Sashe 116
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wayar Ammi ya gani, dan haka ya
aga tare da yin sallama.
Cikin ru
ewa ba tare da ta iya amsa sallamar ba ta ce "Takawa, kana ina ne?
Mahmud aka kwantar a asibiti, wai ya kwana yana ciwon ciki jiya, so nake na je"
Takawa ya ce "Dan Allah ammi ki kwantar da hankalinki, ki bari na je wurin aiki, idan aka saukko daga masallacin juma'a zan zo na kai ki ki duba shi".
"Baka da hankali ne?
Ka san ciwon ciki kuwa?
Yaron ya kwana a asibiti amma ka ce sai an idar sa sallar juma'a awa nawa?
Idan zaka kaini ka zo yanzu, idan ba zaka zo ba zan yi tafiyata ko me za su yi zan jure tun da ni na kai kaina"
"Kiyi ha
uri gani nan" rumaisa ta zuba masa ido, bayan ya kashe wayar ya ce "Duk ta rikice a kan
an da bai san darajarta ba, nan zai yi ciwo ta je duba shi, ta hanata ganinsa ta ce bacci yake, ko baya son hayaniya amma za
taje duba shi, ammi ba ta gudun abun da zai
ata mata rai sam"
Ruma ta ce "Dan Allah zuciyar mutum ce a jikinka?
Ka san me ake nufi da uwa da
a kuwa?
Kai banda dalilin sihiri da nake da tabbacin shi ya raba ammi da daddy, kai kana zaton akwai dalilin da zai sanya ta zuba ido ta barwa wata mata
an ta.
To ai ko ni da abun da ke cikina bai zo duniya ba, da shi da Sabir, ban ga wanda ya isa rabani da su ba, kai idan aka ce za ayi asirin ma, sai na ha
a asirin da bokan na ci ubansu wallahi.
Dan Allah papa kaima ka sassauta wannan
iyayyar, yanzu bari in saka kaya in bika".
Ya ce "No, ki zauna a gida, zan je kawai"
Ruma ta ce "Hankalina ba zai kwanta ba, ka tafi da ni dan Allah, idan ba haka ba zan biyoka idan ka fita".
"Mimi kina da matsala, cikin nan ne bana son a gani".
Ta kalleshi ta ce "Saboda me?"
"Kin fi kowa sani ai, ba na son wani abu ya samu cikin nan naki, kullum cikin Addu'a nake yi Allah ya sa ki haihu lafiya, kin san komai ai"
"Babu abun da zai faru sai ikon Allah, ka tafi da ni saboda zatin Allah, hijjabi zan saka, ba wanda zai gan shi ai" kasancewar rumaisa ta
ware a iya magiya, tamkar
ar maro
a, haka ya sanyata a gaba suka tafi.
Da shi da Nusaiba, da Ammi, haka suka rankaya asibitin da aka ce Mahmud yana can.
Gaba
aya Ammi ba ta cikin nutsuwarta, takawa ya ce "Ammi dan Allah ki kwantar da hankalinki, kin San ki na da high bp".
A rikicen dai Ammi ta ce "Kai ka san sani high bp, ka tambayar mini
akin da yake dan Allah "
Ruma ta din ga kallon ammi cikin tausayawa, haka ta shafe shekaru da soyayyar nan da tausayi suna nu
usa zuciyarta, ruma ta jinjinawa mugunta irin ta mummy.
aramin razana ammi tayi ba, ganin Mahmud a kwance ba ya motsi, ga ruwa an saka masa, ga kuma oxygen da take taimaka masa yana numfashi, gefensa kuma mummy ce a zaune.
"Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Mahmud meya sameka haka?" Ammi ta yi maganar cikin rawar baki.
Jin muryarta ya sanya shi ya motsa, ya fara yi wa ammi nuni da hannunsa ta zo.
Cikin hanzari ammi ta
arasa, idonta na ta zubar da hawaye.
Ya mi
a hannunsa ya ri
e nata, sai dai ba baki, sai hawaye da yake zuba ta gefen idonsa.
Ammi ta ri
e hannunsa tana jejjera masa sannu.
ora hannun a kan cikinsa.
Ruma ma ta
arasa gaban sa cikin kuka ta ce "Daddy meyafaru?
Meya sameka?"
Wata irin mi
a yayi bakin sa yana zubar da kumfa, cikin sar
ewar numfashi ya ce "Daughter mutuwa zan yi.
Ammi.
Amm....Ammi na fa
a yau rumaisa, Ammi ki yi mini Addu'a cikina" yayi maganar tamkar numfashin sa zai bar gangar jikinsa.
Daga rumaisa har Ammi kuka kawai suke, Nusaiba ma kuka take.
Cikin ki
imewa Mummy ta tashi cikin azama, ta ce "Mahmud ciwo ba mutuwa bane ba, kar ka sake cewa zaka mutu, haba Mahmud kar ka yi mini haka dan Allah " tayi maganar tana fashewa da kuka.
Ya bu
e ido a galabaice ya kalli Mummy, ya zare hannunsa daga na ammi, ya ri
o nata "Mummy na gode, na gode Mummy"
Ya sake zare hannunsa daga na Mummy, ya mi
awa adam, sannan ya cewa ruma "Ki ce masa ko sau
aya ya ri
e hannuna Daughter" ya yi maganar yana sake mimmi
e wa.
Cikin matsanancin kuka da tashin hankali rumaisa ta kalli Adam ta ce "Papa dan Allah"
Adam da tuni ya karaya, kuma ya tsorata da lamarin, A
hankali
ya tako, ya zauna a kusa da rumaisa, ya saka hannunsa a na Mahmud ya rungume shi.
