← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 126

Sashe 12

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta yi
asa da muryarta ta ce "Yayata, duk wanda aka ce yayi cikin shege wai da gaske
an iska ne?"
alibar ta ri
e ha
a ta ce "Ke rumaisa, meye ha
inki da wannan maganar?

Duk wanda yayi cikin shege
an iska ne, kuma wasan banza yake da maza, yana bari suna ta
a shi ko ta
a al'aurarsa.

A rikice rumaisa ta ri
e mararta ta ce "Wurin fitsari kenan?"
warai kuwa" ta bata amsa.

"Mama ta ce mini ba a wasa da al'aura, kuma ba a bari wani ya ta
a maka".

"Sosai haka ne, dan haka kar ki kuskura wani yayi miki wasan banza, duk wanda ki ka bari ya ta
aki, to cikin shege zaki yi, a gidanku ma korarki za ayi kowa ya tsaneki, a din ga yi miki kallon mutuniyar banza
ar iska, Allah ya yi fushi da ke, idan wani ne yake miki ki je ki fa
a a gidanku"
Rumaisa ta girgiza kai ta ce "A'a tambayarki kawai na yi na gode".

Tun da aka yi wa rumaisa wannan bayanin hankalinta ya tashi, wato kallon
ar iska ake yi mata, mai wasan banza da maza, da aka ce ta yi cikin shege.

Ita banda
addara da tsautsayi da ya sanya takawa ya ta
irjinta, ita babu wani namiji, da ko da wasa yayi mata maganar banza balle ya kai hannunsa jikinta, iyaka dai ta san tana dambe da maza, amma ba wasan banza ba.

Duk jarumtar rumaisa sai da ta yi kuka, tare da ganin an cuceta, yanzu duk in da ta wuce kallon da ake yi mata kenan.

Malami ya shigo ajin, yayi musu
arin al
ur'ani, ana tsaka da
ari rumaisa ta ce "Malam dan Allah ina da tambaya" yayi shiru sannan ya ce "Ina jinki rumaisa".

"Lokacin da ka bamu addu'a, la'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin, ita na yi ta biyawa, lokacin da aka yi garkuwa da ni, har na ku
uta.

Dan Allah ka bani addu'a da zan yi mutum ya zama kurma, da bebe"
Ya ce "Ashsha subhanallah, me yayi zafi haka rumaisa?"
"Wata mata zan yi wa, da wasu mutane" ta yi maganar har zuciyarta.

Ya ce "A'a, ki yafe musu ko ki bar su da Allah, ki yafe musun ma shi ya fi, sai ke ma Allah ya yafe miki laifukanki"
Ta girgiza kai ta ce "Wallahi ba zan ta
a yafewa ba, sai na yi addu'a Allah ya tattaro masifa ya jibga musu"
Malam ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, wannan ba halin mumini bane"
Rumaisa ta tashi tsam tana kuka ta ce "Ni dai wallahi ba zan yafe musu ba, dama ka ce Allah ba ya juya addu'a wanda aka zalunta, in sha Allah sai matar nan ta zama kuturwa ma wallahi, dan ba zan yafe ba"
Statement
in ta
arshe sai da ya bawa wasu dariya, Yasir yana kallonta ya shareta ta fice daga ajin tana kuka, zuciyarta na wani irin tafasa.

Ba a tashi ba ta tafi gida, dama mai gadi ya daina tareta idan ta zo fecewa muddin an kusa tashi, tun da ta ta
a yi masa rashin hankali, ta fita da gudu garin bin ta ya fa
i yayi targa
e, a hanya ta tsaya ta sai leda viva ta naira goma, ta cikota da manyan duwatsu, ta cika jakar makarantar ta da duwatsu, ta
ora a ka, ta nufi gida.

Takawa yana gidansa, yana duba wasu takardu da ya taho da su daga wurin aiki, saura sati biyu zai je lagos wani aiki, Jamil yana gefensa suna shan tea, takawa yana duba takardun.

Jamil ya
an ajiye kofin, ya kalli adam ya ce "Takawa ya batun aure ne?

Yaushe zaka yi wani auren?".

Adam ya
an yi jimm sannan ya ce "Maiyasa ka ke tambaya?"
"Saboda abu ne da yakamata ka fara zancensa, ka san very soon za a fara yi maka magana a kai"
Adam ya
an numfasa ya ce "Ba shi ne a gabana yanzu ba, cigaba da ayyukana na binciken da nake yi su suka fi damuna".

"Amma kana ganin zaka iya cigaba a haka, duk yadda aka sakoka a gaba, gashi ka
i cewa komai"
"To Jamil ya zan yi, duk mutanen da suka fito suka wankeni, ba su isa ba ba a fasa yi mini sharri ba, nima idan na yi maganar ba zai canza komai ba, kowa yayi abun da ya ga dama kawai, iyaka duk wanda ya ga ba zai iya ha
ura ba ya nemi hujja ya kai
arata shikenan"
Jamil ya ce "Lamarin
asar nan ai sai Addu'a, Allah ya kyauta ya bada nasara, nima akwai special assignment da zan tafi jigawa, na ji kana cikin wanda za su je Lagos ko?"
Adam ya ce "Eh, aikin ma nake dubawa yanzu"
Jamil ya ce "Allah ya sanya mu gama da aikin nan lafiya, kalli yadda muke wahala a kan
asar nan amma ba a gani, kalli aikin da muka yi a kan tsohon ministan harkokin waje, amma dan wula
anci wai kotu ta bayar da belinsa, amma daina maganar ni gaba
aya sai in ji aikin ma ya fita daga kaina" Jamil yayi maganar cikin
damuwa.

