Sashe 136
Zaki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Aa saboda maganar likitan nan ne, gobe za a zauna da shi da ni da ke da wasu yan'uwana da Mai Martaba zai hado mu da su”
“Daman maganar tana nan?”
“Tana nan mana ai kinsan ba za a bari ba, tun kwana baya suka kira suna fadawa Mai Martaba suna son ganina da ke sai ya nemi a dan daga mana kafa saboda an yi ma mijinki rasuwa ni kuma bana ma kasar a yanzu”
“Amman na jidadi Allah ya kawo ku lafiya Mama”
“Amin sai mun iso”
A haka muka rabu ina ta jindadi zan ga Mama daman na yi marmarinta saboda na sabu da ita ban ma dauka zan iya daukar tsawon lokaci kamar haka ba tare da ita a kusa da ni ba, kuma har hankali ya kwanta haka.
“Mama ta ce tana nan zuwa gobe”
“Na sani ai”
Hamma ya fada abun sai ya bani mamaki sosai daman ya san da zancen zuwan be fada min.
“Ya akai ka sani?”
“Daddy ya fada min, kuma ina son ki ga Mama a ba zata ne shiyasa na kyale ban fada miki ba”
Na yi murmushi, Momy kuma ta yi dariya tana kallonmu cike da burgewa. Na y zaton zai ji kunyar Momy ya bar ni na bude motar da kai sai gashi ya bude duk kuwa da kasancewar Momy na tsaye bakin kofar falo tana kallon mu, sai da na shiga sannan ya rufe yai mata key ya danna horn aka bude mana gate.
Sai da muka fara tafiya sannan ya kama hannuna yana murzawa a hankali ba tare da ya kalleni ba.
“Hamma....”
“Babyna bana son Hamma nan”
“To ai ance ba a fadar sunan miji”
Murmushi yai ya kalleni sai ya kai hannun nawa a bakinsa yai min kiss.
“Then fada wani suna mai dadi, not Hamma sunan ma dariya yake ba ni”
“To me zan ce?”
“Ki kirkiro da kanki mana”
Na yi shiru ina ta nazarin sunanshi da zan bashi bayan Hamma da Aliyu.
“Z a k i”
Kyalkyalewa yai da dariya ya faka motarsa gefen titi ya riko fuskata yana kallona.
“I love you so much Girl ke duk abunda zuciyarki ta nuna miki shi ne daidai”
Na yi dariya, sai ya hada goshina da shi ya goga min hancinsa yana ta kallon cikin idona, hakan yasa na rumtse idon sai na ji lips dinsa saman nawa. Hakan yasa nai hanzarin bude ido sai yai min murmushi ya dauke bakinsa ya rike fuskata yana ta watsa da yatsansa a lips dina sai wani lumshe ido yake yana ta kallon bakin nawa yana hade yawu.
“Wani suna mai dadi dai, ba Zaki ba wanda ba za ki ji kunyar kirana da shi a gaban kowa ba”
“To amman ba yau ba sai na yi dogon tunani”
Dariya yai ya shafi fuskata ya tashi motar, kamar kullum yau ma sai da ya biya ya siya mana kaza da yoghurt sannan muka isa gida.
Sai da muka fara cin kazar sannan ya hada mana ruwan wanka muka shiga mukai tare.
“Ni fa na fi jindadin yin wanka ni kadai”
Na fada bayan mun fito ina daure da tawul kamar yadda shi ma yake.
“Wanka tare yana kara soyayya da kauna da rashin kyamar juna, Annabi ma yana wanka da iyalansa, kuma duk abunda yai ko ya ce ayi yana da fa'ida sosai a garemu da falala, kuma yana yi saboda ya zame mana abun koyi sosai, ni kin ga yanzu na saba yi da ke idan ina yi ni kadai ma bana jin dadi”
Dariya nai, na nufi gaban madubi ina gyara gashin kaina, sai ya zo bayana ya tsaya, yana kallona ta cikin madubi da cat eyes dinsa.
“Gaskiya na yi dacen mata”
Ya fada yana kai hannunsa ya shafa wuyana zuwa dantsen hannuna da yatsansa, wani yar na ji hakan yasa nai saurin juyowa, sai jin dariyarsa nai.
“Ba ki da wayo, ai ta nan ta fi min sauki ma”
Ya fada yana dauka ta cak ya nufi gadonsa da ni.
*AG cera ya zo domin ya temaki garkuwan jiki da kuma lafiyar jiki. Sinadari ne wanda ze magance matsaloli da dama wadanda suke hana garkuwan jiki aiki yadda ya kamata ko kuma yake rusa garkuwan jikin ita kanta.
