← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 126

Sashe 20

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sanin cewa mutuncinsa zai sake zubewa, muddin aka sake zuwa aka gansu a yanayi mara da
i shi da Mahmud, kuma ran ammi zai sake
aci, ya sanya shi sakin Mahmud, ya fice da sauri.
wabta suka yi ta shigowa yi wa mama jajen abun da ya faru, na kama Aliyu, sai dai a wannan karon mama a tsorace take da mutanen, dan kar su je su yi musu wani sharrin.

Rumaisa ta saba sa ta dawo, mama za ta ce mata, ga ruwan wanka ta wanke wannan gumin da
arin ranar, idan an gama abinci ta ci ta yi salla ta tafi islamiyya, amma yau ta dawo ba ruwan wanka, ga mama ba ta kulata ba, haka ta yi abun da zata yi ta tafi islamiyya.
a'ida, ta kan ci abinci sau hu
u zuwa sama a rana, ba wai abincin take tsayar da hankalinta ta ci ba, za
e-za
e ne da ita, ga irin cin abincin yara take yi, tana ci tana wasa, ko da ta fara ta ce ta
oshi.

Kullum ta dawo daga islamiyya sai ta ci abincin yamma, sai dai a yau
in ma mama ba ta ajiye mata abincin ba, gashi bata mayar da hankali ta ci na rana sosai ba, bugu da
ari ta ga mama ta
ora tuwo a matsayin abincin dare.

Ba ta kula kowa ba, sai kukanta suka jiyo a
aki, Usman ya le
a, ya tarar ta kwaso kayanta, tana ta ninkewa tana zubawa a bagco tana kuka, kamar mai shirin yin yaji.

Cikin mamaki ya ce "Ke!

Meye haka?"
a kayana nake yi, cikin dare idan kowa yayi bacci in bar gidan nan, tun da dai ba a
aunata" maimakon ya ji haushinta, wata uwar dariya ce ma ta kama shi.

"Waye ba ya
aunar ta ki?".

"Ba mama ce ba, ta daina kulani, wallahi duk fa
an da aka yi da ni nice mai gaskiya, ya za ayi ace in sayo sigari?

Kuma dan meyasa wannan shamsiyyar zasu din ga ce mini
ar iska, sai ayi ta yi mini abu ba zan rama ba"
Usman cikin salon tsokana ya ce "Gaskiya babu da
i kam, yanzu to ina zaki tafi?"
"Tun da ba a sona a gidan nan, katsina zan koma wurin
an bindigar, wurin su barde, au ashe an kashe barde to dai daji zan koma na yi bukka na zauna a ciki" ta yi maganar cikin kuka mai tsuma zuciya.

Usman kamar ya shi
e dan dariya, Aliyu da su Huzaifa kansu dariya suke yi mata.

Aliyu ya ce "Mama ki yi biko, saboda ke za ayi yaji"
Mama ta ce "Idan ta tafi nima na huta, Allah ya raka taki gona, ku
ara mata ku
in mota".

Jin furucin mama ya sanya ta sake tunzura tana kuka ta ce "Shikenan, bakomai"
auko bagconta tana kuka, Huzaifa ya ce "Allah sarki rumaisa, zamu yi kewarki sai a darul salam" ta sake fashewa da kuka.

Yasir ya ce "Rumaisa a yafi juna, Duk in da ki ka je ki zauna lafiya da mutane, koda yake ai kin ce a bukka zaki zauna ke ka
ai, Allah ya kiyaye hanya ga wannan" ya baya naira
ari.

Ta saka hannu ta kar
a, suka cigaba da tuntsra mata dariya, ita kuma bil ha
i da gaske barin gidan za ta yi.

Ta waiwaya tana kallon mama, ta ga mama ko a jikinta, jajjagenta ma take yi, ta nufi hanyar soro.

Abdallah ya ce "Yarinyar nan fa ba hankali ne ya game jikinta ba, bari na bi bayanta.

Ta dafe kayanta ta fita waje, ta tsaya tana tunanin wace hanya za ta bi, kamar sama sai ga mai sunan baba.

Ya kalleta ya ce "Meye haka?

Ina zaki?

Kukan me ki ke yi?" Ya jejjero mata tambayoyin.

"Tafiya zan yi" ta fa
a tana share hawaye.

A kausashe ya ce "Zuwa ina?"
"Mama ba ta so na, kowa ya tsaneni shi ne na ce barin gidan zan yi, an bani ku
in mota ma" tayi maganar tana nuna masa ku
in hannunta.

Takaici ne ya
ule mai sunan baba, gaba
aya rumaisa ba ta da wayo wasu lokutan cikin takaici ya ce "Dalla wuce ko na mareki"
Za ta yi Magana, ya daka mata tsawa zai kai mata duka, ta taka da gudu ta koma cikin gida.

Abdallah da ya biyo bayanta kuwa, dariya kamar zai shi
Mai sunan baba ya biyo bayanta zuwa gidan, su Usman ya saka a gaba ya din ga yi musu masifa, saboda sun bar rumaisa ta fita, ba sa tsoron ta yi wani wurin.

Mama ta ce "Ka daina yi musu fa
a, ita ta ha
o kayanta ta ce bar
in gidan za ta yi"
Mai sunan baba ya yi wa rumaisa wani mugun kallo ya ce "Zaki wuce ki ajiye kayan nan, ko sai na zaneki, idan ki ka bar gidan, wurin uban wa zaki je, mara wayo" sumi-sumi ta shiga ta ajiye kayan a falon mama.

Har dare suna yi mata dariyar abun sa ta yi, wanda hakan ya sake tunzarata.

