Sashe 84
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mama, ni in koma kenan?"
"Gaskiya dai, ba iman ba mai gidana, sai ke fitinanniya"
"Ai shikenan, gara na koma wurin ammi.
Sabir yana nan
alau, iman kuma gari ba da
i, tsoro nake ji kar ciwonta ma ya tashi"
A fuskar mai sunan baba ta ga razana, amma saboda azabar miskilanci yayi kamar bai san me suke fa
a ba.
Mama ta ce "Subhanallah, me yayi zafi haka, yara
anana da ku, har kusa abu ya dameku a rai".
"To ammi kin san familyn na su sai a hankali, sun takura mata da yawa, kin san ba ammi ce ta haifeta ba, sau kusan hu
u ana yin
urin aurenta, wannan muguwar Mummyn tana hanawa, tana cewa mutane ba ta da uba, wai ammi ce garin tsince-tsincenta ta tsinto ta"
Cikin rashin fahimta mama ta ce "Ke kin sani a duhu, kina nufin ba ita ta haifi iman ba?"
"Hmm mama baki san bada
alar da ke cikin gidan nan ba" nan ruma ta warware mata komai, sannan ta ce "Yanzu kuma wannan jabir
in ya ce son ta yake zai aureta, ammi tana ta murna, tun da shi ya san halin da ake ciki, ita kuma iman ba ta son shi sam, akwai wani wanda take so daban, amma ba za ta iya gayawa ammi ba, saboda ammi ta amince jabir ya nemi auren ta, ba wanda ta gayawa sai ni abun tausayi, kuma tsoro take ji kar wanda take so
in, ya ji labarin ga a halin da take ciki ya ce baya son ta".
Mama ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, lafiyayyiyar yarinya mai mutunci kamar wannan, babu wanda zai ce ba ita ta haifeta ba, ni cikin yaran nan, da da wanda yake da
wari sosai, ai da an auro mini ita, to sai dai ba matar talaka ba ce, ni dai ina
aunar yarinyar nan fisabilillahi".
Cikin son sai ta yi pressing
in mai sunan baba rumanta sake cewa "Bari kawai ammi, kuma fa baki ga uban samarinta da suke sonta a haka ba, masu ku
i ta ce ta daina soyayya, kawai ta zo ta fara son wani, amma ta
i gaya mini waye, ba
aramin son sa take yi ba.
Amma wannan jabir
in, ya biyo kai tsaye ta wurin ammi, kuma yana daf da zuwa wurin mai girma wambai, shi kuma wannan wamban ba
aga
afa, dama yana ta yi wa ammi kashedi, ta aurar da ita ko ta mayar da ita in da ta
aukkota, cikin dare ina jin tana ta kuka".
Tsaki mai sunan baba ya yi ya tashi ya bar
akin, rumaisa kuwa ta yi wani guntun murmushi, ta tura sa
on yadda yakamata.
Aliyu ya shigo da plate
in indomie, ya ce "Me aka yi masa na ga ya fita yana tsaki?"
Mama ta ce "Shi wannan sai an yi masa wani abu ma?".
Ruma ta ce "Za mu ci indomie"
"Ai ko mayya ce ke, sai dai ki ci kan ki"
Tashi ta yi ta koma kusa da Aliyu, ta ce "Dan Allah zan ci".
"Wai ke da mijinki yake ajiye miki komai, ki zo ki saka mini rani".
Ruma ta ce "Allah sarki mijina, ya tafi ya barni, papa saurayina"
Aliyu ya ce "Ke fa baki da kunya ko?"
Flashing aka yi wa Aliyu, ta le
a wayar ta ga an rubuta "Baby Hibba".
"Ohhh ni
a su, yaya Aliyu soyayya?"
Ya harareta, ya kira wayar "Hello my haidar".
in wayar sun
are ne ake mini flashing?"
"A'a ba su
are ba, bana son ka
aga su
are ne, kuma ka sake saka wasu, shiyasa na yi maka flashing"
Yayi murmushi ya ce "An taso daga tahfiz
in ne?".
"Eh, yanzu na shigo gida ma"
"To shikenan, in ajima zan zo in sake jin haddar.
Bari yanzu abinci zan ci"
"To my haidar, ka gaida mama, ka ci ka
oshi da yawa".
Rumaisa ta ce "A gaban maman ka ke waya da
an mata?"
uwa ya yi wa rumaisa, ta hau tafa hannaye.
"Yaya Aliyu, habiba ce ta koma sweet hibba?".
"Uban wa ye ya ce miki ita ce"
Rumaisa ta ce "Na rantse da Allah muryar habiba ce, munafuka, habiba take soyayya da yayana, ba tare da tana biyan subcidy ba, dole na je gidansu habiba, mama a gabanki ake soyayya?".
Mama ta ce "Ya ce zuwa za ayi ma ayi masa tambaya, nan da shekara biyu"
Ruma ta ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un.
Su mai sunan baba ba su yi aure ba sai kai"
"Uban wa ye zai bari kansa ya kulle kamar su?
Yaya Abubakar ma ku
in aure za a kai masa, yana gama service.
"
"Innalillahi, yaya Aliyu habiban da ka ke zanewa saboda ni"
Aliyu ya doke mata
eya ya ce "
ar rainin hankali ba, duk ke ki ka ja, na daki mata ta".
