Sashe 9
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kuma ba wannan ba kin san meya fi bani mamaki?"
"Sai kin fa
Mummy ta gyara zama ta ce "Wai yarinyar yarinya ce
arama, ba babba ba ce ba, tayaya
aramar yarinya za ta ku
uto da jariri, kuma ace an hanata zuwa gidan nan, ni fa ina tantama idan
an nan ma da gaske
an sa ne, da
yar idan ba wata
ulalliyar suka shirya ba, na ji haushin rashin sanin yarinyar tana zuwa gidan nan tun a baya, da na san yadda zan na ha
u da yarinyar nan"
Hajiya Lubabatu ta ce "Kaii jamila, to ki yi mata me?
Me za ta yi miki?"
"Ahh in samu bayanai mana, yadda zan kar giwa, in tona mata asiri".
"Ke ai ni lamarin giwar nan yana bani tsoro, hatsabibiya ce ta gaske"
Mummy ta ce "Ni zan gaya miki hatsabibiya ce ta gaske, shiyasa na yi alwashin kawo
arshenta"
Hajiya Lubabatu ta ce "Aikuwa sai mun cigaba da zagewa dan da alama ita ma a tsaye take, bari na tashi na tafi".
Suka yi sallama ta tafi.
Mama gaba
aya ta rasa ta ina za ta
ullowa rumaisa balle ta yi mata bayani, ta san halin kayarta, idan ba ta so ba ana gabas tana yamma.
Abubakar ya samu suna tsaka da hira da shi da mai sunan baba, ya yi gyaran murya ya ce "Ni kuwa mama ce ta zo mini da wani zance"
Mai sunan baba ya
ura masa ido, alamar yana sauraron sa.
"Mutanen da ta zo da yaronsu, suna son a basu aurenta"
"Kana goyon bayan hakan kenan?" Mai sunan baba ya katse shi.
Abubakar ya ce "Ba maganar ina goyon bayan hakan bane, makomar jaririn nan za a duba"
"Ita kuma ta ta makomar fa, karatunta da sauransu, kawai sai a aureta dan ta je ta yi raino, ita ba ta da
anci kenan?
Ni dama tun da naga ana ta yi mata
awainiya na san akwai wata bu
atar da za su zo da ita, kuma guda nawa rumaisan take da za ayi mata aure yanzu?"
"Sunna ne a addinance ko ka manta Sheikh?
Early marriage is better than early fornication, ko an gaya maka wannan tsalle-tsallem da take yana nufin jikinta ba ya jin komai na girma?
Bai kamata mu yi saurin yin adawa da lamarin mu yanke hukunci ba, Addu'a yakamata mu yi.
Na san ka na sane da yadda ake yi da ita a gari, da mu baki
aya, wanda bamu da damar hana mutane cigaba da ya
a jita-jita wanda dole ya shafi rayuwarta.
Kuma batun karatunta bana tunanin wani abu ne da zai gagara, yanzu sai ka gama za
ewar ita kuma ta ce tana so, mu yi mata fatan alkhairi, atleast za ta shiga gida mai daraja da muke sanya ran ya zame mata alkairi a rayuwa, kar mu rarrabawa mama hankali"
Har Abubakar ya yi ya gama, mai sunan baba bai kuma kulashi ba, dan shi sam baya goyon bayan lamarin.
Rumaisa tana shimfi
a tana wa
e-wa
enta, mama ta kalleta ta ce "Idan kin gama shimfi
ar zan yi magana da ke"
"Innalillahi, Allah ya sa ba wani abun na yi ba"
"Ni dai na ce zan yi magana da ke"
Rumaisa ta ajiye abun shimfi
ar, ta tafi gaban mama ta zauna ta ce "Gaya mini kawai hankalina ya kwanta"
Mama ta
an yi shiru tana nazarin rumaisa, sannan ta numfasa ta ce "Ki na ji na ko?" Ta jinjina kai alamar eh.
"Waya muka yi da hajiya, kakar sabir"
Rumaisa ta yi murmushi ta ce "Hajiya ammi".
"Eh, ta zo mini da wata magana ne, da dole sai da yardarki abun zai yiwu".
"Ni kuma, menene to?".
"Rumaisa, ta ce tana son ki auri baban sabir,
anta adam"
"Eyeee wai wa?
Ni ko wa?"
Mama ta ce "Da wa nake magana?"
Rumaisa ta ce "Ta
Ubangiji Allah ya kiyaye, haka kurum duk
awayena ba ayi musu aure ba sai ni, sai ka ce a
auye, ba sai na yi tsawo na girma za ayi mini aure ba, sai ayi mini aure ina
ar haka, to wallahi bana son shi, ba zan aure shi ba ta
baki san wannan mutumin ba ne".
Mama ta ce "Wai meye ha
inki da shi ne me yayi miki?"
"Ni bana son shi ne, haka kurum idan aka yi mini aure na daina yawo yadda nake so, kuma wai fa komai ya ce sai na yi, to wallahi ni ba zai saka ni abu na yi ba, sai dai ya kasheni"
Mama ta ce "Yanzu dai a cewa hajiyarsa ba kya so kenan?"
Kai tsaye rumaisa ta ce "Eh"
"To shikenan, je ki kwanta sai da safe" rumaisa ta tafi wurin kwanciyarta, tana ta yatsine baki kamar takawan ne a gabanta.
