← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 126

Sashe 99

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maimakon ya amsa, kawai ya hau dariya, ta tsaya cak ta ce "Menene?".

Purple
in brezia da ta bari a kan gado, ta shiga ban
aki, ya
aga mata ya ce "Meye wannan?"
Kame-kame ta fara tana son fa
ar abun da zata kare kanta da shi.

Ya ce "Inyeee mutuniyar, ai kamata yayi a nuna mini, ni dama tun da nayu hugging
inki jiya, i feel it but i thought na scam you wanta scam me, ashe na gaske ne, come let me see inyeee".

Shan kunu tayi ta ce "Papa bana so"
"Meye ba kya so kuma?

Ganin kawai"
arasowa tayi zata kar
i breziar, amma ya ri
eta yana dariya, ta saka hannu ta ri
e towel
in ta gam, tana ihu.

"Ni wallahi da baka nan, nafi sakewa"
"Abun har da sharri, kamar ba jiya ki ka gama kuka ba, saboda kin ganni.

Anyway, shirya ki zo mu yi breakfast, zamu yi magana"
Sai da ya bar
akin sannan hankalinta ya kwanta, ta shirya, ta fito tana wani ha
e rai.

Shi kuma ya
ureta da ido, har ta zauna.
i kula shi, tayi serving
in sa, ta ja nata ta fara ci, duk yadda ya so ya maze kasawa yayi, dan yana jin da
in tsokanar rumaisa yaga ta ha
e rai.

"Papa dan Allah ka daina kallona kana dariya, Allah zan tashi".

"Allah da iko yake, abun ne da mamaki, six months back, a
wailarki na tafi na barki, amma in just six months ace lamari ya kankama haka, kuma kin
i yarda na tabattar kar in je acuci ake yi mini.

Abunki ras da ke, ai ni yanzu kuma na daina takara da ke, na yarda yafi nawa nesa ba kusa ba, wane ni ma?

Ai ni yanzu babu suaran jayayya, zaki iya rainon baby yanzu sosai, kai congratulations mimi, kamata yayi fa mu yi party, tare da celebration, mimi is no more
waila, she's now a big girl, she can bear a baby, she even wore brezia size nawa ne ma ki ke sakawa, mu je mu sayo dozens of it"
arshen
uluwa rumaisa ta
ule, ta jefa masa guntun
ashin da yake hannunta, ta tashi za ta tafi.

Ba dan ya iya shanye dariyarsa ba, ya ri
e ta yana cigaba da
yatawa.

Duk da tsiyatakun da yake tayi mata, ta kasa fushi da zuciya, watannin nan da yayi, ba
aramin missing
in sa tayi ba, amma dawowarsa ya sakata a gaba da tsokana kamar tayi kuka.

Ta tafi kitchen yin wanke-wanke ya bita, ba abun da yake tayata, ya sakata a gaba da tsokana.

Ruma ta kalleshi, kamar ba shi ne idan ya kamile ya tsuke fuska, ko fara'ar kirki ba ya yi ba, yayi ta muzurai, mussman idan yana cikin shigarsa ta sarauta, amma yadda ya sakata a gaba sai ka ce yaya usy saboda tsokana.
araci dariyarsa ya koma falo, ya cigaba da kallo, lokacin sallar azahar yayi, ya tashi ya fita masallaci.

Sai dai da ya dawo, har ta kammala girki, ta yi salla ta canza kaya, amma ta kima uban hijjabi, tana so ta ganshi sosai, amma tsiyar da yake mata duk ya takurata.
aga kai ya kalleta ya ce "Budurwar, meye haka kuma?".

"A ina?".

"Meye na wani saka hijjabi ana zaune
alau, wannan abu na farinciki da ya same mu, gaskiya ban yadda ba".

"Allah papa zan tafi
aki na daina fitowa"
Ya ce "Sorry, ke kin san yadda na yi kewarku kuwa, tsokanar da na da
e ban yi miki ba nake fanshewa.

Ya
arasa wurinta ya cire hijjabin, tana ri
ewa amma ya cire shi.

Kasancewar ba a dining za su ci ba, suka zauna a
asan carfet.

Ta janyo kwanukan abinci, da plate biyu, ya ce mata "an daina raba plate, a
aya zamu ci" ta tuna anty laila ta ce mata cin abinci kwano
aya da miji, yana
ara soyayya, amma ita ba wannan ya dameta ba, sai tambayarta da tayi, to ba zai yi mini kishiya ba, laila ta ce sai kin kula da abubuwan da na koya miki tukuna.

Ta zuba abinci ta ajiye masa spoon, ya kalleta ya ce "Ke ni fa tun farko a baki ake bani abinci, ba zaki ajiye mini cokali ki maza ba".

"Ni zan baka abinci a bakin?".

"Eh mana"
Ta ce "Ta
papa, ko jajjage baka yi mini ba da ina girki, ko sannu sai ma tsokanata da ka yi tayi, na gama abincin kuma sai na baka a baki, in bawa sabir abinci a baki, in bawa babansa saboda jin da
Yayi dariya ya ce "To ki bari in baki, ai ni a wurina da ke da sabir, duk
aya, baku da wani banbanci dan abun da yake na shiririta kema yi ki ke" kan tayi magana ya
orata a cinyarsa, ya
ebo abinci a cokali ya kai bakinta.

Rufe fuska tayi ta ce "Ayi haka?

