← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 126

Sashe 30

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Dafe
irji mama ta yi tana salati, ta ce "
an nan, da gaske kake wannan maganar?"
Abubakar ya ce "Wallahi da gaske nake, kuma ba a bakin mutum
aya ba, ni da wani abokina Abdurrahman muka je, abun da na jiyo kenan".

Mama ta ce "Ya salam!

Yanzu menene abun yi?"
"Ba wata maita a musulunci, haka malaminmu ya gaya mana, to so suke a fasa shikenan a fasa bani Sabir
in, ko kuma ku
in da aka kawo
in suke so a mayar,
an ba
in ciki ne kawai".

Mama ta kalleta ta ce "Ke!

Waye ya saka da ke?

Da ke ake ke zaki yanke wa kanki hukunci?"
"Mama ba haka bane ba, to ku
in za a mayar, idan aka mayar kuma an fasa ba za a bani Sabir ba fa kenan"
Aliyu ya shigo yana tambayar meyafaru?.

Mama ta gaya masa abun da ya faru, Aliyu ya kalli ruma da ta kumbura baki ya ce "Ke ki na son sa a haka?"
"Ba fa maye bane ba,
arya suke yi.

Ni fa bana son shi, amma idan aka fasa ba fa zasu bani Sabir
in ba, kuma mama ba kwanan nan aka ce shi ya kashe Anty Aisha ba, kuma
arya ake yi masa ba?

To wannan ma ina ga
arya ake yi masa, ni dai ko za a fasa, kar a mayar da ku
in nan, kuma a bani Sabir".

"Ke ki ka nema musu ku
in, ido a kwabo" Yaya Abubakar yayi maganar yana dungure mata kai.

Aliyu ya ce "Mama, bana tunanin wannan abun ya kai a fasa aure saboda shi, dama rumaisa na bu
atar tsayayyen namiji jajirtacce, saboda halinta, sannan shi mutum ne fitacce, irin wannan sharrin ba abun mamaki bane ba, ban
aryata b kai tsaye, amma ke ki ka gaya mini addu'a da ki ka din ga yi, kina jin son abun a ranki, lamarin ya kwanta miki a ranki, da bai kwanta miki ba sai mu ce babu alkhairi, dan babu hijjabi tsakanin addu'arki gareta da Allah, a ganina mu cigaba da addu'a babu ma'ana a kawo wannan zancen ma, tun da ai ita ma rumaisan tana son sa ko?"
"A'a nifa ba son shi nake yi ba, kawai saboda a bani Sabir ne".

"To amma ai ke ki ka ce mai ku
i ki ke so, kuma mai kyau wanne ne bashi da shi a ciki?"
"Wannan har wani kyakykyawa ne?

Kullum yana wani zazzare ido"
Mama ta ce "Tashi ki bar wurin nan, mara kunya, ana maganar aurenki kina tsoma baki"
Aliyu ya ce "To sanin ma'anar auren ma ta yi?

Amma mama ya kike gani?

A kan wannan dalilin zaki saka a
auki ku
in da aka kawo shekaranjiya a mayar musu ne?"
Abubakar ya ce "A'a ba ayi haka ba, na gamsu da maganganunka nima, mu cigaba da addu'a dai, Allah ya za
a abun da ya fi alkhairi"
Mama ta amsa da Amin, sannan ta tashi ta saka Yasir a gaba suka tafi kasuwa.

Likitoci suka kar
i iman, kasancewar asibitin sun san matsalar Iman, nan da nan suka kar
eta.

A duk lokacin da ciwon ya tashi, Asibitin ake kawota, tun tana yarinya abu ka
an sai ta yanke jiki ta fa
i ta suma.

Aka din ga binciken abun da yake damunta har
asar waje,
arshe dai aka ce zuciyarta ce ke kumbura wasu lokutan.

Ammi ta ala
anta hakan, da yawan damuwa da take yi, mussaman a lokacin yadda ake tsangwamarta, hakan ya sanya hankalin ammi ya tashi sosai.

Ta din ga fa
i tashi, domin ganin iman ta samu lafiya, tayi iya
ari iman ta samu sau
i, sai dai lokaci zuwa lokaci jikin ya kan motsa.

Yanzu haka ammi hankalinta ya tashi, ba ta
aunar ganin wani abu ya sami iman, shiyasa kullum cikin addu'a take yi mata, Allah ya sanya iman ta samu miji nagari, wanda zai iya ha
uri da ita ya jurewa larurarta.

Sai dai a wannan karon, su kansu likitocin lalube suke yi a cikin duhu, ake ta bankawa Iman ruwa da allurai, aka yi hoton zuciya, amma zuciyarta lafiya
alau.

