← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 126

Sashe 73

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da ki ke yi wa rashin kunya?"
Tayi dariya ta ce "Ai amanarka aka bani, sai na gama sauke amanar, sannan zan rama abun da ka yi mini, dan ban manta ba, kuma kai ne ka ke sawa na yi maka rashin kunya ai wataran, amma dai ka yi ha
uri.

Wani irin murmushi yayi, yana jin da
in jirar ta su.
ora hannunsa a kafa
arta, kamar
awarsa ya ce "Ban ha
ura ba, fitsararki ta yi yawa, ha
urina ya kusa
arewa"
Ita ma ta
ora hannu a kafa
arsa ta ce "Allah ya sa kar ha
urinka ya
are, ai da ban ta
a sanin kana da ha
uri ba ma sai yau.

Allah ya sa in yi tsawo in kamo ka a tsayi"
"Ba wannan nake so ba, ki yi girma ki biyani bashina nake so"
Ba tare da ta gane me yake nufi ba ta ce "Ai da na gama makaranta, na fara aiki, dubu goma ma zan baka".

"Zaki ga idan kin gama makaranta, na gaji, baby nake so, ayi wa sabir
ani ko
anwa"
Ta ce "Eh wallahi, nima ina so"
Yayi dariya ya ce "Are you sure?"
Ta ce "Yes" cikin murna.

Yayi dariya ya ce "zamu gani ai".
an yi shiru sannan ya ce "Duk da na yi maganar a baya, amma yanzu zan sake jaddadawa, ki din ga iya bakinki, a al'amuran da suka shafi masarautar nan.

Abu na gaba a duk lokacin da abu ya faru, idan nayi magana ko kina da laifi ko baki da laifi, bana son musu, idan baki da laifi, da kaina zan yi bincike in gane"
"Idan bani da laifin sai ka bani ha
uri?"
Ya ce "Ya danganta, ba sai lallai na fito kai tsaye na ce kiyi ha
uri ba, sannan a duk lokacin da wani daga familynmu, ya sake zuwa, idan har suka yi miki magana ta rashin kyautawa, kar ki kula su, idan na zo ni ki gaya mini.

Sai kuma ala
arki da wancan yaron Mahmud, ina sake maimaita miki bana so, ki kiyaye abun da ba na so mu zauna lafiya".

Rumaisa ta ce "Gaskiya papa, ni ba kullum nake
arya ba, maganar gaskiya ba za aci mini mutunci nayi ha
uri ba, tun da dama can Allah bai yi ni a cikin masu ha
uri ba.

Sai kuma maganar daddyna, dan Allah meyasa ba ka son ala
armu?" .

"Ban ji na yadda da ala
ar bane, zai iya yin komai dan ya cutar da ni, dan haka ba zan so yayi involving
inki da Sabir ba.

Mussaman da ki ka kasance abokiyar gabata"
Ruma ta yi murmushi ta ce "Amma ka yadda ka yi mu'amala da su Jamil ko?

Kai baka san farincikin ammi ne papa?

Ba zai cutar da kai ba, idan kuma kana son mu rabu, to ka rabu da su Jamil kai ma".

"Ala
ata da su daban...."
"Amma duk wata ala
a barin jini ce da ciki
aya, wai ba Jamil
in ba ne yake yekuwar sai ya bincike ka ba a kan Anty Aisha, haka son da yake makan yake?

Maiyasa da tana raye basu damu da ita ba, sai bayan ranta har da barazanar zai yi bincike a kanka, wata
ila ma da saka hannunsa, shiyasa yake son ya ji ta ina kake binciken naka, ya ji ko asirinsa zai tonu, ka din ga wayo kamar ni mana"
Gaban Adam ya yanke ya fa
i, kar maganar rumaisa ta zama gaske fa, gaba
aya jikinsa yayi sanyi, take ya
aryata maganar rumaisa a zuciyarsa, ya san abun da ba zai ta
a faruwa ba kenan.

Ruma ta tashi ta ce "Papa sai da safe" ta kwashi kwanukanta, ta bar shi da tunani.

Haka ya kwana wa wayi gari, maganganun rumaisa na kai komo a kansa, idan ya
aryata sai yaji abun bai kama zuciyarsa ba, kamar da wayo clue ta bashi, a kan binciken, idan ba rami meya kawo rami?

Washegari a wurin aiki, takawa da kansa ya je office
in Jamil, Jamil ya wani tsuke fuska.

Adam ya ce "Jamil lafiya kuwa?

Tun da ka kaini gida, na ce ka
aukko rumaisa, ban sake ganinka ba"
"Me zan zo na yi maka?

Dama kana sane ka tura ni
aukko fitsararriyar matarka, ta yi mini rashin kunya, tun da ka gama zubar mana da mutunci a idonta, ni zata kalla ta ce wai ba
aunar aisha muke ba, ka je ka gama zazzage mata sirrinmu, meye amfanin dawo da abun da ya wuce?

Adam turaki ya
i gaya mini komai a kan abun da ta gaya masa, dole na cigaba da bibiyarka da tuhumar ka akan dalilin
atan aisha bamu sani ba".

"Kuma ni ta ce maka na gaya mata?"
"Idan ba kai ba waye ya gaya mata?

A ina zata sani ko ta ji?

Kuma dole ka gaya mini abun da kake
oyewa, dan na fika kusanci da Aisha, ai jini ya fi ruwa kauri.

