Sashe 113
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasa jurewa tayi, a daren ta je gidan takawa, hankali a tashe, dan kuka take suka je gidan.
Wanda hakan ba
aramin
agawa ruma da takawa hankali yayi ba.
Rumaisa ta tabbatar mata da ta san baba uwani muguwa ce, tun a lokacin da ta din ga gaya mata takawa mahaukaci ne, da lokacin da ta ce Mummy tana yi wa takawa asiri maganar ta koma kunnen Mummy.
Rumaisa ta tabbatar mata da cewa, Mahmud ya gaya mata ya sha ganinta cikin dare a sashin Mummy, amma ya ce kar su tona mata asiri a lokacin, saboda basu da cikakkiyar hujja, yanzun ma tun da ya ce ta tafi, yana da dalilin yin hakan, kuma ko daga baya an tayar da magana, suna da cikakkiyar hujja a kan ta yanzu.
Sai a lokacin ammi ta din ga tuna wasu daga cikin abubuwan da suka gabata, tabbas idan da babu munafuki a sashin ta, babu yadda za ayi wasu maganganun su din ga fita.
Sai dai a hakan ma, ruma ta
oyewa ammi binne-binnen da baba uwanin ke yi mata a cikin gidan.
Takawa ya din ga rarrashin ammi yana bata ha
uri, tare da yin fa
a dalilin da ya sanya Mahmud ya kori baba uwani kai tsaye, ba tare da girbar abun da ta shuka ba.
Ammi ta da
e abun nan yana ci mata zuciya, ta da
e tana jinjina tsawon lokacin da baba Uwani ta yi, tana zaluntar ta, ta hanyar kwasar sirrinta tana kaiwa wajen Mummy.
Baba uwani bayan ta fita cikin kuka, ta kira Mummy ta sanar da ita halin da ake ciki, wanda hakan ya faru a dalilin ritsa Mummy da yayi suna waya da baba uwani, dan sai da suka samu sa
ani ma.
Babu kunya Mummy ta ce "Ba abun da za ta iya yi mata, sakacinta ne ya janyo mata"
Baba uwani ta sha mamaki, ba ta ta
a tunanin abun da Mummy zata gaya mata kenan ba.
Sannu a hankali rumaisa ciki ke tasawa, tayi ta
oye-
oye, gashi yau da lafiya gobe babu, haka nan take zuwa makaranta.
Ga koke-koken ba gaira ba dalili, wai ita rasa abun da yake yi mata da
Sai dai takawa yayi ta rarrashin ta, ya san
uruciya ce da rashin sabo.
Iman kuwa kusan awanni ka
an sai sun yi waya da mai sunan baba, idan ta ma
ale a kan waya, har mantawa Ammi take yi da ita.
Ammi ta ce "Iman dan Allah ki
yale yaron nan yayi aikinsa mana, ma
al-ma
al a kan waya ko gajiya ba kwa yi ne?"
Rufe fuska tayi tana murmushi, dan kuwa ba ta yi zaton ammi ta
agota da yawan wayar nan ba.
angaren mai sunan baba, yanayin aikinsa yayi masa da
i, sai dai kewar gida da yake yi sosai, sannan ya fuskanci akwai tarin kitimurmura da rashawa a aikin.
Sai dai yadda yake umar
in sa bai canza ba, ba ruwansa da kowa aikinsa ne kawai ya dame shi.
Sallama aka yi a office
in sa, ya amsa tare da kallon
ofar.
Wani babban mutum ne ya shigo, fari sol da shi, cikin manyan kayansa.
Mai sunan baba ya yi masa
uri da ido, ya
araso ya zauna suka yi musabuha da mai sunan baba.
Ya ce "Namu ne ka na jin hausa ko da turanci zan yi" yayi maganar cikin gu
atacciyar hausarsa ta cikakken bafulatani"
Mai sunan baba yayi murmushi ya ce "Ina kama da bayerabe ne?"
"To ai abun naku ne, wasu lokutan ba a banbance ku hausawa".
"Eh amma irin naku da kun ga junanku ku ke ganewa"
Mutumin yayi dariya, duk da yau ya fara ganin mai sunan baba, kamalarsa ta burge shi.
Ya ce "Masha Allah ya aiki?"
"Aiki Alhamdilillah"
"To da dai ba kai nake tararwa a office
in nan ba".
"Eh, sabon ma'aikaci ne ni"
Ya ce "Yauwwa ni fa in ce.
Kayana ne nake ta sintiri ayi mini clearance, amma bayan gama biyan duk wani haraji sai wani hanya-hanya ake yi mini, ana dai nuna mini sai na bayar da cin hanci, sai dai ba dan babu ku
in ba, bayarwa ne ba zan yi ba.
Tun da na san kayana ba na laifi bane"
Ikon Allah mai sunan baba yake gani, hatta yadda mutumin yake kallonsa, tamkar iman ce a zaune a gabansa.
Ya ce "Wasu irin kaya ne?
Fanta ne, buredi da
osai ne ko kuma shanu"
Mutumin ya sake yin dariya ya ce "Ka fa dame ni fa, ko dai babarbare ne?"
Cikin murmushin sa na
asaita ya ce "Ba
aya, mai
akina ce bafulatana, ai ni akwai amana a tsakaninmu"
"Ahhh ashe ma sirikinmu ne, ina fatan ka bayar da nagge 100, kafin a baka" yayi maganar yana ciro wayarsa daga aljihu da take ringing.
Ya cewa mai sunan baba "Afuwan dan Allah"
Ya kara wayar a kunnensa, yana magana da fulatanci, mai sunan baba yana fahimtar wani abun, sai dai ya ji yana cewa Ade a cikin maganarsa.
