← Book details Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 126

Sashe 86

Kanwar Maza 3&4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Rumaisa kin yi mini dai-dai, ai asara na ga matar da ta wofantar da mijin da ya gatantata lokacin yana da lafiya, yana
asar waje yana jinya, tana nan tana shirme a gari, ita da
an ta mara tarbiyya.
ar wahala, tun da na sanki Lubabatu baki da al
ibla daga ke har Mummy, shiyasa rayuwa ta
i yi muku yadda ku ke so, kuma albarkar Annabi Sallallahu alaihi Wasallam da al
ur'ani, cigaba yanzu muka fara"
Ruma ta ce "Kuma in sha Allah, sai na dawowa da ammi Mahmud"
Laila ta ce "Dan Allah malama kwashi banzayen
afafuwan ki, da aka saba bin bokaye, a bar mana part, kar a zuba mana masifa".

Hajiya Lubabatu ta nuna kanta ta ce "Laila har da su kaza a cin dan
o, ni
ar ri
o za ta gayawa magana haka".
warai
ar ri
o ba, ko nima zaki ce mini shegiyar ne?

Ke sa'a fa ki ka ci, Jabir yana girmamani, da wallahi ashar zan
ura miki, zaki iya fita"
Su biyun duk suka
ureta da ido, ba wanda ya fi
ata mata rai, irin cin mutuncin da rumaisa ta yi mata.

"Giwa a gabanki sirikarki suka ci mini tuwo ko, duk saboda wannan yarinyar, na fa
a ba zan bari
a na ya auri wannan yarinyar ba, da ban san asalinta ba, wanda ba na raba
aya biyu,
ar gaba da fatiha ce, kuma zaku ga abun da zai biyo baya" ta fice tana huci.

Bayan fitarta, Ammi ta kalli laila ta ce "Laila mey....."
"A'a Ammi, daga ni har rumaisa ba wanda yayi laifi, nima fa ba son aurenta da jabir
in nan nake yi ba, saboda duk wani abu da ya shafi mummy, bana
aunarsa na tsani matar nan kamar yadda na tsani mutuwata, ke kuma iman, idan aka kuma zuwa ana gaya miki magana, ki ka
are baki kina kuka, ubanki zan ci, sokuwa kawai komai kuka, bayan kin san larurar da ki ke
auke da ita".

Jikin Nusaiba duk yayi sanyi, ita dai tana yi wa iman sha'awar auren jabir, amma halin mahaifiyarsa ne sai a hankali, kuma wani point da ruma ta kawo abun dubawa ne, mutumin da mahaifinsa yake
asar waje yana jinya, an bar shi shika
ai sai mai kula da shi, tilon
an sa namiji kuma yana nan yana gararambarsa.

Sai dai ba a fi mintuna arba'in, da tafiyarta ba, wambai ya kira ammi a waya.

Suka gaisa, gabanta na fa
uwa, ko wani abun hajiya Lubabatu ta je ta kitsa masa, sai dai ta ji ya ce mata "Mun yi magana da jabir galadima, idan turaki ya dawo, zuwa ranar lahadi idan Allah ya kai rai, zamu kai ku
in auren yarinyar wurinki iman wurinsa, ya ce mini kun gama magana, zamu sanya watanni biyu ne kawai auren"
Gaba
aya sai ta ji ya
aureta ta da jijiyoyin jikinta, ammi ta ce "To ranka ya da
e, Allah ya tabbatar mana da alkhairi"
Laila ta ce "Lallai ma jabir munafuki ne, yana sane da uwarsa ba ta so, amma yake maganar kai ku
i?

Kodayake hakan shine dai-dai, ta auri jabir
in, mu ga ta tsiya, Allah ya tabbatar da alkhairi, ai Allah ya fi su"
Ammi ta ce "Subhanallah, Allah ya kawo mini
arshen wannan fitintinu, ni abubuwan ma sun isheni, Addu'a dai nake tayi, Allah ya shiga lamarin nan, bai kamata a hukunta jabir, da laifin mahaifiyarsa ba, tun da shi mutumin kirki ne".

