← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 126

Sashe 23

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Anty rumaisa me zaki yi da tukunya kuma?"
anzon shinkafa zan ci ya fi da
Iman ta zuba mata ido tana dariya, rumaisa ta din ga kankarar
anzo ta na ci, Sabir ya din ga zura hannu yana nema ya ci shi ma.

Iman ta na cin abincin tana yi wa rumaisa santin abinci yayi da
"Garadan mama ne suka girka, kuma ba wani da
i yayi ba kar su ji ki ziga su" hira suke yi sosai da iman.

Suna tsaka da hirar suka ji sallamar Adam a
ofar shigowa gidan, suka amsa masa, mama ta ce ace ya shigo, mai sunan baba ya tashi ya baro
akin mama, dan ya san nan zai shiga.

Adam na shigowa da rumaisa ya fara tozali, ta ta
are tana kankarar
anzon tukunya tana ci, kamar mayuwanciya, ga kuma abinci mai kyau a gaban iman, Sabir kamar zai shiga cikin tukunyar, yana son ya duntsi
anzon ya kai bakinsa.

Ayshercool.
08081012143
PAID BOOK NE,
500 VIA 0009450228,AISHA ADAM JAIZ BANK SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143.

Sallamar Adam bai hana rumaisa cigaba da ta
arewa tana
walar
anzo da cokali tana cin kayanta ba, ba ta da niyyar tashi ma ta saya jikinta, abun da ya dameta kawai take yi.

Usman da tun zuwan iman yana cikin
akinsu, ya le
a ta window, ji yayi kamar ya fito ya kifawa rumaisa mari.

Adam ya wuce su, ya shiga wurin mama, Iman ta kalli rumaisa ta ce "Anty rumaisa baki gaida takawa ba?"
Ruma ta kwa
e baki ta ce "Kin ga ya kulani ne?"
"Amma da kin yi masa magana zai kula ki"
Rumaisa ta ce "Wallahi ba zai amsa ba"
Cikin mamaki iman ta ce "Meyasa ki ka rantse"
Ruma ta ce "Mufa gidan nan babu mai kalar halin da babu, dan haka ko sau
aya na ha
u da mutum zan gane halinsa, ni ba dan Sabir ba kuma a daina ce mini
ar iska ba, ba abun da zai saka na aure shi, kuma dai ina son ammi ita ma ina jin maganarta, amma wannan mak fa
an da zuciyar ta
Iman ta ce "Wai ni, meyasa ba kwa shiri ne, wallahi takawa mutumin kirki ne sosai Anty rumaisa, ko wani abun yayi miki?"
"Hmm ba ruwanki a wannan fa
Iman ta ce "Haka ne, fa
an masoya ne" aikuwa rumaisa ta
ware da
anzo jin abun da iman ta ce, "Ta
lallai kin tafka sa
Iman ta kuma cewa "Allah Anty rumaisa, yaya Adam yana da kirki sosai, ki din ga yi masa uzuri, abubuwa sun saka shi a gaba, kawai kina ganinsa a haka ne, idan ki ka ji abubuwan da yake ciki sai kin tausaya masa".

Ruma ta ta
e baki ta ce "Da zai gane da ya daina
aukar damuwowinsa a zuciyarsa, babu abun da zasu
ara masa sai nauyin zuciya, ya din ga
aukar damuwowinsa a
walwarsa, ita ke da ma'aunin samar da mafita"
Mamaki ne ya kama Iman, jin rumaisa na wani lissafi, da ba ta gane ba.

"Ban gane me ki ke nufi ba".

"Kar ki damu, manta da ni kawai, bari na
auko takarda da biro ki rubuta mini lambar wayarki, zan din ga kiranki muna hira".

Iman ta yi murmushi ta ce "Akwai jotter a jakata, bari na rubuta miki" Aikuwa ta rubutawa rumaisa lambarta, a lokacin rumaisa ta shagala da wasa da sabir, sai dariya yake yi.

A daidai lokacin Adam ya fito, mama ganin a yadda rumaisa ke zaune ba
aramin
ular da ita ya yi ba.

Iman ta ce "Anty rumaisa kawo shi mu tafi" a take jikin rumaisa yayi sanyi, ta sake rungume Sabir.

Mama ta ce "Ke bana son shirme, ki ba ta shi su tafi"
Kawai ta fara kuka, hawaye wani na bin wani, wanda a ganin adam kawai shagwa
a ce da wula
anci.

"Mama dan Allah a bar mini shi a nan, mu kwana tare" mama ba ta saurari rumaisa ba, ta kar
i sabir ta bawa iman.

Wadda jikinta yayi sanyi, tausayin rumaisa ya mamaye mata zuciya.

Kallon ruma da take kuka Sabir yake yi, Iman ta ce "Ka yi wa maminka bye-bye"
e baki ya shiga yi, zai yi kuka, Adam ya kar
e shi ya yi waje da shi, saboda haka nan ya ji tausayin su ya kama shi, wata irin Soyayya mai ban mamaki tsakanin yaro da zuciyar da ba ta uwassa ba.

Iman ta dafa kafa
ar rumaisa ta ce "Anty ruma ki yi ha
uri kin ji, da kun yi auren nan, za a dawo miki da sabir
inki, ki daina kuka" ruma ta jinjina mata kai ta ce "Ki gaida Ammi, da wannan
in nan mai kamar da baban sabir"
"Tom za su ji in sha Allah"
Suna tafiya mama ta dirarwa da rumaisa fa
a, mussaman a kan rashin hankalin da ta tafka, a gaban wanda zata aura ta ta
are tana kankarar
anzo tana ci, babu ko kunya balle kawaici, ga wannan koke-koken na babu dalili da take yi, a duk lokacin da aka kawo sabir.

