Sashe 60
Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bana jin da
i ne, dan Allah so nake ka kaini gida wurin ammi, ba na son kowa ya san halin da nake ciki, bana son ayi ta mun sannu, ko azo a zagayeni ban san me zai iya faruwa ba".
Jamil ya jinjina kai, ya
aukar masa wayoyinsa, ya rungume shi suka fita.
Ko da suka je can gida, adam ya yi garajen bu
ofa ya fita, ya fa
i a wurin.
Dai-dai da shigowar motar hajiya jamila da Hajiya Lubabatu.
Saukkowa suka yi, suka nufi adam tare da ma'aikatan, suna tambayar ko lafiya.
Jamil ya ce "Bashi da lafiya, ya ce na dawo da shi gida, kuma ya fa
Haka aka kama adam, zuwa cikin gida sashin Ammi.
Ammi ba
aramin tsorata ta yi ba, rabon da haka ta faru an kwana biyu, dan an samu kyakkyawan cigaba a lamarin lafiyar Adam.
Kamar gawa haka aka kwantar da shi, a bedroom
in ammi, su Mummy suka je suka tsaya a kan sa suna yi masa sannu.
Tamkar wanda aka mintsuna, ya fara daddagewa jikinsa ya na rawa, yana dan
ar bedsheet
in kan gadon, yana girgiza kai.
"Ammi, Ammi!
Jikina ki danne ni" ya din ga maganar cikin
aga murya.
Tuni hawaye ya cika idon ammi, ta ce "Sannu Allah ya baka lafiya".
Mummy ta yi ajiyar zuciya ta ce "Kai wannnan lamari, ni abun nan na rasa gane kansa, Wannan wace irin larura ce?".
"Ammi!
Ana kakkarya ni fa, Ki zuba mini ruwan sanyi a jikina" yayi maganar yana neman abun da zai ri
Jamil ya ce "Takawa, ka yi addu'a Allah ya baka lafiya".
Hajiya Lubabatu ta ce "Jamil yo baya fa, kar ya yi maka illa, ko ka manta abun da yake yi, idan ciwon ya tashi haka?"
Gaba
aya suka tsaya daga baya, sai ammi ce ta zauna a kusa da shi, tana cigaba da yi masa sannu, su iman duk suna makaranta, da ma daga ita sai sabir.
Kan ka ce kwabo, sai ga samha ta shigo tare da Fauziyya, suna sashin Mummy, Mahmud ya gaya musu.
Samha na zuwa ta ganshi jikinta ya yi sanyi, ta na jin labarin rashin lafiyar sa, tun suna yara, wasu lokutan abun ya kan tayar masa, amma ba ta ta
a tunanin abun ya kai haka ba.
Ya na cikin wannan halin, ya koma cewa "Rumaisa!
Ammi a
aukkota daga makaranta, kar wani abu ya sameta.
Rumaisa!
Ammi Rumaisa".
Jamil ya ce "Ka kwnatar da hankalinka, wace makarantar ce, in je in
aukkota".
Mummy ta ce "Takawa ka na ta kanka, kana ta wata daban, ka yi addu'a, fatanmu ka samu lafiya"
"Ammi rumaisa" ya sake nanatawa.
Haushi ne ya
ule Samha, kamar ta bu
i baki, ta ce Allah ya tsinewa rumaisan.
Ammi ta gaya wa Jamil makarantar, ya fita da sauri ya
au mota.
Mahmud kuwa ya kasa zaune ya kasa tsaye, atleast ya na son jin ya jikin Adam, a wani situation yake, abun da bai ta
a ji ba sai yau.
Rumaisa kuwa tuni aka tashi, har ta fara
uluwa, ta ce "Lallai papa, zaton sa ba zan iya tafiya ba kamar yadda na ce masa ko?
To wallahi tafiyata zan yi, in bi hanyar da ba ta gida ba, in
ata sai ya nemo ni".
Ta na cikin mitar, ta ga motar adam, sai dai ta ga jamil a ciki, dan haka ta tsaya ta na kallonsa.
Ya sauke glashin ya ce "Zo mu tafi"
"Mu je ina?".
"Can gida, takawa ba lafiya, ya ce na
aukkoki, ya na cikin gari wurin ammi".
"Sai ka ce ba ni da hankali zan hau motar da ka ke tu
awa, in je ka kasheni a banza, tun da na san ka tsaneni, saboda papa bai auri
anwarka ba, to ba zan hau ba".
Ya kwantar da muryarsa ya ce "Da gaske nake yi miki, ni ba kasheki zan yi ba, ba dan shi ya ce na
aukko ki ba, ba abun da zai kawo ni".
, ka isa ka gaya mini magana in yadda, ai ni yadda mutum yayi mini a ha
uwarmu ta farko da shi nake amfani.
Ba
azu papan
ya kawoni ba ka ce shi ya ce ya zo ya
auke ni, bayan a gabana ranar ka ke yi masa rashin mutunci, ka ce wai bai gaya maka anty aisha an sace ta ba, to ba zan hau ka kasheni ba, ba kai ne yayan anty aisha ba, duk na san komai, da ku ka din ga cin zalinta, tun tana
arama, sai da ta mutu za ku nuna kuna son ta.
To wallahi ba zan hau ba, gara na tafi da
afata".
Baki bu
e yake kallon rumaisa, ita ba ta manta abu, waye ma ya gaya mata wannan zancen, ita aishan ce ko adam
in ne ya gaya mata?
Kuma ai ba shi ne ya nuna wa aisha
iyayya ba.
Ya dai-daita nutsuwarsa ya ce "
anwata ki na ji, shigo mota mu tafi, sai mu yi magana, duk wanda ya gaya miki zantukan nan
arya yake yi, na san dai aisha ba zata gaya miki ba".