Ruma ko sunan jabir ba ta son ji, dan haka ta bar falon gaba
aya, ita zaman gidan duk ya isheta, gida kullum cikin tashin hankali da bala'i, an saka mutum
aya a gaba da masifa.

Harabar gidan ta fita shan iska, tana ta zazzagawa, tana kallon fulawoyi, ga sanyin la'asar, yanayin yayi mata da
i sosai.

Daga sashin Mummy ta hango jamil, ta tsaya tana kallon sa, su kullum suna gidan nan, kodayake ba abun mamaki bane ba, tun da
an uwa ne, amma ita a wurinta duk wanda ya fiye zuwa wurin Mummy ba shi da gaskiya.

Ga mamakinta taga yana tunkarota, dan haka ta ha
e rai zata juya ta tafi, ya cimmata da sauri ya ce "
an tsaya mana, yau Allah ya sa mun ha
u, magana zamu yi"
are masa kallo ta ce "Maganar me?"
"Magana a kan abun da ki ka cewa mjinki na kina zargina da kisan Aisha"
Ruma ta ce "Ba rami meya kawo rami,?

Ni ban ce ka kashe anty aisha ba, kuma da mijina ku ke magana ba ni ba, dan haka babu ruwanka da ni"
"Amma ko menene ke ki ka kitsa misa, daga auroki
ar mitsitsiya da ke, kin rikita mana zaman lafiya family"
"Dama can ba zaman Allah da annabi ku ke yi ba, kuma na fa
in, idan kana da gaskiya, maiyasa a da baku damu da anty aisha ba, sai yanzu kake damun baban sabir, wata
ila ma da kai ake ha
a baki ake
ata masa suna"
Jamil ya ce "Kin san me ki ke fa
a kuwa?"
"Malam danginmu babu mahaukaci, ban yi gadonsa ba, kuma babu
an shaye-shaye"
Jamil ya ce "Ni fa jami'in tsaro ne, zan iya amfani da kakina wurin ladabtar da ke, da tursasaki a kan kiyi bayanin abun da ki ke
oyewa".

"To meya hanaka yin hakan tuntuni?

Ka yi mana, amma ka sani na san da batun saka sunan anty aisha, a matsayin magajiya da mai girma turaki ya yi, a kan filin sa, da wani kamfani da ha
in gwamnatin tarayya suka kar
a jingina, ake amfani da shi, ana bashi wani kaso, na ku
i, wanda kai tsaye yake shiga asusun anty aisha.

Ka ga idan baka kiyayeni ba, zaka tsinci talatarka a laraba"
"Wa..ww..waye ya gaya miki wannan maganar?

Kenan adam saboda wannan maganar, ya fara tunanin
ora zargin sace matarsa a kaina?"
Rumaisa ta ce "Kai ma kenan saboda ka wanke kanka daga zargi, ya sanya ka
iri cewa ya kashe matarsa yayi tsafi da gangar jikinta?"
Mamakin rumaisa ne ya mamaye shi, ya ce "Kuma aka ce miki ni ne na ya
a wannan maganar?

Me ki ke nufi ne?"
Ruma ta yi murmushi ta ce "Ba ina nufin kai ne ba, kawai na yi tunanin, kowaye ya saka aka sace anty aisha, shi ne ya yi wa mijina sharri, ni ba
ar sanda ba ce ba, amma
ar baiwa ce, garkuwa da aka yi da anty aisha shiri ne, kuma idan ba ka da hannu, kar ka damu kanka, sai dai ita rayuwa, iyawa ce, abu
ailalan zaka yi, ya jefeka cikin masifa a gaba, har
arshen rayuwarka, ka sani iya wuya ina bayan mijina, kuma kar ka sake tunkarata da wannan maganar"
Dafe kai Jamil yayi, ya ja da baya,gaba
aya ya ma rasa ta ina zai fassara maganganun rumaisa ne?