Hajiya Sauda ce zaune a turakar turaki, ta dube shi ta ce "Ranka ya da
e, ni baka gaya mini ina ku ka je ba ranar juma'a, ka zo mana da abubuwa na ciye-ciye, haryanzu baka ce mini komai ba"
Turaki da yake cin ayaba, ya ce "Dama dole ne duk in mu ka je sai an gaya miki?"
"A'a tambaya dai kawai na yi, na zaci wani abun alkhairin ne ya samu ai"
Ya ce "Eh, kusan haka, abun farincikin ne"
"Kamar me fa?"
"Aure muka je nemawa takawa, na gidan galadima"
"A'a, neman aure kuma, yaushe Aishan ta rasu, da har za a nema masa wani auren?"
Turaki ya ce "Addini ya bashi dama, Aisha ta kai watanni hu
u da rasuwa babu laifi a ciki dan yayi wani auren".

Danne fushinta ta yi, ta ce "Amma wa zai aura haka da na ji ka ce, kun je nema masa aure".

"Eh, wata yarinya ce,
ar mutunci iyayenta masu dattaku sosai, su suka bamu wannan kayan duk da na zo da su".

Cikin son bugun ciki ta ce "Kuma
ar waye?

Ai na zata iman zaku aura masa, ta maye gurbin aisha"
"To, idan lokaci yayi zaku ga koma wacece, koma itan ce, ko ba ita bace ba"
"Amma dai Allah ya baka yawan rai, ni na rasa dalilin da ya sanya, ka fi fifita
an wasu a kan naka, na rasa me muka yi maka da ni da yarana.

Tsakani da Allah duk yadda Samha take
aunar yaron nan a wannan karon ba zaku yi mata adalci ta maye gurbin aisha ba, ta
i auren kowa ta dage sai shi, amma ka yi burus, ku ke je waje nema masa auren wata?"
Turaki ya ce "Ban fifita kowa a kan
ana ba, sai dai son da nake yi wa
ana, ba zai sanya na za
i son zuciya ba.

Ba zai yiwu sun kawo wadda suke so ya aura na wuce masa gaba a matsayina na ubansa, na yi amfani da
arfin ikona, na ce sai ya auri
a ta ba, ki sani zan iya tursasa shi ya auri
a ta, amma ba zan iya tursasa shi ya so ta ya kyautata mata ba, na yi mata nasiha tun ba yau ba, a kan ta ha
ura da shi, ta yi addu'a ta nemi wani ta aura, har ha
ata da na yi da
an gidan madaki, Muhammad Sani, ya ce ya na sonta ta watsa mini
asa a ido, sai yanzu kuma ku ce ga abun da ku ke so sai na yi, ba zai yiwu ba, kuma ku yi ha
uri, da Samha da takawa duk
ana ne, ba wanda zan yi wa dole a kan wani abu da yake son zuciya"
aramin
uluwa ta yi ba, da jin maganganun turaki, ba ta sake cewa komai ba, ta tashi ta bar
akin.

Zainab ce ta shiga falon mama, in da Samha ke zaune tana kallon tv, hannunta ri
e da wayarta, ta zauna tana fa
in "Ohh God, ita wannan yarinyar ita kenan kullum cikin ciwo?"
Samha ta kalleta ta ce "Wacece?"
"A status
in Nusaiba na gani, wai iman babu lafiya, ba ta san waye a kanta ba ma, shikenan ita giwa kullum tana hanyar asibiti saboda
ar tsintuwa, dama ta mutu ko sa huta gaba
aya"
Samha ta yi ajiyar zuciya, tare da ji a Jikinta, aikin ta ya fara aiki kenan.

Fuuu mama ta shigo falon,.

Kamar mai tafiya a kan iska.

Duk suka bita da kallo, suna tambayar ko lafiya?.

"Hmm, ni da turaki mana, ya gaggaya mini magana a kan kawai na ce, meyasa bai saka adam ya auri Samha ba, wai nema masa aure suka je yi ranar juma'a.
uuuu Cikin Samha ya bayar, wani irin fargaba da fa
uwar gaba ya kamata, neman aure aka je yi wa Adam?.

"To kin ji, a wannan karon dai kya ha
ura ko?" Zee ta yi maganar tana kallon Samha.

"Mama, neman aure kuma?

Ba iman za su bashi ba?".

"Bana tunanin ita ce, wata ce daban gaskiya, tun da ya ce sun je nema masa ne, da ita ce ai ba sai sun yi haka ba"
Wani irin gumi ne ya shiga ratsowa daga cinyar Samha, gaba
aya kanta ya toshe, saboda jin abun a bazata an shammaceta da yawa.

"Amma mama wacece haka?"
"Oho ina na sani, bai gaya mini ba, ni takaici ma bai barni na san wacece
in ba".
Chapter 30 · 0% Book details