Mama tana kallon rumaisa ta tada kai da kayanta, ta
i yin shimfi
a ta kwanta, kuma ba ta ci Abincin dare ba.

Mama ta girgiza kai ta ce "Ubangiji Allah ya shiryeki, ya rabaki da wannan rashin ji haka rumaisa, idan auren nan alkhairi ne Allah ya tabattar da shi, ya san silar shiriyarki ne".

Ta gyara mata kwanciyar, ta lullu
eta.

Takawa ya ji zafin maganganun Mahmud sosai da sosai, abun yayi masa ciwo, sai dai ya bar abun a ransa, wani irin takaici ya cigaba da ci masa zuciya, a rayuwarsa ya tsani raini da wula
anci, amma Mahmud ya ci masa mutunci haka.

Aliyu ne ya fa
o masa, dan haka ya kira shi, domin jin idan babu wata matsala.

Aliyu sai da ya
an ji kunya, ya ce "Tuba nake babban yaya, ni yakamata na kiraka, ya ka je gida?"
Adam ya ce "Lafiya
alau, ya mama?"
"Tana lafiya, ta ce za ta yi maka godiya, amma muka tarar ka tafi"
"Ahh haba, ba wannan tsakaninmu, ina fatan babu wata matsala, dan irin yaran nan, ka san suna da nasu yaran, duk da an kama su, kar su cutar da ku, ko kai ko ita da yayi i
irarin zai kashe".

"Aliyu ya ce babu wani abu, duk muna Lafiya, mutuniyar ce dai ta tatara kayanta wai barin gidan za ta yi, ba a
aunarta".

Adam ya ce "What?

Ku saka ido a kan ta sosai fa, na fuskanci za ta iya aikata duk abun da ta ce, kar ku je ta yi wani wurin"
Aliyu ya yi murmushi ya ce "Babu in da zata je, mai sunan baba ya tsawatar mata".

Adam ya ce "To Allah ya tsare, ka gaida mutanen gidan"
"Za su ji in sha Allah, a gaishe mana da mai sunan babanmu"
"Zai ji in sha Allah".

Ganin yadda rumaisa ta addabi kanta, ya sanya mama sakkowa daga fushin da take yi da ita, ta yi ta mata nasiha, duk da ta san nasihar tata ba ratsa rumaisa take yi ba, dan za ta iya gama nasihar tana fita tsakar gida, ta
ora daga in da ta tsaya.

Bayan ta gama yi mata nasihar, ta dubeta ta ce "Ni kuwa rumaisa, ya batun al'ada ne?

Tun da ki ka dawo baki yi ba fa, ko kin yi a can hannun
an bindigar?"
Rumaisa ta ce "Wace al'adar?"
"Jinin haila mana"
Rumaisa ta ce "Ta
, ni fa tun da na yi sau
aya, na fitsarin jinin nan, ban kuma yi ba, Allah ya yaye mini, shi ma dan wannan mugun mutumin ya watsa mini ruwan kwata ne na yi" mama ta
an yi jimm tana kallonta, dama hakan ta kan faru ga macen da ba ta saba yin al'ada ba, amma ta
udirce a ranta za ta kai rumaisa asibiti.

Adam yana office
in sa, yana tsaye a jikin window yana kallon titi, hannunsa ri
e da kofin shayi, yana ta tunani daban-daban,
arar bu
ofar office
in ce ta dawo da shi hayyacinsa, ya waiwaya.

Jamil ya gani kamar an koro shi, Adam ya ce "Ya dai?

Ya na ganka a haka kamar ba lafiya?"
"Adam da gaske aure zaka yi?"
Adam ya ajiye kofin hannunsa ya ce "In ji wa?"
"Mai girma turaki ne ya sanar da ni"
"Ba yana umara ba?"
"Magana mu ka yi da shi ta video call"
Ya juyo ya fuskanci jamil sosai ya ce "Haka ne, Turaki ba zai yi maka
arya ba"
"Amma Adam idan ka yi wa Samha haka ka yi mata adalci kuwa?

Meyasa zaka auri wata ba samha ba, ko dan ba
anwarka ba ce ba ka san zafin so ba?"
Adam ya shafi sumar kansa ya ce "Ba soyayya nake dubawa ba, makomar
ana nake dubawa, samar masa da jajirtacciyar uwar da za ta kula mini da shi"
"Kana tunanin akwai wanda zai so
anka, ya nuna masa kulawa sama da ita da suke uba
aya da Aisha"
"Ba za a rasa ba" ya bashi amsa cikin ko in kula.

Cikin fushi Jamil ya ce "Anya kuwa kana da imani Adam, duk wahala da son da yarinyar nan take yi maka, ba zaka duba ba".

"Jamil, maganar ammi zan ajiye na bi son zuciyata ne?"
"Kana nufin ammi ce ta za
i wadda za ka aura?" Abun da Jamil ya fa
a, ya sanya Adam sanin cewa turaki bakomai ya gaya masa ba dan haka ya ce "Ina nufin ammi ma ta yi amanna da Yarinyar"
"Kenan menene makomar Samha?"
Adam ya numfasa ya ce "Da zan iya, da na ha
a su su biyu, sai dai ba zan so gidana ya zama irin gidanmu ba, bana son damuwa, kuma na san dole zan cutar da
aya a cikinsu, Samha
anwata ce, muna da ala
a ta jini da ita, zan iya karkata gareta, saboda kusancin ala
armu, ita kuma waccan ta yi mini abun da ko duniya zan ba ta ba zan biyata ba, zan iya karkata gareta dan girman halaccin abun da ta yi mini.
Chapter 20 · 0% Book details