← Book details Zaki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 143

Sashe 106

Zaki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokacin da ya bude gidan yar arba da Amina da wasu cousins sisters dinsa sai ya gaisa da su kamar yadda ha saba fuskarsa ba yabo ba fallasa sam ba zaka ganshi a nan kace shine ya gama yi ma Ataa magana mai dadi yana mata wasa da dariya ba. Fita yai wanda hakan ya ba su damar shiga cikin falon.
A jikin motarsa ya tsaya ya ciro wayarsa daga aljihunsa ya kira number Rahma dake kasar waje, ba zai kira dan wani abun ba face tambayar lafiyarta, ya san yanayin ciwonta shiyasa wani lokacin baya biye mata and he know tana kishinsa sosai mai son ka kuma shine zai yi kishinka, kiran da zai mata bana bukatar ta dawo gidansa ba ne ko neman shiryawa da ita sai dan yasan hakkinta yana kansa ya kula da lafiya.
Kasa samun number yai wanda hakan ke nufin ko dai ta bar kasar zuwa wata kasar ko kuma tana daina amfani da line. Number na gida Nigeria ya kira sai ya samu ta shiga abunda be tsammaci zai samu number ba. Ringing tai har ta katse ba ta dauka ba. Sai kawai ya saka wayar aljihu ya bude motarsa ya shiga yana jin ransa fes son Ataa na ratsa ko'ina na jikinsa sai murmushi yake idan ya tuna abunda ya faru jiya, gaskiya Momy ta yi tunani mai kyau da ta kawo shawarar auren Ataa shi sai yanzu yake jin dadin maganganun da Mommyn Rahma ta fada nata wata kila da bata fada mata ba, da yanzu ba tai wannan tunanin ba.

Gida na nufa ya fara gaisawa da Momy da wasu baki da suke nan sannan ya shiga bq ba ko kunya ya gaishe da Nana sai wani kasa yake da kai yana murmushi, sai dai yana fitowa bq din ya hade rai kamar yadda ya ke ya shiga motarsa ya dauki hanyar gidansa dake sama road gurin Nasir da wasu abokansa da suka zo daga Abuja rako ango dakin Amarya jiya.
Babu kalar zolayar da basu masa ba, ba sai dai yai murmushi kamar yadda ya saba amman baya ce musu komai da ma Nasir ne kadai zai iya fada masa wata magana dan yai dariya ko kuma ya rama zolayarsa. Sun zagaya a cikin garin sokoto wasu guraren da ba su sani ni ba kasancewar bakin garin damin su basu samu zuwa daurin auren ba shiyasa Nasir ya fada musu tarewar ango suka zo. Sai yamma lis sannan suka nufi airport jirginsu be tashi ba sai karfe 8:00pm dai-dai na dare.
Daga airport Aliyu ya nufo wani shago da ake siyarda kayan makulashe yai leda biyu sannan ya dawo gida. Be tsaya knocked ko danna bell din kofar ya ya saka keys din hannunsa ya bude kofar ya tura a hankali ya shiga. Falo ya aje ledar sannan ya nufi dakin da Amaryarsa take fuskarsa dauke da murmushi.
Yana shiga tai saurin dagowa ta kalleshi kamar a tsorace take, ga jan bakinta yaja gefe da alama goge shi tai, ido ta sakar masa har ya karaso kusa da ita sannan ya zauna bakin gadon yana yawo da idonsa akan fuskarsa.

“Ba ni nai kwalkiyar ba Amina ce tai min”

Ta fada tana dan turo baki abunda ke matukar burgeshi. Murmushi yai yasan tana jin kunya ne kar ya ce ta yi kwaliya saboda shi, hannu ya saka yana goge mata gefen bakin da janbaki ya taba.

“Miye laifi dan kin yi kwaliya saboda ni? Mijinki ne ni fa, kuma gaisuwa ya kamata ki fara min kamin ki ki ce komai”

“Ina wuni”

Ta fada kamar an mata dole sai ya kama yatsun hannunga yana murzawa a hankali ya kai bakinshi ya sumbaci nata.

“Lafiya kalau kina lafiya Babyna”

Sai tai shiru ya saka hannu ya ciro wayarsa.

“A kira miki Nana?”

“Mun gaisa da ita ai dazun da wayar Amina”

“kin yi sallah isha'i?”

Ta gyada kai.

“Good girl, ta so muje falo na siyo miki abubuwa ma su zaƙi ki ci”

Mikewa gai tsaye sai yaki sakin hannunta har sai ta juyo ta kalleshi sannan ya mike tsaye ya daga kafadarta yana kokarin saka mata hannu cikin riga daga saman rigar. Saurin matsawa tai.

“Ni dai ban ci”

“Kina son abunda na siyo miki fa, kaza ce da kayan sanyi da na dadi”

ATAA POV.

Lake kafada nai na juya baya ina turo baki domin na gano manufarsa tunda har yai niyar saka min hannu a riga to yar jiya za'ayi ai ko jiya kazar ya ba ni yai min wayo yau har da wani kayan zaƙi da dadi. Cak na ji an daukeni sama an juya da ni cikin dakin sannan ya sauke ni ya juyo da ni ina fuskantarta.

