← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 126

Sashe 54

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Babu abun da zan yi mata, Sabir kawai zan gani, a nan za ta wuni, a ha
a masa kayansa, da shi zamu tafi, zan kaita gidansu gobe in Allah ya kaimu za su wuni a can, ba ta ta
a zuwa gida ba".

Ammi ta ce "Masha Allah, babu laifi"
Rumaisa tana zaune a gaban sabir, da yayi ruf da ciki a kan gado, yake ta bacci, sai shafa sumar kansa take yi tana murmushi.

Da hannu
aya ya
aga rumaisa ya juyota tana fuskantar sa.

"Me na yi maka?".

"Ban sani ba, ke wace irin yarinya ce sai ka ce na'ura mai
walwa, kanki gaba
aya baya gaya miki abun da ya dace, iya abun da aka zuba miki shi ne yake aiki a kanki, ammi fa sirikarki ce, ya dace ki gaya mata wannan maganar?".

Ta kalleshi ta ce "Meye wani sirika kuma, ni ammi babata ce, haka mama ta gaya mini, ka ci sa'a da ba komai na gaya mata ba, har da cewa nonona bai fi girman wake ba, duk wannan rufa maka asirin da na yi ba ka gode ba, ga
gingimen asirin da na da
e ina rufa maka"
Adam ya dafe kai ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, ba dai aure ba, zan
ara aure ba zan zauna da ke ba kamar namiji ba, ba zan iya ba daga nan ki je ki cigaba da fa
"Ni ba zan kula ka ba baban sabir, na san haushina ka ke ji saboda na fa
i abun da ka ke yi, ni da kai idan na ce zan yi maka nasiha, ba yadda za ka yi ba, amma yanzu na san idan ammi ta yi maka fa
a zaka yadda"
Rumaisa ta zubawa sabir ido, Ammi ta shigo, ta ce "Maman sabir, Haryanzu ba ki gama ganin sa ba?".

"Wallahi kuwa ammi, bana gajiya da kallonsa ni ai".

Ammi ta zauna a gefen gado ta ce "Zo ki zauna a kusa da ni mu yi sirri
ar auta".

Rumaisa ta tashi ta zauna a kusa da Ammi, Ammi ta ce "Kin ga dai ba kya so ya yi miki kishiya ko?" Rumaisa ta ce "Eh".

"Meyasa ba kya so?".

"Kai, ammi duk mata kowa sai na ji ta ce ba ta son kishiya, shiyasa nima na ce ba na so".

"To ki saurareni ki ji, Abun da nake nufi da duk abun da ya yi miki na rashin kyautawa ki gaya mini, ba yana nufin ki din ga fa
ar sirrin aurenku ba, ya ce mini da wasa yake yi miki, kin ga kin sa ya ji babu da
Ruma ta ce "Ammi, ba dan ya ji haushi na fa
a ba, kin ga tsoro nake ji kar na yi wani abu da idan mama ta ji, ba zata ji da
i ba, ta ce na watsar da tarbiyyar da ta yi mini".

"Ba za ta ce haka ba, ai shi mijinki ne, sannan kar ki sake ki fa
i irin wannan a gaban wani kin ji?"
"To ammi, in Allah ya yarda".

Ammi ta dafa kafa
arta ta ce "Yauwwa yarinyar kirki, Allah ya sa kin fara makaranta a sa'a, idan aka kwana biyu mai koya miki girki zan
auko, har gida ta din ga koya miki ".

"Ammi na iya girki fa, ki tambayi iman ki ji, har shi papa ya san na iya"
Ammi ta ce "Waye papa kuma?"
"Baban Sabir "
Ammi ta yi murmushi, ta ce "Masha Allah, Allah Ya albarkaci aurenku"
Rumaisa ta yi gum ba ta amsa ba, dan ita auren nan ya isheta.

Rumaisa ta dage ta bi Iman kitchen, har da ammi a yin girki, sai dai ammin ya jinjinawa basira irin ta rumaisa, da ka ga yadda take gudanar da girkin zaka san, ta horu.

Wuni ta yi tare da ammi, ga iman ga sabir, jin su take tamkar wani
angare na rayuwarta, da ganinsu kawai ke samar mata da nisha
Da yamma, rumaisa ta silale ta fita harabar gidan, ba tare da sun sani ba, ta din ga zagaya fulawoyin gidan, da manyan bishiyu.

Wani zomo ta gani, fari tas da shi, yana tsalle-tsallen sa, ga sauran tsuntsye da suke kaiwa suna komowa.

Da sauri ta bi zomon, tana son ta kama shi, sai dai ta ga ta
ullo wani wuri.

Yana zaune a kan fararen kujeru, gabansa da litatafai, da system, ya tattara nutsuwarsa sosai a kan abun da yake yi.

Bayansa ta gano ta ce "Papa" a hankali ya waiwayo ya kalleta, ta
an tsura masa ido, sai kuma ta ce "Laa ashe ba papa ba ne kai ne, na gane ka, da ka ta
a sawa na shigo gidan nan" ta yi maganar tana
arasawa in da yake.

Ya ce "Wow, ashe zamu sake ha
uwa, sannunki, ya ki ke?"
"Lafiya
alau" ta
arasa maganar tana zama a kujerar da ke facing
in sa.

"Yau ya aka yi aka bari ki ka shigo, har ki ka zo nan?"
an mamaki ta ce "Wa zai hanani shigowa, to shi ya kawoni"
Mahmud ya ce "Shi wa?"
"Baban Sabir, ba ka san yanzu mijina ne ba?"
an yi turus, sai yanzu ya gane zancen da Mummy suke yi ita da su Samha
azu, amma bai gane ba, kasancewar tun da ya dawo sai yau ma ya fito.

