Sashe 39
Zaki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Eh mana ai dole nai maka abunda kake so Aliyu, wai ina yarinyar nan ne ma ta yanka min albasa?”
Yasan Ataa take nufi dan ko ba a fada masa ba yasan aiki ta zo yi a gidan, kuma ya san Mama Fulani ba zata saka yayanta aiki ba sai dai mai aiki.
“Ina take zama hala? Waya kawo muku ita?”
“Wannan matar ce mai kawo mana yan aiki, ita dai wannan ina ganin kamar ba za mu dade da ita ba, dan kazama ce kuma bata cika son aiki ba ga shegen shishigin tsiya, and i hate yadda Muhseen yake rawar kai a kanta”
“Ina take?”
“Gareji take kwana, ban san inda take ba balle ta gyara min albasar nan”
Kofar baya ta kitchen din ya bude ya fita ta nan ya zagaya gurin motocin ya isa gareji, bude ya same shi garejin an shimfida tabarma a ciki sai yan jakarta a gefe rabe da plate da cup a gafe daya ta rufesu da dankwalinta mai raga. Yana kallom gurin zuciyarsa na sosu a tunaninsa kamar be dace ta zauna a nan, if he is one da yai causing duka wannan matsalar a rayuwarta. Jin kukanta ne yasa shi juyowa yana kallon kofar gajerin sai gata ta shigo tana dafe da fuskarta tana kuka. Yawun bakinsa ya hade saboda sautin kukanta da ke shigar masa har cikin gashi yana ta masa ruri a kunne kamar shine silar kukan. Tsaya yai kallonsa.
“Bakin azzalumi mi kake nema a nan kuma?”
Ta fada masa kai tsaye tana kallonsa da jajayen idonsa. Yana jinjina kokarinta yadda ta ke fada masa duk abunda ya zo bakinta, ba karamin burge shi take ba at least ya hadu da mai iya fada masa magana kai tsaye bayan iyayenshi.
“Bayan abun da kai wani abun kake nema kuma? Tun na bar aikin a gidanka nake ta godiyar Allah daya sa na gane ku ne kuka zalince da wuri har na bar aikin a gidan, amman yau saboda rashin sa'a na sake haduwa da kai, tun da na zo gidan nan ba a taba duka na ba sai yau, a duk lokacin da na hadu da kai wani abun ne yake samu na marar kyau, bayan ka zalince a can nan kuma kana kokarin nuna min fin karfi, mi kake takama da shi? Duniya? Wani yana can ya fika arzikin be ma san da zaman ka a duniya ba, Wallahi duk arzikin da kake takama da shi wani yana can ko kan akaifarsa baka kamo ba, indan ka tara dukiya kamar karuna mutuwa za kai ka barta, ba za asaka ka kabarinki da naira biyar ba, na nice kai taimako zan yi da duniyar da zan amsawa Allah amsar inda da samo ta daga naira da kuma inda na kashe ta ba wai zalince ba,tir da mai dukiya irinka da zuri'arku tirr da dukiyar da zata rufewa mutun ido ya kasa ganin darajar dan 'adam din da Allah da kansa ya karrama....!”
Tun da ta fara magana yake ta kallon cikin idanuwan, hawayenta na sauka da bugun zuciyarsa, ba a taba hasali kamar haka ba, wani beisa ya tsaya gabansa ya fada masa marar dadi kamar haka ya kyale shi ba, ransa be tana baci kamar haka ba, wata magana bata taba shiga cikin zuciyarsa ta saka shi raina kansa kamar yau ba, ba a taba kaskanta tashi kamar yau ba. Wani irin abu ya ji kamar ya dake ta kuma ba zai iya dukan nata ba, da ace yau wani tsaye agabansa ba Ataa ba ya fada masa bakar magana kamar haka babu abunda zai hana shi taka shi yadda yake so.
Jin be ce komai ba sai kallonta da yake da jajayen idonwansa naman fuskarsa na rawa yasa ta juya da zimmar fice, sai ya kai hannunsaya fisgota ta juyo da ita ya nuna ta yatsa bakinsa na ta rawa kamar zai ce wani abu kuma ya kasa furta komai. Kamar wanda ya tuna wani abu sai yai saurin sakinta yana kallon hannunsa kamar mai kyama, ita hannun nasa ta kalla kamin ta kalli kafadar daya rika.
“Gaskiya ne, be kamata ka rika ni ba, kar na saka maka talauci, talauciabun gudu ne na sani, ni kaina ba dan talauci ba da baka isa ka saka a cire kodar mahaifiyarta da matar da bakin likitan nan kuma na barku kuna yawo ba, ba dan talauci ba da baku isaku gan ni a wannan asibitin ba balle har ku zalince mu, da ba dan talauci ba da ba mu raba a kangon gidan babansu Rahma ba da har wulakanta mu, ba dan talaucin ba da baka isa ka shigo inda na ke kwana ka taka shi da kafafunka da suke da takalmi ba, ba dan talauci ba da ban zo aiki cikin gidan har a wulakanta ni ba, ba dan talauci ba da yau Mama Fulani bata daga hannu ta mareni ba balle yar ta kirani yar iska, komai saboda talauci ne komai komai ina nufin komai”
Ta fada tana durkushewa a gurin ta fashe da wani irin kuka mai ratsa zuciyata. Kasa cewar komai yai yana ta sauraren yadda take rare kukan yana shiga har kasan zuciyarsa. Shigowar Mama Fulani da Muhseen ne yasa shi juyawa zai fito da idonta da suka gama renewa.
