Sashe 91
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Supplement for Acne, dark spots remover*
*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*
*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka
kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.
Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
*TALLA!
TALLA!!
TALLA!!!
ANO DAGA LITTAFIN NAZEEFA SABO NASHE, MAI SUNA
UDURAR ALLAH*
Ta Yaya zai zama jinina alhali ni na san bayan matana ban tab
a kusantar wata mace ba?
Ya furta kai tsaye yana kallon likitan da sakamakon gwajin yake hannunsa.
Likitan yana jinjina kai ya sake furta
Tabbas Jaheed jininka don gwajin k
wayar halittarku da komai ya tabbatar kai ne mahaifinsa kafin a kai ga haka ma ko Kamanninku da suka zamo kwabo da kwabo sun tabbatar da Hakan koda Ba
a yi gwajin ba.
Shiru na tsawon lokaci d
akin ya d
auka kowa da irin tunanin da yake a ransa ya kasa yarjewa zuciyarsa shine Mahaifin Jaheed duk da k
wararan shaidu.
Abinda ya sani ko da wasa bayan matansa na aure na Sunna bai tab
a rik
ewa wata mace hannu ba, idan kuwa ya tabbata Jaheed d
ansa ne ta yaya ya samar da cikin nasa a jikin wacce aka kira mahaifiyarsa da ko a mafarki bai tab
a ganin mai kama da ita ba TABBAS AKWAI LAUJE CIKIN NAD
i.
Mahaifiyar Jaheed ma Zata iya zama abar tuhuma da zargi.
Kai tsaye zai iya cewa hakan zai iya zama K
UDIRAR ALLAH
(*Ina ma'abota karance-karancen litatafan hausa, na san kun santa, Nazeefa sabo nashe, tsohuwar marubuciya, da ta saba nisha
antar da ku, da
an litatafan hausa masu ma'ana da ilimantarwa, ya kuke tunanin wannan turka-turka, DNA
in sa ya kasance daidai da na yaron da bai ta
a ganin mahaifiyarsa ba, haka zalika a iya saninsa tun daga
uruciya har girmansa, bai ta
a aikata zina ba?
Ku kasance da Nazeefa sabo nashe, dan jin yadda zata warware wannan turka-turka a cikin littafin
udurar Allah.
Masu bu
ata kai tsaye za su iya tuntu
ar ta a kan lambar wayarta 08033748387*)
Cikin hanzari Mahmud ya ce "A'a rumaisa kar ki ce zaki yi wannan gangancin, Mummy ta fi gaban yadda ki ke tunani"
"Shikenan saboda ana tsoron ta, sai a zuba mata ido ta yi ta abun da ta ga dama?
Tayi ta yi wa mutane fuska biyu"
"Kina da gaskiya rumaisa, amma Mummy ta wuce tunaninki, ki bi komai a sannu, kar aikin da muke tayi ya rushe, ina
ara baki ha
uri, komai zai wuce dan Allah kar ki rusa mana aiki".
Rumaisa tayi ajiyar zuciya tare da share hawayen da ya taru a idonta.
Ta ce "Shikenan, akwai Allah ai".
Mahmud ya numfasa ya ce "Haka ne.
Ammm rumaisa"
aga kai ta kalleshi.
"Ya aka yi ki ka san zancen filin turaki, har ki yi wa jamil maganar, na ji zancen a bakin jabir, yana yi wa mummy".
"Wai shi jabir
in nan wane irin munafuki ne?"
Mahmud ya ce "Kusan duk bakinsu
aya, kuma Mummy ta fara saka mini ido, shiyasa nake son ki din ga ha
uri, komai zai zo
arshe in sha Allah"
Ta jinjina masa kai, ta juya za ta tafi ya ce "Na ce ba" ta tsaya ta waiwayo.
"Ya ake ciki game da iman?"
"Kana da labari ai, ko ayi mata aure nan da watanni uku, ko a mayar da ita in da aka tsinto ta, haka Wambai ya ce".
Mahmud ya ce"Ina ga rabon abokina ne ya rantse".
"Wa kenan?"
"Yayanki umar" rumaisa ta kalleshi ta ce "Kana nufin ka san yana son iman?"
Ya ce "Na sani"
Ta waro ido ta ce "Ya aka yi ka sani?"
"Actions
in sa sun nuna mini, kina ganin zai iya auren iman nan da watanni uku?"
Ruma ta yi shiru sannan ta ce "Daddy, rayuwa a
asarmu akwai wahala sosai, yaya umar ya sadaukar da rayuwarsa a kan inganta tamu, ya riga yaya Abubakar gama karatu, ya koma master's.
Yanzu an kaiwa yaya Abubakar ku
in aure, ya ce ba shi da shirin aure shi yanzu, dan haka ya mayar da hankali a kan ginin yaya Abubakar sosai, ya bar nasa, ga yaya Aliyu shima ya ce za a kai masa ku
in gaisuwa, duk da yaya umar mutum ne mai zafi, amma kullum burinsa mu cigaba, duk wanda ya ra
e shi zai gane hakan.