Cututtukan zamani daban daban sun sa mutane gaba kuma magance su yana da wahala; irin ciwon Sugar, hawan jini, ciwon sanyin kashi, ciwon gabobi da sauran su. Haka ma cutukka irin wadanda suka shafi fatar jikin wadanda sun hada da kyasfi, pimples, takurewar fata, rakainuwar fata da kuma haske da kyallin fata duka ana shan AG cera kuma yana temakawa wajen magance illolin nan. Mutane masu fama da rashin karfin jiki wajen kwanciya da iyali da kuma mata masu fama da yawan ciwon mara lokacin al'ada ta karshen wata suma baa bar su a baya ba. A takaice dai AG Cera yana temakawa wajen magance cuttukka daban daban wadan ke damun mutum. Domin karin bayani ku tuntuni mu a wannan number +60167474649 ko kuma ku ziyarci shafin mu http://agnutritioninternational.com.*
Na farka cike fa far'a da kuma farincikin zuwan da Mama za tai, ban taba tabbatar da na yi missing dinta sosai na sai da na farka da kewarta. Hamma ya shirya mana abun karyawa ni kuma na gyara gidan a wauta taa na zata gidan zata fara sauka sannan ta wuce gidan Momy. Bayan na gama komai muka zauna muna karyawa sai ga Momy ta kira Hamma a waya tana labarta masa cewar Mama ta zo tana gurinta.
“Laa ba nan za ta sauka ba?”
“Shikenan sai ta sauka nan saboda ga ta ita mai ya ko?”
“Amman na dauka nan zata sauka, har ina shirye shirye girka mata wani abu”
“To an hutar da ke”
Ya fada yana jan hancina. Sai nai murmushi.
“Ita ma zan mata magana na ce tai maka maganar karatuna”
“Oh magana kika yi ma Momy tai min magana ko?”
“Aa Wallahi ita tai dan kanta,kawai dai ina son karatun ne kuma kai na ga kamar ba ka so”
“Ba wai so ne bana yi ba, yana ganin kamar karatun a yanzu zai iya zame miki matsala ko wahala”
“Wallahi ba wani Wahala bana jin komai fa kalli”
Na yafa ina daga rigar da ke jikina, sai ya kalli cikin ya kalleni yana murmushi.
“Ai a jikinki ake gani ba, nan gaba na ke miki nuna”
“Idan na ji da wahala nan gaba zan daina”
“Daman ai kin iya raki ai”
“Amman ni ai ina da kokari bana raki a komai ma”
“Ko”
Ya tambaya kamar mai magana da yar shekara uku babu dariya ko murmushi a tare da shi.
“Idan mun koma Abuja zaki fara zuwa islamiyar su da bokon da ke can, amman idan cikin ya kai wani mataki za ki saurara da zuwan har sai kin haihu, sannan ki cigaba”
Ban san lokacin da bar inda na ke zaune ba, na fada jikinsa ya rumgume shi ina murna.
“Da gaske Hamma”
“Ba na ce ki daina ce min Hamma ba?”
Ya fada yana jan lips dina.
“Ni dai amsa min da gaske?”
Ya gyada kai sai na kara rumgume shi saboda murna har da yi masa kiss a gefen fuska, shi kansa abun sai da ya bashi dariya. A ranar sai farincikina ya zame uku, na zuwan Mama da na case din Doc Asim da za ayi ga kuma zancen Karatu da Hamma yai min. Kowa ya ganni a wannan lokacin ya san ina cikin farinciki, har muka yi wanka muka shirya ban daina sake saken yadda zan fara karatun nawa ba.
Bakar a baya na saka shi kuma ya saka wani koren yadi mai kyau mai kamar boyal kuma ba boyal ba, ya saka bakar hula da bakaken takalmi karka so ganin mijina a wannan lokacin yayi kyau sosai fuskarsa har wani annuri take kamar wani ango, ni kaina sai da na kusa shashantar da kaina gurin kallonsa.
“Ashe kai ma kana da kyau”
Ya dube ni da duba irin na wasa da kuma mamaki.
“Oh dacan ba ki taba ganin kyau na ba sai yau? Ko dan ina yawan fada miki cewar kina da kyau?”
“Aa gaskiya yau dai sai naga kamar kana da kyau”
Hannu ya kai ya rikoni ya matse min kunne.
“Na fiki kyau yarinya ni da yan mata ke hari ma, ke ma ba kyau ne ya janyo ki ba, kina ga dan yaro kyakkyawa kika lake min har da addu'ar Allah yasa na so ki, shiyasa na kasa zaune na kasa tsaye sai da na kawo ki gidana”
Ban san lokacin da dariya ta subuce min ba, duk kuwa da irin zafin rikon kunnen da yai min.
“Da zafi sosai da zafi”
Na fada a lokacin da yake jan kunne nawa zuwa gurin motarsa.
“Yau ke za ki bude min motar na shiga”
“Saboda me?”
“Saboda ni ne Sarki”
“Amman ai kai ka saba bude min”
“Lokacin da kina sarauniya ba”
“Yanzu fa”
“Ni ne sarkin”
“Taya?”
“Gashi nan ke ma kin yaba kyau na”
Dariya nai na daka tsalle na cire hular kansa na watsa da gudu gaban motar sai ya biyoni ya gudunsa.
“Ke ba ki da kai ya za ki fara gudu da ciki”
Jin hakan yasa na tsaya sai kawai ya karaso kusa da ni ya karbe hularsa ya sake rike min kunne.
“Na gane ba ki jin magana Babyna”