← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 126

Sashe 15

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ayshercool.
paid book ne,
500 via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
*PAID BOOK NE,
500 VIA 0009450228, AISHA ADAM JAIZ BANK, SAI SHAIDAR BIYA TA 08081012143*
Jin shirun yayi yawa ya kuma sanyawa mama ta
walawa rumaisa kira, amma har ta kira kusan sau uku shiru, ba ta amsa ba, mama ta kaste abun da take yi, ta fita domin duba me rumaisa take aikatawa ta ji shiru.

Sai dai da ta fito tsakar gida babu rumaisa ba alamarta.

Mama ta le
akin
an maza, amma babu rumaisa
arshe ma sai shiga Maman ta yi ta kwaso kwanukan ta, da suka kai
akin suka bar su, ta fito ta duba ban
aki da kitchen duk babu rumaisa, tsayawa ta yi tana tunanin ina rumaisan ta tafi ba ta gaya mata ba?.

Tana cikin jimamin in da rumaisa ta tafi babu izininta, shamsiyya ma
wabciyarsu ta yi sallama, ita da wata mata.

Mama ta amsa musu cikin sakin fuska, ba tare da nuna mata ta san ta yi wa
arta
age ba.

"Maman rumaisa ni ba zama zan yi ba, ki shiga tsakanina da yarinyar nan, kalli abun da ta yi mini jiya a fuskata, da
arnar da ta yi mini a cikin gida, maigidana ya kawo
ararta,
arshe ba wani mataki da kuka
auka, sai ma cin mutumci da ya biyo baya, yau kuma ta je ta yi zane ta li
e mini a
ofar gidana ya
i fita, wai munafukar unguwa, me na yi muku haka ne?"
Cikin dattaku mama ta ce "Dan Allah ki yi ha
uri, yaran zamani ne sai godiyar Allah, wallahi da kaina na yi niyyar shigowa na baki ha
uri, wallahi ban san ta yi ba, kin san dai ni ba zan goyi bayan ta yi wannan rashin kyautawar ba, ban san ta yi miki ba, dan Allah dan annabi ki yi ha
uri, bari ta shigo gidan, zan hukunta ta kuma zan sanya ta je ta cire, dan Allah ki yi ha
uri"
"Wallahi banda ina jin nauyinki, Allah da sai na kama rumaisa na yi mata shegen duka".

Mama ta ce "Ashsha, ba za ayi haka ba, ai ke ma
arki ce, yanzu kina ta
ata komai zai
aci, yayyenta ba sa ganin laifinta, amma dai ina baki ha
uri, da kaina zan hukunta ta, kuma zan aikota ta baki ha
uri".

Haka Jamila ta yi ta farfa
ar maganganu, mama tana bata ha
uri, da alwashin hukunta rumaisa, bayan tafiyarta mama ta dafe kai, haryanzu rumaisa babu alamar hankali a tare da ita, tuno damben da suka sha da
ar ajinsu ta yi, abu har wurin
an sanda saboda wannan shegen zane-zanen da take yi, shi kansa Abdallah dan ba yadda za ta yi da shi ne, abun da yake karanta kenan, ga rumaisa na neman gadarsa, in dai zane-zanen banza da na wofi ne, a litattafan makarantar ta ma yi take.

Mama ta rasa mai ma yakamata ta yi, ba ta san ta ina zata fara neman rumaisa ba.

Rumaisa kuwa gidansu habiba ta tafi, suka shantake suna ta hira, ta bawa habiba labarin abun da ta yi wa ma
wabciyarsu.

Habiba ta ce "Kin mini daidai, da nice ba zan iya ba, tsoro nake ji, kin ji yadda matar nan ta din ga yayata maganar nan a cikin unguwar nan, ummanmu ce ta fara taka mata burki ta ce
arya take yi, daga nan ta je ta gayawa mamanku"
Rumaisa ta ce "Hmm, ai sai ta gane ba ta da wayo kan ma bar unguwar nan, da ina mutunta ita da mijinta, amma tun da ta ta
o ni, za ta gane bata da wayo"
Cikin rashin fahimta habiba ta ce "Ki bar unguwar nan ki koma ina?"
Rumaisa ta
an yi jimm, sannan ta ce "Ke share kawai, na san zuwa yanzu wata
ila ta je ta kai
arata gidanmu"
"Me ki ka yi mata?"
Cikin
warin gwiwa rumaisa ta ce "Zanata na yi, na rubuta munafukar unguwa, na li
e mata a
ofar gida, na san yau za a azabtar da ni a gida, amma ba zan koma yanzu ba"
Habiba ta ce "Wai ruma ba kya jin tsoro ke?

Mama ba ta san kin zo nan ba?"
"Ba ta sani ba, idan aka kai
arata ina gidan, a gabanta mama zata bani rashin gaskiya, duk da abun da ta yi mini, zuwa yanzu kuwa na san ta tafi, in koma gida a ha
ani da mai sunan baba, ya bani gwale-gwale"
Dariya habiba ta yi ta ce "Wato ke har ma kin san me za ayi miki, ina yaya Aliyu?"
Rumaisa ta yi mata kallon
asan ido ta ce "Yana makaranta, in ce kina nemansa ne?"
Habiba ta waro ido ta ce "Ke a'a, kawai dai tambayarsa na yi"
"Meyasa duk cikin yayyena shi ki ka sani?"
Habiba ta ce "Bakomai, ya na da kirki ne"
Rumaisa kawai ta yi dariya, tana lissafa yadda zata wanye da mama idan ta je gida.

Mama kuwa sai kallon agogo take yi, tana lissafa, ina rumaisa ta tafi haka?

