← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 126

Sashe 81

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ni ba kallonka nake yi ba, gara ka tafi in huta, a daina takura mini"
"To mutumin da zai je yayi sabon aure fill, cikakkiyar mace ya rabu da
waila, sai me dan
waila ta ce ba ruwanta da shi?"
Ta ha
e rai ta ce "Ba ruwanka da
irjina, ka daina ce mini
waila, kuma in sha Allah sai sun fito mini"
Ya sakata a gaba ya din ga dariya, ita kuma ta ha
e rai tana tura baki.

Bayan sun gama, da ita ta fito masa da akwatinsa, daga baya ta ce ba za ta
auka ba, tun da yake ce mata
waila.
asa ya ce wa su baba uwani, idan ya tafi, zasu tattara su koma can gida gaba
aya, ba zai bar rumaisa a gida ita ka
ai ba.
arfe tara na safe, suka isa gidan ammi, ana ta yi wa takawa fatan alkhairi, abun mamaki sai ga Mummy ma a sashin Ammi, wai ta zo yi wa takawa Allah ya tsare, tun da bai je yi mata sallama ba.

Tana yi tana satar kallon ruma, ita kuwa ruma ba ta tata take yi ba, abun da ya dameta daban.

A gidan adam ya sauya kayansa zuwa shigar sarauta, ba kunya rumaisa ta ce "Masha Allah, saurayina ka yi kyau"
Yayi murmushi ya mi
a mata hannu ya ce "Ban mu kashe" ta bashi nata suka tafa.

Su Fauziyya da basu saba ganin ta
arar da rumaisa take yi, ko a gaban waye ba in dai suna tare da takawa, suka din ga
ananan maganganu.

Laila kuwa kallon su kawai take yi, tana observing
in rumaisa.

Harabar gidan suka fito, hannunta na cikin na takawa, in da wasu za su raka adam gidan turaki.

Sai dai ya ga Mahmud ri
e da mukulli a tsaye a jikin motar da za a ja shi a ciki, nan aka tsaya kallon kallo.

Rumaisa a hankali ta ce "Papa" ya kalleta.

Tayi
asa da murya ta ce "Dan Allah kar ka watsa mini
asa a ido, na yi iya
ari, kan a kawo wannan mataki, dan Allah kar ka watsa mini
asa a ido, ko dan ammi ta ji da
i, sau
aya ta ganku tare, shi ya yarda ya ja ka a mota, dan Allah papa Please, kar ka yi wani abu da zaka sa ma
iya su ji da
Kallonta yake yadda take yi masa magiya, Mummy kuwa kanta yayi bala'in
aurewa, ta tsaya ta ga ikon Allah, kawai ta ga takawa ya ja rumaisa sun shiga motar, Mahmud ya kar
i sabir, ya saka shi a gaban motar, ya shiga ya kunna.

Motar da ammi suka hau ita da laila, kuka ammi take, tana "Laila, kin ga Mahmud da Adam tare a wuri
aya, Allah na gode maka, Allah ka
ara ha
a mini kan iyalina".

Laila ta ce "Is ok my dear ma, ai dama na sha gaya miki, addu'a da ki ke yi, Allah yana kar
a, lokaci ne kawai".

Rumaisa a mota kuwa, sai aikin rarrashi takawa yake yi, ta kalleshi ta ce "Papa, na gode da baka watsa mini
asa a ido ba, daddy na gode sosai da sosai, da ka kasance cikin masu yi wa papa rakiya, ammi za ta ji da
i sosai "
Mahmud ya ce "Daughter, ba abun da ba zan iya yi miki ba, ba sai kin gode ba".

Ruma ta ce "To ba zaku yi magana ba?

Ku gaisa"
Fuskar Adam ta kalla, yadda ya ha
e rai, ta
an girgiza kai ta ce "Papa, na ajiye maka sa
o a akwatinka, duk abun da ka gani, idan ka je, kar sake ka tambayeni komai a kai, kuma kar ka saka wani ya tambaye ni, har sai Allah ya dawo da kai lafiya".

Ya ce "Menene abun?"
"Idan ka je zaka gani"
Shiru ya
an yi yana tunani, a dai-dai lokacin da suka shiga gidan turaki, ana ta bushe-bushe, turaki yana daf da fitowa.

Takawa ya saukko daga motar, bai iya tsayawa gaisawa da kowa ba, duk da ga su jabir da Jamil, da sauran manyan mutane, sai
arin rarrashin rumaisa da yake yi a gaban mutane.

Kuka take yi sosai, yayi
asa da murya ya ce "Ki na so ni ma na yi kuka ne?"
Ta girgiza masa kai.

"Haba budurwata, a haka zamu rabu?

Saurayi da budurwa fa ba haka suke yi ba, ki daina kuka, zamu din ga waya, Allah ya tsare mini ku, ya kula da ku".

Su Fauziyya tuni suka dira a gidan, suka wuce wurin Samha, suna bata labarin, abubuwan da suka faru a tsakanin ruma da takawa yau, wanda hakan ba
aramin jefata ya yi cikin matsanancin tashin hankali yayi ba, baba uwani ta yaudareta, da ba ta sanar da ita ala
ar da ke tsakanin takawa da ruma tayi
arfi haka ba.

