Sashe 89
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mai sunan baba ya ce "Ina so mu yi magana ne, ban ta
a shiga abun da ba ruwana ba a rayuwata, amma a wannan karon, ko sau
aya na ji ina son shiga, kuma ban ji zan iya maganar da kowa ba sai kai"
Mahmud ya ce "Ba damuwa, lallai na ciri tuta, bari mu yi maganar ta waya".
Mai sunan baba ya kira Mahmud da kansa, Mahmud ya ce "Ina shirin kiranka"
Ya ce "Bakomai, ni yakamata na kira dama.
A kan Khadija ne, na je asibiti na duba ta, kamar yadda ta gaya mini tana da ciwon zuciya ne, amma kun san da wanda zaku aura mata ba ta son shi?
And he is even mad gayen, ba shi da hankali gaba
aya, tayaya zai je yana mata shouting a ka a condition
in da take, ba tare da ya tausayawa halin da take ciki ba?.
Yakamata ku
ara bincikarta, kar zurfin cikinta ya sa ayi abun da zata cutu"
Ajiyar zuciya Mahmud yayi, shi kansa yana tausayin iman, kuma yayi dana sanin abun da ya yi wa ammi lokacin da ta ro
i ya auri iman.
Yarinya ce nutsatsiya da ba ruwanta da hayaniya, ita ma ta tashi cikin tsantsar
alubalen rayuwa, a wannan ga
ar kan shi ma ya san za ta cutu idan ta auri jabir, dan ya fita baki, kuma ba kirki ya cika ba, ya ji ina ma zai iya yin wani abu a kan lamarin, dan jin kunnensa ya ji jabir
in na gayawa mummy, wambai ya san maganar, turaki zaa kaiwa ku
in auren.
Bai gama tunanin ba ya ji muryar mai sunan baba ya ce "Ban ta
a neman alfarma ayi wa wani abu ba, a karon farko na ro
e ka, ko dan lafiyarta"
Mahmud ya ce "Kar ka damu, zan san abun da zan yi a kan lamarin in sha Allah".
"Masha Allah na gode sosai"
Mahmud yayi shiru yana kallon wayarsa, ya nunfasa ya ce "Allah ya sa rabonka ce Malam Umar, ni na yaba da dattakunka"
Laila ce suke waya da takawa, tana gaya masa ruma ta ishe ta da rashin ji, ita da
an ta, yana ta dariya mussaman da ta ce wai ruma ta zana mata aljani ta ajiye a
aki, wai hoton takawa.
"Anty laila bani shi mu yi magana" ruma tayi maganar tana
arin kar
ar wayar.
Laila ta ce "Ungo ku
arata, ban da video call dai, bari na shiga wanka".
Ya ce "Budurwar"
"Mmm saurayin, ya garin?
Ya karatu?".
"Alhamdilillah, ya naki karatun, na ji anty laila ta ce tana yi miki lesson, kun kusa fara exams, dan Allah a dage a mayar da hankali"
"To in sha Allah, amma ni gaskiya daina zuwa islamiyyar nan zan yi"
"Meyasa kuma?"
"Ba karatu kawai ake koya mana ba, sai a din ga fa
ar wasu maganganu"
Tun da ta fa
i haka ya san akwai
ura, ya ce "Wasu maganganun kenan?"
"Wai se malamar ta din ga tsayar da mu, wai za ayi lecture, ka ji abun da take cewa kuwa?, wai a din ga saka
anan kaya ana karairaya sai ka ce wasu karuwai, yanzu dan Allah ya dace a zaunar da mutane ana gaya musu haka?"
yar ya iya gimtse dariyarsa ya ce "Ke ya aka yi ki ka san karuwan ne suke haka?"
"Ai in gaya maka, da akwai wani gida a unguwarmu, sai matan su dinga saka riga da wando, ko mini skirt, suna yawo, aka koresu, na ji ana cewa gidan karuwai ne, har da vest fa suke fitowa waje ana kallonsu, na zo ina bada labari a gida, mai sunan baba ya sakani kama kunne, aka ce mini kar in kuskura abun da suke yi ya burgeni, idan mutum yayi irin wannan ba ga muharraminsa ba
an wuta ne.
Ni fa wani abun ba zan iya fa
a ba ne, wallahi ni duk mutuncin malamr ya zube a idona ma, ni kuwa da ta fara nake tashi na tafi.
Da fa sun rainani ba su zata ina da miji ba, sai da malama ta ce musu ni matar aure ce, wai wata ta ce mini, wai zan sai maganin mata?
Na ce mata ni ban san shi ba, dan Allah a chemist ana ware maganin maza da na mata?"
Ya ce "A'a"
"To a in gaya maka, na ce mata ni idan bani da lafiya asibiti ake kaini, kawai ta
nuna mini Wasu
ulle-
ulle da robobi mai hoton
an iska a jiki, Wai in saya, na rufe idona na ce a'uzubil'ahi, gaskiya ni dai a cireni daga makarantar nan"
Maimakon ta ji ransa ya
aci kawai sai ya din ga tuntsura dariya, har da tari, laila ta
arasa ta
wace wayar, ta ce "Ke dai ban ta
a ganin yarinya mara kan gado kamar ki ba?
Wai ke baki da
awaye ne?"
"Nifa
awata
aya habiba, ko nayi
awaye mama korarsu take yi, kuma ko ba ta kore su ba, idan muka yi fa
a duka nake yi musu sai mu
ata"
"Aikuwa wannan karatun, dole na zauna na
ora miki shi, idan kin
i ganewa kuma shi idan ya dawo ya karanta miki yadda zaki fuskanta.
