← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 126

Sashe 66

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bokan ya zu
i jinin Adam, ya ha
a da na Mahmud, ya zuba wani abu a ciki, jinin ya rabu biyu
aya ya yi ba
aya ya yi ja, ya mayar da jinin jikin Adam, ya bata sauran jinin, ya ce ta yi girki da shi, ta bawa Mahmud da galadima su ci, ya raba su.

Ta ce ai ba iya nan take so ba, so take a ha
a shi da ciwon, da zai nakasa, nakasa ta har abada, da ba zai yi sarauta ba.

Nan ya yi wani
ulumboto, ya saka wani abu, ya huda wuyansa, ya zu
i jinin Adam, ta wuya, ya zuba a wani abu, ya ce "Ramin da na yi a wuyansa, ta nan aljanar za ta din ga shan jininsa duk shekara, sai dai babu wanda zai iya hudat, Sannan zan yi wani abu da sauran jininsa, duk shekara za a din ga samun mahaukacin doki, ayi masa, zan ha
a laya da sunansa, wadda za a kai ma
erar da ta shekara goma, a binne, sannan zan saka wannan aljanar, ta zuba masa jinin mahaukaciyar kura a jikinsa, an nakasta shi, nakasa ta fili da zahiri, iya rayuwarsa wannan aljana za ta cigaba da kula da komai, tun da an bata jininsa, sai dai loka-lokaci, za ta din ga bu
atar wani abun" ya wassafa musu abun da za su bayar, suka bayar sannan suka tafi gida.

Ammi ta kaiwa Adam, yana bacci, wai biyo ta yi ta hanyar makarantar su, ta ga an tashi shi ne ta
aukko shi yayi bacci a mota.

Ammi ba ta kawo komai ba, ta kar
e shi, ta yi mata godiya, sai dai tun ammi ta na saka ran adam ya tashi, har tsoro ya kamata.

Sai dai bayan ya tashi ba baki, sai dai kallo.

Hankalin Ammi ya tashi, ta gaya wa galadima, hankalinsa ya tashi suka tafi asibiti aka ce lafiyarsa
alau, ya ce idan zuwa washegari, bai yi magana ba, za a kai shi babban Asibiti, ko
asar waje ne a akai
shi, sai da daga haka washegarin, tunanin galadima ya sauya, ya ce wai ta
yaleshi shakiyanci ne.

Abu kamar wasa, sai da Adam ya yi wata tara, ba magana, ga wani irin bacci, mara kan gado, ammi ta dage addu'a, ta kai shi gidansu wurin mahaifinta aka dage da ro
on Allah, sannan ya dawo yake magana.

Gaba
aya galadima ko a jikinsa, ya daina nan-nan da shi, sai dai abun ka da
a da uba, soyayyar ba ta dishe duka ba, wataran idan ya gan shi ya na jin da
A lokacin Mummy ta haifi Fauziyya, mutane ana ta shigowa, Ammi da laila da adam, sun je ganin jaririya, Adam na ganin Mahmud, ya nufi wurin sa yana kiran sunansa.

Sai dai Mahmud ya hanka
e Adam, sai da ya fa
asa, ai yana tasowa, sai idanunsa suka koma kamar na mahaukaciyar kura, yana wani irin gurnani, ya sha
e Mahmud.

Ammi hankalinta ya tashi, duk wanda ya je raba su, sai Adam ya cije shi, kowa ya ya
ushe shi, sai jini ya fita.
yar Ammi ta ri
e shi ta na yi masa addu'a, ta ja shi ta tafi da shi sashinta, tana kuka ita da laila, tana tunanin menene ya samu adam?.

Sai dai haka ya wuni yana wannan gurnanin, kamar kare.

Mummy kuwa bala'i ta din ga yi, wai za a kashe mata
a, dama adam
in maye ne, ya tsotsa a wurin uwarsa, ko kuma a garin yawon bin bokaye,
an ta ya haukace.

Magana ta din ga yawo a fada, galadima ya je har sashin Ammi, ya din ga yi mata fa
a, wai ita ta sangarta Adam, har yake yin
urin kashe
an uwansa.

Halin da ya tarar da Adam
in sam bai dame shi ba.

Tun daga nan, idan fa
a ya ha
a Adam da yara, sai ya burkice, ya na gurnani, da cizo, idan kuma yayi cizo sai jini ya fita, wanda wannan jinin aljanar take sha.

Wani lokacin idan ana ziga wutar ma
erar nan, haka yake jin ta a cikin jikinsa, yayi ta ihu ya na fuzgar fatarsa, ko kuma idan mahaukacin dokin nan, yana dara, sai ya ji tamkar
ashin sa ake takawa.

Idan kuwa shakara ta yi, lokacin shan jinin nan ya yi, ya din ga suma kenan, har ammi ta fitar da rai da shi.

Mummy ta din ga tsorata Mahmud a kan Adam, da sai da ta kawo, ba mai kallon wani, juya masa bayan da mahaifinsu ya yi, ba
aramin tsaye masa ya yi ba a ransa.

Sai dai ya je ya saka Ammi a gaba, ya yi ta kuka, abun da ake yi musu da tare shi da Mahmud, yanzu sai dai ayi wa Mahmud shika
ai, hakan ya sanya ya
ara tsanar Mahmud!.
on Allah da neman magani, da Ammi ta dage a kai ne, ya sanya ya samu sassauci har ya koma makaranta.

Lokacin da za su shiga jss1, Mummy ta saka aka kai Mahmud boarding, aka raba shi da gidan baki
aya, dan yanzu galadima baya iya
etare maganarta.

