← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 126

Sashe 59

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Wallahi idan ka kuma da
ewa ba ka zo da wuri ba, sai na tafi gida, idan na
ata a hanya shikenan"
Ganin ya zame mata tamkar kurma, ya sanya ta
an fara tsorata, shirun na sa yayi yawa, dan kafin su yi aure ne yake da yawan shiru, da suka yi aure ta fuskanci yana da baki, amma daga jiya zuwa yau, shirun ya wuce hankali.

Ta yi shiru ta zuba masa ido, damuwa kwance a fuskarsa.

Duk sai jikinta ya yi sanyi, ta daina yi masa surutun, da neman magana.

Har suka je gida, tana tunanin, ko dai wani abun ta yi masa, yake jin haushinta, har ya daina cin abincin?.

A karo na farko tun da ya kaita makaranta, ya tarar da ita a falo, ta du
ufa ta na rubutu, bai san me take rubutawa ba, ya nufi in da take ya tsaya a kanta, takardar kifi ce, da wani math a jiki, da gani question paper ce, take ta fama sai ta yi soloving, ko a ina ta samo takardar oho mata.
afarsa ya saka ya daki
ashin bayanta, take ta ban
are tare da
an yin ihu, dan ta ji zafi.

Ya zauna a kan kujera, ya ce "Samo mini abun da zan ci".

Sai da ta
an tura baki, a ranta kuma ta ji da
i da ya kulata, har ya nemi cin wani abu.

Bayan ta tashi ya zauna ya na duba litatafan ta, maths dai gashi nan, ta na cin abun ta, daga assignment har classwork.

Sauran subjects kuwa, har 2/10 ruma ci take.

Assignment
in ma ba yi take yi ba, babu wanda ya fi kunna shi, har haushi ya saka shi dariya, irin subject
in basic technology, an basu assignment a kan cewa, a matsayin ka na matashin
an makaranta, wani abu ne zaka iya
ira, da ka ke ganin zai amfani al'umma da
asa baki
aya.

Shafi guda ta ware, ta zana malamin nasu, ri
e da maka a hannunsa, yana bayani, sai dai a real portrait of him, kai ba ka ce ita ta yi zanen ba, very accurate, a matsayin amsar tambayar.

Ya yi shiru yana shafa ha
arsa, wasu lokutan yarinyar kamar bil'adama ba.

Ta dawo da plate a hannunta, ta ajiye masa a gabansa.

"Meye wannan?" Yayi maganar yana nuna mata litattafanta"
"Me na yi?"
"Karatun ne ba kya ganewa, ko kuma meyafaru ki ke cin wannan makin".

"Ni fa bana gane turancin da ake yi, kuma ba za ayi wa mutum bayani da hausa ba, wai ba a hausa a makarantar, yanzu haka ku
in vanacula ya kai dubu uku ake bi na, wai idan ka yi hausa
ari biyu, ina zan iya na ce idan ka zo a gaya maka zaka biya".

"Saboda ke ki ke nemo mini ku
in ko?

Kin ta
a ce mini ga abu baki gane ba, in koya miki?"
Ta yi shiru, ta kawar da kanta gefe, matsawa ya yi kusa da ita, yana kallon wuyanta, ciwon da ya ji mata, ya fara ba
Ya kai hannunsa wurin, amma ta ri
e hannun ta ce "Meye haka?".

"Ciwon zan gani, haryanzu ban ji kin yi mini magana a kai ba".

Ta sunkuyar da kanta ba ta ce komai ba.

"Kin rantar mini dubu
aya, kuma kin ce zan biya ku
in vanacula da ki ka yi, amma yaushe zaki biyani??

Ayshercool
08081012143
Ban da kira please, what's app only
masu jiran document, idan sai an kammala 1k ne document.
*Paid book ne,
500 via 0009450228, aisha adam jaiz bank, sai shaidar biya ta 08081012243, ga masu bu
atar vip post, suna iya garzayawa arewabooks su yi searching sunan book
in.

Kar ku manta da subscribing YouTube channel
inmu na Cool hausa novels, domin samun da
an litattafan hausa na sauraro, ciki har da
anwar maza da yake daf da fara zuwar muku a kan channel
https://www.youtube.com/@CoolhausaNovels
Susbcribe my YouTube channel please
Shiru ta yi masa, ta kasa magana, saboda yadda take jin wani iri a jikinta.

Ya janye hannunsa ya kalleta ya ce "Ba a bani abinci a plate".

Ta kwa
e fuska ta kalleshi, ta lura adam akwai saka aiki, ba gaira ba dalili.

Ta tashi ta
au plate
in, sai da ta zubo a flask, da cokali, da ruwa ta kawo masa, ya ce mata ta kunna masa tv.

Sai da ta ji kamar ta yi tsaki amma ta fasa, ta kunna ta dawo ta zauna, sai dai ta lura da yanayin sa, abincin ba wai da
i yake yi masa ba, ci kawai yake yi.

"Papa maiyasa idonka yake haya
i, idan ka yi fushi?"
Yayi dariya ya ce "Sai ka ce generator, ko wani murhu, saboda gani jarababbe"
Ganin ya mayar da maganar shirme, ya sa ta yi shiri.
an ya ci, ya rufe, a lokacin ta fara
arin mayar da litatafan ta, ya ce "Ban gama da litattafan ba".

Ya kar
a ya cigaba da duddubawa, a hankali ya din ga bi
aya bayan
aya, ya na sake yi mata bayanin darussan da aka koya mata, sai a lokacin ta
ara ganewa ta kalleshi ta ce "Ai da za a din ga yi mini da hausa, da sai na fi ganewa".