Ta hargitsa masa zance cikin zance wace irin yarinya ce ne haka?

Kamar ana controlling
walwarta da remote?.

Lokacin da rumaisa ke daf da shiga sashin ammi, taga laila ta fito da sauri, ta yi wa sidi magana, akan ya kawo mota, zasu tafi asibiti iman ta suma.

Da gudu ruma ta shiga sashin ammin, iman na kwance a in da ta barta
azu tana bacci, ashe daga haka ta suma, ammi na ta magana amma shiru.

A gaggauce suka
auketa, tuni ammi zuciyarta ta karaya, saboda yadda jikin iman ya saki, kuma Ammi ta
ora alhakin hakan a kan hajiya Lubabatu, da ta zo ta yi mata wannan cin mutuncin.

Ammi ta ce Rumaisa da Nusaiba su zauna a gida, ita da laila suka tafi kai iman asibiti.

Rumaisa ta kasa zaune ta kasa tsaye, lokaci lokaci ta din ga jan uban tsaki ta ce "Allah ya tsinewa babar jabir
in nan, da bata san darajar
an Adam ba, daga ita har shi wawan jabir
in, mara zuciya"
Nusaiba ta ce "Ya zaki din ga zaginsa, shikuma me yayi miki?"
"Ba ruwanki da ni, ai naga take-takenki, ke kike goya masa baya, ke ki aure shi mana" duk da Nusaiba ta girmi rumaisa sosai, dan ta girmi iman ma, amma haka tayi shiru ta kasa magana.

Sai dare laila ta dawo, suka tashi gaba
aya suna tambayar laila ya jikin iman
Laila jiki a sanyaye ta ce "Da sau
i, sai dai jini ya hau, zuciyar ta kumbura, amma ta farfa
o ta samu bacci."
Ruma ta ce "Anty laila dan Allah a fasa auren nan mana, ko dan ceto rayuwarta"
"Ai ni zan fi so yi auren nan, dan nuna mata iyakarta, kuma magana tun da ta riga ta je gaban wambai, rusata ba abu ne mai sau
i ba, mutumin nan ba ayi masa wasa".

Rumaisa ta rasa abun sa yake yi mata da
i, ji take kamar ita ce a halin da iman take ciki.

Nusaiba ce ta shirya, ta tafi asibitin, dan taya Ammi kwana da iman.

Yau sai ga rumaisa da tashi cikin dare tana sallar dare, tana yi wa iman da yayanta addu'a, idan da alkhairi Allah ya sa mai sunan baba ya auri Iman.

Dan ta san mai sunan baba, akwai zafi, amma mutum ne mai kyautatawa da tausayi, kuma ba ta ta
a ganin abun da ya damu da shi sosai bayan ita da mama ba sai iman.

Da gari ya waye, laila da rumaisa suka je duba iman, suka kai musu abinci.

Iman ta farfa
o, amma ta yi pretending, bacci take yi, saboda ba ta son magana, dan numfashinta sama-sama take yin sa.

Ammi da Nusaiba suka koma gida, an yi sa'a ruma da anty laila an
an fara shiri, sannan laila ta sarawa tsagerancin rumaisa, mussaman jiya, da ga tsigalewa hajiya Lubabatu.

Wayar iman na hannun rumaisa, dan yanzu wayar kamar ta su ce su biyu.

Rumaisa ta kira mama ta ce "Mama dan Allah ki zo ki duba iman, ba ta da lafiya muna asibiti"
Mama a duk lokacin da ta ji an ce iman ba ta da lafiya, hankalinta yana tashi, mussaman da ciwonta yake mai hatsari.

Bayan ta gama wayar ta dubi laila ta ce "Anty laila".

"Na'am".

"Wai yaushe zan yi video call da papa ne?".
Chapter 86 · 0% Book details