Ta window ta hango takawa yana sharewa rumaisa hawaye, ya dan
a hannunta cikin na laila, ya nufi Mahmud da yake tsaye da Sabir a hannunsa, ya shafa kan sabir yayi masa kiss a goshi, ya nufi wata motar.

Da sauri Samha ta koma
akinta,
afarta har rawa take saboda tashin hankali, ta kira baba uwani a waya, ta rufe ta da bala'i.

Baaba uwani da ta rasa in da zata saka kanta, saboda ta ko ina, matsi da kyara take fuskanta ta ce "Ba laifina bane ba fa, Hajiya Jamila ce ta ce kar na sake sanar da ke komai, sai abun da ta yi mini izini".

"What?

Mummyn?

Ni za ta ci amana!?

Kuma ta rufe ni ba ta gaya mini ba?" Sakin wayar ta yi tare da yin ashar.

"Lallai matar nan baki san wuta ba, kuma kin takata a yanzu, zan yi maganinki, da ni ki ke zancen".

Mummy ma na can
arshen ki
ima ta shigeta, ganin Mahmud da kansa, ya ja adam a mota, lallai tsuguno ba ta
are ba.

Ayshercool.
08081012143f
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012143, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Rumaisa na nan tsaye tana kuka, tawagar ta tashi, suka yi gaba.

Ammi sai rarrashin rumaisa take yi, laila ta ce "Wai ke ba kya jin kunya ne, wa ki ka fi iya soyayya, soyayyar da ko iya ta baki yi ba, ko Kunyar ammi ba kya ji".

Ammi ta ce "Babu ruwanki, mu ba ma wata kunyar sirikai".

Su Jamil suka
araso, suka gaida Ammi, sai dai ammi ba ta san, meke faruwa ta takawa da su Jamil ba, dan haka normally ta amsa musu, kamar yadda suka saba.

Jabir ya dubi iman ya ce "Iman ko zaki zo in mayar da ke a mota ta?"
Ammi ta ce "Kar ka damu, kwa ha
u a gida, laila mu shiga ciki mu gaisa da mutanen gidan, tun da matafiya sun tafi"
Suka shiga wurin mama, sai wani cika take tana batsewa, sai dai duk da haka, ta shiga taitayinta ganin ammi tare da laila, dan kar ta san kar.

Ta dubi laila ta ce "Ashe kin zo garin?"
Cikin ta
ama laila ta ce "Yeah, almost 2days"
"Yayi sannu da zuwa, wannan kamar matar takawa ko?

Meya sameta take kuka?".

Laila ta ce "Abun mata da miji sai Allah, ga yarinta a kan ta, dole tayi kuka".

Mama ta ce "Mhmmm Allah sarki Aisha, har ta kai adam ya manta da ita, ya cigaba da rayuwarsa?"
Laila sarai ta gane magana matar turaki take nema, dan haka ta ce "Aka rasa iyaye ma a dangana, a cigaba da rayuwa ayi musu addu'a, rasuwar fulani ai mu aka yi wa, kuma babu yadda za ayi mu manta da ita, kuma takawa yana nan yana aiki tu
uru a kan neman hakkinta.

Kuma dan ya rasata baya nufin ba zai sake farinciki a rayuwarsa, da ya rasa soyayyar mahaifi ma bai mutu ba, dan haka dan Allah a daina kawo wannan maganar"
Laila ta mi
e ta ce "Ammi mu tafi"
Babu wanda ya kuma magana har suka fice.

Zee da tana falon aka yi komai a gabanta, shiru ta yi, dan ka
an da aikin laila ka yi mata rashin kunya, ta kwa
eka, saboda masifarta.

Takawa suna airport, ya kira iman, ya ce ta ha
a shi da rumaisa, ta mi
awa ruma wayar, sai dai ta yi shiru.

"Hello, mimi"
"Na'am"
"Ki yi mini Addu'a, nan da mintuna talatin jirginmu zai tashi"
"To Allah ya kai ku lafiya"
"Amma dai kin daina kukan ko?"
Murya can
asa ta ce "Na daina"
"Yauwwa buruwar mijinta, da kun koma gida, ki samu ki
an yi bacci, jiya bamu samu isasshen bacci ba.

Sannan a gida akwai key
in wardrobe
ina, na bar miki ku
i a ciki, sannan zan din ga turawa laila ku
i ko zaki bu
aci wani abun".

Ruma ta ce "To" daga haka ta bawa iman wayarta.

Su Fauziyya kuwa bayan sun gama kai wa samha rahoto, silalewa suka yi, suka bar gidan, suka bar ta da tension.

Zee ta tarar da Samha a zaune, abun duniya ya isheta, tamkar ta
ora hannu a ka, ta fasa ihu saboda ba
in ciki, dan me Mummy za ta ce kar baba uwani ta din ga gaya mata abubuwa da suke faruwa a gidan Adam, sai wanda ta bayar da umarni?.

"Samha!" Zainab ta kira sunanta a karo na uku.

Samha ta
aga kai ta kalleta, "Sai magana nake kin yi shiru".
an guntun tsaki ta ja ta ce "Menene?"
"Labari ne mara da
i bayan wanda su Fauziyya suka gaya miki.

Laila ta dawo, sannan alamu sun nuna cewa yarinyar nan zaman lafiya suke yi da mijinta, kin ga zancen su Fauziyya ya tabatta".
Chapter 81 · 0% Book details