Adam ya ce "Haba Jamil, bai kamata mu karaya ba, ko da muna yi ba a
aukar mataki, wataran za a
auka, ha
uri zamu yi mu cigaba da yi, idan ba haka ba haka
anmu da jikoki zasu taso su
aora da bauta babu ranar da talaka zai yi
anci"
"Kana da gaskiya, amma ni fa na tsorata da batun garkuwa da aisha, anya baka tunanin shiri ne, saboda abun da muke yi?"
"To ba na ce ba, zancenka zai iya zama gaskiya, kuma zai iya zama akasin hakan, duba da yadda dama
asarmu babu tsaro, kuma kai tsaye garin da babu tsaron ta tafi, dan haka bana zargin kowa"
"To, Allah ya yi mana jagora, ya bayyana gaskiya a duk in da take".

Adam ya amsa masa da Amin.

Rumaisa ba ta yi burki a ko ina ba, sai a
ofar gidan ma
wabciyarsu, tana tafe tana kuka har ta je
ofar gidan, ta sauke kayan dutsenta, ta shirya tsaf, ta tattare hijjabinta, ta fara auna manyan duwatsu zuwa cikin gidan nan.

A rikice matar gidan ta fito, a matu
ar tsorace, jikinta ko mayafi babu, domin ganin meke faruwa.

Amma tana bu
ofar gida, rumaisa ta sauke mata wata
atuwar marmara a bakinta, take bakin ya fashe, kan ta yi wani abu wani dutsen ya sauka a goshinta.

Rumaisa ta cigaba da aika duwatsun nan babu
autawa tana kuka, tana fa
in "Munafuka, wallahi ba zan yafe miki ba, ni ba
ar iska ba ce".

Kururwa matar ta din ga yi, tana neman agaji, mutane suka fara taruwa, aka rirri
e rumaisa, amma ta din ga kuka tana
arin cigaba da jifan.

Gidansu rumaisa aka je aka fa
a, Allah ya sa usman yana nan, ya je ya dan
ota, tana kuka.

"Meye haka rumaisa, baki da kai ne?

Dan me zaki din ga yi wa mutane jifa a gida?"
"Ba ita ta je take gayawa mutane wai na yi cikin shege ba, tana nufin ni
ar iska ce ina wasan banza da maza" tayi maganar tana fashewa da kuka iya
arfinta.

Usman ya ja hannun rumaisa, ba tare da ya ce wa kowa komai ba, ya ja ta zuwa gida.

Hankali a tashe mama ta ce "Rumaisa, kanki
aya ki ka je ki na yi wa mace jifa a cikin gida, tana ta kurma ihu wai a taimaketa zaki kasheta?"
"Cikin kuka ta ce "Wallahi da zan iya sai na kashetan, dan me za ta ce mini
ar iska?

Cikin shege fa yana nufin mai wasan banza da maza".

Mama jiki a sanyaye ta ce "Rumaisa rayuwar duniya ha
uri ake yi, sai ki zo ki gaya mini, ni na
au mataki"
"Wallahi idan na gaya miki ba zaki
au mataki ba, cewa zaki yi na yi ha
uri, kuma wallahi ban ha
ura ba, sai ta ga abun da zan yi mata"
Rumaisa ta shige
aki tana kuka, Usman ya ce "Ai wallahi mama ban da kin hana da da kaina zan ci uban matar nan, duk yadda ki ka
auketa
a ki ke mutunta mata, amma ta yi mana wannan wula
ancin".

Mama ta ce "Dan Allah usman a rayuwarku ku koyi ha
uri, da
yale mutane da halinsu, wasu lokutan da kai da rumaisan duk halinku
aya ai".

Ammi kuwa sake kiran mama ta yi, domin ta sake tabattar da rumaisa ta amince, dan ta fuskanci rumaisa
ar buyagi ce, kar sai ta je ta kaiwa turaki maganar rumaisa ta mayar da hannun agogo baya.

Ta kira wayar mama, mama ta
aga suka gaisa.

Ammi ta ce "Ina maman sabir ne, a bani ita mu yi magana"
Mama ta mi
awa rumaisa waya, ta ci kuka ta
oshi.

Muryarta a dashe ta amsa sallamar ammi.

Ammi ta ce "Rumaisa lafiya kuwa, na ji muryarki a dashe?".

"Ba ma
wabciyarmu ce ta ke cewa mutane na yi cikin shege ba,
an unguwarmu suna yi mini kallon
ar iska mai wasan banza da maza"
Ammi ta ce "Subhanallah, ki kwantar da hankalinki, kin ga yana daga dalilin da ya sanya nake son ayi auren nan, ki yi ha
uri ki manta da su, yau zan je gidan turaki mu yi magana, dama kiranki na yi na sake tabattarwa idan kin amince, nan da watanni uku kacal za ayi in sha Allah".

Ayshercool.
*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*
*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO.

SHIN
URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION?

KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE
I KINA HASKAWA?
Chapter 12 · 0% Book details