Kuma zan cigaba da bibiyar yarinyar nan, sai na san gaskiyar abun da yake faruwa.

Adam ya ha
iyi yawu ya ce "To shikenan, ai matata ce, na gaya mata
in, kuma Jamil kar ka fasa tuhumata da bibiyata, ka yi duk abun da zaka yi"
Ya daki tebur da
arfin gaske ya ce "Kuma ina yi maka rantsuwa da Allah, idan wani abu ya samu matata, sai dai ayi mutuwar kasko da ni da kai, ka je ka cigaba da bincike a kaina, amma idan har zaka bibiyi matata ita za ta gaya maka abun da ya faru, ka shirya cewa watan fa
uwarka ya tsaya, dan tana da
walwa fiye da lissafinka, kuma gaskiya ta fa
a, a da baku damu da ita ba, kun cutar da ita meye na tayar da jijiyoyin wuya a yanzu?

Idan ka matsa za ta saka ka a sar
a, kuma muddin ka fa
o cikin suspect
ina, aikina zai bi ta kan ka"
Ayshercool
08081012143
Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
A rikice Jamil ya kalli takawa ya ce "Kana nufin ni ne ke da alhakin yin garkuwa da aisha, kai ba a zargeka ba sai ni?"
Adam ya ce "Ni dama a can a cikin zargi nake, ban ce kai kayi garkuwa da aisha ba, amma abun da ka yi ya jefa ka cikin zargi, madalla da yarinya mai kaifin tunani kamar rumaisa" yana gama maganar ya fice daga office
Wani irin gumi Jamil ya yakice, yana wani irin huci.

"Da ni ka ke zancen Adam, zaka gane ba ka da wayo, daga kai har wannan shegiyar yarinyar mai
ulla mini jakar tsaba, saboda kaji su bini".

A daren jiya kuwa, Mahmud yawonsa ya din ga yi da Sabir, har da zuwa yawon ciye-ciye, ya sayawa Sabir kaya ba ka
an ba, soyayyar da
yakamata ya ji game da
an uwansa Adam, shi yake ji a Sabir, koma ya ce fiye .

Ammi tana nan tana dakon dawowarsu, Nusaiba da Iman ma, duk suna tare da ammi, suna jiran dawowar Mahmud.

Wajen
arfe tara da rabi, sai ga Mahmud, sidi ya biyo shi, da uban faggon kaya ni
i-ni
i, zuwa shashin Ammi, da da yake ji kamar wata ba
uwar duniya, amma yanzu the more yake shiga, the more yake zama familiar da wurin.

Mahmud ya nuna masa wuri ya ajiye kayan, ba tare da ya kula kowa ba, ya
arasa kan kujera, ya kwantar da Sabir da yake bacci, ya dur
usa a gabansa yana ta shafa gashinsa, kamar ya tafi da shi, ya kwana a wurinsa.

Ya mi
e a hankali ya juya zai fita, Ammi ta ce "Wannan kayan fa?".

"Nasa ne" ya fa
a a ta
aice ya fice.

A sashin Mummy ya tarar da Mummy ta rako Samha, tana ta rarrashinta, idonta yayi jawur, alamar ta sha kuka, ya san ba zai wuce ta gaya mata sa
on Adam ne ba, shiyasa take wannan kukan.

Sai da Mummy ta rakata har mota, sannan ta koma sashinta.

"Ina ka je ne?

Tun sallar magariba baka dawo ba, baka kirani ba kuma, na san baka yawo da daddare".

"Na fita da Sabir ne"
an razane ta ce "Waye Sabir?"
an mu da Adam ya haifa"
"Au yanzu dan rashin zuciya, har
an sa ka je ka
auka kana yawo da shi?

Wurin giwar ka je kenan?".

"Sirikarta na saka ta
aukko mini shi, ina
aunar yaron nan sosai da sosai"
Mummy a ranta ta ce "Lallai tsuguno ba ta
are mini ba, akwai sauran rina a kaba, aikin malam na kan dutse ya fara sanyi"
Ya ce "Mummy, ya dai na ganki wani iri, akwai damuwa ne?".

"Damuwa akwaita Mahmud, ban gane maka bane kwana biyun nan, ka san dai a duniya bamu da ma
iya sama da giwa da Adam, yanzu kuma naga kamar ala
a ce tsakanin ka da matarsa, ko ka san yarinyar nan cewa ta yi wai ina yi wa Adam asiri?"
A ransa ya ce "Tom, hasashena ya tabbata, matar nan ta fa
a tarkonmu"
"Na gaji da wannan rashin albarkar, nan ya zo ya gama yi mini rashin mutunci, a gabana ya ci mutuncin
ana, saboda wannan hatsabibibiyar yarinyar, kuma ta ce wai ina yi masa asiri, a gidan ubanta ta ga asirin, zai maimaita a gaban mai girma wambai, dole ayi mini iyaka da ita".

Cikin ko in kula Mahmud ya ce "Amma dai idan ki ka kai
arar wannan Yarinyar, za ace girma ya fa
i, ra
umi da shanye ruwan
an tsaki".

"Ba ita zan kai
ara ba, shi Adam
in ita a wa, ina ruwana da ita, amma dole ayi mini iyaka da su".

Daf da la'asar, rumaisa ta shiga
akin takawa, tana dudduba abun da za ta gyara.
Chapter 73 · 0% Book details