Sashe 11
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 7 min read
*
聽 聽聽 "Na yanke shawara Abba, zaa barsu da ransu, amma zan sa su suyi nisa su bar kasar, ba za su sake dawowa ba" jim yayi gabanshi na faduwa, ta lura da hakan tace "ko ka fi son a kashesu?" da sauri ya girgiza kai yace "a saka su suyi nisa da mu din" tayi Murmushi to tashi muje gidan".
*
聽 聽聽 Yesmin na ganin Mairo taji gabanta ya fadi, murmushi ta k'irk'iro tace "Sannunku da zuwa Yaya Abba ina kwana?" yayi murmushi cike da tausayin su yace "Lafiya lau Yesmin" a dakile Mairo tace "ina Sadan?" cikin Sanyin Jiki Yesmin tace "yana ciki" cike da tsana tace "ai sai kije ki kira mana shi" shigewa tayi sai chan suka fito tare, Jikinshi sai rawa yakeyi ina zai sakasu, "sannunku da zuwa, Maman Zaineema ina Zainee?" Abba ne yace "tana gidan Hajjo" "Allah sarki" Mairo ta tashi tayi tattaki har gaban Sada tace "Ina so ka dauki matarka, da wasu 'yan kudi, ku bar k'asarnan, kuyi nesa da k'asar nan, kar ku sake waiwayen Nigeria, duk inda ka san muna iya haduwa ko ba dade ko ba jima kar kaje gun, wurare kamar Makka da Madina, Ina so ku manta da Mahaifarka, ku tashi ku tafi yanzu" hawaye ya sulalo ma Sada, Abba ma kuka ya fashe dashi, Yesmin da ta daskare tana jin umarnin Mairo gabanta ya fara dukkan chalugude,ta bude baki tace Mairo, me kike ji dashi? Me kike tak'ama da shi da zaki ce mu bar k'asa? Baki da hankali ne?" Mamaki ya cika Mairo, ta ya akayi Yesmin ke kawo mata gardama?kar fa ta bata mata shiri, da sauri Sada ya zo ya ja hannun Yesmin suka shiga daki "hada kayanki" kadai ya iya ce mata, kuka takeyi sosai, tace "haba Sada, nagaji, ba inda zani, ba inda zanje, ina nan, nagaji da cin kashin da Mairo take mana, ina take so mu tafi mu bar Zaid?" da sauri Sada ya dawo gaban Yesmin, ga mamakinta Kuka taga yana yi, ta tsorata sosai ganin bawaye kwance kan idon Mijinta, yace "Yesmeen, i'm not loosing my mind, thing is, ina kasa yi ma Mairo gardama, yanzu maganan na da mukeyi, delay din da nakeyi ban aiwatar da abun da ta sani ba, ina ji kamar ana sara min duk wani gabobin da ke cikin jikina, DonAllah help me, be my strength, ki hada kayanki Yesmin, muje, we'll come back for Zaid, inshaAllah, i want you to trust me right now" idonta ta lumshe cikin zafi ta tashi, ta hada akwatinta,yace "Nagode Yesmin, i love you" da sauri ya hada komai ya dauki E passports dinsu,ya dauki Akwatinshi da na Yesmin suka fito Parlor inda har yanzu Mairo da Abba na nan zaune, Abba na ganinsu, ya tashi tsaye yana kuka, kasa hakuri yayi sai da ya rungume Sada, Sada yace "mun tafi, Abba, ka kulan min da Mama da Zaid, kace ma Zaid za mu dawo daukan shi for now, we'll leave" Mairo tayi wani shuumin murmushi tace "zaku samu Jirgin Lagos yanzu, ku tafi, ku bar k'asan, like i said, kuyi nesa da mu, ku bar k'asan, GO and NEVER, come back" gyada kai Sada yayi yace "InshaAllah, ya ja hannun Yemsin suka bar parlorn suna waiwayen Gidan, k'asa Abba ya durk'ushe yana kuka mai tsuma zuciya, kallo daya Mairo ta mai, tace "ka tashi ka bar kuka" kamar wanda akayi programming聽 ashi tare da share hawayenshi, tace "daga yau wannan ya zama gidanmu" kai kawai ya daga mata alamun ya fahimta.
Kwana yayi yana kuka sosai, kuka yakeyi, tsawa ta daka mai tace "kar na sake jin kukan nan" da sauri ya shanye kukanshi kamar karamin yaro,ganin babanta na kuka,Zaineema ta fashe da kuka, hankalin Mairo ya tashi,ta dauka Zaineema ta fita da ita waje ta hau lallashinta, sai da tayi bacci ta kwantar da ita, ta dawo daki, yana ganinta ya firgita ya tsorace, bata ji dadin yanda ta ganshi ba, ta lura tsoronta yakeji, ha'an, ita fa ba haka take son Mijinta ya kasance ba, ba ta son Mijinta ya zama mai tsoronta,bata so ya zama wani sakarai solobiyo wanda sai yanda tayi dashi, bata so ya zama 'Mijin tace', amfanin hakan ya wuce, yanzu tana so Mijin ta ya dawo yanda yake da, ta na so su shimfida sabon Rayuwa, taci Alwashin yi ma Mallam Asubanci gobe, don daidaita lamura.