"No, da turanci suke magana, ni ma da turancin zan din ga yi miki magana".

"Ashe za ayi zaman kurame, dan bai fi kalmomi, sha biyu na sani da turanci ba"
Bai bata amsa ba ya cigaba da cewa "Zan saka a ki islamiyya, ko ba na nan, sidi zai din ga kai ki yana
auko ki, sannan wannan zanen da ki ka yi, ki goge shi, ki rubuta wani abun".

"Ba ka san ma'anar zanen nan ba, duk makin da na ci zan zo na nuna maka" ta
arasa maganar tana tattare litattafan ta, a cikin jakarta, daga nan ta mayar da hankali kan abun da yake kallo.

Film ne na Hollywood, sai dai yadda ake nuno matan, bai yi wa rumaisa ba, ta din ga kawar da kanta gefe, ba ta yi aune ba ta ga ana kiss, da sauri ta saka
hannu ta rufe idanunta, ta sunkuyar da kai.

Sai dai ta
aga kanta, ta gefen ido, ta ga takawa ko a jikinsa, ya cigaba da kallo.

"Ka canza mana wannan tashar"
Ya ce "Saboda me?".

"Ba ka ga abun da ake yi ba?".

"A ina?".

Cikin
ulewa ta ce "Ka na gani ana abun da bai kamata ba, amma ka ke kallo, mama ta ce ba kyau, a gida ba a bari mu kalli irin wannan film
in ma fa, ka daina gani za ka makance".

Ya kalli cikin
wayar idonta, iya gaskiyarta take gaya masa, bai ga alamar wasa a abun da take fa
a ba.

"Ko zamu gwada?" Yayi maganar yana tsareta da ido.

"Waro masa ido ta yi ta ce "Mu gwada me?".

"Kiss
ewa tsaye ta yi, ta ce "Na shiga uku" har da ha
awa da gudu, ta bar masa falon.

Shi a zahiri ma ba film
in yake kallo ba, yanzun ma fitowa ya yi, domin ragewa kansa damuwa, da ka
aici, atleast ya
an ji releif ka
an, ya saka a ransa zai yi mai yiwu wa, wurin bin shawarar Bashir, ya saki jiki da rumaisa su samu kusanci sosai da sosai.

Har dare, ba ta sake yadda sun ha
u ba, dan ya gama ba ta kunya gaba
aya.

Har
aki Asiya, ta kawo mata uniform
in ta, an wanke wanda ta cire an goge mata su.

Ta kar
a ta yi wa Asiya godiya, ta cewa Asiya dan Allah ta dafa mata indomie, dan ba za ta fita ta ha
u da adam ba.
akin ta bar kwanun, ta yi sallar isha'i, ta hau aikin nata na bacci.

A cikin mafarke-mafarkenta, da ta saba yi, yau ta ga Mummy ri
e da sar
ar da take yawan ganin an
aure adam da ita, yau ta ga mummy ri
e da sar
ar, ta hanka
a adam cikin wani rami.

Ba ta san ya aka
are ba a mafarkin, ta tsinci kanta a tsaye, tana ta haki zuciyarta na bugawa da sauri.

Da sauri ta fita daga
akin, ta tafi na takawa, ta tarar da shi ya na bacci.

Kuka take yi sosai, tana dukan pillown sa, "Ka tashi"
Kasancewar baccin na sa ba nisa ya yi ba, ya farka, dan bai da
e da yin baccin ba.

Da fari ya zata ko ciwon marar ne, ya tamabaye ta lafiya?.

"Ni tsoro nake ji".

"Tsoron me kuma?"
"Ni dai tsoro nake ji" ta yi maganar tana kuka.

Ya tashi zaune ya ce "To zo ki kwanta a nan" ba musu ta haye gadon nasa, ta kwanta,
arshe dai har asuba bai samu ya yi bacci ba, ita ma kawai bakan ta yi, amma idonta biyu..

Sai dai tun lokacin da ya tashin, yake jin kamar an zare masa lakar jikinsa, ya fita masallaci, ta sauka daga kan gadon ta koma
akinta, tana ta addu'a a zuciyarta.

Sai dai kamar jiya da safe, walwalarsa ta sake
aukewa, bai ko karya ba, ya tafi kaita makaranta, sai dai a tu
insa kawai, ya isa ka fuskanci lallai akwai matsala.

Ta yi masa a dawo lafiya ya jinjina mata kai ya tafi.

Sai dai ita ma ta shiga cikin tunani, tun da Allah ya sa ta ga Mummy, take yawan mafarkinsu tare da takawa.

Ikon Allah ne kawai ya kai shi wurin aiki, dan ko gani ba ya yi sosai.

Tun da ya shiga office, jiki yake nema ya rikice, ya rufe kansa a ciki, yake ta fama da matsanancin ciwon kai.

Bai iya aikata komai ba, ya kunna karatun Alkur'ani a wayarsa, ya ajiye dan idan ya shiga wannan yanayin ba ya iya karanta komai.

Ya da
e a haka, kan a hankali ya fara samun nutsuwa, ya
au wayar, ya kira Jamil a waya, ya ce dan Allah ya zo office
in sa.

Ko mintuna biyar ba ayu ba sai ga Jamil, ya na ganin adam ya ru
e ya ce "Lafiya kuwa?

Ba ka da lafiya ne?".
Chapter 59 · 0% Book details