"Ina son ka
an uwana,
addara ce"
Mummy ta rasa in da zata sanya kanta, dan lafiya
alau Mahmud ya kwanta, idan har ta ce ba ta
aunar Mahmud
arya take yi.
Saboda yayi mata biyayya fiye da yaran da ta haifa, kuma ta saka an
wace shi an bata shi, dan mugunta, amma kuma sai ta fara son sa daga baya.
Likita ne ya shigo, ya din ga yi wa Mahmud wasu allurai.
Bayan fitar likita, duk sun yi shiru sun zuba masa ido, Adam yana rungume da shi, rumaisa ta mi
e zumbur, dan tamkar ana mata ra
a ta ji komai.
"Me ya ha
a shi da jabir ne?"
Takawa ya ce "A ina?" Duk suka tsaya suna kallonta.
"Meyasa ya daki Jabir ya kulle shi?"
Duk suka zubo mata ido.
ganin da Mahmud yayi Mummy, tana cikin damuwa, ya sanya ya sakata a gaba, a kan ta gaya masa meke damunta, ta kasa
oye masa ta gaya masa komai.
Ba
aramin girgiza yayi ba da jin abun da Jabir
in ya yi ba shi da ru
ayya, tun da ya fita a fusace, sai wayar Hajiya Lubabatu ta gani, ta tabattar mata da zata ga abun da za ta yi wa Mahmud muddin bai saka an sakar mata
a ba domin kuwa ta san muddin asirin jabir ya tonu ba zai yi sarauta ba, kuma ta fuskanci kamar yanzu Mummy
ari take taga Mahmud ne ya samu sarauta.
Sai a yanzu Mummy ta tuna da furucin hajiya Lubabatu.
Tashi rumaisa ta yi ta fara tashin Mahmud.
Takawa ya ce "Ya samu bacci fa"
"Tashe shi kawai, daddy"
Ya bu
e ido a matu
ar wahale ya kalleta.
"Meya ha
aka da jabir?"
"Bakomai" ya furta yana numfarfashi.
Ta ce "To koma me ka yi masa, babarsa ta ce zaka gani"
Takawa ya ce "Mimi bana son rigima fa, ke a ina ki ka ganta?"
Ruma ta ce "
azu da asuba ina bacci, na gansu su na fa
a, ban san a kan menene ba, amma ita ta ce zai gani, jabir yana police station ko?"
Ammi ta tashi ta kamo ruma ta zaunar da ita, ta ce "yi shiru da bakinki" shi dai takawa a iya sanin sa, suna tare da ruma, kuma ba wani wurin suka je ba, balle ace ta ji.
Mummy ta hau bala'in cewar mahmud sun yi fa
a da Jabir, amma ba wani abu da Hajiya Lubabatu ta yi masa.
Tayi maganar tana karewa saboda kar a gane sun samu sa
ani da Hajiya Lubabatu, kuma muddin asirin lubabatu ya tonu, na ta ne ya tonu.
Takawa ya ce "Mimi ba ta
arya a cases irin wannan, zan yi bincike a kai, duk wanda na gano da saka hannunsa wani abu ya same shi, wallahi sai ya fuskanci hukunci ko waye shi".
"Matarka ba ta
arya ni nake yi kenan?"
Ammi da sauri ta ce "Dan Allah ki yi ha
uri, ku yi ha
uri Takawa kar in sake jin bakin ka, rumaisa ku yi shiru mu yi masa addu'a".
Ruma ta ce "To ammi, amma wallahi ba
arya nake yi ba"
Mai sunan baba ne yayi sallama ya shigo, hankalinsa a tashe, "Subhanallah" yake ta maimaitawa saboda halin da ya ga Mahmud a ciki, dan kuwa sun yi waya jiya da safe, yake ce masa zasu ha
u yau.
Bai iya yi wa kowa magana ba, ya
arasa gaban gadon yana ambaton sunansa.
Gashi da an kira sunansa yake amsawa, ya bu
e idonsa ya kalli mai sunan baba.
"Mahmud, meyafaru haka ne?
Wayarka na kira wata yarinya ta
auka ta ce mini wai kana Asibiti" ya cewa mai sunan baba "
ago ni"
Mai sunan baba ya sanya hannu biyu, ya
ago shi, ya jingina da jikinsa.
Ammi ta din ga ajiyar zuciya ganin Mahmud a zaune.
"Ku yi ha
uri duk na tayar muku da hankali"
Mai sunan baba ya ce "Kar ka damu sannu ya jikin naka?"
"Da sau
i, zan sha ruwa"
Mai sunan baba ya kalli Adam, Adam ya
aukko roba ya tsiyaya ruwa ya bawa umar, ya kar
a ya bawa Mahmud, ya kar
a ya sha sosai.
Ya ce "Alhamdilillah, ina
anwata tana lafiya?"
"Lafiya
alau, bata san me ke faruwa ba, na riga na fito sannan na kira wayarka, sannu Mahmud"
"Yauwwa yaya" kasancewar haka yake kiran umar.
Ammi ce ta ce "Mai sunan baba ya gida?"
Ya ce "Afuwan ammi, hankalina ne a tashe wallahi, ya gida ya mai jiki kuma?"
Ammi ta ce "Jiki da sau
i Alhamdilillah"
Mummy kuwa sai cika take tana batsewa, Fauziyya ba ta ta
arewa mai sunan baba kallo ba sai yau, lallai Iman ta auri mai kyau, da cikar zati.
"Me zaka gaya mini ne ka ke nema na?"
Mai sunan baba ya ce "Ka ji da jikinka ka samu lafiya, kana tambayata me zan gaya maka" yayi maganar yana murmushi.
"Am curious about it" yayi maganar yana lumshe idanunsa, saboda allurar baccin ba ta sake shi ba.
"Zan gaya wa yayanka ya gaya maka"
"Wai Takawa?