Sashe 63
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai ta yi zaton kawai jikin ne.
Haka nan iman ta tsinci kanta da yin kwalliya cikin doguwar riga, har ammi ta na tsokanarta, ko siriki za ta kawo mata.
Ta na nan zaune a falo, ta na danna waya, Sabir sai wasan sa yake yi a tsakar falon, gefe rumaisa ta na cin abinci, dan ba ta kuma komawa wurin takawa ba.
Jabir ne ya yi sallama, duk suka amsa masa, ya shigo cikin fara'a, "Autar Ammi da sirikar Ammi, Barkanmu da wannan lokaci"
Ba yabo ba fallasa, Iman ta amsa masa, rumaisa kuwa ta share shi.
"Ina takawan yake ne?" Iman ta nuna masa sashin Ammi, ya
an tsaya ya kalli Iman ya ce "Bari in shiga in fito, zamu yi magana dear, kin yi kyau masha Allah"
Iman ta yi masa shiru, rumaisa kuwa ta kwa
e baki.
Ya na shiga ciki, message ya shigo wayar iman "Na zo" message
in mai sunan baba.
Da sauri ta tashi ta yi waje, a harabar gidan ta tarar da mai sunan baba, a cikin
anan kaya yake, amma yayi kyau sosai da sosai.
Sai da ta furta Masha Allah, a hankali.
Unexpectedly ya
aga kai ya ga Iman, cikin zazza
ar muryarta ta ce "Sannu da zuwa yaya umar".
"Yauwwa sannunki" daga nan ta yi masa jagora, har ciki.
Ruma na ganinsa, ta tashi ta din ga tsalle ta na murna, amma ya basar da ita ya
auki Sabir, da ya rarrafo wurinsa da gudu.
"Mai sunan baba, ba ka yi murna da ka ganni ba?" Kawai yayi mata murmushi, ya na sake rungume Sabir.
Ko da suka shiga sashin Ammi, Jabir na ganin mai sunan baba ya ha
e rai, ya yin da takawa mamaki ne ya kama shi da ya ga mai sunan baba.
Suka gaisa da Ammi, yake gaya mata rumaisa ce ta ce masa magidanta ba lafiya, ya zo ya duba shi kan ya sanar da mama, dan za ta iya tayar da hankalinta.
Ammi ta ce "Ruma ce ita ma da abun ta, ai ya warware, dan Allah kar ka gaya mata hankalinta ya tashi, ya ji sau
Mutumin da ya zo dubiya, bai fi mintuna goma ya yi ba, kuma daga takawan har jabir bayan sallama da ya yi musu, babu wanda ya sake kulawa, ya yi wa ammi sallama.
Kayan ciye-ciyen ya ba wa sabir, sai dai sabir ya
i yarda ya ajiye shi ya ma
ale shi.
Ya fita da shi a kafa
arsa ya na murmushi, murmushin ba
aramin kyau ya yi masa ba.
Jabir ne ya biyo bayan sa, ganin Iman ma ta bi bayan mai sunan baba.
an kalleta sannan ya ce wa Sabir "Ka je wurin antynka, ko da kai zan tafi babana?"
Iman ta yi murmushi ta ce "Baban mai sunan baba"
Murmushi ya yi, ya mi
a mata sabir da yake ta ihu, ya na sake mi
awa umar hannu.
"Ke iman zo ki wuce, ina son magana da ke, na gaya miki tun
azu amma kin yi banza da ni, ki ka bi wani" Jabir ya yi maganar cikin umarnin da iman ta ji ya yarfata.
"Amma uncle J, ai gani na yi ka na wurin takawa ne, shiyasa".
"Shut up malama" yayi maganar cikin fushi da kishi.
"Meye haka?
Yayana ne fa, me ta yi maka?" rumaisa ta yi maganar tana harar Jabir.
Magana yake son sake yi, amma mai sunan baba ya
ura masa ido.
Sai kuma ya yi shiru, ya ji ya kasa sake magana.
Rai a
ace ta wuce, ba
aramin haushi
ta ji ba, dan tuni ta fara kuka.
Ruma ta ce "Mai sunan baba, bari na raka ka"
"No, ki je ki kula da mijinki, zan ce ki na gaishe su" ya juya ya fice, wani irin takaici ne ya kama mai sunan baba, ba
aramin haushi ya ji ba, abun da jabir ya yi wa Iman, kuma ya lura da yadda yake shishshige mata tun lokacin bikin rumaisa, tabbas ba dan a gidansu yake ba, zai nuna wa jabir, ba a shiga shirgin sa"
A harabar gidan mai sunan baba suka ha
u da Mahmud, Mahmud ya yi masa magana, mai sunan baba ya tsaya suka yi musabaha, sai dai ya yi ta kallonsa, ya na tunanin yanzu ya baro Adam a ciki, kuma dai ya san ba shiga sabgar juna suke yi ba.
Mahmud ya ce "Ba Adam ba ne, mahmud ne, amma ka na da ala
a da rumaisa ko?".
Mai sunan baba ya jinjina masa kai ya ce "Eh
anwata ce".
"Kamannin na gani ai, sunana Mahmud"
Mai sunan baba ya ce "Babban suna, ni kuma umar"
Mahmud ya ce "Masha Allah, ka gaida gida, a gaida mama, duk ina jin sunanku a bakin
a ta, bari na zo na sauke ka a hanya, fita zan yi" Umar ya jinjina kai, dan gaba
aya ya ji Mahmud ya burge shi, mussaman yadda ya yi masa magana kamar sun saba.
aki rumaisa ta tarar da iman, ta na kuka.
Ruma ta ce "Gaskiya kin ba da ni, wai shi waye Jabir
in nan ne?