A hankali aka
an fara sakin jiki da Adam, cousins
in sa suke wasa da shi, kasancewar makarantar su ma
aya.

A gidan su jamil, gidan turaki wanda yake wa ga sharif, akwai
ar sa
aya da ya
orawa so shi ma, bayan mahaifiyarta ta rasu, mai suna Aisha yake kiranta da fulani, sai dai a bayan idonsa, babar su jamil, ta tsani yarinyar, kamar ba
ar sarauta ba, saboda azabtarwa daga yayyenta, da kuma uwar ri
onta.

Tun ana yi a bayan idonsa, aka dawo yi a gaban idonsa, ba ya iya cewa komai, wasu lokutan ranar juma'a sai Ammi ta aika a
auko mata Aisha, a kai mata ita, ta yi mata kitso, ta saka ayi mata lalle, tana son
a mace, laila kuma ta riga ta balaga.

Ana haka Ammi ta haifi nusaiba, ta din ga murna, ta samu
a mace, da wata salla suka je gombe, a nan yayan Ammi yake ce mata, ya wuce ta rigar su ade, ya ga kamar da mutane.

Nan da nan Ammi ta
au hanya ta tafi, sai dai ta je ta tarar da wata kyakywar bafulatanar yarinya, da ciki.

Suka gaisa da Ammi, take tambayarta, ina su Ade.

Yarinyar ta ce "Ade kakata ce, sun yi gaba, ni daga yaye aka bar ni a wurin yayan babana, to sun tashi zasu tafi can iyaka, in da tushenmu yake, ni dai ban san sunan wurin ba, to mu ma can zamu tafi, da ni da yayan babana ne, da matarsa sai maigidana, sauran ayarin da muka taso tare sun yi gaba, ni kuma na yi nauyi, shi ne aka ce mu zauna in haihu, sai mu tafi, yayan babana ya san in da suke, ina son in ga Ade, kakata".

Ammi ta ce "Allah sarki, Ade kam tana bani labarinki, ta ce mamanki ma tana wata riga tana aure ko?"
Yarinyar ta jinjina mata kai.

"To ina mijin naki da matar yayan baban naki?".

Ta ce "Sun tafi kiwo, ita kuma ta je yin itace".

Ammi ta din ga murna ta ga jikar Ade, kasancewar za su yi kwanaki a can, ya sanya kusan kullum sai ta je, har suka saba da matar yayan baban ade.

Ammi ta sha mamaki, irin yawon da fulanin nan suke da shi, sun yi sanani sun hayayyafa, sun shafe shekaru a wurin, kuma su tashi su yi wani wurin kamar wasu iskokai.

Mijin yarinyar ma, mairamu yana matu
ar girmama Ammi, su yi ta
aukar nusaiba suna yi mata wasa.

Ammi kar ta tafi ta bar gida, dan
arfin zaman na ta ma, ayi wa Adam Addu'a ne, da nema masa magani.

Bayan Ammi ta koma Kano, tana yawan yin waya, a kan aje a gano mata jikar Ade.

Sai dai aka kira Ammi, daga garin su, aka gaya mata, an kashe mijin mairamu, an kore dabbobinsu, kuma an rasa yayan babanta da matarsa.

Kasancewar ammi ba laifi, tana fa
a aji, ta saka aka kai report wurin
an sanda, amma ba wani labari, Mairamu ta tayar da hankalinta, a gidan su Ammi aka yi wa mijinta sutura, aka rufe shi.

Ita ba ta san kowa ba, sai mijinta da yayan babanta, in da suka baro, duka suka taso, ayari sun yi gaba sun bar su, dan su har a lokacin ba ruwansu da abun hawa, kuma ba ta san in da za aje ba, dan ta na da
uruciya sosai abun da ta ri
e a in da za su je kawai shi ne kan iyaka, nan ne tushensu.

Saboda tsabar damuwa, ta fara na
udar dole, aka kwasa aka kaita asibiti, ta haifi yarinaya kyakkyawar gaske, jawur da ita.

Ammi ce ta yi mata role
in uwa da na uba, dan ba zata manta karamcin Ade ba.

Ta tambayeta sunan da za a sakawa
ar amma ta ce ta saka mata duk sunan da take so.

Ammi ta ce "Ta saka mata Khadijah, sunan mahaifiyar ta, kuma
ar ta da ta ta
a rasuwa, amma take ce mata Iman".

Ta din ga rarrashin mairamu, tana bata tabbacin, za ta yi
ari a nemo in da
an uwanta suke, kuma a lokacin waya sai gidan manya, balle a sameta hannun bafulatanin daji.

Haka Ammi ta din ga sintiri tsakanin kano da gombe, mahaifiyar laila da ammi ta ri
e, ta cigaba da
awainiya da Mairamu, dan a lokacin suma iyayen duk babu.

Sai dai har watanni uku, babu labari a kan in da
an uwan mairamu suke, ga
uriciya kuma ta yi ta fama da rashin lafiya,
arshe Allah ya yi mata rasuwa.

Ammi ta yi kuka sosai da sosai, ta ce sai yayarta ta bata Iman, ya ce ba zata ba, sai ta nemo iznin mijinta.

Ammi ta yi wa galadima bayani, ya ji rauswar yarinyar, kuma ya san
awainiyar da Ammin ke ta yi, dan haka ya ce ta
aukko
ar, dan ya san soyayyar da ke tsakanin Ammi da Ade.

Ta zube har
asa ta din ga yi masa godiya.
Chapter 66 · 0% Book details