Sashe 109
Adade Anayi Sai Gaskiya Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuciyar聽 Najwa a dake ta sha gaban Zaid wanda ya sage bakinshi kamar yaga Fatalwa tace "Na'elah ce kanwar Nura Kurma?" Zaid ya kashe wayar dukda ya dan tsorata da ganinta,聽 be san iyakacin abunda taji ba,聽 ya hade rai yace "ke meye haka?" tace "Nura kurma, yau kaine a matsayin Gatan Marayu ne ko me ake cewa? And yiu turned out to be Ziyadas husband? Really?聽 Ka gaya min,聽 mai me kudi kamar ka zai sa yayi faking identity dinshi ya zama some worthless man? Whay are you upto now? You want to hurt Ziyada and her Family? You want to put a baby in her and divorce her? (Me kake shiryawa yanzu? Kana so ka kuntata ma Ziyada da yan gidansu?聽 Ciki kake so ka mata kafin ka mata sakin wulakanci?) to wallahi聽 baka isa ba, a da kana mata abubuwa don bata da mai tsaya mata,聽 amma a yanzu tana da gata, dole ka rabu da ita" hankalin Zaid ya tashi,聽 duk da bai fahintar abunda yarinyar ke cewa amma hankalomshi a tashe yake,聽 balle da yaji tana maganar rabasu da Ziyada, ji yayi tace "yau zan tona ma Asiri,聽 zan gaya mata duk wani abu da na sani game da kai" ta juya a fusace,聽 be san me zaiyi ba,聽 be san iyakan abunda zata ce ma Ziyada ba,聽 a tsinci kanshi a tsananin tashin hankali, ba zai iya rayuwa ba Ziyaa ba,聽 da sauri ya fincikota ya galla mata mari,聽 ya sada ta da bango,聽 hannunshi a kan wuyanta ya makureta,聽 be cikin hayyacinshi,聽 ce maa yake "zan kashe duk wanda zai rabani da Ziyada" ita ko k'ak'ari takeyi na cire hannunshi daga wuyanta dinta don gani take zata iya mutuwa yanda ya makureta,聽 gyalen ta ya fadi,聽 Zaid be saketa ba,聽 kamar me shirin aikata lahira, fuskarta yayi jazur,聽 ta na cikin tsananin ukuba,聽 kwatsam idonshi ya kai ga hannunta,聽 daidai da guiwan hannunta,聽 dam gabanshi ya fadi, *S* ya gani kwance kan lauluasar fatarta, da sauri ya daga kai zuwa wuyanta kamar me neman wani abu ya ko hango abunda yake nema, *Y* da sauri ya saketa yana ja da baya yana girgiza kai, tuni ta fara murza wuyanta cikin wahala tana kuka,聽 ganin tayi hanyar wucewa ne ya sashi karasawa gunta ya riko ta da sauri,聽 kuka takeyi,聽 mamaki taji ganin hawaye a idonshi yace "Ke,聽 Ina kika samo wannan abun?" ya fada yana me bankarar mata da hannu har sai da ta gano abunda yake nufi,聽 banza tayi dashi ta shareshi,聽 ya sake maimaita mata wannan karan ya nuna na wuyanta,聽 ba ta tankanshi ba, da sauri ya daga hannun rigarshi yace "ki gaya min donAllah,聽 ina kika samo wannan *Y and *S din" bin jikinshi tayi da kallo,聽 a daidai inda nata yake nan nashi yake,聽 baki na rawa tace "Maama na ta min,聽 kai ya ka samu?" girgiza kai yake,聽 komai na zuwa mai tamkar mafarki yace "Nima mama na ta min" wani Murmushi me hade da kuka takeyi,聽 shine yayanta da take nema, tana sane tace mishi "Meyasa aka maka Mark da Alphabets?" "mainly saboda in naga yanuwana in shaidasu" tayi murmushi tace "me Alphabets dinka suke nufi? Meye Y din"聽 a tare sukace *"YESMIN"* da sauri ya dago kai ya kalleta kanshi na sarawa,聽 hawayensa ma kara gudu,聽 tana matsowa kusa dashi shi kuma yana ja da baya kamar ya ga Aljanni,聽 tace "Meye S din?" a dan tsorace zai fada ta taya shi a tare suka ce *SADA* a lokacin聽 Zaid ya fashe da wani irin kuka, itama kukan ta sa mai sauti tace "YOU ARE MY BROTHER" yana Kuka yace "I Am your Brother" da sauri ta rungumeshi,聽 shi ma ya rungumeta tare da matseta a jikinshi kamar zaa kwace mai ita,聽 a hankali tace "i've found you" shima a hankali yace "You've found me"......
鈭氣垰鈭氣垰
*Whats up lovers? Kun bacci?聽 Sorry,聽 late night post!*
*Finally dai,聽 Najwa ta gano Yayanta.*
*So ya kuka ga Page dinnan?*
#1love
#ADAY
#bibiliciousfreakingfans
#anatare
#nagode
Biebee Isa
h💭A DADE ANA YI....sai gaskia💭
NA
Wattpad:@biebeeisa
Pg3⃣9⃣
Rungume suke da juna suna kuka, ba me lallashin wani, sai da sukayi ma ishi kafin suka rabu da jikin juna, kan Zaid yayi zafi, masassara na neman rufeshi, komai na rayuwarshi na dawo mai, kanshi ya rik'e hannu biyu, be damu da sarawan da kanshi yake ba, be damu da barazanar rabewan da yake mai ba yace "tsaya, ta yaya kika zama kanwata? Taya mamata suka haifeki? Ina Maamana? Ina Babana? Ya akayi? Ba su mutu ba? Ya akayi suke da rai? Ya akayi ban san da su ba? Ya akayi? Ta ya suke da rai? Me ya faru? Meye bansani ba? " ganin yanda yake kuka kuma yake abu kamar me shirin zurawa a waje ya sa Najwa karasawa gareshi ta rungumeshi don yana bukatar lallashi, shafa bayanshi ta sigar lallashi kamar karamin yaro "Na zata sun mutu, na zata suna kushewa, na zata Matar Baba Abba ta kashesu, itace ta bani dalillin da ya sa nace ta kashesu, tace zata kasheni, da kunne na na ji tace hakan, tana gaya ma kawarta hajia aliya".