Mama ta ce "Too har an yi auren kenan" da sauri Aliyu ya
au plate ya fice daga
akin yana dariya.
Wani irin zullumi mai sunan baba ya shiga, ya kasa zaune ya kasa tsaye, ya kasa gane tausayin iman yake ji, ko tashin hankali ya shiga jin wani na neman aurenta, wani irin kishi ne ya taso masa, tabbas ya fi jabir komai, sai dai jabir ya fishi ku
i, sannan kuma wa iman take so
Yaya usy ne yayi sallama, rumaisa ta tashi da gudu ta tare shi, ta ce "Mussaman saboda kai na zo gidan nan yaya usy".
Ya ce "
arya ki ke yi".
"Wallahi da gaske, zo mu zauna daga nan"
Ba tara da ta bari ya shiga ko wurin mama ba, ta ja shi kitchen ta rufe
ofa, sannan ta ce "Yaya usy wani abu ne yake damuna, na ga kaine abokin shawarata, na ce bari na gaya maka".
Ya ce "To ina jin ki"
"Yaya usy, dama...dam..mm"
"Wai meye haka ne?"
"Kunya nake ji ne, amma shawara nake nema.
Ka ga dama takawa ne kan ya tafi, yake yi mini abun da bai dace ba, kuma"
"Kuma me?
Wane irin abu ne da bai dace ba".
"Yaya usy kiss yayi mini kuma, ba zan iya fa
ar sauran ba dai, kuma kaga bai dace ba, bana son mama ta gane, ya ce mini wai ai ba komai, in tambaya in ji, wai tun da ihu nake idan ya ta
a ni, zai
ara aure, kuma ni bana son ya yi mini kishiya.
Dan Allah yaya usy ya zan yi, bana son
ata tarbiyya ta, idan mama ta sani za ta yi fushi da ni, kuma bana son yayi mini kishiya"
Ayshercool.
08081012143
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Usman ya yi
uri da ido yana kallonta.
"Yaya usy ba ka ce komai ba?"
"Ji nake kamar in kama ki in ma
ure mini wuya ne".
Cikin damuwa ta ce "Dan Allah ka yi ha
uri, ka rufa mini asiri"
"Ke dalla ware malama, ke yanzu duk zaman da ki ke yi, yake baki ci da sha, ya
auki nauyin karatunki, shirme kawai ki ke tafaka masa, zuwa ki ke kiyi masa
iri-
iri da ido, kamar gardi a cikin gida, ke kanki ba zaki ta
a waye ba, abun da aka koya miki baki san idan kin yi aure ki waye ba, sai kayan hauka da rashin hankali"
"Ni fa yaya usy ban gane me ka ke nufi ba"
Usman ya ce "Idan bai yi miki kiss ba, wata zai je ya yi wa a waje?"
"Yaya usy, ku fa ku ka ce mini haramun ne, Allah zai
ona ni idan na yi"
"Kuma sai aka ce miki har da mijinki?
Ai gara ya
ara auren, kuma ba abun da zai hanamu ra
ashewa da bikin, ki je ki yi ta shirmenki" Usman ya tashi ya bar kitchen
Ta yi shiru tana tunani, ta yaya haka zai yiwu?
Sun ce mata abu babu kyau, yanzu kuma an dawo an ce mata ya halatta ba tare da wani cikakken bayani ba.
Ta basar da zancen ta cigaba da harkokinta.
Mai sunan baba kuwa rumaisa ta ha
a shi da assignment mai wahalar gaske, domin kuwa kasa sukuni yayi, maganar ta din ga damun zuciyar sa, ya din ga jin tamkar yayi tsuntuswa ya je ya ga Iman.
Da wayar mama, rumaisa ta kira Mahmud a waya, ta ce ya zo ya
auke ta, ta bashi adress
in gidan.
Yayyen ruma sun sha mamakin ganin Mahmud, basu san shi, ba sai dai wasu lokutan ta kan yi maganar sa.
Ya fi takawa sakewa da mutane wasu lokutan, dan haka nan da nan ya shiga cikin su Aliyu kamar sun saba.
Rumaisa ta ce "Daddy, ga Yasir, shi ne hacker shi ne ku ka yi waya da shi"
"Ki ka kuma ce mini hacker, ba zan sake yi miki wani abu ba"
Mahmud ya ce 'Rabu da ita, ai ni da kai muke aikinmu" ta nuna masa Abdallah ta ce "Ga masterna a wurin zane-zane, da shi nake koyi, duk da idan na ta
a masa kayan zane, wataran ran
washina yake, amma a hakan Alhamdilillah na koya, dan haka shi zai yi mana zane, sonake kan papa ya dawo, mun gama komai"
Ya ce "Lallai team
in nan an ha
a manyan
wari a cikin sa, Allah ya dafa mana".
Mama sam ba ta san a kan me suke magana ba, bayan la'asar sosai, sannan ya
au ruma suka tafi gida.
Aikuwa ta sha fa
a a wurin laila, wai ta tafi gida, ba a kira takawa an tambayi izninsa ba, ruma tayi mata banza, irin kan ki ake ji
in nan.
Kusan sati guda, laila ta saka ruma a gaba, ta hanata sukuni, gashi ta yi ta mata magana da turanci, komai ruma ta yi sai ta ci gyaranta.