Sashe 17
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba abunda ya chanza na daga Halayen Mairo, bata son kowa rabeta, komai ta samu tafi so taci daga ita sai 'ya'yanta, son 'ya'ya kamar me.
Bayan Ziyadatu Mairo ta haifi Zinatu.
Zaineema na primary 6, wata irin shagwababiyar yarinya ce, duk halin uwarta ta shanye kaf,tun tana k'ank'anuwarta take rashin kunya.
Ziyada kam na da shekara 4, Allah yayi ta mai hakuri, ko Zaineema ta daketa sai dai ta 6oye tayi ta kuka don ta san da Ya Majid ya ganta tana kuka, sai ya duke Zaineema, ita kuma kwatakwata bata san hayaniya.
锟�
AbdulMajid ya zama dan saurayi, dan kimanin shekaru 17 ya gama karatun Secodary dinshi a HIG kano,AbdulMajid be da matsala ko kadan,yaro ne mai kirki,ga taimako da tausayi, Abdulmajid yayi a rayuwa, Abdulmajid is the total opposite of his Mother. Preparation din tafiya Oxford University yakeyi.
R I V E R S PH
ZAID
锟�
Zaid Sadam Audu,graduate of Norwegian Secondary School,the most handsome of his set, Zaid Sadam bai da damuwa da kowa da komai, abunda ya sa gaba shi yakeyi, a rana befi yayi magana kadan ba, tun Zaid na da SS1 yake shan kayan maye, irin su maganin tari don kore damuwa, Zaid bai manta burinshi ba, illa son cimma burinshi.
Kowa na gudun Kadaici, banda Zaid, Zaid na son Kadaici,shiyasa da Yamma yayi zai dauka mota yayi waje, tafiya yake na kusan Kilometer dari, ya samu wuri a bakin ruwa ya zauna kawai yayi ta kallon ruwa, yana shan maganin tari.
Alhaji Sadam ya shigo Gida da misalin karfe 5:49pm, ya iske Iya zaune tana kallo, da murmushi yace "Iya" tace "Sannu da zuwa Alhaji, ashe kana tafe?" yayi daria yace "ina missing jikanki ne, ko yana gida" tace "kaima ka san zancen,tun karfe 4 baya gida" waya ya ciro daga Aljihunsa, ya latso numbern 'Son' sai da ya kusa daina ringing kafin ya dauka, murya cikin kasan mak'oshi yace "Babana" lumshe idanuwa Alhaji Sadam yayi ya bude, yace "Son,i'm home" "Ok" kawai ya iya cewa ya latse wayar.
Iya ta gabatar mai da Abinci, yace sai yayi wanka, ya shiga cikin dakinshi yayi wanka, yana cin abinci Zaid ya shigo da Sallama, farinciki ya ziyarci zuciyan Alhaji Sadam, zuwa yayi ya rungume babanshi "Sannu da zuwa Babana" muryan Baban na rawa yace "Zaid Sadam Audu, have you been drinking?" Zaid ya danyi dan guntun tsaki yace "Babana, bacci zanyi" ya shige daki ya barshi zaune da abinci a gabanshi,duk yaji abincin ya fita kanshi, dafe kai yayi yana tunani, yana so ya ma Zaid magana, amma tunda yace "bacci zaiyi to ya na nufin kar a tadashi daga bacci, zai bari har goben.
*
"Son, ina ta planning kaika Oxford University" cewar Baba, kai tsaye yace "Babana,banaso"da damuwa Baba yace "Saboda me Son?" yace "Babana,i want to be here" duk zatonshi Zaid ya bar wammam taurin kan, yace "Son yanzu ina kakeso?" a tak'aice yace "Uniport" ba tare da ya so ba yace "whatever son wants, he gets" Zaid ya murmusa yace "Nagode Babana you're the best".
聽 聽 聽聽 Bayan Shekara Biyu
聽 Garin Porthacourt gari ne me zaman kanshi, kazo nazo, ba kalar Mutanen da babu a Garin, Mutanen kirki, Mutanen banza, ba irin sana'ar da ba a yi a Garin. Warri Garine a PH, mutanen Warri sun bambanta da sauran biladam, da kaga d'an warri zaka shaidashi, Warri people sun k'ware da Damfara, Sata, Kisa, Chuwachuwa,419, Kuma sune suka fi yawa a Uniport.
聽 Zaid na ganin mutane kalakala,a shekaru 8 da yayi a PH yana sane da halaiyar Warri People, suna da son abun duniya balle in suka ga akwai kudi hannunka sai su nemi su shige maka, in baka da saa su kwalkwaleka tas.
Armstrong Warriboy ne kuma coursemate din Zaid, zai girmeshi sosai tun level100 yake son su kulla abokantaka ko don yaci kudinshi don yana ganin聽 kalar Motocin da yake shigowa Makarantan, halin Zaid na bashi mamaki, zai zo lectures,amma in ya zauna wuri daya to sai an tashi zaiyi motsi, ba ruwanshi da kowa, be ma kowa magana, haka kawai yake rayuwanshi shi kadai, duk yanda Armstrong yaso shige ma Zaid, Zaid ya dade wurin, tunda suka hadu a wani night club, randa Zaid ya sha giyarshi ta farko yayi tatul, Armstrong ya kaishi Gidanshi, daga ranar suka fara shiri, ya zamana duk Makarantar Armstrong kadai ne abokinshi, kuma ba wai kansu daya ba, a banzace Armstrong zai ba Zaid shekara 5, amma saboda kudin Zaid ya maida kanshi karami Zaid na takashi son ranshi.
