Sashe 45
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai ni har mamaki nake yi yadda kai
ba a saka maka ido ba, ko auren fari ba ka yi ba, amma ba ruwan wani da kai, duk mu aka sanya wa ido"
Jabir ya yi dariya ya ce "Bayan ka ce ba zaka bani iman ba, ai ni na zaci kai zaka aureta"
Adam ya
ata fuska ya ce "Please mu bar wannan zancen"
Jabir ya ce "Shikenan, tun da baka so"
Rumaisa ta rasa abun da yake yi mata da
i, zaman shirun nan duk ya isheta.
Ta saman benen take kallon harabar gidan, da gidajen da ke ma
wabtaka da nata, duk manyan gidaje ne, sannan kowane gida a rufe yake, ko gilmawar mutane ba ka gani, sai dai a cikin mota.
Mai gadin ta ga ya tashi ya bu
e gate, nan da nan ta fara murna ta yi ba
Ta koma
akinta da sauri, ta saka hula a kanta, ta fito, sai dai ta yi turus lokacin da ta ga baba uwani, da wasu matasan mata guda biyu.
Jiki a sanyaye ta ce musu "Ina wuni?"
Baba uwani ta yi murmushi ta ce "Ranki ya da
e ai mu zamu gaisheki, barka da wannan lokaci?
Mun same ki lafiya?"
"Lafiya
alau" ta amsa a
an tsorace.
"To kamar yadda giwa ta yi miki bayani jiya, ga ma'aikatanki nan, sannan kuma ni ce cikon ta ukun, zamu zauna tare da su a nan, na din ga lura da yadda zasu gudanar da aikin".
Rumaisa ta ce "To sannunku".
Baba uwani ta ce "Yauwwa, wani
akin zamu zauna, da kayanmu muka zo".
"Ku za
i duk wanda ku ke so" rumaisa ta yi maganar tana kallonsu.
Ta nemi wuri ta zauna a falo, baba uwani ta za
e ta fara dudduba
akunan da suke saman benen.
Ta shiga
akin rumaisa, ta
are masa kallo, ta fito tana fa
in "Allah ya taimake ki, ashe an shirya miki kayan, ko takawan ne ya shirya miki su?"
Rumaisa ta ce "A'a ni na yi"
"Masha Allah, to bari
auki wancan
akin, tun da na ga
ayan kamar babu kowa a ciki"
Ita dai rumaisa ba ta ce komai ba, ta
are ta shiga kitchen tana dudduba kayan kitchen
in Rumaisa.
Ganin sun isheta da kallo, sauran mata biyun da ko sunayensu ba ta sani ba, ya sanya ta tashi ta koma
akinta.
Ta bu
e window ta cigaba da kalle-kallenta, ta hango baba uwani a bayan gidan, tana waya.
Ba ta jin mai baba uwani take cewa, sai dai da alama kamar wayar ta ta ta sirri ce.
Baba uwani kuwa cikin ladabi take waya da Samha.
"Ki bu
e kunnenki da kyau ki saurareni, bana son a samu kowane irin akasi a kan aikin nan, ki zuba mini ido sosai, duk abun da yake faruwa ki din ga sanar da ni, ina fatan kin gane?"
"Na gane ranki ya da
e, duk abun da ki ka ce in Allah ya yarda zan yi, zan zuba ido sosai da sosai"
Samha ta ce "Yayi kyau".
Da la'asar Adam ya dawo, rumaisa ma sam ba ta san ya dawo ba, saboda wunin
aki ta yi, ko ha
a hanya ba ta son yi da baba uwani.
Gyaran murya ya yi, hakan ya sa ta waiwaya ta ganshi a tsaye.
Ya shiga
akin ya ce "Me ki ke yi ke ka
ai a
aki?".
"Bakomai"
"Ke ki ka ce wa baba uwani su zauna a
akin saman nan?"
Ta jinjina masa kai alamar eh.
Ya ce "To na ce su koma
asa, ba haka ake yi ba.
Ga kayan abinci can na sayo, na zuba a kitchen
asa, zasu din ga girki suna kawo mana, sannan zasu din ga yin duk wani aiki na gidan nan, banda gyaran
akina, ke zaki din ga wannan ai kin iya ko?" Ta jinjina masa kai.
"Bana son body language, amsa mini zaki yi"
"Eh na iya".
"Good, ki fito zan nuna miki abu".
Ta tashi ta bishi, zuwa kitchen
in saman benen.
Ya nuna mata kayan tea, manyan gwangwanayen madara da na milo, kayan biscuit na ciye-ciye da sauransu.
Sai cartons na lemuka, da kayan marmari ya ce "Gashi nan, wanda zaki kai
aki ki kai, wanda za su saka miki a fridge kuma sai ki nuna musu".
"To an gode" ta fa
a a sanyaye.
Gani yake yi kamar an sauya rumaisa, duk wannan tsabar rashin jin da tsaurin ido, duk ta yi sanyi, sai dai a ransa ya ce ba a yabon
an kuturu.
Kasancewar tun a yau su baba uwani suka fara gudanar da ayyukansu, sun yi abincin dare, suka kai wa su rumaisa sama.
Ruma ko kallon abincin ba ta yi ba, ta din ga cin kayan marmari, sai da ta ji ta
oshi.
Ta ha
a madara da milo, fal a kofi ta tafi da shi
aki, ta din ga sha ta gaji ta ajiye sauran ta yi bacci.
Ba ta san ma Adam ya dawo ba, sai da asuba ta ji yana babbuga mata gefen gado ta tashi ta yi sallar asuba.