Ya san waye mai sunan baba kuwa?
Ke ma kin wani zauna ki na yi masa kuka, ni ma ina da saurin kuka amma kin ga ina yi?
Meyasa ba a yi wa Nusaiba abun da ake yi miki?".
Iman ta share hawayen ta, Sabir sai jijjiga iman yake yana cewa Iman, dan ya iya sunanta ra
au, kamar shi ya ra
a mata.
Ruma ta ce "Gidanku, Anty zaka ce ko Mummy"
Iman ta yi murmushi ta ce "Anty Nusaiba ta su ce, kuma ta na da bakin da idan aka yi mata za ta rama, ni bana son tashin hankali ne, baki ga komai ba ma, dan su Fauziyya sun daina zuwa ne, baki ga abun da suke yi mini ba".
Ruma ta ce "Wallahi ko a kan bola aka haifeni, ba zan yadda da wula
anci ba, amma cika mini al
awarina.
Meyasa papa ba sa shiri da daddyna, meyasa kuma ba ya shir
i da ammi, Meyasa ki ke cewa kan ki,
ar tsintuwa?".
Iman ta
an yi shiru, sannan ta numfasa, a dai-dai lokacin da wani hawayen yake zubo mata.
ASALIN LABARI.....
1972 Kano state emirate palace, a zamanin sarki Adamu Abdullahi.
Masarautar kano na
aya daga cikin manyan masarautu, da ake ji da su a Nigeria, ba iya Nigeria ba hatta turawan mulkin mallaka, suna ji da wannan masarauta.
Sarki Adamu Abdullahi, mutum ne mai adalci, karamci da kuma yakana, kuma jarumi, hakan ya sanya soyayyarsa a zukatan al'ummarsa.
Ya na da tarin dukiya,
a, barori da sauran hadimai.
Yana da tarin
a, daga matansa da kuma
warorin sa.
A wannan lokacin, ya na kimanin
a goma sha tara, maza da mata, a cikin mazan Allah ya jarrabe shi da
aunar
an sa Muhammad, da suke kira Sharif, tun ya na iya
oyewa har ya gaza, yake nuna masa soyayya muraran.
A lokacin turawa sun kawo harkar karatun boko, wanda a lokacin dama sun tarar da hausawa da karatunsu na allo da tsangayu.
Galibi
an sarki a wannan lokacin, suna da sarautunsu, a lokacin da suke
allafa rai a kan sarauta, shi kuwa Sharif sam hankalinsa ba ya kan sarauta, ya fi karkata ga neman ilimi, na addini da kuma na zamani, da turawa ne suke koyar da su.
Sharif ya na da zafin zuciya, Mai marataba ne da mai babban
aki, wato kakarsa kawai ke iya sarrafa shi, kasancewar mahaifiyar sa ta bar duniya.
A wurin mai babban
aki yake, sai kuma mahaifiyar Jafaru, wato turaki a yanzu, dan kamar uwa ya
auketa ita ma.
Bayan ya kammala karatun sakandare, turawa suka ba shi gurbin karatu a
asar Ingila, mai martaba ya ce bai san zance ba, babu mai raba shi da
an sa, Sharif ya
allafa rai a kan ya na son tafiya.
Sai da mai babban
aki ta sanya baki, da wasu manya sannan ya amince.
Sai dai mai martaba ya na tsoron rayuwa cikin turawa, ga
anin yaro kamar Sharif a wannan lokacin.
Bayan tafiyar sa, ya kammala degreensa na farko, a kan fannin tattalin arziki, ya ji da
in zaman
asar waje, ba takura, babu kana tafe ana take maka baya, duk a hanaka sukuni da ka
aici, a cewarsa.
yar mai martaba ya saka aka dawo masa da Sharif, sai dai da ya dawo duk ya yasar da wasu al'adun, harkar gabansa ce kawai ta dame shi.
Ko zaman fada ba ya zuwa, idan ya shilla ya tafi na sa yawon, sai an ganshi.
Hakan ya fara damun mai martaba, ya fara tunanin yi wa Sharif sarauta, ko zai nutsu, sai dai ya na cikin yaransa
anana.
Sharif ya tsiri cewa zai tafi master's gombe, nan ma sai da aka kai ruwa rana, mai martaba ya ce ya na da shara
i, abokin sa wazirin daura, ya bashi
anwar matarsa ya aura wa
aya daga cikin
ansa dan
arfafa zumunci, dan haka ya ce Sharif ne zai aure ta.
Sharif da fari ya ce "Shi ba ya son ta, daga baya saboda yana so karatu, ya amince, amma sai ya gama master's
in sa, mai martaba ya ce bai yadda ba, lokacin ya yi tsayi, wazirin daura ya ce a saka shekara, ba damuwa kan nan ta
ara girma ita ma.
Ko da Sharif ya tafi gombe, ya samu abokai ya cigaba da rayuwarsa, yadda yake so, duk da mai martaba ya na turowa, ana saka masa ido a kan sa, duk da akwai manyan mutane da suke bibiyar sharif, saboda karamci ga mahaifinsa.
alibai ba kowa ya san Sharif ba, yayi ta kashe musu ku
i, suna bin sa, har sabon babur ya saya, yake yawonsa a garin gombe.
Ana haka yawo ya kai shi wani
aramin gari, nesa da cikin gari ka
an, ya kusa buge wata yarinya, ya yi ta bata ha
uri, ya kafe babur
in sa ya rakata gida.
Tun da ya ha
u da yarinyar nan ya samu wurin zuwa, kusan kullum suna tare, ita kuma a lokacin yarinya ce sosai, yadda yake biye mata suna shirme, yake bin ta gona ya sanya ta saba da shi sosai.