锟�
Mata ko chaa suke ma Zaid, su zagayeshi suna mai magana amma ci kanki bece聽 musu, da yawa suna ce ma Zaid ya amince su bashi kansu amma sam basa burgeshi, bazai gane ba, yana kashesu sosai, akwai murmushin da yakeyi na gefen baki, in akwai abunda yafi burge mafi akasarin Matan be wuce smirking din da yakeyi ba, shi ko ba don ya burgesu yakeyi ba don Sam Mace bata gabanshi, yanda Babansh ya rayu ba Aurre, shima haka zai rayu ba aure, ba zai taba aure a rayuwanshi ba.
Zaid be dauki Mace wata abar arzikki, a ganinshi Mace Matsala ce, Mace shuuma ce, Mace munufaka ce, Mace daya ya sa shi tsanar Mata gabaki daya, shiyasa baida lokacin Mace bai ganinta da gashin Azziki.
*
聽 Yayi k'okarin mancesu, ya kasa, yayi k'okarin yafe musu, ya kasa, yayi k'okarin cizgesu a rayuwarshi ya kasa, yayi k'okarin cigaba da rayuwanshi da Babanshi abun alfaharinshi amma ya kasa mance abunda suka mai da Mahaifanshi, ya kasa mance radadin rashin Uwa, ya kasa mance kwanakin da ya bata yana kuka, ya kasa mance dareranki da ya kasa bacci saboda rashin Mahaifa, k'ila sun mance dashi, k'ila sun mance sun kashe mai Mahaifa, k'ila suna rayuwarsu ba tare da damuwan komai ba, while shi nan yana da komai amma he still feels empty, ya kasa mance Alwashin da yayi, ya kasa hak'ura, dole ya binciko su, ba zai taba samun natsuwa ba har sai ya san halin da suke ciki ya tarwatsa musu Rayuwarsu duka, they surely will pay for what they did to him and his Family. Da damuwa ya mai Yawa ya dauko gwangwanin Star guda biyu a fridge dinshi ya kwankwada, a hankali a hankali ya fara samun natsuwa.
Sallama Baba yayi a dakin ya kutsa kai, runtse ido Baba yayi, Zaid ya ji kunyan yanayin da Baba ya ganshi, yasan Baba ya san yana shan kayan Maye kuma ranshi na baci, amma dole ce yasa yake hadawa da kayan Maye, don sosai yake da damuwa.
Baba ya zauna gefen Zaid, be damu da warin giyar da Zaid keyi ba, fuskar Baba tayi Ja don bakinciki yace "Zaid, i know i've trained you Well, na baka tarbiya daidai iyawata, Allah shaidane, na baka tarbiya irin yanda ya kamata, Zaid ina tsoron Allah ya tambayeni kan Halaiyarka, ina tsoron Allah ya kamani da hakkin聽聽 baka Freedom, na kan tambayi kaina, shin ban baka Gata da yawa ba? Shin gatan nan beyi yawa ba, Shin Allah ba zai kamani da Hakkin sangartan dankai da nayi ba?聽 Zaid ban taba kunna sigari ba, amma yau Zaid gwangwani daya na giya ya maka kadan sai biyu ko fiye da haka,Zaid kaji tsoron Allah, kar ka bari rudun Shaidan ya rinjaye ka, in kana da damuwa ka gaya min, InshaAllah zan yaye maka damuwarka" Sosai Zaid yaji tausayin Baba, amma Zuciyarshi ta gama bushewa, yace "i have one request" da sauri yace "me kake so Zaid?" yace "I want all details about Baba Abba and his Family, ina so in son ya suke? Ina son in san ya rayuwarsu take? Ina son sanin komai game dasu, and i will have my Revenge, till then i'd be anything you want me to be" Baba ya kalleshi,聽 da wata irin murya baba ya furta " Zaid, na zata mun wuce wurin da dadewa, Yanda Abba da Iyalanshi suke is none of your bussiness ba ka matsala dasu, Allah kadai zai bi maka hakkinka ranar gobe Kiyama, Allah zai saka ma wanda aka cuta, ka wuce nan, ka zarce su, Dukiyarka tafi karfinsu duka, ba abunda zakayi da abun su, just let them be, basu da Mahimmanci, they dont matter at all, you are better off without them, so No, you are getting no information about them and thats final". Cikin daga murya Zaid yace "Aa Babana, i want to cost them their Happiness, ina so in saka su a tashin hankali, fargaba, bakinciki, uk'uba, ina so su dandani abun da na dandana, i grew up with that aim in my heart"聽 Fuskar Baba tayi Ja, ya nuna shi da yatsa yace "I did not raise a Monster, I did not raise a heartless human, get your Humanity switch, Switch it on" Idon Zaid bushe, this may mean nothing to you, but it means everything to me, idan baka fahimceni ba, Mutanen da suka Kashe min Mahaifa, mutanen da suka tarwatsa farincikina, mutanen da sukayi silar abubuwa da dama, sune kake so na tausaya mawa? Sune kake so in ji k'ansu? Mahaifana fa? Hmm, zan dauka fansa na, ba uban da ya isa ya hanani, nobody can Stop me, not even You Baba--". Tass Baba ya tsinke Zaid da Mari, abunda be taba faruwa ba, ko kallon banza Baba be taba ma Zaid ba, da Mamaki Zaid ya dafe kuncinshi idonshi ya rine yayi Ja, Baba da ya lura da abunda yayi yayi saurin toshe bakinshi cikin tsantsan Nadama, be taba zaton zai taba sa hannun shi kan Zaid da niyyar duka ba, murya na rawa Baba yace "Zaid i'm so Sorry, kayi hakuri, nayi saurin hannu,erhhm, I know i'm not your Father" cikin tsawa Zaid yace "then stop pretending to be" fuuuu ya wuce ya bar dakin da gudu ya fada Mota ya danna horn maigadi ya wangale gate, kafin Baba ya fito Zaid ya bar Gidan".