Ta bu
e ido ta kalleshi ya ce "Ke ba kya iya tashi salla dole sai an tasheki ne?
Kuma haka ki ke kwana da fitila a kunne?"
Ba ta ce komai ba shi kuma ya fice. bayan ta yi sallar, ta
an yi baccin safe ta tashi, ta shiga ban
akinta, yanzu duk ta san yadda ake amfani da kayan toilet
in, da idan za ta yi alwala, sai ta kunna hot water ta fara, tana tsaka da yi, ta ji ruwan zafi yana
ona ta, yanzu kuwa duk ta gane kansu.
Wankanta ta yi a nutse, ta fito tana goge jikinta da ruwa, ta tsaya a gaban mudubi tana kallon kanta.
Baba uwani ta yi sallama, da kayan mopping a hannunta.
Rumaisa ta razana tana neman hijjabi ta saka, kasancewar daga ita sai towel.
Baba uwani ta ce "Haba ranki ya da
e, ai na haifeki, meye na damuwa kuma, gyara miki
akin zan yi".
Rumaisa ta girgiza kai ta ce "Ki bar shi kawai zan gyara da kaina, kaya zan saka".
"Ki saka kayanki kawai, aikina zan yi".
an hasale rumaisa ta ce "Ki bar shi kaya zan saka".
Ta kalli rumaisa, ba wata uwa a jikin nata sai tsirfa.
Ta juya sumi-sumi ta bar
akin.
Guntun tsaki rumaisa ta ja ta ce "Wannan mata meye damuwarta ne?
Bana son shishshigi", rumaisa ta saba yawonta a gidansu, babu suturar kirki ba ta damu ba, amma ba ta yadda wani na waje ya ganta ba.
A gaggauce ta saka kayan, tana son ta yi magana da adam Kafin ya fita.
A falo ta tarar da adam yana danna system, babu alamar zai fita yau.
"Ina kwana" ta fa
a ba dan ta na tsammanin ya amsa ba, aikuwa bai amsa
in ba.
ora da cewar "Dama, tambayarka zan yi, yau tun da juma'a zaka
auko mini Sabir
in, ammi ta ce za a din ga kawo shi, juma'a zuwa ranar lahadi, sannan dan Allah ka kira mini yaya Aliyu a waya, dan Allah su zo".
Ya kalleta ya ce "Da ni ki ke ko da system
i na, ko akwai wani bayan ni a nan?" kallonsa ta yi da mamakin rainin hankalin da ya yi mata ta ce "Da kai nake mana".
"Bani da suna ne ko yaya?"
Rumaisa ta ce "Ka na da shi".
"Ok, ya sunana?" Yayi maganar yana tsareta da ido.
Har ta bu
e baki za ta ce Adam, sai ta ji sunan yayi mata nauyi a bakinta, gashi ya tsareta da ido, yayi mata kwarjini sosai.
"Papa" ta fa
a a hankali.
Adam ya ce "Waye hakan?"
"Saboda Sabir, na ji ya fara koyar fa
an sunanka"
an rausayar da kai ya yi, a ransa ya ce "Ashe kina da hankali wasu lokutan '.
A zahiri kuma ya ce "Me ki ka yi wa baba uwani, na ga ta fito daga
akinki, kamar ranta a
ace?".
an tura baki ta ce "Ba abun da na yi mata"
"Bana son
arya"
"Ba
arya nake ba, zuwa ta yi wai za ta gyara mini
aki, ni kuma daga wanka na fito ban saka kaya ba, kawai cewa na yi ta bar shi zan gyara da kaina shikenan fa"
"Ba ta haifeki ba, me za ta gani?"
Da sauri ta kalleshi ta ce "Ta
, ni wallahi ba zata ganni ba".
"To me za ta gani?" Shiru ta yi ba ta bashi amsa ba.
Ya girgiza kai ya ce "Kasancewar ta na yi miki aiki, ba ya na nufin ki rainata bane, ita ce babbar hadimar ammi, muma muna girmamata.
Ga abinci can sun girka, ki je ki karya".
"Na
oshi" ta fa
a cikin jin haushi, dan ita ba ta ga abun da ta yi wa baba uwani ba.
"Kin
oshi saboda me?"
"Ni so nake na din ga girka abincina da kaina, ammi ta ce kar na yarda da kowa, kar na je ayi mini aisiri a cikin abincin"
Tattara hankalinsa ya yi a kan rumaisa sanannan ya ce "Waye zai yi miki asirin?"
Ta ce "An ce a gidan sarauta ana asiri, dan haka ni ba zan ci wannan abincin ba".
"Ai dama me hali baya fasa halinsa, kin huta, sai dai idan ba zaki ci abinci a gidan nan ba, idan ki ka sake na ganki a kitchen da sunan zaki yi girki, sai na sa
a miki, ba zaki ha
a mini gobara a gida ba, kuma ki cigaba da ina magana ki na yi mini gatsali, zaki ga yadda zamu yi da ke"
Ya mayar da hankali a kan system
in sa.
Jin sa kawai take yi, amma ta yi wa kanta al
awarin ba za ta ci abincin nan ba.
Ya tashi ya shiga
akin sa, ya fito da mukullin motarsa, ya fice ba tare da ko kulata ya yi ba.
Yana fita ta sauka
asan benen, ta tarar da su baba uwani suna aikace-aikace.
Tana ganin rumaisa ta saki fuska tana fa
in "Uwar
akina, sannu da fitowa, kina bu
atar wani abun ne?"
Rumaisa a ran ta ta ce, ji matar nan kamar ba yanzu ya ce ta fito ranta a
ace ba.