ganinshi ya sa ta jin sanyi,聽 wani sabon so da kaunarshi na shiga duk wani lungu da聽 sakon jikinta, a daddafe ta karasa聽 ta hau kan Gadon,聽 ko kallo daya bata samu ya mata ba,聽 cigabawa yayi da harkar gabanshi.