← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 126

Sashe 121

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"To ina mijinta?"
Aliyu ya ce "Tafiya ce ta kama shi
azu"
Ta jinjina kai ta ce "Lallai
ANWAR MAZA"
Rumaisa ta sare da al'amarin, saboda tun da mama ta haifeta ba ta ta
a jin masifaffen ciwo kamar wannan ba.

Mai sunan baba kuwa, ganin hankalin Adam yayi wani wurin, mahmud kuma ya warware, ya sanya ya yi wa mahmud zancen, mahmud ya din ga murna, ya ce dole su je Lagos tare, dan tabattar da wannan lamari, dan haka ya ce zai yi musu booking Flight su je, su yi abun da za su yi, saboda su koma bakin aiki.

Mai sunan baba ya kira Huzaifa a waya, yana masa fa
an duk suna ina, gida ba kowa sai mama itaka
ai a gidan.

Mama ta ce "To yarinya ce ni, da lallai sai sun zauna a gida?".

Huzaifa ya gaya masa in suka tafi, ba tare da ya gaya wa mama abun da ake ciki ba, ya tafi asibitin.
arshe sai da suka cika asibitin, Abdallah da Yasir ne kawai babu.

Gaba
aya suka zama abun kallo a asibitin, wai sun kawo
anwarsu haihuwa a asibiti.

Ruma ba ta haihu ba sai bayan magariba, babyn pre term ne, watanni bakwai da sati biyu.

Nurse ta fito ta ce "Kun ga ga mahaifa, ga kayan jini, dan girman Allah ku nemo mace"
"Sai kuma ki yi, kar
ar haihuwar ma da kin matsa sai mu kar
a, ko abun da ya fi kayan jini ne zamu gyara, babarmu tsohuwa ce, bamu da
ar uwa mace, dangi ba kowa ke son ka katse masa hidimomin sa ba, dan haka ba jini ba, ko menene zamu iya"
Mai sunan baba ya ce "Ina jaririn?".

"Nursery zamu kai shi, sa an saka shi a kwalba"
Sai da suka jira aka basu damar shiga su ga ruma, tana kwance kai da ganin idonta ka san an sha gwagwarmaya.

Nurses suka ce a kawo mata abinci, sai a lokacin mai sunan baba ya tafi gida, ya gaya wa Iman, ruma ce ta haihu.

Mamaki ne ya kamata, dan washegarin taron nan sun ha
u a gidan ammi, ta ce mata haihuwarta da saura.

Nan da nan ta yi girki, jiki na rawa tare da mamakin haihuwar ruma, ta kira ammi ta sanar mata.

Ammi ta ce "Ba dai rumaisa ba, takawa ya ce da saura ai"
"Wallahi ammi da gaske nake, yanzu yaya umar ya shigo ya gaya mini".

Nan da nan aka cika asibitin,
an barka, sai dai ba ganin jariri, rumaisa kuma ba baki, duk wanda yayi mata sannu, sai dai ta jinjina kai kawai, amma ta san halin tashin hankalin da ta shiga a haihuwar.

Mama ta kalli rumaisa ta ce "In ce dai ta bakin ki ka haifo
an naki, yau mata sun ga ta in da ake haihuwa" ruma tayi murmushi kawai.
yar ta iya cin abincin ma, ta fara cewa ita a kawo mata
an ta fa, saboda lokacin da ta haife shi, tana gani ana ta fama, ya
i yin kuka yadda yakamata.

Abdallah ya sha tambaya a babbar headquarter Dss ta Abuja, dan sai da aka kar
i zanen aka sa shi sake yin wani, suka yi iya binciken da zasu yi, babu ko shakka Jamil ne, Wanda dama already yana hannunsu, takawa yayi kamar ya gaya musu da sanya hannun wakili, amma tayaya meye hujjarsa?

Rumaisa ce kawai ta ji sun ambaci wakili, idan da wanda zai fa
i da sanya hannun wakili, to Jamil ne yakamata ya fa
Duk wani report na bincike lokacin
atan aisha da suka yi, sai da suka gabatar da shi a wurin hukumar, laifin Jamil ya zama biyu, da na tuhumar fitar da sirrin hukumar, da kuma ha
a baki tare da yin garkuwa da
anwarsa, ga kuma
atawa Adam suna da yayi.

Ko da ana nunawa Jamil zanen nan, da Abdallah yayi, sai da ya zabura, saboda tabbas ya san shi ne.

Adam ya ce "Jamil ka tabattar wannan kai ne?

Jamil me muka yi maka ni da Aisha?

Idan ma wani abun na yi maka, meyasa zai shafi aisha?

Ka ha
a kai da wakili ka cutar da ni?"
"Adam jin dalilin hakan ba shi da wani amfani a gareka, tun an riga an kama ni, sai ka je ka cigaba da rayuwarka, ka
yaleni.

A kan me mahaifinmu zai fifita aisha a kanmu?

Kuma duk wani abu na cigaba, ko na masarauta sai dai ya sanya ka a ciki alhalin gani.

Wallahi da na san yarinyar nan ta gane ni, da ban barta ta rayu ba"
Adam yayi murmushi mai ciwo ya ce "Na gode sosai Jamil, sai dai ka sani, duk da ciwon hauka da nake fama, na tsaya ga Allah, shiyasa nake cigaba, kuma na barka da Allah Jamil, Jabir ma har shi da duk wanda ku ka cutar da ni, kamar yadda rumaisa ta fa
a, ta ce in bar ku da Allah, zan ga yadda zai yi da ku, na bar ku da Allah"
Takawa suka koma masauki shi da Abdallah, tare da Bashir.