Kunya nake ji fa"
Sauke hannunta yayi, ya tura mata cokalin a baki, tun tana no
ewa ta saki jiki tana kar
a, ta ce "Da na san haka bawa mutum abinci yake a baki da da
i, ai da na daina ci da kaina, idan na dafa sai ka bani a baki".

"Ni zaki saka aiki, yanzu ki ka gama cewa saboda jin da
i zaki bani abinci a baki, amma yanzu kina gaya mini, in din ga baki abinci a baki.

Mara kunya kawai baby mimi an zama lady mimi"
"Wallahi idan ka ce babyn nan kunya ka ke bani, ga abinci a baki ga baby, idan aka ga na koma yin rarrafe kai ne ka ja"
Dariya Adam yake yi, rumaisa ba za ta ta
a girma tayi hankali ba.

"Mimi, kin shiga kin fita kin hana auren jabir da iman, ki ka ha
a da yayanki, kin saka jabir gaba da ni, Jamil ma har na je na dawo bai yi mini magana ba, gaba
aya fushi suke yi da ni, duk saboda ke mimi"
"A'a nifa ban hana aurensu ba, kuma can suka
ulla soyayyar su da mai sunan baba, ban sani ba ina gefe ni
arfafawa kawai nayi.

Kuma papa kawai fa ban gaya maka bane ba, kar na zama munafuka kai baka san me jabir yayi wa ammi ba, wai saboda ba yi auren sa da iman ba, ka ja maganganun da ya din ga gaya mata?

Wallahi sai da Mahmoud ya mare shi".

"Wane Mahmud
in?"
"Daddy" ta bashi amsa.

Yayi shiru yana mamaki, ya san rumaisa ba za ta yi masa
arya ba, yanzu har jabir zai iya kallon ammi ya ci mutuncin ta, matar da duk da abubuwan da mahaifiyar sa take yi mata, bai hana ta
auke shi tamkar
a ba.

"Papa ni fa wasu lokutan ba haka kawai nake tsanar mutum ba, da jabir sonka yake tsakani da Allah, kome ammi za ta yi masa, ba zai wula
anta ta ba.

Shi kuma jamil sake bina yayi, wai sai na gaya masa yadda aka yi anty aisha ta
ata, da kuma in gaya masa abun da na sani a kan ta, na ce masa ban san komai ba, sai filin da gwamanti ta kar
a a hannun turaki, ake bashi percentage ya sanya anty aisha a matsayin magajiyarsa, shi ne hankalinsa ya kuma tashi, ya ce kaine ka gaya mini"
Adam ya saka hannu ya juyo da fuskar rumaisa tana fuskantar sa, ya ce "Rumaisa, meyasa ba zaki daina yi mini yawo da hankali ba?

Yanzu magana ake ta shekara guda da watanni, da
atan aisha, ba zaki tausaya mini haka ba, ki daina yi mini
oye-
oye?

Kin bani zane ya
aga mini hankali, kuma ban gane komai a ciki ba Please rumaisa" Yayi maganar jikinsa a sanyaye.

"Papa ba laifina bane, laifinka ne haryanzu, ka wuce duk wasu matakai da yakamata, kuma ina iya
arina na tallafa maka,
aya ya rage haryanzu, nima ba son raina bane in ta wahalar da mijina ba, baban
a na"
"Wani mataki ne mimi?".

"Sauran ma ka tsallake su, ba tare da ka sani ba, wannan ma dan kan ka nake son ka yi surrender ka tsallake shi.

Kullum ina yi maka Addu'a, duk wanda na yi wa abu yaji da
i, sai in ce ya saka ka a addu'a, komai zai zo
arshe fa"
Jiki a sanyaye ya ce "Shikenan mimi, Allah ya yi mana jagora"
ebo abincin ta kai bakinsa, amma ya girgiza kai ya ce "I loss my appetite, na
oshi".

"Dan Allah ka ci papa, zan yi kuka, kar ka saka na karaya na rigaka mi
a wuya, ba haka muka yi da anty aisha ba"
Cikin mamaki ya ce "You mean you set a deal with her a kaina?" Ta jinjina masa kai alamar eh.

"What was it?".

"This is not the right time to voice it out, i have to finish it first, but am sorry papa"
Idonsa fal hawaye ya ce "Shikenan miki, baki yi mini laifi ba"
Tuni hawaye ya gangaro mata, ta shafa fuskarsa ta ce "Dan Allah papa kar ka yi kuka".

"No mimi allow me, it really hurts me, ina jami'in tsaro na kasa bawa iyalina kulawa, har ta rasa ranta mutuwar wula
anci, ta haihu a dokar daji, what a mess".

Ruma da tuni ta fara sheshshe
a ta ce "Daga baya na gane is not your fault, ka daina dan Allah".

Ya kwantar da rumaisa a
irjinsa, yana shafa bayanta da sigar rarrashi, amma hakan ya bashi damar, zubar da nasa hawayen silently.

A hankali ya ce "Ashe turanci ya fara zama Inyeee".

Ya zira hannu ya kamo hannun brziar ya ce "ina zamu je celebration ne?

A buga cards, da
congratulations on your newly developed...

Bai
arasa ba ta gantsara masa cizo a hannunsa ta tashi.

Dariya yayi, atleast ta rage damuwar da ta shiga yanzu.

Yasir kuwa kai da fata ya dage, ya
auki lambar iman a wayar mama, kasancewar mama ta kira iman da kanta, tana mata
orafin, ta daina zuwa gidan gaba
aya, wanda ba iman ba
aramar kunya ta ji ba.
Chapter 99 · 0% Book details