Sashe 105
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da yamma ya ce ta shirya, ya kaita shan ice cream, tun da a satin za a koma makaranta, yakamata su tafi gida haka.
Tayi ta murna za su koma gida, duk da ta wani fannin zamansu a abuja yayi mata da
i, ta wani fannin kuwa zata iya cewa, ba ta ji dadin sa ba.
Adam kuwa har fargabar komawa Kano yake yi gidansa, kar ya je su koma, matsalar nan ta sake dawo masa.
Ita kuwa baki ya
i rufuwa, da suka koma, gidansu ya
an yi
ura, ta gyara abun ta fes, ta kar
i wayar adam ta sanarwa da mama sun dawo, zata je gida a cikin satin, mama ta ce ba sai ta zo ba, ita zata kawo mata ziyara.
Rumaisa ta din ga murna kusan shekara da aurenta, sau
aya mama ta ta
a zuwa gidanta.
Ta cewa takawa, ya
aukko mata sabir, dama anty laila ta ce yana ta rigima, Adam ya ce sai dai su je ta ganshi su dawo gida.
Ta ce "Amma saboda me?"
"Ya fara wayo, ba zai kwana a tsakaninmu ba".
Cikin damuwa ta ce "Amma papa saboda me?
A
akina zamu din ga kwana da shi".
"Saboda mun daina raba
aki daga yanzu, sai ya shekara biyu ko uku, ya isa shiga makaranta, kan lokacin kema kin kammala makaranta, zan
aukko shi gaba
aya ya dawo gidan nan, a gyara masa
akin sa"
Kai tsaye ta gane nufinsa, a tata wautar, da suka dawo gida, shikenan ta huta, amma taji ya kawo wata maganar daban.
Kamar da wasa, taga da gaske takawa yake yi, ba zasu sake raba wurin kwana ba, babban abun da ya
ara sa shi farinciki da bashi mamaki, bai wuce jin ya koma normal ba har a gidan.
Sai washegari suka tafi gidan ammi, ana ta shirin bikin iman da mai sunan baba.
Suna mota kan su sauka takawa ya cewa ruma "Kalli can" ta
aga kai, ta hango mai sunan baba tare da iman, tana magana yana murmushi.
Ruma ta yi dariya ta ce "Manya gatan wasa, su mai sunan baba an tafi duniyar love".
"Ina tausayawa iman zama da wannan yayan naki, dan dai ta nace ne kawai, amma gani nake kamar za ta sha wahala, mutum sai izza da jin kai".
Ta ha
e rai ta ce "Papa abun ma ba kara, yayana ne fa"
"Shi
in fa, kema ai kin san gaskiya, gashi dai
anwata yake so, amma ko zan wuce sau goma ko kallona ba zai yi ba".
"To ai kaima baka kula shi"
Ya ce "Oho muku dai, ki taho mini da key
ina, kya je ku gaisa, ni ta baya zan shiga"
Ya bu
e motar ya fice, duk da murmushi yake yi, iman na masa zancen su saka kaya iri
aya ranar dinner, yana ce mata shi kunya yake ji, ba ya son taron mutane.
Tana yi masa magiya, tana ganin rumaisa ta nufeta tana murmushi suka rungume juna, ta ce "Mimi sannu da zuwa ya Abuja?"
Ruma ta ce "Abuja ba da
Iman ta ce "Haba dai?
Baki ji da
in garin ba ne ko yaya?"
"Ke dai a bar zancen kawai" ta risuna ta gaida mai sunan baba, tamkar ba shi ne yake murmushi ba, ya amsa cikin basarwa.
Sai da ya lura da yadda tayi
iba, ta
ara kyau da haske, kuma daga yadda take yawan fa
an Adam, ko waya ake yi da ita, ya sake tabattar masa da tana cikin kwanciyar hankali.
Sabir har da wata
ara, saboda murnar ya ga miminsa, Ammi ta ce "Allah ya shiryeka sabir, wani ma sai ya ce ba a kula da kai, kullum sai yayi kuka mimi"
Ruma ta yi dariya, tana kuma rungume shi, soyayyarta da Sabir, ha
in Allah ce kawai.
Rumaisa suka koma hutun makaranta, sai dai duk ranar da takawa ya addaba mata, da safe sai ta lafke ta ce ba zata je makaranta ba.
Haka zai yi ta fama da ita, sai dai ta je a makare, har makarantar suka fara complain da yawan fashinta da makara.
Gefe guda kuma, yana ta fama a kan son gano, suwaye SMOKE, saboda ya san mutanen da ya addabawa da yawa, in dai aiki ya biyo ta kanka, babu ruwansa, kawai zai yi aikinsa ne, dan haka takamaimai ya kasa gano suwaye.
Ranar da mama ta zo, kamar rumaisa ta shige cikin mama, ta sauketa da kayan ciye-ciye kala-kala, sai dai mama ba ta fi awa biyu ba, ta ce Aliyu ya tashi su tafi, dama shi ya kawota, rumaisa har da kuka, mama ta ce babu amfani zarya a gidan siriki, haka suka tafi.
Magiyar da Mahmud yayi ta yi wa mai sunan baba ce, ta sanya ya bashi damar saka masa hannu a harkar gininsa,
ofofi na alfarma, da glasses na window, haka ya saka a gidan da Iman za ta zauna, aka yi tiles mai kyau, gida yayi kyau sosai dai-dai zaman amarya.
Kuma ya yiwa mai sunan baba al
awarin cewa; ta
angaren sa babu wanda zai sanarwa da cewa ya taimaka masa a harkar ginin.