聽聽
聽 聽 Washegari ta nufi k'auyen Marmara, ko gun Aliya bata je ba, Mallam yace "Aiki yayi kyau ko?" tace "eh Mallam, amma ina mamakin yanda Yesmin ta so kawo min gardama" Mallam yace "ai ce miki nayi Masu amfani da jinin Mijinki kadai ne zasuyi abunda kikeso, kamar Uwar Mijinki,danuwan Mijinki, sai yaran Cikinki ke da Mijinki"."haba nidai ince, yanzu dai Mallam, ina tsoron kar Yesmin ta kawo min matsala, Ina so a sa musu a ransu cewa sun bar Nigeria a ganin damansu, ba su da abunyi a Nigeria, sun bar dansu Zaid wurin Abba,babu abunda zasu dawo yi,duk runtsi ina so ka sa Sada da Yesmin suk'i dawowa, Duk yanda suke son zuwa Nigeria su ka sa" yayi dan zanen shi a k'asa ya dade yana siddabaru sai chan ya dago yace "yanzu suna garin Lagos, na tura ma su Almatsutsi,Sada baida matsala daman, Yesmin din zaa ma aiki, ba su ba zuwa Nigeria" tace yauwa "sai maganan Abba, na kasa ganeshi, kuka yake tayi, ya ki walwala, yanayin yanda nace amma sam bana son shi cikin damuwa, ya ki hakuri da Sada, Ina so a yi mai faraqqu a mance shi tsaf ya mance shi" dariya sosai Mallam yaui kamar boka, ko da yake bokan ne ai yace "wa yace miki Jini wasa ne? Ai ba zaiyiwu ba, kawai abu daya zaki iya yi, zaki sa shi ya yarda cewa sun mutu ne, daga shi har uwarshi, amma babu yanda zaayi su shafeshi daga zuciyoyinsu" tace "to taya zasu yarda sun mutu?" yace "ki kona gidan nan kice suna ciki wuta ta cinye dasu" tace "kai ba zaiyiwu na k'ona gidan nan ba, sai dai wani abu" yace "wannan matsalarki ne kuma, na miki aikin da kikace na Mijinki da Sada da Yesmin su mance da komai, su mance komai Umarninki ne, yanzu dai ki samo hanyar da zaki nuna ma duniya cewa Sada ya mutu kinga ba wanda zai yi mamakin 6acewar shi,daga nan idan Abba ya yarda K'aninshi ya mutu, sai ku fara gina Sabon rayuwanku ba tare da wani Matsala ba". Ta jinina maganar sukayi Sallama.
聽聽 A mota take ta tunanin ya zata nuna ma duniya cewa Sada ya mutu?" Salati da 'yan cikin Motar ke yi ne ya dawo da ita hayyacinta, ta farga ta duba abinda ake ma Salati, Daga nesa ta hango wata Mota hade jikin Bishiya tana ci da wuta, mutane sun kai dauki ana ta watsawa Motan ruwa, amma kamar ana Zuba Petir, sai k'ara ci take tayi. Drivern Motar su Saude yayi parking 'yan cikin tasin suka fito don su ma su taimaka, da k'yar aka samu aka kashe wutan motar, Mutane biyu ke cikin Motar, da alamu Miji da Mata ne, ba dai a shaidasu don gangar Jikin sunci wuta, Mairo ta tsaya tana ganin ikon Allah, ji tayi wani yace "yanzu ina zamu fara neman dangin Bayin Allahn nan? Ba a shaida komai" wani "yace daga ina suke ne?" "ta hanyar Zaria suka fito kagani" wani yace "yanzu dai mu k'arasa Kano, a shaida ma polisawa".
*
Ta shiga duniyan tunani, tsuntsu daga sama gasasshe, kilan opportunity ta samu, bari tayi amfani da damar nan, ba zata bari damar ta kubuce mata ba, Mairo ta daddage ta fasa ihu, ta zube k'asa tana birgima,ta nufo Motar kamar zata fada ma gawarwakin da ke shimfide k'asa, wasu maza su ka kamata, kafin kace kwabo mutane sun mata chaaa an zagayeta, ana tambayarta ko ta san su , da kyar aka samu tayi shiru tana kuka tace " k'anin Mijinta ne Sada Abu da Matarshi" take wurin ya kaure da Salati.
鈥⑩€⑩€⑩€⑩€⒙奥奥奥奥奥�
聽聽 Ya mu Mata, muji tsoron Allah, kar mu zama masu bauta ma zuciyoyin mu, Zuciya na kai mutum ga halaka, Allah kasa mufi karfin Zukatanmu Amin.
Hello Bibilicious freaking Fans,P.S dont forget to Vote and Comment.
#1love
#ADAY
#bibiliciousfreakingfans
#anatare
#nagode
Biebee Isa
[11:33, 25/09/2017] 鈥�+234 803 414 9368鈥�: 锟斤拷A DADE ANA YI....sai gaskia锟斤拷
NA
BIEBEE ISA
庐NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)