Gaban Ziyada ya fadi wanda ta iso gurin ba da dadewa ba, jin Zaid shiru ya sa ta bin bayanshi, Security ya sanar da ita yana baya, tun da ta karaso gun take jin sheshek'ansu, a sando ta karasa gun, ganinsu rungume da juna ne ya sa gabanta fadi, yanda taga 'Har Abadanta' na kuka ya sata gano cewa Najwa Kanwar Zaid ce, shine Zaid yayanta wanda take nema, bata ji karyewan zuciya ba sai da ta ji abunda yake cewa na _Matar baba Abba tace zata kasheshi_ Mummynta kenan, kuma ta ji sunan Aminiyar Mummy Hajia Aliya, nan ta gasgata hasasshenta, na ta fahimci komai, dalilin da ya sa Zaid ya wulakanta Mummynsu randa tazo Gidan, dalilin da Zaid ya aureta saboda ya dauki fansa ne, nan ta fahimci komai, kuma ta tausaya ma Mijinta, kunyarshi take ji, tana tir da halin Uwarta a da
Dagoshi tayi ta tallabe fuskarshi yana me fuskantar ta, har yanzu be daina surutai ba, "Shhhh Bhaiya, bata kashe su ba, basu mutu ba, Asiri ta musu tace su bar kasar kar su sake dawowa, bayan ta karbe komai nasu ta maidashi under Baba Abba, basu mutu ba, suna da ransu, India suka tafi suka fara sabon rayuwa, a India suka haifeni, not for once ka fita ran Mama, kullum tana kallon hotonka tana kuka, sai sun shirya zuwa Nigeria sai su kasa, unfortunate abubuwa ke faruwa dasu a duk randa suka sa ran zuwa Nigeria, tun ina yarinya nake ganin Mama gaban hotonka duk rana ta Allah har girmana, muna da komai na rayuwa amma rashinka ne damuwansu, duk yanda Papa ke lallashinta shima he's broken, har na kawo point din da ba zan iya jurewa in cigaba da ganinta tana kuka ba, na ma kaina alkawarin nemanka, ba tare da saninsu ba i fled to Nigeria, don kawai na nemoka, na hadaka da su, i'm sorry i couldnt find you in time, i'm so sorry Bhaiyy".
Kuka yakeyi sosai ya jawota ya rungumeta yana lallashinta, Sonta na shiga duk wani lungu da sak'on jikinshi, da sauri ya kuma saketa kamar zararre, hannunshi ya kalla, ya tuna ranar da ya Mareta randa ya gano cewa ita ke ruguza mishi plan, ya tuna just now yayi kokarin aikata lahira, hannunshi ya kalla, ya dunkule ya kai bango ya buga da k'arfi har sai da hannun ya fashe, da sauri ta karasa gunshi ta riko hannunshi tace "Bhaiyyy.." ya fizge da karfi kamar zai bugeta yace "Da wannan hannun na mareki a randa na gane cewa duk wasu plans dina ke ke ruguza min, da hannun nan na sake marinki a karo na biyu da kika gane cewa Ni ba kurma bane da bakina, da wannan hannun na kama wuyanki kamar zan kasheki a matsayinki na wanda kika gano Mugu Azzalumin da nake, ki barni na karya hannuna ko zan ji sauki, tunda har zan iya daukan hannuna nayi hurting sister din da nake ta burin samu, since i can use my hand to hurt you, hannun be da wani amfani, gwara na karya shi" komawa yayi yana dukkan bangon.
Kuka Najwa keyi sosai, Ziyada ma kukan takeyi ta kasa daga ko hannunta daya, Najwa dai tayi karfin halin karasawa gunshi tace "Bhaiy, easy, abubuwan da ya faru ya wuce, ba laifinka bane, Rashin sani ne, you wouldnt hurt me if you knew i'm your sister"yace "Laifin Muguwar matar nan ce, da bata rabani da ku ba, da ta bari nadawo daga school, School kawai zata bari na dawo, if shes that desperate, da taje da kanta School dinmu ta daukoni, ta hadani da su ta koramu a tare, da ban kasance ni kadai ba, da ina tare dasu, da a gabana zaa haifeki, da a gabana zaki tashi, da zan kasance nagari, da ban tagaiyara ba, da ban haukace ba, wallahi na tsaneta, kuma i dont regret whatever i ever did to her" Najwa na kokarin kamoshi yana ja da baya, so take ta kwantar mai da hankali don kamar ya fara ta6uwa, tace "Bhaiyy, nasan you are a good person, stop blaming yourself, amma ba laifinka bane " dariya yayi kamar mahaukaci? Yace "i'm a good person? Hahah, You just dont have any idea what i am, i am a monster, she made me this(Baki da masaniya a kan ni waye, ita ta maidani haka) , all i ever wanted to do is to kill her. And i thought Mutuwa hutu ce a gareta, sai na zaba su k'untata mata ta hanya mafi muni, duk wani abunda na san zai nakasata shi nayi, sha, wannan Kenan".