Ya gama wayar ya girgiza kai ya ce "Ade na da damuwa.
Wai mahaifiyata na
aukko daga garinmu, na dawo da ita nan Lagos gabana, na din ga ganinta.
Ni da matata fa
an uwa ne, kuma akwai wasu
an uwana da na
aukko duk muke zaune tare.
Amma ta saka an kirani a waya, wai na rabota da danginta na zo na ajiyeta a nan, ita tunanin shanunta da awakinta ma take yi.
Ace Allah ya yi mini rufin asiri, amma uwata na
auye ai lamari ya
aci"
Mai sunan baba ba wai dan halayyarsa ce sakin jiki hira da mutane ba, sai dan son cigaba da kallon
UDURAR ALLAH (Kar ku manta da sabon littafin NAZEEFA SABO NASHE, da tuni ya fara zuwar muku, kar ku yi
asa a gwiwa wurin bin wannan
ayattacen littafin)
Mutum mai matukar kama da matarsa, ya fara tambayar kansa anya mutumin ba shi da ala
a da Iman
in sa.
Hira suka
an yi da mutumin, yana bashi labarin rigimar Ade, kuma ya ke gaya masa akwai mataimakin shugaban
ungiyar fulani ta
asa a familynsu, Ade Allah ya yi wa iyalanta rufin asiri, amma ita ta dage sai zaman
auye.
Mai sunan baba ya bashi labarin, shi nasu gidan, da
an uwansa, tare da tattaunawa a kan jajircewar iyaye mata idan aka mutu aka bar su da yara.
Haka suka din ga hira, daga baya suka yi exchange
in numbern waya, mai sunan baba ya ce zai sake duba maganar kayan na sa.
an kwanakin nan, Mummy tana ta fama da ciwon kai, ta je asibiti an yi mata teses amma bai daina ba, ko san haske ba ta yi sosai.
A hankali kuma Allah ya taimaketa ya fara sauka, shiryawa tayi zata fita, tana son yin waya, amma tata ba network, dan haka ta kar
i wayar ru
ayya ta saka lambar wayar da zata kira, ta yi wayarta.
Sai dai bayan kammala wayar, ta ga sa
o ya shigo wayar ru
ayya daga Jabir.
"Wallahi ru
ayya idan ba ki zo kin same ni ba, mun cigaba daga in da muka tsaya ba, zan watsa videos
inki, duniya kowa ya gani, and i mean it"
Bakin Mummy ne ya fara rawa,
afafuwan ta suka nemi gaza
aukar gangar jikinta, cikin tsananin tashin hankali da mamki, ta dawo falo in da ru
ayya ke kallo.
Fauziyya na chatting.
Tana zuwa ta jefa nata mata wayar, ta ce "Me wannan sa
on yake nufi?"
Gaban ru
ayya ya fa
i, ta
auki wayar, ta karanta, a take ta fara kuka tana girgiza wa Mummy kai.
"Ki gaya mini me sa
on nan yake nufi?"
"Mummy zan yi miki bayani dan Allah"
Danneta mummy ta yi tana hargagi ta ce "Ni zaki tonawa asiri ru
ayya, wace irin ala
a ce a tsakanin ki da Jabir?
Wallahi gara na kashe ki, na kashe banza, akuya ce ke?
Da ke za a ha
a kai a janyo mini abun fa
a?
Ni Lubabatu da Jabir za su ha
a kai su cuta?
Ni?" Da
yar Fauziyya ta janye Mummy daga kan ru
ayya da tuni numfashinta ya fara sama-sama.
Ruma ce zaune daga ita sai mini skirt da brezia, domin kuwa kayan ma ita yanzu damunta suke yi.
urawa Adam ido, "Ya dai babyna, jikin ne?"
"To jiki ai sai Alhamdilillah, papa baka gano smoke
in ba haryanzu?"
"Mimi da na gano, ai da na gaya miki, bashir suna nan suna bincike a kan al'amarin, kuma an gano wurin da ki ka ce ana
ibar ma'adanai, mun yi magana da hukumar mu ta katsina ana targeting wurin, kama su ake son y
i red handed kamar yadda na gaya miki"
"Papa, na san na yi maka laifi, tun ha
uwarmu yakamata ka san komai, amma na din ga yi maka wasa da hankali.
Ka san dalili?"
Ya ce "A'a"
"A wannan lokacin da ka san komai, zaka yi aiki da zuciya ne, zaka iya
ata aikin, saboda kana kan jin ra
in abun da ya faru.
Anty Aisha ta bani labarin komai, wanene kai, abubuwan da suka faru a rayuwarta da taka, rashin jituwaku tsakaninka da Mahmud, sannan a
arshe ta ro
i da na auri mijinta, saboda tana ji a jikinta zan iya taimakonka, idan har zan rayu a tsakanin
an bindigar daji marasa imani da tausayi, in zauna a cikinsu da ba
in taurin kai, har na din ga abun da nake so wasu lokutan, su
yaleni, to lallai zan iya tan
wara zuciyarka da koya maka ha
uri da sassauta fushinka.
Na tubure na ce ni fa ba zan aureka ba, dan ba ka yi mini ba, mussaman da ba ma jituwa, amma ta cigaba da yi miki magiya, tare da ro
on in taimaki rayuwar mijinta, ita tayi iya nata
arin ta kasa".
Rumaisa ta
an yi shiru sannan ta ce masa "Lokacin da anty aisha za ta mutu, ta cigaba da nanata mini, ta bar mini jaririn ta, kuma ta bar mini mijinta, dan Allah kar in bari
ar uwatta ta aureka, kuma in tabattar an samu daidaito tsakanin ka da
an uwanka, domin samun farincikin ammi.