"Da gaske ke adam ya aura?".

Rumaisa ta ce "Hmmm, ya aka yi baka sani ba?

Ba a gidan nan kake ba, ba ka zo bikinmu ba kenan?".

"Ina
asar waje ai, can makaranta, labarin bikin kawai na ji".

Cikin mamaki rumaisa ta ce "To ta yaya kuna gida
aya, amma ba ka sani ba, wai ku ba
an uwa ba ne?".

"Eh, kowa babarsa daban".

"To, ku
an kishiyoyi ne?".

Yayi dariya, tambayarta ta yi yawa amma ya ce "Eh".
to ni wallahi ba za ayi mini kishiya ba, amma to dai meyasa ba ka zuwa wurin su, baka san yayi aure ba?".

"Ni ma ba ya zuwa wurinmu"
Ruma ta ce "Ai papa sai fatan Allah ya shirya shi".

"Ke ma yana yi miki halin na sa kenan, na rashin kirki?"
"Hmm, ai ba dan Sabir ba ko, ba zan aure shi ba, amma dai ya sakani a makaranta mai kyau na ji da
Mahmud ya tattara nutsuwarsa a kan ta ya ce "Da gaske dai, ke ki ka dawo da jaririn nan?"
"Wai meyasa
an dagin nan naku, suka damu da lamarin nan ne?

Wato an rainani ko?

To anty aisha da kanta ta bar mini jaririn nan, kuma har da zobunanta da
ankwalinta, ta bani, ni fa bana damuwa da kowa sai ya yadda da ni a duniyar nan, malaminmu ya ce idan Allah ya yarda da kai, ka huta, shiyasa ni ban damu da kome za a ce a kaina ba".

Mahmud ya yi dariya ya ce "Wow, i like your confidence "
"Wai kai ya sunaka ne?".

"Mahmud" ya bata amsa,
an turus ta yi tana kallon sa, "Dan Allah da gaske?"
Ya ce "Eh"
Ta ce "Innalillahi, sunan babana, sunan
a na"
ya ce "Shikenan na yi
a, na zama daddynki"
Ta yi dariya ta ce "yauwwa to ka ta
a zuwa ka ga
a na?

Ranar nan na ce ka je wurin ammi ka ganshi".

"Zan je wataran".

Rumaisa ta ce "A'a, yanzu dai mu je in ga mamanku, ita ce ban ta
a gani ba, kai ma sai mu je ka ga
a na, mai sunan ka".

Mahmud ya ce "mijinki ya huta kallon Tv, ke ka
ai kin isa ba shi dariya".

Ta ce "Ta
, sai ka ce wata cartoon, mu je ka nuna mini ita" ya tashi tsaye, yayi gaba, ya jagoranci rumaisa har tsakiyar falon Mummy.

Ya ce "Mummy, ga amaryarku fa ta ce na kawota ta gaida babata"
Gaba
aya suka juya suna kallon rumaisa da ke bin su da kallo.

Samha ta fara ganewa a cikin su, ta kalli Fauziyya da ru
ayya, sai dai suna ha
a ido da Mummy, jikinta ya yi sanyi, gaban Mummy kuma ya yi mummunar fa
uwa.

Mummy ta ce "Wace wannan?"
Samha ta yi tsaki ta ce "Matar Adam ce, saboda asara, kalli abun da ya kwaso saboda ba ya gudun abun kunya".

Mahmud ya kalli Samha ya ce "Ba ruwanki, ba wurinki na kawota ba" ya kalli rumaisa ya ce "Daughter, ga mamana nan"
"To ya na ga ba ka kama da ita, kana kama da ammi?" Ji yayi wani irin gumi ya tsatstsafo masa ta kafar gashin jikinsa.

Mummy cikin jarumta da iya duniyanci ta ce "Ikon Allah, da ba a kawo mini ita mun gaisa ba, kai ka kawo mini ita, takawan ne ya ce ka kawo ta mu gaisa?"
Mahmoud ya ce "A'a, cewa ta yi zata zo ta gaida babata".

Fauziyya ta ce "Tir
ashi, ashe da muka ganta a wurin dinner ta fi cika ido, ni Wallahi ban gane ta ba ma"
Samha cikin
uluwa ta ce "Mummy wai meyasa ki ke wani sakar mata fuska, meye ala
arta da ke, tun da ba
anki take aure ba, kuma ba ayi niyyar kawota ta gaishe ki ba?"
A fusace rumaisa ta ce "Baiwar Allah wai me na yi miki ne?

Kullum ki ka ganni sai kin zageni, ba ruwanki da ni, ni ba wurinki na zo ba".

Mahmud ya ce "Samha ba ruwanki da ita please, ki ja girmanki, daughter ga mamana".

Rumaisa ta kalli mummy, ta risuna kamar yadda ta ga ana yi ta ce "Barka da wannan lokaci "
Mummy ta ce "Barkanmu dai, kuna lafiya?".

"Lafiya
alau"
"Ya mijin naki, ya Sabir?

Ko da yake fushi nake yi da mijinki, ba ya zuwa in da nake, kuma ba ya kawo mini
an naki, Allah sarki fulani, ashe tare aka yi garkuwa da ku?".

Rumaisa ta yi shiru, ba ta ce komai ba.

Mummy ta ce "Ru
ayya, ki saka a kawo mata abinci".

"A'a na
oshi, yanzu muka gama cin abinci da ammi".

Cikin
arfin hali Mummy ke magana, domin wani irin bugu
irjinta yake yi, har hakan na neman bayyana a fuskarta.
Chapter 54 · 0% Book details