Ita dai rumaisa a wurinta, ba ta
au adam wani na mussaman ba, balle idonsa ya hanata abun da take yi, tun da duk gidansu maza ne, ita ba ta
au abun da ta yi wani laifi ba.

Maganar Sabir kuwa, ta barwa ranta cewa babu wanda ya san halin da take ciki sai Allah a kan yaron nan, dan haka ta daina damuwa a kan mitar da ake yi mata.

Usman ya fito yana fa
in "Bagidajiya kawai, wannan ai yawa ne ki ka yi, to wallahi nan gaba rainaki zai yi, sai la ce wata budurwar
auye, ke ba wani class bakomai"
Abdalla da bai da
e da shigowa ba, ya tambayi mai ta yi, Usman ya gaya masa, ya ce "Kai yanzu har wani aji kake nema a wurin rumaisa, ai tun da suka ce za su aureta a haka, sai fatan Allah ya sanya su gama lafiya"
Ko a jikinta, an mintsini tattaura, abun da ya dameta kawai shi ne a gabanta.

Su Iman da suka koma gida kuwa, Ammi ba ta nan, Iman ba ta son ta fita ta koma gida ta tarar Ammi ba ta nan, gashi tare suka fita da Nusaiba, Kasancewar Sabir yayi bacci, da shi Adam ya tafi sashinsa ya kwantar da shi, Iman kuma ta wuce
akinta.

Sai dai tana zuwa
akin, ta yi tozali da Samha a tsaye, sai da ta razana ta ce "Anty Samha lafiya kuwa?".

"Ban sani ba, munafuka tsintacciyar mage da ba ta mage" cikin rashin fahimta iman take kallonta, dan ba ta san me ya kawo wannan maganar ba.

"Saboda tsohuwar munafuka ce, shi ne ki ka je ki ka cewa giwa kina son Adam, za a ha
a aurensa da ke a maimakon ni, duk da irin kashedin da na yi miki ko?"
Kamar zata yi kuka ta ce "Ni kuma?"
"Ke
in fa, algunguma ni zaki yi wa pretending, to ki rubuta ki ajiye, gidan Adam kabarinki ne, yadda aisha ta shige shi ta bar duniya, duk wadda ta shiga bani ba sai ta bita, idan ba haka ba kuwa ayi babu, kowa ya rasa daga ni har ke, da ni ki ke zancen, zan yi maganinki ba
ar annamimiya"
Gaban Iman ya fa
i da jin furucin da Samha ta yi, tana gama zazzage mata ta yi waje.

Jikin iman har rawa yake yi, saboda tsananin tashin hankali, da yadda hankalinta ya dugunzuma, a take rumaisa ta fa
o mata, wato a zaton Samha Takawa ita zai aura, tausayin rumaisa ya kamata ya ruma za ta yi da wannan manyan al'amura ta ko ina, ga ma
iyan mijinta, ga tarin
alubalen gidan, ga kuma masifar Samha, a kaf dangin nan babu wanda bai sarawa masifar Samha ba, an shakkarta sosai da sosai, saboda a tsaye take ba ta da kunya, yaya rumaisa za ta yi da ita, ita da take yarinya
anuwa?.

Rasa abun yi ta yi, ta sa
ule ta zauna a kan gadonta,
irjinta na cigaba da dukan uku-uku saboda tsananin fargaba.

Mintuna kusan sha biyar da fitar Samha, amma iman ta kasa kata
us,
irjinta sai cigaba da bugawa yake yi.

Nusaiba ce ta shigo da sallama ta ce "Ashe kun dawo, bamu zaci zaku rigamu dawowa ba, mun je sai wa Sabir kaya, kin san ya kusa 6months, Ammi sai nuna mini irin kayan da za a zubawa amaryar takawa a lefe take, ya kuka baro ta?" Sai da Nusaiba ta kai aya, sannan ta lura kamar Iman a tsorace take.

"Lafiya kuwa?"
Iman ta jinjina mata kai ta ce "Lafiya lau"
Nusaiba ta ce "Kin ga idonki kuwa kamar mara gaskiya, ko wani abun ya faru a gidan da ku ka je ne?" Iman ta girgiza kai alamar a'a.

"Tsaya, ko jikinki ne ya motsa?"
Iman ta yi ajiyar zuciya ta ce "Babu ko
aya, cikina ne ya
aci zuciyata ce take tashi"
Nusaiba ta sauke numfashi ta ce "Har kin tsorata ni, bari na kawo miki anti acid, ina da shi a
akina" iman ta jinjina mata kai.

Da Nusaiba ta fita ta sanarwa da Ammi iman ba ta jin da
i, ulcer ya tayar mata, a rikice ammin ta nufi
akin Iman, ta je ta tutsiyeta tana tambayar ko jikinta ne ya motsa.

Kamar yadda ta yi wa Nusaiba
arya, haka ta dake, ta
oye damuwarta, ta tabattarwa da ammi, ulcer ne kawai ya tasar mata.

Kwanciya ce ta isheshi, musamman da kwana biyun nan, a gida yake wuni saboda
afarsa, amma yanzu ta yi sa
i sosai, kawai dai fita ce bai yi ba, gashi ya kusa komawa makaranta.

Kamar wanda aka tsikara, ya tashi ya fita falo, ya
au lemon kwali mai sanyin gaske, ya koma
akinsa, corridor ya nufa, ya bu
e tagar a hankali, wata sassanyar iska ta dake shi, ya zu
e lemon tare da lumshe idanunsa.

Dare ne sosai, manyan security lights, sun haske ko ina na gidan, kukan tsuntsye na ta tashi, da
anan
wari, ga
amshim furannin harabar gidan sun gauraye da sassanyar iskar da ke ka
awa.
Chapter 23 · 0% Book details