Sashe 8
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"To, bari yayyenta su zo mu tattauna, abun da suka yanke shikenan"
Ammi ta ce "To, Allah ya sanya mu ji alkhairi, ina saurarenku dan da wuri nake son ayi komai a gama"
"To shikenan, duk yadda muka yi zaki ji ni" tun da suka yi sallama mama ta kashe wayar take zullumi.
Ayi wa rumaisa aure ta je ta yi me a gidan auren?
Yarinyar da ban da zunzurutun
uruciya da wauta ba abun da yake damunta.
A haka mama ta
ora girkin nan, take aikin jikinta duk a sanyaye.
Rumaisa ce ta yi sallama, ta shigo da jakar makarantarta a ka, tana yamutsa fuska.
Mama ta kalleta ta amsa mata, rumaisa ta jefa jakarta
i, ta cire hijjabinta ta kalli mama ta ce "Mama ki aika aje a yi wa mai ice warning ba ruwansa da ni, me na yi masa da idan na zo wucewa zai din ga cewa gata can, sau biyu yana yi mini, kar na yi abun da ba shikenan ba a zo ace na yi tom" tana gama maganar ta
au buta ya wuce ban
aki.
Bayan ta fito ta kalli mama a ta
are ta ce "Mama wai ba a gama abincin ba, ni fa yunwa nake ji" mama ta bi ta da kallo tana hango rumaisa da aure.
Ta gama ta
ararta mama ta kammala girki, ta ci ta tafi makaranta, sai da yamma da mai sunan baba ya dawo, mama ta yi masa zancen.
Aikuwa ya ha
e rai ya ce "Dama na san
awainiyar da suke yi da ita, dole a
arshe su nemi wani abu, wane irin aure yaushe aka haifi rumaisan da har za a wani ce a aureta, mutumin da fa
a suke yi ba sa shiri, kawai ki ce musu ba zai yiwu ba su yi ha
uri".
Kasancewar usman yana nan ya ce "A'a fa ayi tunani, yarinyar nan kuna ganin abun da take yi a kan yaron nan, me ake nema a aure ne ba mutum na gari ba, kuma in da za a iya ri
eta ba, idan ta amince kawai ayi musu fatan alkhairi a nawa ganin, mussaman yanzu da
an unguwa suke ta
ananan maganganu a kanta, wata
ila ana yi mata auren ta nutsu"
Wani mugun kallo mai sunan baba yayi masa, dan haka yayi shiru, kuma tun da ya kafe a kan ba ya so, ba zai canza magana ba.
Gaba
aya hankalin mama ya rabu biyu, kowannensu yana da gaskiya, ita kanta ba ta shirya rabuwa da rumaisa yanzu ba, dan Allah ya sani rumaisa ba za ta iya
aukar
awainiyar aure a yanzu ba, dan a sangarce take, sai dai kuma tana matu
ar jin nauyin ammi ta ce mata ba zata basu auren rumaisa ba.
Ayshercool.
08081012143
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.
SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?
KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*
*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*
*Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*
*1.
Supplements na gyaran jiki ciki da waje*
*2.
Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*
*3.
Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*
*4.
Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*
*5.
Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*
*6.
Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*
*7.
Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*
*8.
Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*
*9.
Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*
*10.
Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*
*11.
Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*
*12.
Supplements na gyaran HQ ciki da waje*
*13.
Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14.
Supplement na whitening/glowing skin*
*15.
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Maganar ta yi ta damun mama, ta fara tunanin ko Abubakar za ta kira a waya, dan n
eman shawarar sa, dan ya fi sau
in kai da fahimta.
Har zuwa dare mama kallon rumaisa kawai take yi, gashi yau
in kamar rumaisan ta san abun da ake ciki, sai ta
ara take kala-kala da
uruciya.
Da daddare ta gama shimfi
arta za ta kwanta, ta
aga ido suka yi ido hu
u da mama.
"Mama wai na ga kina ta kallona?"
Mama ta ce "Mhmm, babu komai".
"Ko kin ga na
ara girma ne?"
Mama ta ce "Girman ne dai yake tinkaro ki".
"A ina?"
"Ba ko ina, yi kwanciyarki".
Rumaisa ta yi mi
a, ta shige cikin net
in ta.
Cikin hanzari mama ta ce "Ke meye haka?"
Rumaisa ta yi zumbur ta tashi ta ce "Mama a ina?"
"Meye haka, daga ke sai wando da vest, ba zaki
aura zani ko ki saka underwear ba?"
"Kaii mama, kin tsorata ni wallahi, zafi fa nake ji"
"To kuma sai ki kwana tsirara dan shirme, tashi ki saka zani ko kunya ba kya ji sai yayyenki sun shigo sun ganki a haka, ba kya jin kunya ma"
"To mama ba yayyena bane ba"
Haushi ne ya kama mama ta ce "Ke ubanki, kin tashi ko sai na zo?" Ba dan ta so ba, ta tashi ta
aura zani ta nemi wuri ta kwanta.
Washegari da safe bayan tafiyar runaisa makaranta, suka yi waya da Abubakar, ya tabattarwa da mama cewa da azahar zai zo gida.
Mama ta ji da
in zuwan Abubakar sosai da sosai, saboda ya fi mai sunan baba sau
in kai, da sau
in fahimta.
Bayan ya ci abinci ya huta, mama ta gabatar wa da Abubakar halin da ake ciki na batun son auran rumaisa.
Abubakar ya nisa ya ce "To mama ai babu wani laifi a ciki, wata
ila a dalilin auren ki ga ta nutsu, ni kaina ba wai ina son a aurar da ita ba ne, amma bamu san mai Allah ya
oye a lamarin ba.
Dan haka mama ki yi ta Addu'a tare da istikhara, sannan kuma a nemi amincewar ta, idan ta yarda shikenan"
"Nima abun da nake tunani kenan, bana son takurawa a lamarin nan, mussaman yadda ake surutu a kan ta, kuma ina jin nauyin matar sosai.
Amma dan Allah ka shawo kan
an uwanka, dan shi ba ya son sabgar".
Abubakar ya ce "Karki damu mama, ki rabu da shi ki yi ta addu'a, idan da alkhairi Allah ya tabbatar mana"
Mama ta amsa da Amin.
Ammi ta cigaba da addu'a, tare da tsumayin jiran amsar da mama za ta bata.
Hajiya Lubabatu ce ta kawo wa mummy ziyara har gida, in da suka
ule a
aki suna tattaunawa tare da shirya mugunta kamar yadda suka saba.
Hajiya Lubabatu ta ce "Wai dan Allah jamila zuwa yaushe zaki samo maganin nan mu koma wurin malamin nan?"
Mummy ta ce "Rabu da ni kawai, na saka wannan shashashar matar, ta kasa samo mini ranar a gabana aka fito da maganin aka yi masa amfani da shi, amma na kasa
aukowa saboda suna wurin".
"To yanzu shikenan kin fasa cimma
udurin birkita shin?
Tun da dai malam ya ce aikin da kika bu
ata ba zai yiwu ba sai an samu maganin da ake yi masa amfani da shi"
"Ba fasawa na yi ba, yanzu dai kan wani abun na mayar da hankalina"
"Wane abu kenan?"
"Yarinyar da ta zo da
ansa ce, Mahmud ya ce mini ya ganta a gidan nan, tana zuwa yarinyar ce da bakinta ta gaya masa, kuma har shi adam
in ya ce kar a bari ta sake zuwa, idan da gaskiya mai zai saka ya ce kar a bari ta sake shigowa gidan nan?