“Mi kai mata Aliyu?”
Muhseen ya tambaya cikin mugun bacin rai. Mama Fulani ta tari numfashinsa.
“Mi yai mata? Wace irin magana ce wannan Muhseen? Ya wuce tai masa ba daidai ba ya mareta”
Muhseen ya karasa kusa da Ataa ya dago hannunta yana kokarin ganin fuskarsa.
“Who do you fucking think you're wai Aliyu? Kawai sai kai ta tunanin taka kowa yadda ka ga dama?”
Juyowa Aliyu yai yana masa wani mugun kallo ya ce.
“Saboda na isa ne ko akwai abunda za kai?”
Muhseen zai yi magana Mama Fulani ta daga masa hannu.
“Enough of this, saboda yarinyar nan yau fadan ku biyu, ya kuke abu kamar ba yan'uwa juna ba what?”
Jin muryar Mama Fulani kamar zata fasa kuka yasa Aliyu saurin fita daga garejin cikin bacin rai kala biyu na Ataa da kuma na Muhseen. Motarsa ya nufa ya shiga ya dauki hanyar kamfaninsa, kana ganin yadda yake driving kasan yana cikin tsananin bacin rai. Duka ma'aikatan kamfanin sun yi mamakin ganinsa a wannan lokacin domin babu wanda ya san da zancen zuwansa balle kuma har ya shigo kamfani, he choose yaje kamfani sama da ya ji gida Rahma ta ganshi a haka ta zargi wani abu har ta kara bata masa rai. Duk inda yabi gaisheshi ake amman be amsa gaisuwar kowa ba har ya isa office dinsa ya saka katinsa kofar ta bude masa ya shiga ciki. A one of visitors chairs ya zauna yana jin kansa na mugun sara masa, kirjinsa kuma kamar zai fito saboda zafin da yake masa. Wani zafi yaji yana sauko masa da sauri ya tashi ya je ya kara gudun ac ya zo gaban teburin ya buga shi da karfi yana fitar da numfashi kamar wani zaki. Hannunsa yasa cikin gashin kansa ya matse kan sosai he tried to make himself calm, shi kansaba zai iya fadar ya fi saka shi wannan bacin rai a take ba, a cikin maganganun da Ataa ta fada masa ko wacce ta masa zafi amman ya fi jin zafin kukan da take fiye da maganganunta, and the way da Muhseen yake shige masa hanci yana bata masa rai, daman can shi da Muhseen basa shan inuwa daya. Freezer office din ya nufa ya bude ya dauko gorar ruwa mai sanyi sosai ya bude ya kafa kansa bakinsa ya sha rabi, ya zuba rabin a jikinsa saboda zafin da yake ji, haka yake ji a duk lokacin da ransa ya bace, sai dai ba karamin abu ke saka shi bacin rai kamar haka ba, sai an tona. Zuwa yai ya zauna a kujerarsa ya dauki files din gabansa yana dubawa, duka sababin files ne da be san da zamansu a office din ba kamin ya tafi. Telephone din dake gabansa ya danna.
“Nasir same ni a office”
“Office?”
Nasir ya amsa daga dayan bangare, Aliyu be sake ce masa komai ba ya aje telephone din. Ko three minutes ba ayi ba na'urar da ke nuna isowar mutum ta fara kara tana fitar da danja ja, sai Aliyu ya kai hannunsa karkashin tebur din ya taba wani abu kofar ta rabe biyu Nasir ya shigo da saurinsa yana sanye da Suit.
“Ban sa ran zaka shigo office daga dawowarka yau ba”
“Ka kori mutanen nan, ba san aikinki su ba za mu iya daukar wata kaddara ba”
Ya fada yana jefawa Nasir files din guda uku. Nasir ya duka ya dauka yana duba.
“Dukansu sun kware akan aikin nan Aliyu wannan karon ne kawai aka samu matsala kuma kasan yanayin garin ai”
“Fired them”
“Idan muka koresu za mu dade ba mu maye gurbinsu ba”
“I don't care fired them, kuma ka basu albashinsu”
Nasir ya kalleshi da kyau sannan ya zauna yana fadin.
“Fada min me ke damunka?”
Aliyu ya mike tsaye yana ta huci ya nufi windows ya tsaya yana bude aninin rigar shaddar da ke jikinsa, sai kuma ya juyo ya kalli Nasir cikin bacin rai ya ce.
“Yarinya karama zata fada min maganar banza? Yarinya karama?”
“Ka samu ganinta?”
“Na same ta a family home tana ma Mama Fulani aiki, ta fada min magana son ranta a yau, har abunda ban yi mafarki ba ta fada min and she called me azzalumi imaging”
Ya karasa yana dora duka hannayensa a windows yana kallon wajen.
“Duk shine ya saka wannan bacin ran? Aliyu dole fa kai hakuri iyakar zalinci fa an zalinci yarinyar nan, kuma abu ne mai wahala ta iya son ku a zuciyarta, idan har kana son ta daina maka kallon azzalumi dole ne ka fahimtar da ita, and show her your good side mana, wannan girman kan da fada da rashin tausayi duk sai ka aje shi a gafez zancen ta ji tsoronka be ko taso ba”
Juyowa yai ya kalli Nasir
“Ina da girman kai ne?”
“Au baka da shi?”
“Kawai dai na san bana daukar raini ne”
“Amman miyasa ka damu da yarinyar nan ne har haka?”