Sashe 36
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Adam ya jinjina kai Sannan ya ce "Bari na je na ga sabir, daga nan na wuce masallac
Tun da ya fita yake ta jujju
Rumaisa sai magariba sannan suka samu kanta, ta tashi daga wannan baccin, ba ta iya tuna komai ba, ta cigaba da sabgoginta.
Mama hankalinta ba
aramin tashi yayi ba, saboda gani take rumaisa aljanu ne ke son su hanata aure.
Babu wanda yayi yin
urin gaya mata abun da ya faru, suka biye mata aka cigaba da harkokin gidan kamar yadda suka saba.
Washegari Ammi ce ta kira mama da kanta a waya, tana tambayarta jikin rumaisa.
Mama ta ce "Jiki da sau
i hajiya, na ce ko
aga bikin nan za ayi, a nema mata magani, alamu sun nuna iskokai suna damunta, kar ayi aure da larura".
"A'a maman rumaisa, Allah zai bata lafiya, wata
ila da an yi auren ta samu lafiya, wallahi kin ganmu nima iman haryanzu jiki ya
i da
i, na rasa abun da yake yi mini da
i, ciwon kai ko sauka ba ya yi".
Shiru mama ta
an yi, kenan maganar rumaisa gaskiya ce?.
Mama ta ce "Allah ya basu lafiya baki
aya, in anjima zamu zo mu sake duba jikin nata"
Ammi ta ce "Ba sai kun wahalar da kanku ba, ayi mata Addu'a kawai".
Mama ta ce "Haba, ai babu wannan a tsakanin mu, bari ayi sallar magariba, rumaisa ta dawo daga islamiyya sai mu zo"
Ammi ta ce "To shikenan, ta samu ta ga
anta ma".
Bayan sun gama wayar, mama tayi ta Addu'a Allah ya sa ba aljanu ne suka bu
ewa rumaisa ido ba, take gane-gane.
Da magaribar, tare da mai sunan baba suka je gidan su takawa, rumaisa na ta murna za ta ga Sabir.
Har
akin iman, aka yi musu izinin shiga, suka tarar da ita kamar mai shirin zarewa saboda surutai, duk suna kanta ciki har da Jabir.
Rumaisa ta
arewa
akin kallo, ta ce "Mama,
akin nan na yi mafarki fa jiya, ku cirewa iman pillown nan, mafarki na yi wata
ar tsana tana soka mata allurai a kanta, yauwwa ba na ce muku iman ba ta da lafiya ba jiya?" Ta yi maganar tana
arin tuna abun da ya faru jiyan.
Ammi ta ce "Rumaisa a ina ki ka ga
ar tsanar?"
"Mafarki fa na yi, ki dafa pillown, ki karanta mata bisimillah da fatiha, amma dai wata
ar tsana na gani a mafarki"
Abun sai da ya
aurewa kowa kai, Mai sunan baba kuwa tuni ya bar
akin, saboda yadda iman take, zaka san tana jin jiki ba ka
an ba.
Ammi ta dafa pillown, ta karanto adduoi, Rumaisa ta ri
e hannun iman tana yi mata sannu.
Jabir ya tashi ya ce "Ammi, bari na je gida, Allah ya bata lafiya"
Suka amsa da Amin ya tafi.
Tattaunawa ammi da mama suka cigaba da yi, ammi tayi ta bawa mama
warin gwiwa, a kan kar a fasa wannan auren.
Bacci iman ta samu, mama ta kalli Adam ta ce "Takawa, kai rumaisa part
ina, ta ga Sabir, sai ka tambayeta abun da take bu
ata na bikin"
Adam bai fiye yin jayayya da ammi ba, balle kuma yanzu da yake a gaban mutane ne, bai ce uffan ba, ya tashi ya fita, rumaisa ta bi bayansa tana murna, jin an ce za ta ga Sabir.
A hanyar sashin ammai, suka ha
u da baba uwani, cikin girmamawa ta risuna ta ce "Takarwarka lafiya magajin galadima, ba
uwa muka yi ne?"
"Eh" ya amsa a ta
aice yana fatan kar rumaisa ta yi wani shirmen, amma ga mamakinsa, ko kallon baba uwani ba ta yi ba balle ta gaishe ta.
Sai da suka yi gaba sannan ya kalleta ya ce "Baki iya gaisuwa bane?"
"Wa zan gaisar?"
"Matar da muka wuce, meyasa baki gaisheta ba?
Gidan sarauta ba wuri ne da zaki gwada rashin
a'a ba, akwai girmamawa da karamci, ko da kuwa kai ne kake gaba da mutum"
Ba kunya ba tsoro ta ce "A hakan?
Sau nawa na gaisheka a rayuwar nan baka amsawa, gidan sarautar da watarn wanda kake gaisarwa daban masu amsawa daban, ana ce maka an gaisheka
an talakawa, wannan ba wula
anci bane ba, ban kula kowa ba balle ayi mini wula
anci na ji haushi, ammi da wanda suke amsawa kawai zan din ga gaisarwa"
Wato ya fuskanci ita dai wannan yarinyar, defeating
in ta, ba abu ne mai sau
i ba.
Sai da suka shiga
akin ammi, in da babu idon mutane, sannan ya dubeta ya ce "Idan ki ka cigaba da wannan taurin kan, ina gaya miki abu kina mayar mini da martani, zaki yi dana sanin aure a gidan sarauta, dan zai zame miki tamkar kurkuku mafi azaba, kowa zai yi
arin yin amfani da ke wurin cimma burinsa, dole ki kiyaye".