Sun ha
a gwiwa, sun bu
e shagon sayar da takalma, shi da wani cousin
in mu, yana da
arin neman na kansa, amma duk mu muke cinye komai, ba shi da komai a sanina, daga filayensu da aka ce tun kan babanmu ya rasu ya sai musu, ya fara gina nasa ya ajiye, sai babur
in sa, dan ma yanzu yaya Huzaifa yana
inki, Yasir harkar wayoyi yake, yaya Umar ba zai iya auren iman nan da wata uku ba gaskiyar magana".
"Kina ganin zai amince ayi supporting
in sa daga nan
angaren mu?"
Ruma ta ce "Ta
, ba zai yarda ba gaskiya"
Mahmud ya ce "I see"
"Amma ya dai rarraba takardunsa, amma dai bai samu aiki ba.
Daddy dan Allah idan da yadda za ayi, ka tayani ya samu iman, yana sonta sosai, amma ban sani ba ko za a bashi ita".
"Zasu bashi, zan san abun yi".
"Na gode sosai Daddy"
"Ni yakamata na yi miki godiya daughter" Rumaisa ta yi murmushi, ta tafi.
Kamar wutar daji, haka aka cigaba da yi wa ammi surutu, na bata da halacci, duk irin
aunar da Jabir yake nunawa
anta, amma ace ta kasa bashi
Laila ta din ga bata
warin gwiwar ta daure, ta kawar kai, kada ta tankawa kowa.
Tsananin tausayin iman da Mai sunan baba yake yi, ya sanya kusan kullum sai ya kirata ya rarrasheta, ya bata baki, sai dai ya shiga zullumi shi dai ya san bashi da halin aure a nan da watanni uku kawai, duba da auren Abubakar suke ta shiri, kuma yana jin yadda yake
ara so da tausayin iman, ba shi da burin da ya wuce ya ganta a kusa da shi, ya gatan ta ta, ya bata kulawa.
Babu kunya babu tsoro, jabir ya kira Adam a waya, ya ce da ha
in bakinsa da na matarsa aka hana shi auren Iman.
Takawa ya ce "Jabir ni da nake nan, ya za a yi na ziga cewar a hanaka iman"
"Saboda tun asali da na zo maka da zancen, ka ce baka so"
"And you keep going, ka dage sai ka aureta, ai Allah ba azzalumin sarki bane ba jabir, kuma shi Allah na kowa ne, tun ina nan aka fara maganar nan, sai dai bance komai ba na cigaba da yi wa iman addu'a da fatan alkhairi"
Jabir ya ce "Dole ka fa
i haka Adam, a duniyar nan waye ba ya yi wa Allah laifi?"
"Idan ma so kake ka ce ina aikata wani abun a
oye nima,
an adam ne ni, amma na san dai bai kai naka muni ba jabir".
"Na gode sosai da sosai Adam, tukuicin
an uwantaka kenen, na gode ka nuna mana iyakarmu daga ni har Jamil, saboda ka auri wannan yarinyar, har ni za ta gayawa ban isa na auri iman ba, tun da yayanta yana son iman, kun kyauta" ya kashe wayar sa.
Adam ya dafe goshin sa ya ce "You again mimi?
Subhanallah"
Ammi kuma rarrashin iman ta din ga yi, da nuna mata komai na Allah ne, kuma yana da iyaka, dan haka ta kwantar da hankalinta, a wannan karon ma kalaman Wambai barazana ce kawai.
Kwanci tashi asarar mai rai, takawa ya cika watanni biyu cif da yin tafiya.
Kullum idan ya kira video call zai ga kowa amma ban da rumaisa.
Yau laila ta cewa rumaisa za ta yi video call da takawa, rumaisa har da tsalle tana murna, laila ta yi dariya kawai.
An samu improvement sosai a game da rumaisa, dan yanzu tana iya turancin laila, tana ganewa har tana iya yi mata reply, sannan ta sakata ta rage tsalle-tsalle.
Sai dai bakin nan yana nan, sai ma abun da yayi gaba, tsiwa da rashin mutunci ma ba ta fasa abun ta ba in dai an ta
a ta.
Tun da ruma ta dawo gidan da zama, Samha ba ta sake zuwa sashin ammi ba, wurin Mummy ta daina zuwa gaba
aya.
Laila da kanta ta yi wa rumaisa light makeup, suna yi suna fa
a, ita ba za ayi mata ba, dan haka a hoda da jambaki ka
ai kwalliyar ta tsaya, ta tafi amsa waya rumaisa ta gudu.
Sai da ta je ta kuma nemo ta har da mur
e mata kunne, ta ce idan har ba ta daina taurin kai ba, to wayar ma za a fasa yin ta.
English wears ta bawa rumaisa ta saka, wando da rigarta body hook mai kyau, ta gyara mata gashin ta sosai, sannan ta kalli ruma ta ce "Banda shirme da shiririta, kin san dai abubuwan da na koya miki ko?"
"Ni wallahi kunya nake ji"
Laila ta ce "Ba zaki yi ba kenan?"
Ruma ta
an turza
afa ta ce "Anty laila wallahi kunya nake ji".