Haba ke gaba
aya abaibai ce ba kya gane komai kenan".
"Anty laila ki daina hantarata, zamu yi fa
"To muyi fa
an mana, ke zaki yi wa kanki ai".
Rumaisa ta kalleta ta ce "Saboda zaki daina sai mini garin kunun sabayar maman Khadija ko?
Ba ita ce a zariya ba lambarta 0703777 7442.
Sai maman Ilham mai magani ba da ke cikin garin kaduna kawo road ba, lambarta 08135613021, na ri
e komai tsaf a kaina saboda irin haka".
Laila ta ce "Iko sai Allah, ke yanzu zaman hadda ki ka yi kenan?"
"Ai Anty laila ba komai ake fa
a mini ba, in dai an yi abu a gabana, tsaf nake haddace komai tas a kan nan nawa".
"To kin kyauta, tashi ki je kitchen ki ha
a mana kayan aiki, yanzu zan zo ki gwada mini girkin da na koya miki, in gani idan da gaske kina haddace komai
Rumaisa ta tashi ta ce "Yanzu kuwa".
Iman duk ta kuma zama so silent, ba babban abun da yake sanyata farinciki, irin
arin jan mai sunan baba da hira, da safe ta gaishe shi, daga nan yayi mata ya jiki.
Mutum ne miskilin gaske, tana shan fama, amma wasu lokutan ya kan saki jiki, mussman idan tana yi masa hirar karatun addini.
Wani irin matsanancin tausayinta yake ji, da ya tuna Jabir, sai gabansa ya fa
i, ya san duk wani kauce-kaucensa son iman yake yi, gashi shi bai san ta ina yakamata ya fara ba, bai san meya kamata yayi mata ta din ga farinciki ba, saboda shi ya saba da bosy life, ba wasa.
Rumaisa ce a tsaye a ban
aki za ta yi wanka, tana
arewa kanta kallo a mudubin ban
aki, har da tsalle tana
an juyi, ganin abun arziki ya fara fitowa, yana cika.
"Wayyo da
i kasheni, zan wuce gori da wula
anci, na ga me sake ce mini
waila, kai za a ga jan aji idan suka
ara girma, wayyo ni maman Khadija da maman ilham sun kankaro ni yasin"
Ta gama wankanta, ta fito ta shafa mayukan gyaran fata, ta saka kaya, ta kuma tsayawa tana kallon mudubi, ta ce "Hmmm, na ga wanda zai sake ce mini
waila, mu haurata da shi, har shi papan, yanzu dai sun fi
arfin murfin jarkar faro"
aga kai ta kalli zanenta, da take kansile date kullum, na kwanakin da ya rage ya dawo.
A hankali ta furta "Lokaci baya sauri".
Ammi fa gaba
aya ta ji batun auren nan na iman da jabir ya fita daga ranta, kuma ta bi maganar rumaisa cikin tsanaki, taga lallai gaskiya take fa
a, ta sanyawa ranta aure lokaci ne, bai kamata ta jefa rayuwar iman cikin hatsari ba.
A wannan zullumin turaki ya kirata, ya sanar da ita, wambai ya ce masa zai kawo wa jabir ku
in aure.
Takanas ammi taje gida, ta iske turaki, ta nemi ya taimaka a janye maganar nan.
Turaki ya ce "Giwa saboda ne, kin fi kowa sanin halin wambai, daga ni har ke ba zai saurara mana ba".
Nan ammi ta yi masa bayanin komai, tuntuni ta so ta yiwa wambai maganar, amma ta san ba zai saurareta ba, turaki ya gamsu da maganganunta, dan ya san halin hajiya Lubabatu sarai, za ta aikata fiye da haka, ga yarinya na fama larura.
Dan haka ya ce shi da ita yakamata su je wurin wamban, su yi magana da shi.
Ammi kamar ta ce ba sai sun je tare ba, saboda tana fargaba wambai ba ya yinta ko ka
an.
Amma yadda ta iya, tun da suggestion
in turaki ne.
Aikuwa kamar yadda ta tsammata, wambai ya balbalesu da fa
a ta in da ta shiga ba ta nan yake fita ba, ya din ga masifa.
"Kana bani mamaki turaki, da ka ke biyewa matar nan, dan kawai tana sirikarka, ke ba abun farincikin ki bane ba, kamar jabir zai auri yarinyar da ba wanda ya san iyayenta sai ke da mijinki a da'awarku.
Nagartaccen yaro mai daraja daga gidan sarauta, sau nawa ana shirin aurenta ana fasawa, saboda wannan abun kunyar?".
Turaki ya ce "Allah ya baka yawan rai, ba jabir
in ake gudu ba, ita mahaifiyarsa da ta je har gida, ta nuna bata son abun, ta ci musu mutunci har yarinyar, wanda sai da ciwonta ya tashi, ita ma fa
a ce Allah ya baka yawan rai"
"Ita lubabatun ce ta ce ba ta son auren, bayan mun gama magana da ita?"
Da mamaki ammi ta kalleshi, sannan ta ce "eh, har gida taje ta ce mini ba ta so"
Wambai ya kira wayar hajiya Lubabatu, amma cike da
warewa a mugunta, ta hau salati ta ce
arya ne, kawai dai giwa ta ce ba zata bawa jabir auren Iman ba, amma ita ba ta ce ba ta so ba.
Masifar da wambai yake yi, tuni idonta ya cika da hawaye.
Turaki kansa ya san sharri ne, da tsabar mugunta, irin na hajiya Lubabatu.