Lokaci yana ta
aratowa, aka kai kayan lefen iman, Akwatuna shida da kit, dai-dai gwargwado yayi
ari iya
arfinsa.
Sai dai da yake ma
iyi, ko ruwa ka shiga sai ya ce; ka tayar da
ura, haka aka din ga kushe lefen nan, wai kamar iman, a rasa abun da z aa kawo mata, sai wannan kayan, babu wadda aka ta
a aurarwa a gidan, aka yi mata
an wannan kayan tsiyar, sai ita.
Laila ta saka aka kwashe kayan lefen aka mayar gidanta, ta ce ba shegen da zai sake zuwa ya ga lefen, su sun kar
a kuma sun yaba, dan haka duk wani munafuki, ya je yayi yadda zai yi.
Iman kuwa da rawar jiki ta kira mai sunan baba, tana yi masa godiya.
Rumaisa sai murna take tana cewa "Amarya tawa ango nawa, wai ni ranar bikin nan ina zan je ne ma?"
Takawa ya ce "Sai ki rabu biyu kawai, rabi a nan rabi a can".
Shi kansa takawa, ya yaba abun da umar
in ya kawo, a zuciyarsa dan bai furta ba.
Ammi kanta bakinta ya
i rufuwa, dan ta yaba nesa ba kusa ba.
Turaki da kansa ya yi wa iman kayan
aki, kamar yadda yake yi wa
an Galadima idan za su yi aure.
Wani kayan kitchen da sauransu kuwa, laila ce tayi wa iman, takawa ya sai mata kayan electronics, kuma a hakan gudunmawa ko ta ko ina kawota ake yi.
Mahmud yayi sallama a falon, suka amsa masa, sabir da gudu ya nufe shi, yana kiran daddy, har yana neman ya fa
i, yayi carf ya
auke shi yana murmushi.
Ya risuna ya gaida ammi, ta amsa masa cikin sakin fuska.
Ya kalli laila da a sanadin rumaisa, suke gaisawa, sa
anin da da har ta
araci zamanta a gidansu fa
a suke yi.
Ya ce "Hajjaju barka da wannan lokaci?".
Laila ta ce "Mamuda kana lafiya?"
"Ki daina
ata mini suna mana, daughter ashe tafiya ku ka yi?"
Ruma ta ce "Wallahi kuwa daddy, ya garin, ka kar
o offer taka kuwa?
Wane aikin ne kuma"
"Na kar
o, an bamu ni da yayana?"
Rumaisa ta ce "Papa, to ai papa yana da aiki".
Ya harareta ya ce "Ba shi ba.
Aikin coustom ne"
Ruma jikinta ya
an yi sanyi sannan ta ce "Allah ya sanya albarka ya tsare muku, a kula da aiki daddy, dama na san kai me gaskiya ne, ka bawa ammi ta gani".
arasa ya ajiyewa ammi envelope, ammi cikin jin da
i ta kar
a ta bu
e tana dubawa ta ce "Alhamdilillah, Ubangiji Allah ya sanya alkhairi, ya sa rai da lafiya su mora, Allah ya tsare maka"
Ya ce "Amin na gode"
Laila ma sanya albarka suka din ga yi, goga Adamu kuwa kamar bai san me suke yi ba.
Iman ma ta ce "Allah ya sanya alkhairi yaya".
Ya amsa da "Amin amarya.
And mutum nawa zaku gayyata na wurin dinner?
Zan
au nauyin abinci".
Ammi za ta yi magana, laila ta ce "Godiya muke, Allah dai ya saka da alkhairi malam mamuda"
Yayi murmushi ya mi
e ya ce "Iman, bayan biki, mijinki zai je Abuja interview, offer ni da shi ne.
Kar ki gaya masa yanzu, kin san halinsa zai ce saboda zai aureki ne, an raina abun da yake da shi.
Interview
in ma kawai zai je ne, dan kar ya gane daga nan a ka samo mana aikin, saboda link ne kawai na tura masa na ce ya cike CV
in sa"
Rumaisa ta ce "Mai sunan baba, ya samu aiki daddy?
Allah sarki baban marayu.
Daddy Allah ya saka maka da alkhairi, ya biya maka bu
atunka na alkhairi, Allah ya nuna mini lokacin da zaku kalli juna kai da papa a matsayin
an uwa ba ma
iya ba, ku zauna a gaban ammi ta ji da
Rumaisa har da kuka, dan abun ya zo mata a mugun bazata, bata ta
a tsammani ba.
Laila ma kanta godiya take masa, iman kuwa kasa magana tayi, ammi na kuka rumaisa na kuka.
Adam kuwa jikinsa ne yayi sanyi gaba
aya.
Mahmud bai ce komai ba, ya rungumi sabir ya fita.
Laila ta ce "Ke kuma mimi maimakon kiyi murna, sai ki hau kuka, daga ke har ammin?"
Rumaisa ta ce "Anty laila ba zaki gane bane, baban marayu ne mai sunan baba, tun tasowarsa, bashi da burin da ya wuce rayuwarmu tayi kyau ta inganta, bai ajiye komai ba saboda mu, su kuma gaba
ayansu basu da burin da ya wuce inganta rayuwata, ban ta
a kukan rasa abu na dai-dai talaka ba, komai suka samu ni.
Albarkacin anty iman ya samu aikin yi, lallai sirikarmu mai albarka ce, ki sa a ranki You will marry the best husband ever in this world" tayi maganar tana murmushi.