← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 126

Sashe 27

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ai malam maganin ne ya
i samuwa, duk wata hanya da zan bi a samu, ba a dace ba, amma ba ha
ura na yi ba, ina nan zan dawo.

Gamu tare da ba
uwa,
ar facalarmu ce, da ita da shi yaron Adam, duk iyayensu
an uwa ne, ta da
e tana son shi, amma ya auri
anwarta, yanzu
anwar ta mutu, amma uwarsa na son aura masa wannan
ar tsintuwar da na ta
a baka labari, kuma wannan
in ta kuma rasawa, shine muke son ayi wani abu a kai".

Yayi shiru, sannan ya
ebi wata
asa ya zuba a wani fai-fai, ya dinga juya hannunsa, sannan ya kalli fai-fan ya ce "Tir
ashi, tabbas ga maganar aure nan, sai dai ita yarinyar tana tafe da wata irin guguwa mai
arfin gaske, sai kun tashi tsaye sosai"
Cikin sauri Samha ta ce "Malam so nake kar auren ya yiw....."
"Aure sai an yi shi, ma'aunin
addarar yarinyar da zai aura ya rinjayi tasa, sai dai idan
ayansu ne ya mutu"
Kamar Samha za ta yi kuka ta ce "Dan Allah malam a kasheta, ba zan iya jurewa ba a wannan karon"
Mummy ta ce "Malam, ka san yarinyar, wadda ka ta
a yi mini aiki a kanta ce shekarun baya, kawai ka yi wani abu a kai"
"To ya aka yi
asa ba ta nuna mini ita ce ba?

Ban ga taurarinta sun fito a cikin nasa ba, amma duk da haka babu damuwa, ta jiramu a waje, zan bata abun da za ta yi"
Samha ta jinjina masa kai, ta yi godiya, sannan ta tashi ta fita ta bar su Mummy.

Hajiya Lubabatu ta ce "Malam, ya ake ciki ne?

Haryanzu galadima yana nan a raye, ga lokaci yana
urewa, bana son wani dalili da zai gifta, da Jabir zai gaza mallakar zunzurutun dukiyar nan da sarauta".

"Allah ne mai kashewa da rayawa ba ni ba, dole ki cigaba da jira, ke kuma ya aka yi?" Yayi maganar yana kallon Mummy.

"Malam, kamar aikin da yake tsakanin yaran nan ya fara sanyi, kamar mahamud ya sassauta
iyayyar da yake yiwa
an uwan, sannan malam yadda yake yin
urin yin auren nan, a sake damalmala lamarinsa, bana
aunar ganin wani cigaba a tare da yaran nan".

Malamin ya ce "Ina iya
ata aiki ne, ba sauya
addarar bawa ba, zan yi abun da ya dace a kai, ku tafi ta kudu, ku ajiye abun sadaka a mararraba ta uku, sannan shekara ta kusa, za a shayar da
ar ba
a ta arewa da jini, sai dai ta daina samun jinin da take sha, dan haka za ayi mata sadaukarwa da wani abun, na sallameku".

Da haka suka fita, Samha take ce musu bai fa
a mata mai za ta bashi na aiki ba, suka ce kar ta damu, suka yi abun da ya ce sannan suka tafi gida.

Abubakar ya dawo, sun kuma tattauna sosai a tsakaninsu, a kan auren rumaisa, suka yanke shawarar a sake jarraba sayar da gonarsu, domin a samu abun yi mata kayan
aki.
angaren rumaisa kuwa, sai koke-koke take a kan ita fa ba ta so, gashi har fargabar kwanciya bacci take yi, saboda munanan mafarkan da take yi, ta je ta samu malaminsu a islamiyya ta ce ya bata Addu'a, tana yawan yin mugun mafarki ya bata shawara da cewa "A duk lokacin da ki ka yi mummunan mafarki, ki nemi tsari sannan kar ki gayawa kowa, ki din ga kwanciya da alwala, sannan ki kwanta da
angaren dama, ya zamana kina Adduoi na safe da na maraice, sannan ki karanta na kwanciya barci, idan razana ki ake yi a mafarkin, ki daina tsorata, ba abun da yake samun bawa sai da iznin Ubangiji, kin riga kin yi azkar kin nemi tsari, babu abun da kuma zai cutar da ke".

Rumaisata ri
e maganar malaminsu, ta dage da addu'a da alwala, shine ta
an samu rangwame.

Rana bata
arya, sai dai uwar
iya ta ji kunya, tun da su ammi suka tafi, sai ana gobe kai ku
i suka yi waya da mama, ranar juma'a bayan an saukko daga Masallacin juma'a, mai girma turaki da wasu manya a masarautar kano, suka kai ku
in auren rumaisa gidan
anin mahaifinsu, naira dubu
ari biyar, suka saka wata
aya rak.
anin mahaifin rumaisa ya nemi su
ara musu lokaci, saboda shirin aure, ba abu ne mai sau
i ba, amma suka ce basa bu
atar komai, rumaisa kawai suke son a kai musu, dan haka wata
aya suka saka.

Ayshercool
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?

TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.

Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.

Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.

Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.

Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.

Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.

Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.

Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.

Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.

Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.

Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.

Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.

Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.

Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.

Supplement na whitening/glowing skin*
*15.

Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Tun da aka ce za a kawo ku
in rumaisa wasu daga dangi suka fara surutun, rumaisan guda nawa take da har mama za ta ce zata yi mata aure, mussaman da ta fi kowa sanin halin rumaisa na rashin nutsuwa.

Tun da aka kawo ku
in nan, zance ya sake canza salo mussaman ganin manyan mutane da suka kai ku
in, da kuma irin zunzurutun ku
in da aka kai
Bayan tafiyar su turaki, suka tafi
orayi, domin suje a tattauna abun da za ayi, na game da shirin aure.

Rumais kuwa ta manta da batun ku
in aurenta aka kai, mama dai ta saka an yi soye-soye, suna ta fa
a da rumaisa tana dumbuza tana ci, dan da ta dawo daga makarantar boko, sai da ta
aure cin cin a leda fal, ta fita ta tafi gidansu Hauwwaliya.

Ko a unguwar su rumaisa, babu wanda ya san da batun kawo ku
in rumaisa.

Gaba
aya yayyen rumaisa sun ha
u a falon mama, ga
anin mahaifinsu na kano, sai kuma yaya
an lami, da ya wakilci dangin mahaifinsu na katsina.

Baba lawalli ya dire ku
i ya ce "To ga ku
in aure nan, naira dubu
ari biyar, kuma sun saka wata
aya rak, na ce su
ara mana, mu samu mu shirya a tsanake, sun ce su basa bu
atar komai daga garemu sai rumaisa kawai"
Mai sunan baba ya ce "A'a ba zai yiwu ba, dole zamu yi mata kayan
aki, ba zai yiwu daga baya azo ana yi da ita ba, son zuciyar sai yayi yawa ai".

Abubakar ya amsa da "wannan gaskiya ne"
Mama kuwa a
an tsorace dubu
ari biyar, sai da yarinyar zan yi?

Ina laifin ko dubu hamsin ma"
Usman ya ce "Haba mama, ko bazawara ai ba a bata dubu hamsin ba, sai ka ce a
auye?

Yarinya falleliya, son kowa
in wanda ya rasa, ki ce dubu hamsin".

Abubakar ya ce "Wai kai usman duk maganar kirki sai ka sako wasa, a mayar da hankali a yi magana sosai".
Chapter 27 · 0% Book details