Ita rumaisa jin abun ma ta yi kamar almara, ita banda a
auye ba ta ta
a ganin amarya yarinya ba, ko ta
auyen ma tafi ta girma, sai ita a wani ce za ayi mata aure, auren ma da ma
oyanta a fili ta ce "Ta
Allah ya kiyaye, wallahi ba na son shi".
Mama ta ce "Ai kin gaya mini na ji ko"
"Au, na zata a zuciyata na yi maganar" har ta yi bacci tsaki take yi, da ganin an raina mata hankali.
Da safe ta gama shirin tafiya makaranta, ta sa
a jakarta ta fito tsakar gida, ta tarar da mai sunan baba a tsaye, ta dur
usa ta gaishe shi, ya amsa mata ya ce wuce mu je.
Ba ta ce komai ba ta yi gaba ya bi bayanta.
Suna tafe a hanya ya ce mata "Mama ta yi miki wata magana ne?"
Rumaisa ta ce "Eh mana, wai aure za ta yi mini"
"Ke me ki ka ce mata?".
"Ni dai na ce mata bana son shi, ai ba a yi wa yara aure"
Mai sunan baba ya jinjina kai ya ce "Good, zan tsaya miki duk yadda za ayi kar ki yadda da batun auren nan, ki ce ba kya so kin ji abun da na gaya miki ko?" Ta gya
a kai alamar eh ya ce "Good, idan kuma ki ka amsa zaki ga yadda zan yi da ke" suka cigaba da tafiya.
Ammi ta
an fara tsorata da shirun da ta ji, dan har ga Allah tun da ta yanke shawarar ta ji abun ya shiga ranta sosai da sosai, gashi haryanzu mama ba ta ce komai ba, gashi ba ta son yawan takura musu da ta sake kiran waya.
Ko da ta yi wa adam zancen haryanzu gidansu rumaisa ba su ce mata komai ba ya ce "Ina ga basu amince ba, kawai ki
yalesu"
"A'a idan ka ga na
yale, to na ga ba yadda zan yi ne, ni lamarin ya shiga raina sosai, ina saka ran da alkhairi a ciki".
Adam a ransa ya ce Allah ya sa su ce a'a, dan shi har wata kunya yake ji idan ya tuna wai rumaisa za a aura masa.
Gidan mama kai ya rabu biyu, Aliyu yana cikin wa
anda suke murna da abun, dan dama shi yana shiri da takawa, yayin da mai sunan baba Abdalla da usman suma suka ce ba su yadda ba.
Yasir da Huzaifa kuwa, ba su ce eh ba ba su ce a'a ba, yasir ya ce gara ta tattara a aurar da ita mu huta.
Huzaifa ya ce "Ni babban jin da
ina, gidan masu ku
i ne, da wani
ojalallen wahalallen ne wallahi ba zamu yadda ba, amma nan mu je mu ci kayan da
i, wallahi dan ubanta sai ta yadda ba zata yi mini ba
in ciki ba"
Rumaisa ta ce "Oho muku, ni dai bana son shi, kome za ayi".
Yasir ya ce "Ba ke ki ke son mai ku
i mai kyau ba, gashi ya zo ki ce ba kya so, ke kin san menene son ma?"
Ta yi farat ta ce "Na sani mana, yanzu ba na ji ina son ku ba, ina son zama a gidan nan ba, ai shine son"
Huzaifa ya ce "Ji shashasha mara kan gado"
Abubakar ya ce "
anwata, zo nan ki ji wata magana"
Rumaisa ta koma wurin yaya Abubakar ta zauna.
Ya dubeta ya ce "Dan rumana ki girma mana, ki daina biyewa su Yasir, shi lamarin rayuwa Addu'a ake yi, Allah ya za
a mafi alkhairi"
Mai sunan baba ya fito ya ce "Ke tashi ki bar nan wurin, ta ce ba ta so, dole sai ka tursasata ta amsa ne?"
Abu ya nemi ya zama fa
a, sai da mama ta shiga tsakani.
Kasa jurewa Ammi ta yi, ta kira mama a waya take tambayarta yaya.
Mama ta ce "To, ni dan ta ni babu matsala, tun da kullum Addu'a da fatan alkhairi ka ke yi wa yaro, sai dai yayyenta wasu sun
i yadda, ita kanta
ar ta ki ta ce ba ta so, mai sunan baba kuma ya goya mata baya".
Mama ta ce "Subhanallah, lamari bai yi da
i ba, to shikenan ba damuwa"
Ammi har ta kashe wayar ta ji ta kasa jurewa.
Ta cewa Iman "Idan an idar da sallar magariba, ki shirya zaki rakani unguwa"
Iman ta amsa da to, ammi ta kira takawa a waya, ta ce masa idan an idar da sallar magariba ya zo zai kaita unguwa, ya amsa mata da to.
Mamaki ne ya kama takawa, da Ammi ta sanar masa da cewa gidansu rumaisa zasu je, ya fara tunanin mai zai saka ta ce su je gidan ba tsammani haka?
Ya din ga addu'a Allah ya sa ammi ba yarfa shi za ta yi ba saboda yarinyar nan.
Rumaisa kuwa ta fita sayen maganin sauro, daga zuwa soro ta
au keken Huzaifa ta tafi da shi sayen maganin sauron, shagon da za ta sayo
in a farkon layinsu yake, amma saboda tsabar neman magana ta
au keke.
Ta shiga gida ba ko sallama ta fara da "Waye ya ajiye mini mota a wurin da zan yi parking
in kekena, saboda an rainani".