"Kai ni fa ba a lalla
ani, kuma ba a hantarata ko ayi mini dole, ka tambayi mijina ka ji" ta juya tayi tafiyarta, kan ya kunna motar, ya bita, ta haye a dai-daita sahu, ta ce a kaita gidan tsohon galadima.
Ana zuwa ta sauka abun ta, sai masu gadi ne suka biya ku
in napep
in, ta nufi sashin Ammi, a ranta ta na raya idan
arya Jamil yake, sai ya gane ba shi da wayo.
Sai dai ga mamakinta ta ga baba uwani a falon ammi, bayan a gida suka bar ta.
Ta na ganin rumaisa ta hau kuka, ta ce "Tun
azu aka ce a zo a
aukko ki daga makaranta, yanzu aka kirani a waya, takawa babu lafiya".
Ruma ba ta amsa mata ba, ta fara laluben a ina adam ya ke.
Ta na kaiwa bedroom
in ammi, ta ji tsigar jikin ta ta tashi, kanta ya wani sara.
Kamar
wai ya fashe mata a ciki, ta shiga
akin.
Duk ga su Mummy a gefe, har da Samha da su Fauziyya su na kuka.
Rumaisa ta
arasa kansa ta tsaya, sai fizge-fizge yake yi, kamar zai fita hayyacin sa.
Rumaisa ta waiwaya, ta
urawa mummy ido, a take jikin Mummy ya hau rawa, ta fara kame-kame "Rumaisa ko?, kin ga takawa ba lafiya ko?
Dama yanzu yake ta kiran sunanki ya ce a
aukko ki".
Ammi ta ce "Rumaisa, ashe jamil
in ya
aukko ki?".
Rumaisa ta girgiza kai ta ce "Ni ba shi na biyo ba, saboda ya tsaneni, haka kawai in je ya kashe ni, ai haushina yake ji saboda takawa bai auri
anwarsa ba, na zata ma
arya yake yi, lafiyar papan
alau, yaudarata zai yi na hau adaidaita sahu na taho".
"Yaya jamil
in ne yake yi miki
arya?" Samha ta yi maganar a
ufule.
"Waye shi da ba zai yi
arya ba?
Na fa
a na zata
arya yake yi, tun da a gabana yake yi wa papa rashin mutunci, wai bai gaya masa anty aisha ta
ata ba.
Sai kuma ya zo ya ce mini papa bashi da lafiya na yarda?
Ai ni a ganin farko nake gane mutum".
Ammi ta ce "Ruma ya isa haka, ki yi masa addu'a"
"Ammi ni fa rashin adalci ne da fuska biyu ba na so".
Kallonta duk suke yi, ba tare da gane in da zamcenta ya dosa ba.
"Ammi ki danne ni,
asusuwana karyewa suke yi" maganar takawa ta sa suka mayar da hankalinsu kan shi".
Iman ce ta yi sallama a bedroom
in, jikinta a sanyaye ita ma.
Rumaisa ba tare da jin kunyar wani ba, ta zauna a gefensa, ta ri
o hannunsa da yake cikin na ammi, ta ce "Papa meye yake maka ciwo?"
Ya ri
e hannunta sosai, cikin tsananin ciwo ya ce, "komai ma, Allah idan mutuwa za ta zama hutu a gareni, Allah ka sanya na mutu, da wannan azabar da nake ji" yayi maganar yana sake ri
eta tare da yin
ara.
Duk ta na jin azabar ri
on da ya yi mata, ta sunkuya dai-dai kunnensa ta ce "Papa ba kyau fatan mutuwa fa, idan ka mutu sabir fa, ammi fa?
Dan Allah ka daina, ka bari in cikawa anty aisha al
awarin da na yi mata, zaka warke gaba
aya har abada" ta yi maganar tana zubar da hawaye.
Samha wani uban tsaki ta doka, ta tashi ta fita, abun da babu wani take gaya mata game da zamansu daban, abun da take gani yanzu daban.
Mummy ma tashi ta yi ta ce "Giwa, Allah ya bashi lafiya, amma akawai bu
atar ki din ga kwa
ar sirikar ki, ta iya bakinta".
Ammi ta ce "To na gode".
Baba uwani ta kawo kai, suka ha
u da Mummy, Mummy ta yi mata sigina da ido, sannan ta tafi.
"Ki yi mini Addu'a" ya fa
a ya na sassauta ri
on da ya yi mata.
Baba uwani sai jera masa sannu take yi, iman ta kawo maganinsa, a shafa masa, ya ce ba ya so.
Iya abun da Allah ya sa rumaisa ta iya, ta din ga karanta masa, sai dai ta fi nanata la'iila ha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalimin.
Saboda tana da ya
inin duk wahalar da ta shiga, idan ta karanta ta na samun mafita.
Lumshe idanunsa ya yi, ya daina hargowar da yake yi, ta kalli ammi ta ce "Wallahi ammi asiri aka yi masa, wai ku ba kwa ganin abun da nake gani?".
Ammi ta ce "A'a rumaisa, Allah ne ya
ora masa, muna fatan Allah ya yaye masa".
"Ammi, wai baku ga matar da take zaune tare da su Mummy ba, tana kallonsa, wata ba
a, idonta ya na ci da wuta, haka fa wataran idonsa yake yi, idan ransa ya
aci, kuma wallahi ni ban yadda da babar mahmud
in nan ba......
Kamar da
i take ji abun da ya samu baban sabir, sai murmushi fa take yi ku.........
Hannun sa ya saka ya toshe mata baki, duk da idonsa ya na rufe.