Rumaisa ta ce "Na sani, gidan sarauta ba irin normal gida bane, ina gani a film, na indiya da sauransu, daga tsafi sai munafunci, abun ban tsoro, kowa ba abun yadda bane ba, da an ga baka da wayo, sai a cuceka, da ka yadda da wani, sai ya nemi ganin bayanka.
Ai ni a duniyar nan kurku mafi azaba ita ce zamana a hannun 'yan bindiga, abu mafi razani kuma ganin mutuwar matar da ta bani kulawa kamar
ar ta a lokacin da ake yi mini
amshin mutuwa.
Abu mafi tsayawa a rai shi ne tunanin idan har gawarta tana da muhimmancin da za a kasheta a
au gawarta a mota a bar wurin da ita, sa
anin sauran mutanen da ake kashewa wurin, to waye ya saka ayi garkuwa da ita a kasheta, kuma ayi umarnin kashe
an ta?
Abu mafi ban tausayi shi ne haihuwar jaririn da bai san komai ba, na din ga wahalar da shi da sunan kulawa, har koko na bashi, ya shafe kwanaki da
azantar haihuwa a jikinsa, bayan mun ku
uta a ka yi yin
unrin rabani da shi.
A tunaninka akwai wani abu mai wahalar mantawa kamar wannan?
Ko wani irin
alubale ne, zan jure shi na rayu da sabir, kamar yadda na yi wa anty aisha al
awari, amma ka
yaleni a yadda nake, ni ba
ar sarauta bace ba, lokaci
aya ba zan iya zama irin ku ba".
Tuni hawaye ya wanke mata fuska, ta taka a hankali ta
arasa gaban gadon Sabir, ya
ara zama
ato sosai, sai bacci yake yi.
Takawa kuwa kamar an gina shi, wasu ga
i ta ta
o masu muhimmanci, amma ya san yanzu da yayi yin
urin ya cigaba da yi mata maganar, zata koma masa ainihin rumaisanta, ta fara rashin kunya.
Ta ri
afar sabir, tana kallonsa tana murmushi.
Adam yayi gyaran murya ya ce "Ammi ta ce, na tambayeki idan da abun da ki ke bu
ata na shirin biki"
Maimakon ta amsa kawai sai ta hau dariya ta ce "Ni fa mantawa nake yi aure za ayi mini, ni bana bu
atar komai, su yaya Aliyu suna saya mini kaya, su mama kowa sai mini kaya yake yi".
Ya jinjina kai ya ce "Good, that's their part, a
angarena nake nufi, wanda ni yakamata na yi"
Ta girgiza kai ta ce "Za a saya mini komai, ni fa bana son ayi mini abu azo daga baya ana yi mini gori, komai za su saya mini, har da turmin
arfe"
Ya ce "Shikenan, na gaya mata ba kya son komai, tashi mu tafi na san ke suke jira"
Ta sumbaci goshin sabir ta ce "Ka yi mafarkina babyna" sannan ta yi gaba ta bar takawa a baya.
Aikuwa ta tarar da su a falo har sun fito, Ammi ta ce Adam ya mayar da su gida, mama ta ce ba ta yadda ba, ba zata iya hawa motar siriki ba,
arshe aka saka direba ya mayar da su, mai sunan baba ya ce za shi wani wuri, dan haka bai bi su ba.
A daren sai da baba uwani ta kai wa mummy tsaigumin zuwan su mama, tare da sanar mata ba ta san ko suwaye ba amma suna yawan zuwa gidan.
Mummy ta ce lallai ta sanya ido, ta gane ko suwaye, ta zo ta gaya mata.
Tun da Allah ya sa rumaisa, ta gaya wa ammi abun da ta gani a mafarki a kan iman, suka dage da addu'a, kuma cikin ikon Allah ta samu lafiya.
angaren su mama shiri suke sosai da sosai, a kan bikin da yake gabato su, sai dai rumaisa ta cigaba da mafarkai barakatai, da razana, har da ganin ta a wurin
an bindiga.
Mama ta sanarwa da Gwaggo, in za Gwaggo ta yi ta fa
a a kan ta sha cewa a nemawa rumaisa maganin tsari, amma maman tana yin burus da ita.
Danginsu rumaisa kowa da abun da yake kawo wa na gudunmawarsa, sai dai
an unguwa basu san me ake ciki ba.
Kwanci tashi asarar mai rai, ya rage saura kwanaki goma sha uku, auren rumaisa da adam, yayyen rumaisa da dangin mahaifinta, da na mama sai rawar gani suke yi.
Gefe ga masu kawo gudunmawar magunguna na gyaran jiki, da gyara aure, mama ta kasa bawa rumaisa, gani take kamar idan aka bata za a cutar da ita, shekarunta basu kai ba, ba ta da tabbacin ma shi kansa mijin ya saurareta.
Sai dai mussaman babar hauwwaliya, ta biya mai gyaran jiki, take zuwa gida yi wa rumaisa gyaran jiki, shi ma ta din ga tam
ele kenan tana guje-guje tana ihu, wai ana azabtar da ita, za'a rina mata fata da azaba.
Tun zuwa
ayan nan da takawa yayi zance, bai kuma zuwa ba sai yau, da dole ce ta kawo shi.
Yau tun da ya zo, ba a kula shi ba, balle a gaishe shi, wasanninta ma kawai take yi, har da duwatsu.
Ya lura ta yi wani kyau na musamman, fatarta ta yi haske, sai zuba
amshi take yi.
Yayi gyaran murya ya ce "Haryanzu kina zuwa makaranta ne?".
"An yi hutu"
Ya numfasa, ya
auko wayarsa a aljihunsa ya kira iman, ya jira ta
aga sannan ya bawa rumaisa, suka gaisa iman na ta tsokanar ta amarya.