“Ba zan fasa miki abunda nai miki jiya ba, kin san babu wanda za a kawo wa amarya irin ki ya kwana da ke gado daya kuma a tashi lafiya kalau, bayan kuma ni har na dandana na ji”

Haka ya fada min kai tsaye ba ko kunya, ina jin haka na fashe masa da kuka domin har ga Allah bana son abun nan sosai nake kukan ina bayyana kiyayyata akan abunda ya faru jiya sai kawai na ga yana dariya har da daukata a wayarsa wai kuka ma ya amsa kyau, ganin kamar ba zai dauki abun da gaske ba yasa na daina bude muryar na cigaba da hawaye kawai. Mayarda wayar yai aljihu ya kama kukuruna ya rike ya sumbaci hawayen nawa sannan ya saka bakinshi cikin nawa ya tsotse komai har sai da na fara jin halshena na tardewa da nasa tukuna ya cire bakinsa yana wani irin lumashe ido kamar wanda ya sha wani abu mai dadi.

“Idan na saka bakina cikin na ki abunda na ke miki shi za ki min, idan kina haka za ki jidadi kuma halshenki ba zai tarde da nawa ba”

Ha fada yana lakatar hanci. Ni dai ban ce masa komai ba bayan kasa da nai da kaina, sannan ya rika hannuna muka nufi palon. Duk yadda ya so na sake jiki na ci abunda ya siyo min sai na kasa musamman da yake fada min wai biyansa zan yi har da wani kashe min ido yake irin na yan iska. Bam dauka da gaske yake na har sai da muka je kwanciyar babu yadda ban mada dagiya akan ni dakina zan kwana ba amman ya hana ni ina ji ina gani ya dauke ni ya kai dakinsa, a tare mukai wani wanka ni dai idona a rufe har muka fito ina hawaye saboda tunanin da tsoron abunda zai faru shi kuma ko a jiki ni ina ta mamaki shi baya ma jin zafi da ciwo kamar yadda na ke ji ne. Kara ma jiya da tufafi na kwanta yau kan hana ni saka tufafin yai ina fashewa da kuka sai yaji jikinsa yana rarrashina da barana yana taba wani gurin ma jikina da na fahimci abun da gaske ni sai na fara kokuwa da shi domin yau na ji sakewa sama da jiya da nake jin kamar mafarki na ke.
Ban tsira ba, ban kuma fasa kuka kamar jiya ba, ban k fasa rokonsa ba, ban fasa jin zafi kamar jiya ba, shi ma kuma be fasa yin kwatakwancin abunda yai jiya ba.
Kamar jiya yau ma shi ya hada min ruwan dumi na gasa jikina da su har bana son fita ciki saboda dadin da suka min, yau ma a cinyarsa nai bachi bayan gama sallah azuba yai karatunsa na kur'ane. Momy ta sake aiko mana da abun karyawa kamar yadda tai mana jiya, sai da ya wanke min bakina ya wanke na shi sannan muka fito falo karyawa har lokacin idona a kumbure suke saboda kukan da na shaka jiya. A yau kasa muka kauna tsabanin jiya da muka karya akan dinning, shi yai ta ba ni abinci sai da na ci na koshi sannan ya saka ni na bashi ni kuma na ki sai ya saka chokali mai yatsu yana cikana da shi, tun ina dauri har na kai na unkura na tashi na basho guri sai ya rike ni.

“Yi hakuri Baby na, indai dan abun jiya ne ba za a sake ba”

“Har a bada?”

Na tambaya da sauri ina kallonsa.

“Har gobe dai”

Na bani amsa yana shafa gashin kaina.

“Ni dai anjima zan je gurin Nana”

Be ce min komai ya yana ta wasa da gashin nawa da dayan hannunsa dayan kuma yana cin abincin da shi.

“Babyna, Mama bata tana fada miki labarin wani nata ba? Like familynta Mahaifiyarta ko mahaifinta”

Shiru nai ina tunanin fada masa ko a a, idan na fada masa wane amfani zai masa wata kila ma Nana ba zata jidadin bayyana hakan ba, wata kila am kimarta da mutuncin su zube a idonsa, ni dai ban ce masa komai ba shi kuma be sake tambaya ta ba har ya gama cin abinci.

RAHMA POV.

Kowa yana tsakar gidana yana hada hada da far'a ana kai kawo da murnar lefen kanwarta Amra da aka kawo amman ita tana a daki zaune hannunta rike da waya tana kallon kiran Aliyu ya da shigo wayarta har ya katse gaba daga ba tana aikinta na kuka.
Babu abunda zuciyarta ke raya mata sai cewar Aliyu ya kwana da wata mace ba ita ba, ashe zai iya haka? Taya zata raba komai da da wata watan ma Ataa? Yanzu duk irin soyayya da dawainiyar da yake nuna mata haka zai yi ma Ataa?

“Aliyu baka kyauta min ba, kuma na san wannan duk kullin Momy ne da Mama Fulani saboda basa kaunata... Daman na san za su saka auren ko dan abunda Mommy tai bata kyauta min ba.... ”

Bata karaba Ikram ta shigo dakin daukar ragowar Naman ragon da aka tarbi yan kawo lefe da shi, ganin tana kuka yasa ta zauna kusa da ita ta dafa ta.

“Rahma lafiya?”

“Kin san abunda yake damuna Ikram, mi na rasa da Aliyu zai wulakanta ni yai aure? Auren ma wacce tai mana aiki domin kawai ya kara nuna duniya ba ni da muhimmanci a gurinsa?”

Ta fada cikin kuka kamar wata karamar yarinyar abun sai cinta yake a rai.
Chapter 106 · 0% Book details