Ta
i dawowa, zuciyarta ta bata saboda abun da ta aikata ne ya sanya ta fece.

Kasancewar azahar ta yi, kuma juma'a ce ya sanya
an samarin mama dawowa gida, domin shirin masallaci, kuma aka yi sa'a ana public holiday, rumaisa ba makaranta ta je ba.
an Abdallah mama ta jiyo, yana fa
in "Uban waye ya ta
a mini kayan zanena, bana son rashin mutunci, Huzaifa ban hanaku ta
a mini kaya ba?"
Huzaifa ya ce "Ni na iya amfani da wannan abubuwan naka ne?

Sai dai ko Yasir"
Yasir ya tari numfashin Huzaifa ta hanyar cewa "Saboda ni ka raina ba, yaushe na zauna a gidan balle na ta
a masa kaya".

Mama ta fita tsakar gida ta ce "Ba aikin kowa bane, rumaisa ce ta ta
a maka, ita ta shiga
akin ta yi shiru, ita ce ba wani ba".

"Tana ina, sai ta ci ubanta yau sai na zaneta, har da gum
ina ta bu
e ta bar mini a bu
"Hmm, wannan yarinyar ai sai fatan shiriya, ina fatan Allah ya sanya auren nan ne mafi alkhairi, ko yau aka ce za ayi zance a
aura su tafi da ita"
Abdallah ya ce "Tana ina?"
Mama ta ce "Ina na sani, ta yi wata aika-aikar ta gudu, ban ma san ta fita ba".

Yasir ya ce "Kai wannan yarinya, Allah ya yi mata maganin abun da yake damunta yake sanyata rashin ji".

Rumaisa ba ta tashi tafiya gida ba, sai da unguwa ta yi tsit, duk an tafi masallaci, sannan ta nufo gida, cikin shirin kar
ar kowane irin hukunci za a yanke mata.

Da sallama ta shiga gidan, ta yi sa'a mama tana salla, ta lalla
a ta shiga
akin ta zauna, tana jiran mama ta idar, ta shirga mata
aryar da zata kare kanta.

Mama tana jin motsin rumaisa, amma ta shareta, ko da ta idar da sallar ma ta yi lazumi, ba ta tankawa rumaisa ba.

Cikin tsoro rumaisa ta ce "Mama" banza tayi da ita ta shige uwar
aki ta bar rumaisa.

Tun rumaisa tana
ar har ta
an saki jikinta, da ta ga mama ba ta da niyyar kulata.

Sai dai ba ta ankara ba, mama ta shammaceta, ta janyota ta din ga
irka mata dundu.

Ihu rumaisa take yi, tana neman agaji rabon da mama ta daketa har ta manta.

Tun daga waje Yaya Abubakar ya jiyo ihun rumaisa, a soro ya yasar da sallaya, ya shiga da gudu, ya tarar da mama ta samu mafici, tana jibgar rumaisa tana yi tana ha
awa da hannunta.

Ai da hanzari ya
waci rumaisa yana fa
in mama lafiya.

"Rabu da ni, yau yarinyar nan ta kaini bango, rumaisa a rayuwarta ba zata bari na huta ba, daga wannan sai wancan, gidan ubanwa ki ka tafi?"
Cikin kuka rumaisa ta ce "Gidansu habiba"
"Gidansu habiba gidan ubanki ne?

Wato kin san abun da ki ka aikata ko?, To fita ki je ki bata ha
uri, ki cire takardar da ki ka li
e mata a
ofar gida, tun kan na mur
e miki wuya ki mutu in huta, da
aukar maganar da ki ke yi, kullum nike nan cikin bayar da ha
uri da fa
a da mutane saboda ke?

Bari na kira babar adam
in a waya, idan sun shirya ko jibi su zo a
aura auren nan na huta na gaji" Rumaisa ta yi fici-fici da ido tana kuka.

"Ba zaki fice ki je ki bata ha
uri, ki cire abun da ki ka li
a mata ba?" Ruma ta fita da sauri, tana jin haushin sake kai
ararta da matar ta yi.

Ta je ta yi iya
arin ta, wurin cire cardboard paper da ta yi zanen a jiki, amma gum
in da ta yi amfani da shi ya kama sosai, dan haka ta samo wata
usa, ta dinga durzawa takardar, ta ha
a da sabon fentin da aka yi wa
ofar duk ta kankare abun ta, sannan ta shiga cikin gidan matar.

Ta tsaya daga soro ta yi sallama, matar ta amsa sannan ta fito, ta sakawa bakinta da goshinta shanshanbale, in da rumaisa ta fasa mata da dutse.

"Kin kai
arata, mama ta ce sai na zo na baki ha
uri, na cire takardar da na saka miki, na cire takarda, idan ki ka kuma kai
arata zan yi miki abun da baki zata ba, kuma wallahi ban yafe miki ba sharrin da ki ka yi mini, wuta balbalin bala'i, idan baki nemi yafiyata ba, sai kin ga abun da Allah zai yi miki, kayan da ki ke sayarwa ma sai an daina siya" tana gama maganar ta juya ta tafi.

Da sauri ta biyo bayan rumaisa, sai dai tana zuwa ta tarar da sabuwar ta'asar da rumaisa ta
yasa mata a
ofar gida, ta kankare tsakiyar
ofar da
usa, duk fentin ya fita ga sauran takardar ba ta gama fita ba, gaba
aya ta sauya fasalin
ofar.

"Na shiga uku ni Jamila, wace irin masifa ce wannan, fentin
ofar da bai fi sati da yi ba ki ka dirje?".
Chapter 15 · 0% Book details