Sosai suke bawa Adam baki, tare da bashi
warin gwiwa.

A lokacin yake sanar da su abubuwan da wakili ya kira shi ya sanar da shi.

Sun girgiza sosai da sosai, Bashir ya ce "A gaskiya na girgiza, dama biri yayi kama da mutum, yadda aka kasa magance wannan Smoke
in.

Amma ina ga kamar yadda madam ta fa
a, ka yi
arin gano wanda suka yi maka ma
ashiya, amma hukunta su sai Allah".

Ammi ce ta kira Adam a waya, ta sanar da shi rumaisa ta haihu, sai dai yaron an saka shi a kwalba.

Adam kansa abun ya
aure masa kai, wace irin haihuwa ana zaune
alau, ba tare da cikakken lokaci yayi ba.

Gashi bai bai gama
da abuja ba, amma ya ce dole ya koma kano.

Zai bar Abdallah da Bashir ko za a bu
aci wani abun, idan komai ya lafa sai su taho, shi kansa Abdallah abun ya bashi mamaki, a kan ya aka yi rumaisa ta haihu a wannan lokacin.

Sai dai cikin
udura ta Ubangiji mai kyauta da
ari, yaron da mimi ta haifa ya koma ga mahaliccinsa cikin dare, dama ana ta fama, ya
i kuka amma d girmansa ba ka ce bai kai lokacin haihuwa ba.

Aka yi shiru ba a gayawa mimin ba sai washegari da safe, aikuwa rumaisa ta dira rigima, ta din ga kuka, tun mama na rarrashinta, sai da ta
ular da ita, ta fara zaginta.

Mama ta ce "Ba zaki rufe mini baki ba?"
"Mama baki san me nake ji ba ne"
Mama ta ce "Dan ubanki
a biyu na binne, da zaki ce ban san me ki ke ji ba".

Ammi ta ce "Maman rumaisa ki yi ha
uri, yarinya ce kuma dole za ta ji babu da
Aka na
o jaririn, aka kawo wa rumaisa, kamarsa
aya sak da Adam.

Sabir da yake zaune a kusa da rumaisa ya kalleta ya ce "Mimi, baby ya bu
e ido" yayi maganar cikin yarinta.

"Boy babynmu ya mutu"
Ammi ce ta kar
i jaririn, ana jiran shigowar adam, ayi masa sutura.
arfe tara na dare Adam ya dira, ko gida bai je ba, kai tsaye asibiti ya taho, ammi tuni ta sanar masa da rasuwar yaran, dan haka hankali a tashe ya
arasa asibitin jikinsa duk a sanyaye.

Ya tarar tuni Ammi na can ita da nusaiba, mama tana wurin rumaisa.

Ya dur
usa suka gaisa, ammi ta tambaye shi ya ake ciki, ina Abdallah?.

Ya ce mata yana lafiya, yana tare da Bashir, akwai abun da zasu
arasa.

Ammi ta mi
a masa jaririn, ya kar
e shi ya bu
e zanin, kamar mai bacci, kamar sa
aya sak da shi duk da jikinsa yayi fari, amma da gani ka san yaron fari ne.

Ya mi
awa ammi shi, ya ce "Allah ya sa mai ceto ne" suka amsa da amin.

Mama tuni ta tashi ta bar
akin, ya
arasa gaban gadon mimi, ya zauna a kusa da ita ya ri
o hannunta.

Kawai ta fashe da kuka ta ce "Papa babyna ya mutu, kuma ina son shi"
Ya rungumota jikinsa ya ce "Am sorry mimi, ni kaina na ji ba da
i, amma Allah ya fi mu sanin me ya dace da mu, kiyi ha
uri ki daina kuka"
Yayi maganar yana shafa bayanta, shi kansa ya ji mutuwar yaron, sun sanya rai da yaron sosai da sosai.

"Ko dai abubuwan da suka faru ne, ya sanya ki ka tashi hankalinki ki ka fara labor?"
Ta girgiza masa kai alamar a'a.

"To shikenan, Allah ya bamu mai amfani, ya sanya wannan mai ceto ne, na sanya masa sunan mahaifina Muhammad, Allah ya bamu wani" rarrashinta ya din ga yi tana jinjina masa kai.

Iman ta shigo ita da Usman, Usman sai da ya sunkuyar da kai, kunya ce ta kama shi, ganin yadda takawa ke zaune ya rungume mimi yana rarrashinta, ga ammi a zaune.

Abun da bai sani ba shi ne, har abun da ya fi haka yi suke, ita ba abun da ya dameta bane ba, domin ita kanta bata manta lokacin da aka yi mata aure, ba shirmen da ba sa yi ita da marigayi galadima, dan haka duk ta
rar da ruma take ba ta damunta.

Usman suka gaisa da Ammi, ammi ta ce wa Iman "Ina mai sunan baban?"
arfe takwas suka tafi Lagos shi da yaya mahmud, wai wani abu za su je su yi"
Ammi ta ce "To, ni yanzu Mahmud tsoro nake ji, kar ya sake
allo mana ruwa, ba a gama da wannan tarzomar ba, kodayake tare suke da mai sunan baba, ba zai bari yayi wani rashin jin ba.

Aka sallami ruma daga asibiti, tare da jaddada mata yadda za ta kula da kanta, saboda
inkin da aka yi mata.

Mutane suka din ga zuwa barka, Adam yayi mursisi ya ce ruma ba zata tafi gida ba, gidanta za ta koma, a
aukko mai kula da ita.

Ya kafa hujja da mama ba cikakkiyar lafiya ce da ita ba.

Gashi ya samu labarin su Huzaifa ne suka kawota asibiti.
Chapter 121 · 0% Book details